DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Heenerh special turaren n humra,we have halut,gabgab,sandal flix,kajiji,hawi,kuskus,farin humra ,humra na zuwa turaka baki,n brown humra,zaki shafa yayi kwana da kwanaki a kayanki,kd nake da zama ina aikawa duk garin da kikeso,a tuntubeni ta nan 080 36987344

Alhamdullilah
2/27/21, 2:10 PM – Ummi Tandama: Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.

46

Da sauri ya saki takarda da biron dake hannunshi, he wanted to ask her saki nawa take so yayi Mata, he will  do it for his baby, for as long as she won’t hurt his child don Bai son ya saka ta karfi da yaji, he wants her to forgive him, yaga tsanar shi a idonta karara, hakan yana damunshi sosai, inda sanda Bai wani damu daita ba he will show her the door Amma now he cares, ga danshi a jikinta, ya Zama Dole ya damu daita, her kindness captivate his heart, in zaa kasheshi Bai San bintu Tana da such stubbornness ba, wato she is hiding it for the sake of love, just like the way he is hiding his bad attitude from Amira because of the way he loves her, condition din Daya ganta ya mugun tada mashi hankali, da gudu ya shjga dakin Yana Kiran
“Bintu…my queen…oh my God…”yake fada da sauri Yana kamata, she’s not moving kou numfashi batayi, cikin wani irin matsanacin tashin hankali faiz ya Shiga Yana cewa
“It’s not this bad…” Ya fada Yana girgiza ta yayinda yake tunanin she did fell intentionally, dagata yayi zaune Yana tallaba kasanta sai yaji hannunshi sharkaf Yana zaro hannunshi yaga jini cike da hannunshi, wani irin ihu ya saki Yana salati tare da cewa
“You succeed…. you win… you killed my baby…” Ya fada Yana barinta Nan dakin tare da ficewa da gudu, inda ya ajiye car keys Dinshi yaje ya dauko ya dawo ya dauketa yayj waje daita, har lokacin jini Bai bar zuba daga jikinta ba, he was going crazy, ya dawo kou ruwa Bai samu ya Sha ba Kuma ya Shiga wata matsala daban, Idanuwan shi shn kadan sunyi ja jir kaman ba nashi ba, he is so insane right now, kawai he can’t just believe yaga samu yaga rashi ba, wato his baby is gone, it’s like he is never having another baby again, Haka yasa Maigadi ya bude Mai mashi kofsr Mota ya sakata baya, duk kafarta jini ne, jikinshi na rawa ya koma ciki ya dauki wayarshi, he didn’t bother calling anyone instead sai ya shjga Mota ya bar gidan da gudu, he didn’t care about the family hospital, all he did was take her to a nearby hospital don a kula daita yanda ya kamata, Bai San irin abinda zaiyi Mata in ta tashi ba, kou kadan it’s no more about him and Amira but it’s about her killing his baby, in ma iskanci yake da Amira ai it’s no reason for her to kill his baby, Haka ya mikata ga nurses aka shjga daita ciki, har lokacin bintu Bata San inda kanta yake ba, she’s just bleeding as cikin Dake rigingine ya samu hanyar faduwa lokaci guda, baa dake ba daya daga cikin Dr dake hospital din ya fito Yana tanbayar faiz what happened,
“Nima ban sani ba…” Ya fada mashi atakaice,
“Ban Gane baka sani ba… you brought her here bleeding and you’re saying baka sani ba…” Dr din ya fadawa faiz dake cike fam kaman zai fashe
“I said I don’t know… Abi you tight wrapper for ears ne?…” Fajz ya fada sounding so pissed off, before Dr ya bude Baki yayi magana har ya juya ya bar wajen, yasan in ya tsaya magana Nan zai iya shakumeshi da fada sabida yanda yake jin temper Dinshi, da sauri ya bar wajen, deep down he doesn’t care if she dies, kawai yasan she kills his baby and Bai damu if ta mutu ba,  wani irin haushi kawai yake ji, Mota ya shiga ya har wajsn leaving the hospital, Bai damu if the Dr zasu Bata kulawa or not ba, he did what any good citizen will do, yasan if you see someone in pain or in accident as a good citizen zaka dauki mutum ka kaishi hospital, that’s what he did, Yana tuki sai dukan staring yake Yana cewa.
“She said she will kill my child and she did…” Ya fada cikin serious anger Yana kokarin danne kukan da zai zubo mashi, he have planned alot for his baby, kawiq he wants the baby to come yaga da wa take or yake Kama, Yana so ya rike tiny hands din Babynshi, Haka Nan he is so eager for lokacin baihuwar ta, Amma sai gashi the whole dream is gone, he feels so much pain,
“Meye laifin innocent child…” Ya fada Yana tuki, daga hospital Bai tsaya koina ba sai gidansu, yanzun Bai damu dad disnhi yasan he went alone da Amira ba, duk abinda zai Faru let it happen, tunda har ta kashe mashi da then komai ya faru, Yana shjga yayi parking ya wuce bangaren mom dinshi, she was so surprised to see him, Sam ta mance she’s angry at him that she was so excited and asked yaushe ya dawo, the look on his face ya nuna he is sad .
“Meye ka shigo min Ina maka magana sai kumbure kumbure kake… what’s wrong…” Ta tambayeshi
“It’s Fatima…” Ya fada face Dinshi kaman Bai taba Dariya ba,
“What about bintu…me akayi?…” Ta tambayeshi
“Iyami..ta zubda… cikin…” Ya fada Yana dafe goshinshi tare da goge face disnhi
“Subhanallah….how on Earth will she do that…”ta fada mashi
“Iyami…I told her am sorry…na Bata hakuri…she was saying all sort of things…I begged and begged her Amma ta nace dole in Bata takardan ta… I wanted to give her kawai don ta barmin cikina. I heard her scream when I went out…Ina dawowa naganta cikin jini…” Ya fada Yana goge face dinshi, hajiya was silent feeling hurt too
“Wallahi sakinta zanyi… she’s a murderer…” Ya Fara fada Bai karasa ba tace
“Dalla rufemin Baki…sakinta…so this stupid attitude have entered you kou…sakinta zanyi…ode…” Ta fada mashi Tana kallon yanda ya dage da goge tears
“Wai ba dai kuka kake ba…”ta fada cike da mamaki
“I just lost a child fa…” Ya fada cikin shagwaba Yana goge face
“Allah Mai iko…. Ashe Haka kake ban sani ba…wato abunda kou flesh Babu kakewa kuka…am so disappointed…” Ta fada Tana tafa hannu as she watches him shed tears
“Ashe kana son yaro Haka…kake takura na wasu… it’s so unbelievable…” Ta sake fada mashi
“Ni Babu abinda nakewa Dan kowa…” Ya amaa Mata
“Did you know if you want a happy home ka Fara farantawa matarka?… you were loving other.. you wrote all sort of rubbish because of amira… now go back to Amira…” Ta fada mashi
“But mommy is it my fault?…I love Amira…Kuma itama…I love her…kawai son da nakewa Amira yafi nata…am not afraid to tell her…” Bai karasa ba yace
“Abeg quite… yanzun bintu tana Ina…” Ta tambayeshi
“Hospital…tana wani hospital chan unguwar mu…”
“Wanne… hope nothing bad happened apart from loosing the pregnancy…”
“Nima ban sani ba…I just dropped her at the hospital and left… it’s all I can do for her after killing my child…” Ya fada atakaice Yana gyara zamanshi
“Lallai…so you just dump her at the hospital…” Ta fada cikin damuwa
“Eh…what will I do for her… gaskiya ni sakinta zanyi….”ya fada Yana turo Baki
“Wallahi don’t try that…keep petting her…har Allah yasa ta sauko…she is a good girl… ba kowacce mace zata iya dauka such bullshit ba….”
“Gaskiya I can’t pet her…she killed my child…” Ya fada still sounding so Angry
“Nidai na fada maka… wallahi ka sake ka saketa sai ranka ya mugun baci… wallahi won’t forgive you if you did that…” Ta fada mashi Babu Alaman Wasa tattare daita
“Iyami she’s insisting…”
“Nidai na fada maka…” Ta amsa mashi. Shuru ne ya Dan biyo baya sannan tayi Saurin cewa
“Yauwa… tell me ya Amira…” Ta tambayeshi kaman ba ita bace take fada yanzun Nan, kallonta fajz yayi remembering what he will never forget about her wato her mouth and warmth, she’s one person he can never forget, she’s the person da ranar da zatayi aure will be the day he will cry his eyes out, he just pray he doesn’t witness such day, he pray at long last ya Zama shi zai aureta,
“She’s fine… Tana gjdansu…” Ya fada with a look that shows it’s not a success
“So…ka samu ka shawo kanta?…” Ta tambayeshi kaman wata friend ba uwa ba
“Hmmm…kawai she’s saying she can’t dump… ahmed…Wai sai indai shi yayi dumping dinta … imagine….she behaves kaman he is her creator…I don’t know why she’s so attached to him…kuma fa mummyna tana Sona…I see my love in her eyes…she cares…” Ya fada forgetting about bintu and his unborn child instantly,
“Allah Mai iko…sai kayi hakuri…what will be will…”ta fada mashi
“Kuma did you know something…da akwai rsnsr da wani Dan gidansu ya kirata da mama…I think she’s his mom…Dana tambayeta sai tace ai Haka yake kiranta….Kuma kin San wani Abu da ya Kara daure min kai…she made him as her next of kin…” Ya fada Yana tado abinda ke ci mashi tuwo a kwarya
“Toufa…da akwai alaman tamabaya Kam…he called her mama kuma kaji…” Hajiya ta fada sounding so confused Herself
“Eh mana… Wallahi kiranta yayi da  mama… mamman…I think…and she said Haka yake kiranta…”ta fada mata
“Ai Kuma kani Bai taba Kiran ya kou wa da mama or baba…sai in dai sunan da aka sakawa mutum na ubane… misali ace baba fajz…but mama…. it’s odd… gaskiya…Amma tunda Dai she’s not in a relationship da Kai ai shikenan…ba Komai…”
“Ai Wallahi sai na bincika…kou da she’s not in a relationship Dani I want to know about her….I love her to know her past…sai nasan who that Nasir is to her…” Ya fada Mata, yayj deciding to know what she’s so Stick to ahmed, me ahmed yayi Mata da har she can’t dump him,
“Yanzun dai tashi ka koma wajen bintu…maza…” Ta fada mashi
“Iyami kinsan tunda na tako kasar Nan kou ruwa ban Sha ba…am tired… I want to rest…Kuma kisa a bani abinci ni yunwa nake ji…”ya fada yana relaxing
“Ranka zai baci…ka tashi ka koma hospital…Kar ka Bari in sake fada maka…” Ta daka mashi tsawa,
“Kash iyami…at least let me eat kou…ta kashe min da Kuma I won’t be starving for her…”mikewa hajiya tayi ta barshi Nan zaune, wayarshi ya fiddo thinking ya fadawa amira he lost his baby ta tayashi Bakin ciki, he is thinking kilan right now suna tare da ahmed tunda sunyi Missing junansu, they have been apart for a while, wani irin kishine ya taso mashi, he told her he will never bother her again Amma Kuma gashi he can’t, wato this is how real love is, you will swear to stay away from them but still stick to them,
“Gashi…tashi ka tafi…” Yaji voice din mom dinshi ta maido shi hayyacinshi,  ahankali ya daga Idanuwa ya kalli warmer da mom dinshi ke Mika mashi, without any gardama ya amsa daga hannunta tare da Mikewa, Babu bangaren Daya leka cikin gidan ya bar gidan, instead ya koma hospital sai ta tafi gidanshi, Yana zuwa ya samu yayi wanka ya sauya kala Sannan ya bude warmer din da mom dinshi ta bashi ya gan yam pourage ne Daya Sha kayan kamshi da dry fish, Zama yayi ya baje yaci Amma Kuma in ya tuna da yanzun he is not having a child in few Months sai yaji duk babu dadi, yasan soon kayan Daya Saya zadu karaso gashi Babu baby, rufe warmer din yayi ta Mike ya Sha ruwa ya shjga bathroom yayi alwallah ya fito yayi sallah ya kwanta, it’s 7 na dare so all he is waiting for is sallah ishai ya kwanta, kou kadan Bai zuwa wannan hospital din don in ya ganta he may feel like strangling her, Bai taba jin Yana jin haushin mutum kaman yanda yake jin haushin ta ba, he just wondered what she did to herself that force his child out of her, abun ya mugun daure mashi Kai, tunawa da Bai Kira dad disnhi tunda ya dawo ba, wayarshi ya dauka yayi dailing number shi, alhaji picking yayi faiz ya gaisheshi tare da fada mashi sun dawo, alhaji was happy to hear that inda yace zasu Hadu gobe, Nan ya ajiye wayarshi, he is so much missing Amira already, Yana tunanin how she hugs him, kiss him, roll her waist on him, Bai dai hakuri sai ya dauki wayar ya kirata,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button