DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Amira was so happy to be home, hugging Nasir tayi ta dinga jujjuya shi as ya rage daga ita sai shi a daki, sai cewa take
“Habibi na…na Saya maka Kaya masu uban yawa….da kayan Wasa kala kala…I can’t wait kayan Nan su iso… wallahi I can’t wait…” Take fada Mashi kaman Tana magana da babba shi Kuma sai Dariya yake ta lafe jikinta not knowing how to tell her he misses her, kawai it’s written on him, sai da tayi wanka taci abinci ta Kira ahmed da layin ta, Yana dagawa ya Fara
“My baby is back…I miss you like crazy…duk zuciyata baimin dadi….koina nawa yasan nayi missing dinki…har abinci na kasa ci Ina tunanin my love dake wata kasa Chan…ban son in Kara Missing dinki Haka…” Ya fada Kai tsaye daga picking call dinta,
“My king…my everything…my happiness..my joy…I miss you more…” Ta amsa mashi,
“Yanzun Kina Ina…” Ya tambayeta
“Gida…kazo pls in ganka…” Ta fada out of so much love, she wants something off her chest and she needs him to come, she needs to see him,
‘”gani Nan zuwa…” Ya fada Mata without wasting of time ya kashe wayarshi shi.
Kou Minti arbain Ahmed baiyi ba yazo gidan su Amira, dakinta ya wuce straight, da Sauri ta Mike ta Fada jikinshi, Ahmed kasa riketa yayi as he feels so much good, in har ya riketa sai dadin yayi mashi yawa, he feels something so different, ita Kam Amira she did this for a reason, to feel same as she feels a hannun faiz sai taji daban, a na faiz she feels so warm, da akwai wani irin feeling dake tattare da jikinshi da Bata taba ji a jikin Habib ba as he is the only man she have hugged several times, it’s like kana hugging itace with so much firmness, shi Kam faiz da akwai wani irin feeling dake tattare da jikinshi da bazaka iya describing ba, bata iya fadin yanda take jin kanta a fatar jikin faiz, Amma na ahmed Sam Bata ji hakan ba, she didn’t feel anything at all, ba wannan kyarma da take yi a hannun faiz, when ever he hugs her sai taji legs dinta na rawa sosai, Amma with ahmed and Habib she’s feeling kaman she’s hugging a very strong tree,
“Wannan… hug…Haka?…” Ahmed that is good insane ya fada Mata Yana breathing out Loud,da sauri ta sakeshi tana cewa
“I miss you yayana…” Ta fada tana Kallon yanda ya kame waje guda, murmushin karfin Hali ahmed ya saki Yana Zama Kan gadonta tare da matse legs dinshi, Zama tayi q gaban shi tana gaidashi ya amsa pretending to be ok, he asked ya chan ya kuma abinda suka je nema, she replied with fine, wannan hug datayi mashi have really ruined everything because right now yasan yau sai yayi abinda ya Dade baiyi ba, kou dadewa baiyi ba ya bar gidan, she senses why he is running but pretends not to know, Yana fita ta dinga dariya, lokaci guda Kuma sai tayi Shuru ta zauna tayi tagumi Tana tunani Wanda ita kadai tasan what’s going on in her heart right now, ganin this loneliness Bai Mata ba yasa ta Mike ta Shiga bangaren mom dinta suka Sha labari zuwa lokacin magrub sannan ta koma dakinta, kunna datan ta tayi taga messages da yawa yawanci na masu son Kaya ne, murmushi ta saki tana cewa
“Har na mance da Yar business Dina…” Ta fada with a smile Tana Fara rubutu Kan status na bawa mutane hakuri na jinta Shuru that she traveled but now she’s back. Tana cikin replying messages din mutane sai ga call din faiz ya shigo Mata, hannunta na rawa zata dauki Kiran Amma sai taga dauka wayar da sauri Haka zai sa yayi wani tunanin daban, hakan yasa ta rike wayar a hannunta har sai da taga zai tsinke ta dauka tare da sallama, daga Chan Bangaren fajz dake kwance lumshe idanuwa yayi tare da amsa sallamar ta before yace
“How are you ya gajiyan hanya…” Ya tambayeta voice dinshi chan kasa
“Alhamdullilah…and you…” Itama ta fada idanuwa lumshe remembering some awesome things about this guy
“Ni am not fine… abubuwa sunyi min yawa….” Ya fada Yana turo Baki kaman Yana tare daita,
“What happened…kou dai gajiyar ne?…” Ta tambayeshi voice dinta na Dan cracking
“Aa…kawai…am angry…na Daya… we’re no more together…and na biyu…bintu ta zubda min ciki…” Wannan maganar dayayi na karshe yasa amira zaro idanuwa, she’s so shocked hearing what he just said
“Wai you mean cikin ya zube?..” ta fada cike da mamaki
“Eh…”
“Wayyo…am so sorry…ban ji dadi ba at all….Allah ya baka rayayyu…” Ta fada mashi
“Amin… wallahi abun Babu dadi…I even cried…” Ya fada Mata Yana kashe murya kaman he wants to cry again
“Ai ni kaina am feeling so had right now…I know how you love that baby….Amma Kar ka damu… yanzun ka Fara ai… you will have another insha Allah…”
“With who?…” Ya tambayeta,
“With her of course…” Bata Karasa ba yace
“Ni gaskiya aa…ban Kara Zama daita ..Kuma kou na zauna daita I will Never have any child with her again…she killed my baby because of you..”
X
Heenerh special turaren n humra,we have halut,gabgab,sandal flix,kajiji,hawi,kuskus,farin humra ,humra na zuwa turaka baki,n brown humra,zaki shafa yayi kwana da kwanaki a kayanki,kd nake da zama ina aikawa duk garin da kikeso,a tuntubeni ta nan 080 36987344
Alhamdullilah
3/1/21, 5:08 PM – Ummi Tandama: 47
Wannan maganar dayayi yasa Amira yin jimm… she’s like so it’s because of her, wato because of her bintu ta zubda cikin jikinta, abun ya mugun Bata mamaki, why will a woman throw away her own baby because of wata, ita da Bata halal tayi ba she kept it because of love dukda Tasha bakar wahala Amma Kuma ita da akayi nata in a halal way ta zubda saboda wata, she’s so terrified right now, watk kou Babu ahmed she can’t go anywhere close to fajz, wacce ta zubda cikinta can kill another woman that comes close to her husband,
“Amma…Bata kyauta ba…why will she do that pls…” Amira ta fada cikin damuwa remembering how she behaves ranar da ta ganta a office din faiz, she’s total dominance,
“Kawai…she feels we’re having been riding each other….da muka tafi tare….Bata San it’s not like that ba…” Fajz ya fada Mata
“Kash…wato mutunci na ya zube a idonta…pls ka Bata hakuri…” Amira ta fadawa faiz cikin fargaba Kar bintu tazo ta tozarta gjdansu because she knows such women can go any length because of mijin su, Tana jin labarin yanda Mata ke behaving in suna kishi so she knows she’s among them
“Don’t mind her…we did nothing ai…or did we?…” Ya tambayeta sounding so calm
“We didn’t…Amma pls stop calling me….am scared…Kar ta kamaka kana kirana…” Ta fada cikin tsoro, Dariya faiz yayi hearing her like that, wato tana da tsoro
“Don’t worry…ai Baki San wani Abu ba…ni na rabu daita…as am speaking to you right now tana hospital…na rabu daita…” Ya fada Bai Karasa ba Amira tace
“Rabuwa daita Kuma…pls aa…kasan she loves you…sonka ne yayi Mata yawa fa…shi yasa take kishin ka…”
“She killed my unborn child fa… irinsu ne suke iya kashe kansu kou mazajensu sabida kishi… gaskiya badani ba…” ya fada kaman Yana magana da friend dinshi
“No she won’t do that…kawai kayi hakuri…”ta fada mashj sounding very calm
“Aa…nidai am done with her …kawiq ki samomin wata…kou gurguwa ce Zan aureta…tunda ke kinyi min nisa…” Ya fada Mata calmly, shuru Amira tayi Tana sauraron shi,
“Kinji…” Ya fada Mata sounding very calm
“Nidai kayi hakuri ja zauna da matarka…kawai stay away from other women…yanda bazata sake Bata ranta ba..” Dariya faiz yayi yace
“Wayo na Zama bawanta kenan that I will always do what ever she wants… yanzun tell me did you miss me….”ya fada Yana gyara kwanciyar shi
“Nidai ban sani ba…” Ta amsa mashi
“Ba wnai…kin sani Mana…tell me…if you miss me…”ya sake fada Mata Yana lumshe idanuwa
“Remember what you told me…kace it’s over… that ka hakura…”Bata karasa ba yace
“Nidai ban hakura ba… how can I ever hakura while I can’t stop thinking about you…na kasa hakuri Wallahi…na kasa danne feeling Dina… right now ji nake kaman am not completed…” Ya fada Mata kaman he is finding it difficult to talk, murmushi Amira tayi tare da Dan biting lips Dinta tace
“Swear…”ta fada remembering how he made her swear like a baby a Malaysia
“I swear to Allah….. I can’t just let go…” Ya fada feeling happy suna Kara kusantar junansu unlike before
“Hmmm pls try to Mana…”
“Na kasa…ya zanyi da Raina…kina gani sabida ke an kashe Mani baby….” Ya fada Mata
“Pls stop saying it’s because of me…kashe min jiki hakan yake…”
“Ai it’s the fact… it’s all because of you…gashi ke bazaki aureni har maki ciki ki haifo min baby ba…I love babies…” Ya fada sounding so naughty
“Don’t worry wata Rana har planning zaka sa matarka tayi if yaran sunyi maka yawa…”
“Ni din…Baki San how much I love children bane….in dai Allah zai bani Ikon kula dasu a cigaba da gashi…now tell me…did you miss me?…” Ya sake tanbayar ta
“Yes…I miss you… shikenan?…are you happy…” Ta tambayeshi cikin zolaya
“Eh mana…at Least I know you care ..kawai…Ina missing dinki…I wish…kawai …nayi shuru…” Ya fada sounding very calm
“Kai dai ka Fadi abinda kake son Fadi…” Ta fada having fun as she speaks with him
“Kawia dai ki yarda muyi aure…kou Kuma…inyi wulakanci…” Dariya Amira tayi, zatayi magana yace
“Bari in kiraki… daddy ke Kira…” Ya fada Mata, before tayi magna har ya kashe, Dariya ta saki tana tunanin yanda wannan bawan Allah ke tsoron mahaifin shi Kaman bashine wannan stubborn fellow din bane, she just laughed and prayed he called again, right now she feels shi ahmed halinshi na kyautatawa ya jata gareshi but for faiz Bata San why she’s falling for him ba, inshort she’s not going to admit falling for him, cigaba da replying mutane tayi praying to God he calls again because she can’t call him.