DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Amira Kam tana tafiya tana kuka, inda she will rain all the insult on her in the absence of ahmed bazata samu bakin ciki ba, Amma yau gashi an kirata all sort of names a gaban Ahmed, tunda take Bata taba fuskantar irin wannan bakin cikin ba, this is the second time she’s going through such huge hell, na farko is when Habib Left her and now that Ahmed leaving her, she hates faiz, he brought her to recieve insult from his wife, yanda yayi shuru a nata tunanin it’s because he fears his wife not because he wants her to say it, what is he thinking, he doesn’t really know who she is and he thinks he can be with her, what the hell, ya zaayi mutum yazo yayi ruining rayuwar ka, tana kuka tana tafiya sai goge face take, the hospital is a private hospital so babu mutane da yawa sai few ones da suke suke zaune so Bata da damuwa, wajsn fita tayi missing step Daya sai ta Fadi kasa, wani saurayi dake tahowa da wata tsohuwa yayi Saurin zuwa ga aide dinta don taimaka Mata Amma before he comes har ta Mike,
“Are you ok?…”saurayin da ya kawo granny dinshi check up ya tambayeta, kou kallon inda take Amira batayi ba ta bar wajen tana kuka, Tana dubawa Bata gan motar ahmed ba ta sake shiga sabon tashin hankali, wato he have left her, he abandoned her at the hospital, sabuwar kuka ta farayi heading outside, tana fita daga hospital din ta samu gefen ginin ta zauna ta dinga kuka, she was crying for her life have come to a second end, she feels she’s never going to be happy, it’s not that she’s so crazy about ahmed but he is the only one that accept her for who she is, kukanta is coming straight from her heart,, unguwar is a residential area so Babu lots of people, mostly it’s masu gadi dake zaune a bakin gate da suke aiki. Faiz Kuma feels like he is walking on top of a moon sabida happiness, wato he used bintu to what makes him happy, with ahmed on the way he will be free man in terms of their relationship, he will be in her life completely, now he is happy, Allah kadai yasan irin farin ciki da yake ji, Yana tafiya da akwai smile Kan face dinshi, tunawa yayi da he still have Ahmed to face, maybe he will need and explanation, Baki ta tabe ya cigaba da tafiya, Yana fita he looks around sai yaga Babu Motar ahmed Babu Amira,
“Badai after everything you still pick her ba…if har Haka ne then I rest my case…”faiz ya fada looking around, wajen Mai gadin hospital din ta nufa ya tambayeshi if yaga wata yarinya budurwa ta fita daga Nan yanzun ba da dadewa ba, don balai irin na faiz har da description irin kayandata saka Nan maigadi ya fada mashi yes wata ta fita yanzun ba da dadewa ba he even think she’s crying, murmushin jin Dadi faiz ya saki tare da lumshe idanuwa Yana cewa
“That’s more like it…” Ya fada Yana murmushi, Dan takawa yayi zuwa wajen gate din kawai sai ta ganta zaune gefen ginin ta hade Kai da gwiwa tana kuka, hannunshi biyu cikin aljihunshi ya karasa inda take, Amira feels his presence kawai sai ta Mike without saying anything to him
“Ki jira in dauko Mota in kaiki gida…” Ya fada sounding so happy, banza Amira tayi dashi,she was lucky to see Mai empty a daidaita kawai sai ta fada mashi inda zai kaita Tana goge face dinta, Jin inda zata yasa faiz dake Mata magana ya daure face Yana cewa
“Pls leave him alone…I love you more…”ya fada cikin haushi, Kallon shi Amira tayi with a swollen and red eyes tace
“You can never love me like him…and kou Babu shi…I can never marry evil person like you… you ruined others to make your self Happy…. I hate selfish people…” Ta fada Tana shjga a daidaita..
Salam muna saida shoes,bags ,home decors, furnitures, da dresses na mata
masu so suyi sari can contact us suma zamu siyo masu duk abunda suke nema in shaa Allah Turkey based we have groups da muke turo Kaya for masu so suyi sari da masu son fara business ga phone numbers
07037777392 for whatsapp
08060017497
My Turkey Num is +905379600854
Muna Maraba
Alhamdullilah
3/3/21, 2:48 PM – Ummi Tandama: 50
Jin yanda take kiranshi da selfishness hurts,
“Pls mu tafi…” Amira dake goge idanuwanta ta fada while the tears forming, ita kadai tasan irin chakwakiyar da take ciki, wato no more hope of being married and bare the name of a man, she will never bare Mrs anyone,
“Kar ka tafi da matata…” Faiz ya fadawa Mai adaidaita dake Neman tada abun hawanshi
“In your dreams…” Amira ta fada cikin hawaye,
“Pls take it easy on me…Kar kice na watsa maki farin cikin ki just because I want to be happy…Amira ina sonki…I love you that in barki ahmed ya aureki hurts…na kasa hakuri… Inason Ahmed ya sani I love you…and you love me too..” faiz dake tsaye ya dafe inda take zaune a cikin adaidaita ya fadawa Bai karasa ba Amira tace
“I made I huge mistake… Dan sakewa Danayi da Kai yasa kun cimun mutunci…Allah yaisa.. ” Amira tafada tana kuka Sosai har da rufe idanuwa don Kar Mai adaidaita dayayi kasake Yana sauraron drama dake ake yaga hawaysnta
“Am so sorry you see it that way…I didn’t watch bintu humiliate you because I can’t handle her but it’s because I want her to help me say what I have in mind…kawai she helped me deliver my heart message… right now I have ahmed to face too but I feel ok knowing he knows I love you…”fajz ya fada cikin sanyimurya
“Nidai let’s go…” Amira ta fadawa Mai adaidaita saboda the more she hears him talk the more she hates him,
“Zo inyi dropping dinki…” Ya fada Mata, banza tayi dashi ta cigaba da kukan ta,Haka Nan tace ayi dropping dinta a gidan su ahmed she doesn’t know how to face him, Bata ma Sam abinda zata ce mashi that will make sense ba, kawai ance da zafi zafi ake dukan karfe, she can’t go home while she knows Ahmed have this feeling once a whore will always be a whore, yanzun takaicin ta is yanda faiz didn’t do anything to make it right and now he talks about love, she have decided to do everything to please ahmed kou da kuwa it will Means her leaving her job,
“Pls…kou a kofsr gidan su ahmed ne I will drop you…Dan Allah…” Ahmed ya sake pleading Amma kou Kallon inda yake batayi, gate din hospital aka bude sai ga motar da su Hajiya suka zo dashi ya fito, hajiya Fatima da hajiya kadijatu suna baya yayinda driver na gaba, hajiya kadijatu kallon faiz dake tsaye yayi tasa driver ya Yi mashi horn, Yana juyawa ya gansu ya baro wajen walking weak yayinda Hajiya Fatima ta tabe baki ta kauda gefe tana Allah Allah su Isa gjda tunda yau Friday alhaji yana gjda, side din mom dinshi fajz yaje, glass hajiya taja kasa tare dayi mashj yare tana cewa
“Let her be… she’s angry…” Hajiya ta fada mashi da yare, he gets some parts of what she said, Daman hajiya kadijatu knows hajiya Fatima is happy that she witnessed this don zata Kai gaba, they have been together for long for her to know the true colors of Hajiya Fatima, she’s a very good pretender and she knows it, Amira na ganin faiz ya bar wajen ta fadawa Mai adaidaita ya tafi Bai sake wasting din time ba ya tada adaidaita ya bar wajen, Dan juyawa faiz yayi ya kalli adaidaita yayinda yaja baya motar su hajiya ta tafi, still dai Bai bakin cikin komai, he is happy right now.
Duk yanayin da Amira ke ciki na Ahmed Yasha bamban, he is totally disappointed, he is so disappointed, for sure yasan fajz na son Amira Amma to think that su biyu kadai sukayi tafiya is so Insulting to his intelligent, always da wayar faiz suka dinga magana dashi har ta dawo, kawai he feels suna mocking dinshi while they talk, yasan yanda ta taba sanin namiji it won’t be difficult for faiz to get her, the thought that fajz ya gama smooching dinta is killing him, Babu yanda zaa fada mashi cewa basuyi wani Abu ba da zai yarda, he can never believe it,
“I try to make you human…to make you a better person…”Ahmed dake tuki ta fada Yana dukan staring kaman zai ballata, he is so boiling right now, tasna sunyi screwing juna
“Abota…Haka friendship yake…” Ahmed ya sake fada cikin serious hotness, wani irin zafi yake ji, it’s a good thing he ate a gidansu Amira da kilan shikenan don Bai San Ranar da zai iya cin wani Abu, kawai he is picturing them together naked, wato inda Bai zo Nan ba he won’t know anything, da kawai shikenan Haka zasu dinga Raina mashi hankali pretending to be just office friends, he tunawa yayi da yanda suka gaisa dazun suna ma’am da sirs, Ashe shi Suka maida Dan iska Mara wayau, kawai he Was thinking kilan suna wa junansu eye contact, kilan suna wa junansu signal suna mashi Dariya cikin ransu, the cheating didn’t really hurt like the humiliation, the humiliation of a friend screwing your lover, the lover you’re trying to hard not to hurt, inda zai biyewa mum dinshi da tuni yayi aure ya mance da wata amiraz he knows he is not going to have a pecky boobs,he knows he is not going to have a tight pussy but he is still ok Amma ita Bata tausayawa kanta, what in the world would make him believe they didn’t do it, what, inda Amira is innocent she would have told him matar faiz Bata je ba, maybe zai san tana da gaskiya a bit, Amma with someone like a faiz ace sun zauna waje guda har sati biyu da Yan kwanaki, he knows sun zauna daki guda, yasan they did lot’s of things together, which he feels Bai taba huge mistake a rayuwar shi ba like trying to help her, sai yanzun ya gane maybe Habib have trained her that she can’t stay without a man,
“Gosh….am stupid to think that a pig won’t go back into dirt nor Matter how you wash them….a pig will always be a pig…” Ya fada Yana jin saukan ruwa a cheek dinshi, da sauri ya saka free hand dinshi ya tabo fave dinshi sai yaga it’s tears, he is crying, yasan bazaa yarda ya aureta, but he didn’t expect what he gets, inda da wani hakan ya faru hakan zai zo da sauki sosai compared to faiz, he always make it look kaman daga shi babu kowa a rayuwar ta Ashe faiz zai dinga mashi Dariya Yana tunanin I have the lion share of her body for now,
“I should have let you rot…Dana barki kawai ki zauna cikin kuncinki da Kuma bakin ciki…Daman help human today and they will surely hurt you badly..” faiz ya sake fada ahankali Yana wiping face dinshj, glory of Allah ne ya kawoshi gida inda ba Haka ba da tuni ya samu accident, Yana shjga gidansu ya samu yayi parking Motar shi, fitowa yaui Yana sniffing mucus trying to look ok, dakin mum dinshi kawai ya nufa, Yana shjga ya tardata da wata bakuwa suna hira, she’s the mother of those girls he went to see last time, he wanted to say something to her, kallo daya tayi mashj ta gane he is in trouble, mikewa tayi tabi bayanshi don Yana gaidasu ya wuce bedroom dinta, tana Shiga ahmed da duk ya rame lokaci guda yace
“Mummy….” Ya fada Yana kokarin controlling kukan da ke neman kufce mashi,
“Yes… menene.. ” ta fada tana binshi da Ido,
“Nothing…kawia Ina son…fada maki…ki zaba min…Daya daga cikin yanmatan Nan…duk wacce tayi maki surely…Nima zatayi min…” Ahmed ya fada Yana tunanin there’s no more wasting of time since wacce yake delaying saboda ita is not worth it, (they’re so many people we’re given so much respect that doesn’t deserve it… believe me wasu don’t even deserve your respect..wasu are not worth your time because they’re nothing but canterfit… beware) Dariya mahaifiyar shi tayi cikin Jin Dadi tace
“Wai hope ba wani Abu ya faru that Changed your mind all of a sudden ba…” Ta tambayeta, Bayan hannu yasa ya goge hancinshi before yace
“Babu komai…kawai…da akwia…wacce..nake tunanin zamu daidaita ne…sai Kuma na gano she’s not worth it…”ya fada trying so hard to look ok, hajiya tsayawa tayi Tana kallon how broken he sounds, da Ganin shi kasna what ever is disturbing him must have eaten him rotten, ahankali ya Kama hannunta, sai yace
“Pls mummy…nayi maki laifi…don soyayarki da Manzon tsira karki tambayeni what I did…and pls…ki yafemin…Dan Allah…” Ya fada Yana kokarin danne kukan dake Neman kufce mashi, hajiya Dora hannunta Kan daya hannun Daya rike tayi tace
“Ahmed kou me kayimin is forgiven…Allah ya dawwamar da Kai cikin farin ciki…” Ta fada thinking of what it could be, murmushi ya saki yace.
“Nagode…daga yau in Allah ya yarda bazan sake yin duk abinda kikayi warning Dina Kai ba…I will be a good boy…” Ya fada with a smile dayafi kuka ciwo, itama hajiya murmushi ta saki, fita yayi feeling a bit better for asking for his mother’s forgiveness na rashin bin umarnin ta, yasan in da yabi umarnin ta he won’t be facing this mess, bangaren shi ya koma ya kwanta Yana tunanin rainin hankalin da Amira da faiz sukayi mashi, Yana tunanin right he doesn’t need to date any girl before he marries her don Bai gan wani amfani dating ba, he didn’t only date Amira bit he helped her get her broken life ba, he made her perfect again but what did he get a trip to Malaysia with his friend alone, among other things.