DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Amira na zuwa gidan Bata nemi wucewa bangaren Hajiya ba don Bata mance how she treated her the last time she visited ba, hakan yasa Maigadi na bude Mata gate ta tambayeshi inda bangaren Ahmed yake, Bata taba shjga part dinshi ba so she have to ask, maigadi nuna Mata yayi and she saw his car so tasan Yana gjda, jikinta na rawa, legs dinta na trembling ta nufi inda aka nuna Mata, tana zuwa Bata tsaya wasting time ba ta bude ta Shiga gudun Kar mum dinshi ta ganta, faiz na kwance Kan doguwar kujera a falo Yana jin an bude kofar ya daga Kai only to see Amira, Bai San sanda yace
“Kina da nerves…” Ahmed ya fada out of control Yana maida idanuwan shi ta lumshe because he didn’t plan on talking to her kou da kuwa sun hadu a gaba, sannan he didn’t plan on listening to anything she will ever say to him, kawai she will just waste her saliva and go, he sees no reason to talk back at such person, Amira na jin abinda yace ta Shiga ta maidaa kofar ta rufe tayi kneeling daga inda take tsaye tayi crawling zuwa inda yake ta dafe bakin kujeran da yake kwance tafara kukan da ta danne har ta shigo Nan,
“Yaya…did you believe what she said….did you believe her…pls tell me you trust me and will never believe such alligations…” Ta fada Tana rike da kujeran gan yayinda yatsunta na Dan taba shi sai yayi Saurin sake matsawa daga inda yake face dinshi dauke da wani irin disgusting look despite his eyes are closed, Amira dake kuka ta cigaba da Cewa
“Wallahi baj soyayya da faiz…ya dai fada min Yana Sona several times…ya fada min he loves me dearly Amma wallahi my only reply was bazan iya ba because of you… because you’re the only one that knows the real me but still loves me…nasan Babu namijin da zai taba jin in da yaro da zai tsaya wajena in ba Kai ba…so I will never cheat on you…” Ta fada tana kuka Sosai, Baki Ahmed ya tabe irin wannan Kuma matsala ki ne
“Zancen Malaysia Kuma… wallahi ban…sani… we’re traveling alone ba… alhaji told me….tare da matar faiz zamu tafi….amma muna cikin jirgi Naga shi kadai…when I asked him ina matarshi ..he just laughed… ” Ta sake fada mashi trying so hard to make him believe it’s not her fault at all Amma daganin yanda Ahmed keyiwa face dinshi kasan he is not even listening balle tayi convincing dinshi,
“A chance he made me live in the same room with him…Amma the only respect I have for him is that he didn’t do anything at all… wallahi bamuyi komai ba…” Wnanan part din yasa Ahmed sakin Dariya aloud tare da mikewa ya bar Mata falo
“Enough of those lies…” Ya fada Yana shigewa ciki da sauri Amira ta sake binshi har bedroom din afusace ya juyo yace
“It seem you’re use to entering man’s room…nasan most decent girls won’t Walk freely to man’s bedroom…ke Kam dayake babbace…kou a jikin ki…” Ya dada Mata in a way that she will get angry and leave, sabon kuka Amira ta Fara yi, she understands perfectly what he said amma.ya zaayi tayi fushi da ahmed, it’s ahmed her life saver so she can never be angry at what ever he will say to her,
“Allah sarki…Haka zakace…”Amira ta fada cikin kuka
“I will never be butulu da zanci amanar ka….Yaya you stood for me… you made me human again…duk inda zanje it’s because of you…. you’re very important to me…kana cikin jikina like jinin dake gudana a jikina…. you’re very important to me that I would rather die than to hurt you…Dan Allah Yaya…ka bani second chance…no not second chance… you already gave me second chance… third chance pls…” Ta fada cikin matsanacin kuka har tsikewa kawai take saboda kuka, her throat feels so dry saboda yawan kukan da take, ahmed feels if it’s on a normal basis zai yarda daita, Amma shima it’s an opportunity for him to let go kawai, it’s hurting Amma what can he do now, absolutely nothing,
“I love you Yaya…Babu Wanda zai iya aurena with my dirty past in ba Kai ba…in Kuma har baka aureni ba I won’t marry another kou da kuwa wasu sun zo…pls Yaya believe me…ka yafemin…I beg of you…. wallahi Babu abinda makayi da faiz…karya matar shi tayi min…” Ta sake adding tana Zama as her legs feels so weak yayinda shi Kuma ahmed ya samu ta zauna bakin gado tare da dafe goshinshi
“Pls Yaya…say something…give me hope again… you’re hope giver….Dan Allah ka Kara bani one last time…pls…”ta sake fada mashj daga inda take zaune
“Go home….pls.. just go home…”ahmed ya fada cikin sanyimurya murya feeling sick of this her cry, inda she told him faiz is on her neck, or she told him they travelled together Alone before now he will be ok, maybe he will leave their Break up for future Amma tunda hakan ya faru let it be kawai, it’s not easy for him Amma Bai da choice, .
“In tafi…ka yafemin?…”ta fada Tana kallon yanda ya rufe Idanuwa Gam,
“Just go home…” Ya sake fada Mata .
“Tell me you love me…pls tell me you care again…Dan Allah…” Ta fada tana kuka, duk maganar da take a banza it doesn’t affect how he feels about her right now,
“Ki bar Nan malama…ban son kina sakani long story…kawai ki tafi…” Ya fada Mata, kawai tunanin itace Nan take ta bawa na Miji hakuri, she’s a classy girl that in a normal basis she shouldn’t be begging man for anything in the world Amma Habib ya Riga ya gama daita that Bata da wnanan darajan na Mata, Bata da Wannan abun da yanmata suke na dagawa maza Kai,
“Allah yaisa Habib…” Ta fada cikin kuka as she’s hurting,
“Habib is not your problem…kece matsalar kanki…. anyway alhamdullilah since you have a good job and a business…” Ahmed Bai Karasa ba tace
“Zan bar aiki…I will never work there again… inshort to have your trust I won’t work again pls…” Amira ta amsa mashi
“It’s of no use… kawai ki tafi…na yafe maki…go..” ya fada atakaice don kawai ta tafi don ya gaji da wannan cika mashi kunne da kuka da take
“Da gaske ka yafemin?…”
“Eh tashi ki tafi pls…” Ya fada sounding so disgusting
“Ok prove it to me…ka kaini gida like you use to…”ta fada mashj, murmushin takaici ya saki,
“Pls …” Ta fada mashi, he will do anything to get rid of her right now, kawai mikewa yayi yace
“Muje…” Da Saurj ta Mike feeling better, tana mikewa yace
“Ki fita waje Mana…Baki ganin I want to get dressed, Babu musu ta fita falonshi, komawa yayi ya zauna yana shafa goshinshi kawai he thinks he have wasted so much time on her driving her from spot to spot, tunda ya dawo kasar Nan Bai gan wacce ta bautawa kaman amira, sai da ya zame Mata kaman house boy saboda yanda take kiranshi yayi Mata kaza da kaza, sai yanzun yake jin zafin duk wannan wasting of time din,
“Pls kazo mu tafi…” Yaji Amira ta fada daga falo, wani irin tsoki yaja ya Mike, Yana zuwa falo ya ganta tsaye tana jiranshi,
“Muje…” Ya fada Mata, shige mashi gaba tayi Yana biye daita, tana fita compound ya maida kofar shi ya rufe Yana cewa
“Dayake tsine min akayi…bude window yayi ya kalleta yace
“Call faiz…call your boyfriend…in ma kina da wasu call them…ni dai na hakura…” Ya fada Mata atakaice Yana rufe window din, Amira da hawayen ta ya Dan bushe because he said he have forgiven her sabon hawaye ta Fara jin abinda yace Mata, ahankali ta juya ta bar gidan not because she have given up, she can never give up on ahmed, she will do what ever it takes to make him trust her again, he is not that type of boy friend da zaka rabu dashi, ahmed have done a lot for her that she won’t hurt let go…