DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Salam muna saida shoes,bags ,home decors, furnitures, da dresses na mata
masu so suyi sari can contact us suma zamu siyo masu duk abunda suke nema in shaa Allah Turkey based we have groups da muke turo Kaya for masu so suyi sari da masu son fara business ga phone numbers
07037777392 for whatsapp
08060017497
My Turkey Num is +905379600854
Muna Maraba
Alhamdullilah
3/5/21, 11:57 AM – Ummi Tandama: Mata da akwai kayan Mata kala kala, daga na Sanyi, na mallakar kasa, na Bata gaban kishiya na dambun nama Mai kyau sosai, ciccibi, Naman akuya Mai tarin sirri, Goron tula syrup, tsimi Mai kyau, Zuma Mai kyau,. Duk kyauwun ki ki Kara da wanka, ki tabbatar Kar ace gidan ki babu anything na kayan gyara, yanda Kika iya budgeting kayan kwalliya kayan Miya kayan gayu Haka Zaki dinga budgeting kayan Harkan bedroom, in har sex life dinku is boring aure Bai lasting, amma in har duk chakwakiya da zaayi Kuma dare yayi Ana Samun yanda akeso wallahi sister Baki mantuwa, da akwai amarya set daga 20k zuwa 100k medium Kuma 50k Wanda ke dauke da har su ciccibi da Naman akuya da dambun nama, sai shi Kuma na 100k zaa hada maki da Royal jelly da ma wasu suppliment masu kyau. Pls sister ki gyara, in ku biyu ne ba asiri yasa ya makalewa yaruwar ki ba, wasu sai suce asiri ne, well not all is asiri, Yana tsoron yayi Mata anyhow ta hanashi abun arziki, in har ita ta Fara gyara then ta gama dake don duk abunda zakiyi ba lallai ki burgeshi ba, you’re welcome to buy from us.
51
Amira tana tafiya Tana kuka, yanda take ki yanzun it’s exactly the way she felt when Habib left her, right now Bata tunanin people will talk, kou Kuma zaa kirata da mahaukaciya, all she does is cry, wani Mai adaidaita ne ya tsaya kusa daita yace
“Tafiya zakiyi?…” Ya tambayeta as he sees her cry and walk, daga Kai tayi ta kalleshi sai ta taka ta shjga a daidaita, bakinta na rawa ta fada mashi inda zai kaita, cikin adaidaita ta zauna ta dinga rusa kuka, faiz have successful ruin her and Also destroy the small feeling she developed for him, kawai tana tunanin in har ahmed Left her Kuma fajz if the reason behind this then she’s never going to love him, kou da kuwa da lahira zasu hade she won’t marry him, she will rather stay unmarried until the end of her life, if he thinks he wins then he lies, zatayi handling dinshi In a way he would prefer she prays Ahmed, sannan Tana tunanin she won’t marry anyone, zata tabbatar wannan sharrin da matar faiz tayi Mata will be in vain, she will make sure kou da ahmed Bai aurenta ba she restores her dignity a idonshi, she was crying very Loud that driver adaidaita ya Dan juyo yace
“Hajiya…kiyi hakuri Mana…ki sani a duk tsananin rayuwa da akwai sauki tattare dashi…kiyi hakuri nayi magana batare Dana San abinda ke damuwar ki ba…” Mai adaidaita ya Fada saboda yanda take kuka, Amira Kam kou jinshi Batayi Haka ta dinga kuka har Suka isa gidansu ta bude bag dinta ta bashi dari biyar Bata tsaya amsar change dinta ba ta Shiga gida, shi kanshi maigadi sai da ya dinga asking me ya sameta ta wuce with out saying a word to him duk kukan da take tana shjga ciki ta sake fashewa da another louder one tana shjga dakinta,hajiya dake Kan hanyar shiga dakinta heard the cry and she was surprised don Bata San where it’s coming from ba,hakan yasa ta bi hanyar da take jin kuka zuwa dakin Amira da ta Shiga ta kwanta kasa tana kuka, bawai son Ahmed me yayi Mata yawa ba take wannan kukan kawai kallon da Ahmed zai dingayi Mata ne ke Mata ciwo, for someone that tries to help you to think you will never change is so Insulting, cikin tashin hankali hajiya ta shjga dakin tana
“Lafiya…Amira…me ya faru…mutuwa tayi ne…” Hajiya ta fada don ta San mutuwa kawai zai sa a dinga kuka Haka, Amira Kam kasa magana tayi sai rusa kuka kawai take, hajiya kasa samun sukuni tayi as she knows what happened if tana cikin damuwa, she knows she tries to commit suicide so kasa barin dakin tayi, da lokacin sallah yayi sai ta sakata gaba Suka tafi dakinta, she made her pray in her room, Amira sai sakin Ajiyan zuciya kawai take, bayab hajiya ta idar da sallah ta kalleta ta Fara cewa
“Amira yanzun ni bani da darajan da zakiyi sharing damuwarki Dani?… first time you get pregnant…har yau you didn’t tell me… yanzun Kuma kina cikin damuwa…I have been begging you for almost an hour ki fadamin abinda ke damunki… you won’t… what did I do to you to deserve this?…”ta fada cikin matsanacin damuwa, Amira daga swollen eyes dinta tayi ta kalleta
“Am I a bad mother…or kina ganin Zan fadawa duniya damuwar ki…did you think Zan tozarta ki…. you’re my flesh and blood and there’s no way da wani na duniya zai San maganr da Kika fada min…” Hajiya ta fada tamkar she’s talking to her friend
“Ni na haifeki… before now you know I share my secret with you… you’re my friend and everything…Amma sai ya kasance…ke Baki min wanna Kallon…I take me as a total stranger…”Amira Kai ta Fara girgiza Mata as she hears yanda take Magana Cikin dacin Rai,
“Ba Haka bane…” Amira ta Fara fada tana goge new rolling tears dinta
“Haka ne Amira…hakane…kawai ki tashi ki tafi…ki tafi since am not worthy of your secret… just go…” Hajiya ta fada tana juya Mata baya
“Youre more than worthy…” Amira ta sake fada Tana shesheska sosai
“No am not… just go keep your secret…cry if it will give you solution…tunda ban Isa in San damuwar ki tashi ki tafi ki fadawa Wanda ya fini.daraja…” hajiya ta fada tana mikewa, da sauri Amira ta Kama legs dinta Tana fargaba how she’s going to talk about it,
“Pls zaj fada Maki…ki tsaya kiji…pls wait kiji..” ta fada Tana kuka, tsaya kallonta hajiya tayi for a moment tace
“Aa…if har Baki son fadamin you don’t have to…Kar ya Zama Kaman am forcing you to tell me…”
“Aa..
You’re not forcing me…kawai I feel…Ina fargaban yanda Zaki dauki Maganar…” Amira ta fada cikin hawaye
“I promise I won’t judge you…I will lead you kawai…I promised…” Hajiya ta fada Tana komawa ta zauna, Amira dake hawaye Bata San yanda zata fada Mata asalin matsalar ba but she feels she have to tell her the fact, nothing but the truth, she feels she shouldn’t lie to her, ahankali ta daga wet face dinta ta kalli hajiya race
“Mummy… it’s faiz…tun tuni yake damuna…da maganr so…Amma I told him…banso….na fada mashi…I told him ni Ahmed Zan aura…na fada mashi time without number Amma Bai barni ba…I was always afraid that Ahmed zai Sani….I know Ahmed have done a lot for me that bazan iya cin amanar shi ba…” Ta fada starting from the beginning
“Exactly…Babu Wanda zai yarda cikinmu….ki ci amanar ahmed…” Hajiya tayi adding,
“He is the beginning of all I am today…I try to make faiz understand…Amma Bai barina…Bai San who I am ba… Ahmed knows me but still stands for me…” Ta fada Tana goge uncontrollable tears dinta
“Sai da zamuyi tafiya… alhaji ya fadamin tare da matar faiz zamu…Amma ranar tafiya sai Naga faiz shi kadsi…” Hajiya kasa kunne tayj don jin what she’s going to say because she just pray she’s not going to say he slept with her or something,
” na shjga damuwa sosai…Amma sai Babu abinda ya faru…”
“Nothing happened?…like you stayed in same room for two weeks or kowa da dakinshi…” Hajiya ta fada sounding so disappointed
“Mummyna…pls believe me… Wallahi nothing happened…pls…” Ta fada tana kuka
“Ok…Bari mu bar shi Kan nothing happened…so Ina jinki…” Hajiya ta fada tana girgiza legs dinta, Amira da gabanta ke dukan uku uku cikin new tashin hankali ta cigaba da Cewa.
“Wallahi…Babu abunda ya faru…he didn’t ask for anything…all he asked was in bashi time mu fita tare…”
“Ai nace continue…I want to hear dalilin kukanki…” Hajiya ta fada kaman ba ita bace taka Mata magana cikin eiwan sanyi ba dazun, she changed in an instant kaman ba ita ba, Amira knows her in and out which is why she’s so scared of saying the truth some times, she knows in har yau ta San Habib is responsible for Nasir she will destroy him in and out,
“Da muke chan…sai matarshi ta gan Visa dinta… sannan ta gano we traveled together…so she was thinking…we have been having an affair…”Amira Bata karasa ba hajiya tace
“In ke ce fa won’t you think like that?…in kece Kika gano mijinki yayi tafiya with his assistant…alone….Zaki yarda da basuyi komai ba…don’t even blame her…now continue…” Hajiya ta fada Mata atakaice
“Nima I didn’t blame her…Amma wannan damuwar yasa…ta samu miscarriage…” Amira ta fada tana hawaye tana sosai
“Inna lillahi waina ilaihi rajiun…wane irin musiba kike son saka kanki ciki…kou ince wane irin musiba kika saka kanki da Kuma danginki ciki…wato Amira bazaki Yi hankali ba…. you will never changed…”da sauri Amira dake kuka ta fara girgiza Kai tana kuka tana cewa
“Wallahi it’s not my fault…”
“Come on shut up…why will you travel with him alone…kinyi sanadiyar lalacewar cikin halal Amira…” Hajiya ta fada sounding very bitter
“Wayyo… it’s not my fault…sai da na Shiga jirgi Naga shi kadai ne…”still hajiya ta sake hantararta da cewa
“Sai Kuma Baki da hankali da Zaki fita dafa cikin jirgin since he changed the plan… you should have pretend to be a decent girl to leave the plane tunda nasan he is not the last person Daya shjga balle ace Yana Shiga aka tashi…. Amira what will people think when they heard she have a miscarriage because of you…then kilan daga baya suji ance kina da yaro a guda…then zasu ce a jininki yake… they will say it’s in our blood…” Hajiya ta fada trying not to cry saboda yanda ranta ya baci da bad name da Amira take ja Mata a cikin family, Amira new page na kuka ta bude saboda yanda case din ke sauya course, it’s as if her life will never be ok hearing what her mother is saying, hajiya dafa goshinta da wani irin jijiya ya fito Mata tayi Tana murzawa ahankali, takaicin yayi yawa,
“But Babu abinda mukayi…and aiki ya kaimu…”
“Aikin banza…kanki farau aiki?… which stupid aiki will you compare it with you dignity…tell me wane aiki Zaki hada da dignity dinki… anyway you haven’t tell me end of the story…Ina jinki….sai akayi me da cikinta ya bare…” Hajiya ta fada sounding so Angry and pissed off,
“Shikenan…” Amira ta fara fada Bata karasa ba hajiya tace
“In ban son in makureki yanzun Nan say it…” Hajiya ta fada, da sauri Amira ta takure jikin bango ta cigaba da Cewa
“Dazun da Mika je Ganin matarshi a hospital…she was calling me all sorts of name….that…Ina dating abokai biyu…Wai Ina lalata da Daya…Zan auri Daya…she told Ahmed that I spent sometime with her husband a Malaysia alone….”Amira Bata karasa ba hajiya tace
“What do you expect her to say… she’s perfectly right…and let me ask you…kinsan she knows… and you still visit her?…”hajiyata fada cike da haushi
“Faiz…ya fada min he will talk to her that komai will be in control…ban San he set me up ba…Wai Yana son Ahmed yasan he is inlove with me…so he is happy… that she said all sort of things a gaban Ahmed… yanzun Ahmed yace…” Ta fada tana kuka Sosai
“Yace me…yace bazaki sauya ba kou?… that you’re never going to change… well I don’t blame him… wallahi I don’t blame him…in ya barki yayi daidai Amira….ai kou Babu abinda ya faru tsakanin ku he won’t believe it knowing you’re not a virgin….yasan it won’t be difficult for a man to lure you to his bed….” Hajiya dake magana cikin Bakin ciki ta fada sounding very tensed and disturbed,
“Am sorry…but nothing happened.. “Amira dake kuka ta fadawa mum dinta
“Oho… yanzun dai Ahmed ya barki kou?..” hajiya ta tambayeta don jin if her dream is going to be chattered for the second time, in the north duk yanda yaranka zasu Zama successful aure is number one, she’s happy Amira is all successful and she have Ahmed that would marry her, she’s happy after having a child out of wedlock she’s going to be married
“Eh…yace…inje in auri…faiz…and wallahi kou he is the one man alive I won’t marry h….”Bata karasa ba Hajiya da idanuwanta suka sauya launi tace
“Kiyi min shuru sakara… Ahmed is your only hope…kina ganin faiz zai aurki when he hears that you have a son…kin manta arewa muke?…such shits doesn’t work here… ahmed is the only one that loves you for you…duk wnada zai biyo baya comes for your money or fame…zasu manta da past dinki kawai don su ci kudinki …so get it into your very thick skull..har da wani if he is the last man …” Hajiya ta fada Tana imitating yanda Amira tayi magana, this broke her, hajiya was taking it more serious than anything don if asiya and nazifa Basu samu mijin aure ba she knows it’s destiny not because of anything bad, not because they have bad history, Amma if Amira Bata samu mijin aure ba then shikenan it’s because of her past, hakan yasa she have never dreamt of anything like seeing Amira gets married, like seeing her in her own home, Bata son ace ta tsufa a gabanta while her son grow too, it’s a very shameful thing for a mother to witness her child grow old a gaban ta Babu mijin aure, hakan yasa wannan Maganr ya mugun Bata Mata Rai more than. Ya batawa Amira Rai, kowaccensu da akwai ta angle da suke Kallon issues din, Amira mikewa tayi tana kuka
“Koma ki zauna…” Hajiya ta umarceta saboda gudun ta sake anything stupid,