DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Faiz Kam Yana farin ciki Amma Saya tuna da Amira da Kuma Ahmed sai yaji farin cikin yayi vanishing, kawia he is feeling she will get over it and be ok with the situation, he knows she loves him and duk maganar da zata fada mashi yanzun is out of pain that with time she will be alright, hakan yasa ya koma gida, he wanted to call her Amma Kuma sai ya tuna mum dinshi already told him to give her space Haka ya hakura.

Wajsn karfe shida aka sallami bintu data hospital, she looks weak and restless, kawai she feels Bata Gama cin uban faiz ba, gani take ya riga ya Gama daita, hakan yasa duk hankalin ta ya kasa kwanciya, she really wants to deal with him, already mum dinta ta sanar da dad dinta irin behavior da faiz ya nuna kanta and ya yarda a maidota gida kafin a samu ayu maganar, mum dinta was so angry when she heard of Amira, abun dai Babu Dadi.

Both side Babu wnada ya samu bacci, Amira slept in her mother’s room under her instructions don dukda hajiya is sad and angry she’s afraid of loosing her daughter,Bata son ace ya sake yunkurin kashe kanta,hakan yasa ta dage da gaske Kan Bata barin sight dinta, sanda dad dinta ya dawo hajiya told him what happened, Shuru yayi ya kasa cewa komai at long last Kuna yace
“Allah ya zaba abinda yafi alkhairi…” Kawai ya fada atakaice with a sorrowful look on his face. Hajiya batayi bacci ba hakan yasa take jin shesheska Amira da duk bayan minti biyar sai ta saki ajiyan zuciya, hajiya was praying although the night to Allah yayi making rayuwar Amira easy.

Faiz ma baiyi bacci ba, he was watching WhatsApp kawai to see her status and he didn’t, the only thing he saw on WhatsApp is ahmed, status dinshi ya gani, sai da ga dage da kyar ya iya bude status din, what he read was
“Mutum!..kaidai ka kalli mutum, wato there’s nothing like true friendship anymore, your friends hates you to the extent that duk abinda zai sakaka farin ciki shi zasuyi ruining, of all girls su rasa wacce zasu so sai babe dinka… Allah ka tsinewa mugun tare…”ya karanta, idanuwa ya lumshe ya hadiye saliva knowing it’s all for him,
“you got it all wrong” ya fada under his breath. Kwana yayi duba WhatsApp hoping he will see single Post from her and da Bai gani ba yasan it’s bad, yasan it’s really bad don Babu abinda take updating frequently kaman status dinta, her status Never runs out of something. Haka ya kwana with different thoughts.

Haka shima Ahmed yana cikin damuwar rabuwa da Amira but he knows it’s the right thing, yasan kou ba yanzun ba this will surely come and he is glad it happened this way, at least bazata ce ya yaudareta ba, he is happy but abun da ciwo sosai.

Ranar Sunday alhaji haruna yasa aka dauko bintu daga gidansu ya kuma Kira faiz, Bai bukaci kowa yazo ba don kou matanshi Bai kirasu ba, he asked bintu what happened data koma gida, Nan ta fada mashi gaskiya da karya painting faiz extra black, ba karamin masifa Yasha ba da alhaji yaji abidna ya faru,
“Wato da kudina kaje holewa kenan…”alhaji ya fada cikin matsanacin fadan da faiz Bai taba jinshi dashi ba, now he knows bintu really hates him because he sees smile on her face while alhaji na neman mikewa don dukanshi, hakan ya mugun tada mashi, he hates her too and he is never going to apologise again,
“apology yaci uwarshi” ya fada Yana kallonta yayinda yake fita da gudu as his father follows him Yana mashi zagin tashin hankali. Daga karshe dai alhaji ya bawa bintu hakuri he will make sure faiz bazai Kara misbehaving ba, sai da yamma ya Kira faiz ya ja mashi kunne Kan batawa Bintu Rai ya Kuma ce ya maidata gida, he didn’t complain but not because he is ok with it, gida yaje ya direta ya Shiga dakinta ta kwace kayanta without saying a single word to her ita ma Kuma Batayi ba sai binshi kawai take da Kallon tsana na first class.

Yau Monday, kallo daya zakayiwa Amira ka gan yanda ta rame lokaci guda, tun da asuba ta rubuta resignation letter dinta ta ajiye, wajen karfe takwas da rabi ta fita da letter data rubuta da Kuma dubu daya a hannunta, nazifa na falo sanda tazo wucewa, kallonta nazifa tayi tace
“Wai sister Baki zuwa office yau ne kou har yanzun Baki Gama Hutu ba…don nasna because of abinda ya faru bazaki fasa zuwa aiki ba…” Ta fada Tana kallon Amira da yanayinta ya sauya, ajiyan zuciya kawai Amira ta saki ta fita, tana zuwa ta bawa maigadi Letter din tare da Mika Mashi 1k din fada mashi inda zai Kai letter din da Kuma Wanda zai bawa, Babu Bata lokaci ya amshi letter din ya tafi ita Kuma ta koma ciki.

Salam muna saida shoes,bags ,home decors, furnitures, da dresses na mata
masu so suyi sari can contact us suma zamu siyo masu duk abunda suke nema in shaa Allah Turkey based we have groups da muke turo Kaya for masu so suyi sari da masu son fara business ga phone numbers
07037777392 for whatsapp
08060017497
My Turkey Num is +905379600854
Muna Maraba

Alhamdullilah
3/5/21, 11:57 AM – Ummi Tandama: Alhamdullilah sisters, mun dawo zamu cigaba daga inda muka tsaya. Pls in kina da kyau ki Kara da wanka, if har mijinki zai iya Zama dake ya kwanta dake on same bed for a whole week zuwa two weeks Bai nemeki ba ki san you’re not that juicy to him, darajan ki Bai kai ba,did you know darajar ya mace Bai ga kyauwun fuskar ki Bai ga dirinki?, Yana ga dadinki, if har mijinki bazai samu welcoming and hot sweet sex daga gareki ba then he have nothing to run to after work, kou ya dawo zaizo yaci abinci ya koma yawonshi, kou kadan he sees no reason to beg you even when he offends you, because Baki da abinda Zaki gwada mashi da zaiji haushi, did you know if kina da kayan mata kala kala daga na tightening, na saukar da ruwa da Kuma na Sha kala kala kina Sha kina matsawa duk lalacewar gabanki Zaki maido darajanki?, Did you know macen da take Shan kayan Mata da wacce Bata Sha ba daya bane, ban Dade da Fara using kayan Mata ba and the difference is clear, so bring your asusu let’s get you things that mijinki will have something to run to, something to beg for don Kar a hanashi. Did you know da akwai matan da sunfi 30 years da aure Amma Basu sati Miji Bai nemesu ba?, Sai ke da kike Yar yarinya Miji ya kaurace maki Baki ganin da akwai matsala?, Let me tell you something kou Mata mijinki ke dauka in har zai samu jin dadi daga gareki bazau taba kaurace maki ba kou asiri akayi mashi, ai kou mahaukaci ya san Dadi😋😋😋 anyway Kar in cika ku da surutu.💃🏾💃🏾💃🏾

52

Tana Mika mashi takoma ciki
“Wai sister baki Bani amsa ba…Baki zuwa office yau…” Nazifa ta sake asking dinta
“Hmmmm…nayi resigning…”Amira ta amsa Mata cikin sanyimurya da kuma voice dinta dake shake saboda yawan kukan data Sha, idanuwa nazifa tazaro tana cewa
“Resign!!!…as in barin aikin ki?…why…me yasa Zaki bar aikinki…why…” Nasifa ta fada cike da mamaki,
“I can’t work… Him… again…” Amira ta fada kanta kasa
“Haba anty…Kan wannan maganar Zaki bar aikinki?…sai ki bar aikinki Kan abinda Bai Kai ya kawo ba…ai wannan aikin is your future… why Will you leave your job…” Ta fada sounding so angry, Amira Shuru tayi tana tunanin this girl doesn’t know what she’s going through, tunda aka samu tsabani Ahmed Bai Kara daukan kiranta ba, she have been calling him Amma Bai picking, she texted and texted still Bai replying, kawai he have abandoned her completely, how will she keep working there bayan the person Daya samo Mata aikin is Angry with her, in ba yaranta irin na nazifa ba how would she be working there Bayan ahmed na tunanin she’s dating and having sex with her boss
“Amma gaskiya Baki kyauta ba…” Nazifa ta cigaba da fada Mata
“You won’t understand…” Amira ta fada ahankali tana barin falon
“Mummy!!!…”nazifa ta Kira mum dinsu don ta fada mata what happened
“Bari in Tambayi mummy if tasan you resigned…” Nazifa ta fada tana Shiga dakin mamansu, Nan ta shjga take fadawa mum Dinsu abinda Amira tayi, Baki hajiya ta tabe ta kauda kanta gefe without saying anything.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button