DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Faiz Kam tunda ya kawo bintu gida Bai sake sakata a Ido ba, ya fita Harkarta, yanzun he knows she’s different and he’s the one that Changed her Amma for her behavior he will never say sorry, bazai taba mance irin kallon da take mashi a gaban babanshi ba, he slept alone a wani dakin, abun haushin ya mance Bai dauki diary din ba Kuma he didn’t ask her, inshort he can’t ask her inda yake, ta rike taci ubanda zata ci dashi, yau Yana tashi daga bacci ya Shirya praying zata zo office, he missed her like crazy, rashin ganin ta for few days make it look kaman ya shekara Bai ganta ba, he want to see her and apologize, he will do what ever will make her happy, zai Bata hakuri ta yafe mashi, he went to the office very early just to Wait for her to come, Bai ci komai tub abincin daya ci a gida jiya ba and he is not hungry, kawai he wants her to come, around 9 secretary dinshi ta shjga rike da envelope, face dinshi da Babu walwala ya daga don already yasan something is wrong, he knows she will never be at home har zuwa Wannan lokacin if something is not wrong, sai fama murzan goshinshi kawai yake Yana tunanin if har Bata zo ba he will go to gidansu don magana daita, ganin secretary dinshi with an envelope yasa ya maida hankalin shi kanta Yana jiran ta karaso, tana zuwa ta mika mashi tana cewa
“Message for you…” Ta fada tana mika mashi, Bai amsa ba yace
“From who…” Ya tambayeta,
“Nima I don’t know…” Ta amsa mashi, fixge envelope din yayi yana dubawa, budewa yayi hannunshi na rawa, Haka Nan he feels it’s from Amira tun Bai bude ba, Yana budewa yaga heading din sai Kuma ya sauke manyan idanuwanshi ya kalli kasa yaga it’s from her, Daman secretary dinshi ta Dade da barin wajen so nobody to see how sad and trembling he is, duk hankalin shi ya mugun tashi, at this moment he feels kilan sun shirya da ahmed and he stop her from Coming to work like he does the first time
“Komai is hell with you…komai is headache…. nothing works out perfectly with you….”ya fada sounding so disturbed kaman zaiyi kuka, kou karanta letter din baiyi ba ya ya dauki wayarshi ya Kira mum dinshi Yana fada Mata Amira have resigned, itama abun Bai Mata Dadi ba but she doesn’t have any solution to it, kawai kashe waya yayi ya bar office dinshi rike da car keys Dinshi, Bai tsaya koina ba sai kofar gidansu Amira, a wajen yayi parking ya shigo cikin gidan, har kofar falon su ya Isa Yana sallama, asiya kadai ce a falo ta fito tare da amsa mashi, gaisawa sukayi daita ya fada Mata Yanason ganin Amira, da sauri ta juya ta nufi dakin Amira, tana Shiga Amira sake kwance ta daga Kai ta kalleta
“Kinyi bako anty…”asiya ta fada Mata, Dan squeezing face Amira tayi tana tunanin who it May be don tasan if it’s Ahmed da Kanshi zai Shigo har dakinta
“Wani ne….” Ta amsa mashi
“Waye…ya kamanninshi yake. ” Amira ta Tambayi asiya
“Nidai ban kalleshi sosai ba…Amma fari ne dogo…Yana sanye da suit…” Asiya Bata karasa ba Amira tace
“Koma…kice ban Nan…” Ta fada atakaice, Bata karasa ba Kuma tace
“Ki fada mashi ban zuwa…Kuna Kar ki sake dawowa Nan dakin.. ” fa Fada Mata atakaice, asiya fita tayi Amira tayi Saurin mikewa ta maida kofar dakinta ta kulle ta koma ta kwanta, asiya fadawa faiz sakon Amira tayi, hakan yasa faiz ya fiddo wayarshi ya nemi wayarta, Amira na ganin call dinshi ta kashe wayar gabaki daya, tana Kashewa ta bude wardrobe ta saka wayar don she have nothing to do with phone Wanda har business da takeyi ya fita ranta at the moment, she have no intention of talking to anyone soon, she’s going to keep her phone off until she feels ok again bazata sake magana da kowa ba, all she needs is to be ok again and nothing more, fajz tsayuwa yayi tare da shiga damuwa Sosai.

Alhaji na jiran report din Amira yaji shuru, Nan ya samu labarin she resigned, Bai ji dadin hakan ba Amma Bai tunanin he will beg her to come back, it’s her decision, he have never begged any of his workers to stay, nor matter how important you may be, if you choose to leave zaiyi maki goodbye. Bai son yiwa faiz magana ya bashi report as he is still mad at him.
Rayuwa is a bit upside down for everyone in this circle, kowa na cikin damuwa, Ana cikin wnanan damuwa kayan da fajz da Amira suka Saya a Malaysia Suka sauka, sawa yayi akayi clearing, kowa da nashi so Yana zuwa yasa katuwar motar company ya dauki package din Amira aka Kai gidansu. Sanda aka kawo kayan Bata so aka amsa ba Amma su nazifa suka Fara kwance uban kayan da aka kawo, she packaged na ahmed ta sake bawa maigadi ya Kai mashi office dinshi Amma sai gashi ya maido Wai yace ya gode a barshi, hakan ta sake batawa Amira Rai, kawai sai ta Fara tunanin maybe he have been looking for away to do away with her tuntuni and now that he have the perfect opportunity he is acting, don fushin shi yayi yawa sosai, sai kuma taga duk fushin da yayi daidai ne, kawai she prays he forgives her, boye kayan tayi Bata bawa kowa ba, she’s happy her mother accepted hers , kowa ya amshi nashi, hakan ya faranta Mata Rai don her dad so much loves his, sai Kuma ismail Daya rungumeta Yana fadin his love for the bags and other stuff, yanzun she wants to have his account number don ta biyanshi kudin shi, tunda ta kashe wayarshi ranar da ya zo Bata sake kunnawa ba,tasan many of her business partners will be searching for her line, she’s broken and she needs Time to heal, tunawa ta dingayi da matar faiz and praying she’s happy now, she holds nothing against her, kawai she feels she what her mother said, tasan if she’s in her shoes kilan she will do more, kawai she wants her to be happy a gidanta

Shima faiz kayan da ya gani ya mugun tada mashi bakin ciki da takaici, seeing his baby’s items hurts him, inshort komai hurts, gashi tunda bintu ta dawo gidan kou inda take Bai zuwa, sannan ga bakin cikin Amira data bar aiki,he feels she have changed her line don Bai San wayarta kashe ba, kawai he feels it’s a lost cause, kayan da ya sayawa bintu ya tattara ya Shiga dakinta dashi, tana kwance Tana latse latse a wayarta, Tana ganins ya bude kofar ta saki tsoki, she still hates him, shi yasa kace if zaka so mutum ka so shi daidai so that if anything happens the hate won’t be much, she hates him more than she loves him, har yay Tana duba diary din Kuma tana tunanin kilan har yanzun suna tare, she still remembers statement din Amira na cewa in har ta rabata da faiz that means she will have no choice but to marry faiz, kawai jira take ya zo ya fada Mata zaiyi aure, better still she’s not expecting him to tell her, kawai tana son taji they’re getting married yanda zata sake Hura mashi wita ya saketa don bazata taba Zama dashi ba, tunda ta dawo gidan Nan Babu abinda take mashi, she doesn’t cook his meal like she use to, she’s no more enslaving herself to him like she use to, kowa zaman kanshi take, kou wani Abu take bukata she will rather go out and get it than to ask him for it, ajiye kayan yayi a kasa zai juya
“Malam… pack those things.. ” ta fada cikin iko da Isa, banza yayi daita ya bar dakin, later kadan ya dawo hannunshi cike da more items ya sake zubasu a same spot
“Nace bar zubamin abubuwan banza a dakina…da akwai other rooms gida Nan…wannan dakina ne….in Kuna so ake in bar dakin sai a fadamin…”kou kallon inda take baiyi ba, he still went back and bring back more items until he packed duk kayan da ya sayo Mata Dana baby yazo ya ajiye mata, sai da ya Gama ya tsaya a bakin kofar ya kalleta yace
“All this items are for my baby that you killed…” Ya fada cikin sanyimurya,
“Hope it makes you happy…”
“No…kaine ya kamata ka Zama happy ai… you have be with me pretending to care .. yanzun na bar hanyar Ku…sai ku hole yanda ranku ke so…sau ka aureta….ka zuba ruwq kqsa kasha….” Ta fada fave dinta Kama Bata taba Dariya ba
“Bintu bazanyi maki kqryan ban son amira ba…Amma ki sani Babu abunda ya shjga tsakanina daita…in har nayi lalata da Amira Allah ya kona ni… rabbi ya tozarta ni duniya da lahira….am not swearing for you because am afraid of you…but am swearing because Inason ki rage daukan alhakin wani….I want you to know Amira have resigned because of your alligations….” Ya fada Yana barin dakin, harara bintu ta sake watsa mashi tana tabe Baki, deep down she’s feeling a little bad right now ba don komai ba sai don abinda yace da Kuma rantsuwar dayayi, face dinta dake tamke ta saki,
“Ai kou ha komai he travels with her…he said all sort of things to her…he shows he loves her more.. ” ta fada cike da haushi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button