DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Fajz Bai bar office din ahmed ba sai da yaga ya Dan sassauta yanayin face disnhi, shidai Bai ce he will take Amira back ba but it seems his fushi ya sauka unlike sanda faiz ya shigo, Haka ya tafi with the intention of going to the hospital ya amshi magani. Ahmed duk yayj sanyi, ahankali ya dauki wayarshi yayj dailing number Amira sai yaji it’s off,kawai sai yayi deciding daga office gidansu zaije, he will tell to go back to her work ta Fara life dinta kaman yanda take, if possible he will tell her the truth that an bashi wata and Kuma ita zai aura,
“Anya…” Ya fada under his breath as he knows she’s will be a bit disappointed, sai Kuma yaga it’s better ya fada Mata da ace kawai taji don for sure she will hear about it, he make her his friend, at least, Haka dai ya dinga tunanin shi yayinda shi kuma fajz ya je hospital aka bashi magani ya wuce gida ya kwanta hoping something positive will come out of his discussion with Ahmed.
Wajen karfe biyar ahmed yaje gidan su Amira, hajiya was so happy to see him wato mahaifiyar Amira, kowa sai sannu da zuwa suke mashj, even little nasir yayi Missing dinshi sosai, he hugged him, daukanshi yayi ya shjga dakin Amira rike dashi, Yana bude kofsr Amira dake kwance ta bude Ido, ganin ahmed ne yasa tayi Saurin mikewa, he sees yanda ta rame, wato Amira Bata son tashin hankali kou kadan as it easily shows itself on her, yanda ta rame shows ta Shiga damuwa sosai,
“Yaya…” Amira da ta kasa boye farin cikinta ta fada tana mikewa zaune,
“Na’am …” Ya fada Yana Zama a wajen zaman shi wato stool din mirror, Amira sai gyara Zamanta take looking so excited, all she feels is ya yafe Mata tunda har yazo gareta, she’s so happy he is here, it’s like all her happiness is back again,
“Ya bayan saduwa…” Ahmed ya fada with a smile Kan face dinshi Yana kallon yanda ta sadda Kai kasa with a smile,
“Lafiya…Lau Yaya…ya aiki.. ” ta tambayeshi,
“Lafiya lau…ya naki aikin.. ” ya tambayeta, shuru tayi Bata amsa mashi ba sai Wasa take da yatsunta,
“Baki amsa ba…I said ya aiki…” Ya tambayeta
“Nayi…. resigning…” Ta amsa mashi kanta kasa..
“Resigning…why… saboda me…” Ya tambayeta
“Kawai…I want to prove… myself to… you…” Ta fada kanta kasa
“Haba ai hakan rashin hankali ne…ya zaayi ki bar aikin da ake biyanki hundred if thousands just to prove yourself… yanzun dai ki koma aikinki….” Ya fada atakaice
“Yaya…I don’t want to…” Bata karasa ba yace
“Nace ki koma bakin aikin ki…” Ya daka Mata tsawa,
“Yaya… resigning nayi….nasan sunyi replacing dina…” Ta qmsa mashi Still not looking at him
“Kawai go back…sai in dai ban Isa dake ba..Kuma why layin ki Bai zuwa…kou kin daina business din ne…” Ya fada Mata, da sauri ta Mike ta bude inda ta ajiye wayar ta for very long ta dauko shi, kunnawa tayi
“Yanzun Ina son ji…when Zaki komai office…” Ahmed ya fada Mata cikin iko
“Zan koma…. Allah yasa su amshe ni….” Ta fada kanta kasa.
“Good…Allah ya taimaka…” Ya fada Mata Yana mikewa, sai da ya gama Mikewa yace
“Zan tafi…am just coming from office ban Isa gida ba…” Ya fada kaman kawai he came to tell her to go back to office and nothing more, da sauri itama ta mike tace
“Yaya…” Ta kirashi cikin sanyimurya
“Naam…” Ya amsa Mata atakaice Yana kallon ta
“Pls…ka yafemin?… Wallahi duk abinda ta Fadi karya ne…” Ta fada kanta kasa
“Amira in Banda abunki…tunda nazo inda kike ai kinsan am ok…Allah ya yafe Mana asiri…” Ya fada Babu any feeling kou sanyin lafazi kaman yanda ya Saba Yi mataz she still knows something is wrong don ba Haka yake Mata ba, shi kanshi Ahmed ya kasa sakij jiki daita kaman da, yasan if ya saki jiki da ita kadan zai iya koamwa gidan jiya, hakan yasa Bai sake Bata lokaci ba, sannan ya kasa fada Mata maganar aurenshi, he feels in har ya fada Mata yanzun Bai kyauta ba, she’s so fragile, kawai zai bari lokaci ya fada Mata
“Yaya…da gaske Kake…ka yafemin…I don’t feel it…” Ta fada mashi
“Amma you heard it ai..ai Shine all that matters… yanzun dai make sure kin koma aikinki gobe…am I clear?…” Ya fada Mata
“Yes…”
.”good.” Ya amsa Mata Yana juyawa, da sauri ta dauki hijab tabi bayanshi yayinda shi kuma ya fita rike da nasir sai Wasa yake mashi, sanda ya dawo falo Babu kowa, dire nasir yayi tare da juyawa ga Amira yace
“Nidai Zan tafi..ki gaida su mummy…” Ya fada Mata daga Nan falo Alaman Bai son ta rakashi unlike before da har complain yake Kan Bata son raka shi in yazo,
“Yaya…Bari in raka…ka..” tafada cikin sanyimurya, Bai sake Cewa komai ba ya shige mata gaba ita Kuma ta bishi, Yana sauri har tqzara ya Shiga tsakanin su sosai, tsayawa kawai tayi tana kallon shi ya juyo bayab ya bude mota ya sakar Mata murmushi ita Kam Bata maida mashi martani ba because this is not how Ahmed dinta ke behaving, hannu ya Dan daga Mata bayab ya Shiga Mota, duk yanda Amira ta damu Bata Kai ahmed damuwa ba, seeing her raise that flame again Amma Bai son ya sake tadawa kanshi hankali, not after ya nemi yafiyar mum dinshi, Haka ya tafi Yana kallon Amira dake tsaye. Dakin mom dinta ta Shiga ta fada Mata yanda sukayi da ahmed, .
“Alhamdullilah…naji Dadi Daya dawo…sai ki Shiga hankalin ki Kuma…” hajiya Ta fada Mata,
“Hmmm …mummy… behavior dinshi ya sauya sosai…kaman ba shi ba …’ Amira ta fada cikin sanyimurya
“What did you expect…ai ba lokaci guda zai dawo Kanan yanda yake ba… ahankali zaa koma gidan jiya.. ” hajiya ta amsa Mata, hakan yasa Amira taji sanyi cikin ranta. Tayi tunanin insha Allah zasu karq komawa daidai
“Amma mummy kina ganin…zaa amshe ni a office…I have been away for a while….Kuma resignation latter na bada…” Ta fada kanta kasa
“Sai ki gwada ki gani…ai aiki irin naki ba abun Wasa bane,…” Hajiya ta amsa Mata
“Gobe in Allah ya kaimu… zanje wajen alhaji…in fada mashi I want to come back… muji if zai yarda…”
“Ba wajen alhaji Zaki ba…wajen oganki Zaki…ai he is the one that gave job in the first place…”hajiya ta fada Mata, shuru tayi Tana tunanin ganinta a gaban faiz and tana mashi magana, kou kadan Bata son sakashi a Ido, he is so annoying, she still remembers the behavior he display ranar da bintu take masu sharri, rashin maganar da yayi is the main reason of her anger, Zama yayi with his head down irin she’s totally speaking the truth, sannan yayi Mata Rami, she begged him yanda ba saj sun je ba yace it’s going to be alright, it’s all a lie, ta tsani yaudara, Bata kaunar mutum ya yaudareta, fajz is the main cause of abinda ya Faru tsakanin ta da ahmed,. Bata dai Kara cewa komai ba.
Wace gari ta shirya ta tafi office, office din faiz ta nufa wayanda ke aiki wajen sai oyoyo suke Mata, she have a very good working relationship with with them hakan yasa da Basu ganta ba duk suna tunanin faiz yayi halinshi,gashi Basu da number ta, and they can’t ask the boss, tana shjga office din faiz secretary dinshi tace Bai Nan, Bai zo ba. Secretary dinta ta bawa number ta ta fada Mata in faiz ya dawo ta kirata ta fada Mata she wants to see him. Gida ta koma hajiya na asking dinta how it went ta fada Mata ta koma dakinta.
Fajz was at home nursing his mouth, he feels bazai iya fita da bakin ba, duk wannan zaman da yake a gida bintu Bata San da zamanshi ba, shi ya daina jin haushin ta as he knows inda wannan cikin Yana da rabon a haifoshi da babu abinda zai sa ya fita so shi ta dauki kaddara sai dai kasa Yi Mata magana yake if ya ganta sabida yanda take hade Rai, in ta falo yazo wucewa sai tayi kaman Babu wanj Mai Rai wajen, hakan Yana mugun bashi mamaki, it’s like a totally new bintu, ta sauya sosai kaman ba ita ba, wato it’s so true ka guji fushin Mara fushi don ranar da ya sauya maka sai ka gagara Gane kanshi, he wants all bygone to be bygone and he feels shi zai sake Bata hakuri as he knows rubutun dayayi ya jawo duk matsalar da suke ciki, ya saka Kanshi a situation dinta a he feels he will do worst. Bakinshi ya samu sauki Sosai as ya kwana uku gida, in zaa fada mashi bintu will be like this sai yace it’s a huge lie she won’t, yau Daya gaji, ya shiga dakinta Bayan sallah ishai, har ta kwanta, to his surprise wannan kayan da ya Ajiye over four days back suna inda suke Babu abinda aka taba, bude kofar da yayi yasa Bintu dake lullube cikin blanket ta daga kanta Tana ganin Shine tace
“Ka gaji kenan…” Tafada cikin ranta as ta maida kanta cikin blanket din ta rufe, faiz dake sanye da jallabiya tsallake kayan yayi, ya taka zuwa bakin gadon ya zauna yace
“Bintu…tashi zamuyi magana…” Ya fada sounding so soft, banza tayi dashi
“Kinji…” Y sake fada Mata Jin tayi Shuru
“Ina jinka…ai kunne keji …” Ta amsa mashi kanta na cikin blanket din. Ahankali yasa hannu ya ja blanket din duka ya wurgar kasa da sauri ta Mike zaune zata Kama blanket din har ya zubda shi kasa, cikin haushi ta zagaya zata dauki blanket din, he was watching her yanda take tafiya like wata super woman, he can’t help it but smile, kafin ta dauka ya Mike ya riketa da hannu daya ya zagaya kugunta dashi,
“Dalla malam ka sakeni…stop touching me…” Tafada tana kokarin kwacewa daga gareshi
“Pls…stop it.. you win…am at fault…and am sorry…pls wannan zaman manja da doyan ya Isa Haka Nan….what if na mutu kou ke kin mutu tunda duk Mai hankali yasan mutuwa is always closer than we think…pls ki yafemin kinji Queen…” Ya fada Yana hugging bayanta, idanuwa bintu ta lumshe dataji jikinta a nashi,
“Kiyi hakuri and don’t be mad anymore…I know you love me and I love you too.. ” ya fada bakinshi wajen kunnenta Yana Dan shafa tip of his nose
“No… you love her…bani ba…” Ta amsa mashi.
“Kema I love you…” Ya fada baiyi denying his love for Amira ba,juyar daita yayi yace
“See…my mouth… ahmed ya fasa min Baki…” Ya fada kaman dan karamin yaro, ahankali bintu ta daga idanuwa ta kalleshi tana his mouth is a bit swollen, Dan murmushi ta saki
“And you’re happy…” Ya fada Mata
“You deserve more …” Ta fada under her breath
“I know so you will think…ba Komai ai…inda ya kasheni sai kiji Dadi…” Faiz ya fada Mata yana lafewa Jikinta,
“Kin hakura..” ya fada rada Mata
“Nima ban sani ba…kawai har yanzun Ina bakin ciki you love her more than me…inda you love us equally da Zan gane… look at the sweetest words you pour on paper for her alone…” Ta fada voice dinta na rawa sosai as she feels his lips on her shoulder,
“I will pour you yours…not on paper…but physically…Ina sonki to the moon and back…” Ya fada Yana Fara romancing dinta, he remembers mum dinshi ta fada mashi bintu told her tunda sukayi aure sau biyu kawai wani Abu a Shiga tsakanin su, now he is going to level up to make things alright, kawai he feels it’s high time to enjoy marriage, if Allah ya kaddara aurenshi da Amira alhamdullilah, in kuma it’s not destined to be then Haka Allah yaso, now yayi deciding bazai tsaya jiran abinda Bai dashi ya bar abinda yake dashi ya kufce mashi ba, now he wants Honeymoon,
“Yanzun dai … let’s…make another…baby…”ya fada romancing her. Yau Kam sai da bintu ta yarda faj have changed don tunda sukayi aure sau biyu da ya sadu daita Babu wani romance, that’s why abun ke zuwa Mata da azaba but today sai da ya sakata moaning out loud, he dominated her giving her the best he can to make her happy once again, she have never felt anything like that, hakan he went 3 rounds before morning she was crying na karshen Wai ta gaji Amma kou sauraron ta baiyi ba, all he tells her is
“Zan Rama duk Wanda banyi a baya ba…” Kawai yake fada mata