DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilah
3/7/21, 7:32 AM – Ummi Tandama: 54

Yau bintu tajj labarin da ake Fadi Kan maza na rashin sassautawa matansu, she have heard da angos Basu da mutunci, tana jin yan amare suke kwana kuka saboda wahala yau itama ta samu wannan experience din, it’s not her first or second but it’s worst than the first, it’s like a dinga daukan Abu ana gurzan ciwon jikinka haka kakeji, she wishes she can pass out during the third round don Tasha bakar wahala and it’s Last longer than the two, cikin wahala tace
“Kiran sallah ake…”as in ya barta yaje masjid, ta fada tana matse lips Dinta in pain, fajz is that is doing it on purpose dariyan kasan makoshin ya saki tare da Dora Kan Kan goshinta
“Ga… Dadi…ya…zaayi…in iya zuwa…masjid…” Ya fada voice dinshi na rawa sosai as he is having total enjoyment, yanzun Daya bar wa Allah komai ya samu sukuni Sosai and he is enjoying sex unlike sanda ya dinga tunanin Amira during sex Yana imagining he is with her, he is so much having fun now and bintu is the most sweetest woman on Earth, she’s so full of juice dukda this round is different as he feels some swollen a kasanta,
“Pls…a barshi Haka Nan…” Ta fada kaman cikin wahala
“Ni ban gaji ba….I want you all…Ina son in dinga Baki satisfaction da Baki samu ba all this while…pls don’t say no…” Ya dada yana aikinshi da waist dinshi tana Nishi duk thrusting da zaiyi sabida wahala,
“Na…samu satisfaction…tun na…farko…” Ta amsa mashi cikin galabaita, faiz gani yake maganar na rage mashi Dadi so he didn’t reply her, he scattered her to his satisfaction, sai da ya Gama ya hada masu ruwan wanka, dukda bintu is in pain she’s happy, Bata taba wanka da fajz ba sai yau, it’s like he have changed, kou Yana da wata in har he will make her feel like this she won’t be complaining, tana lafe a chest dinshi while he do the bathing of su biyu, har wajsn ya wanke Mata and he feels ya kumbura, Yana tabawa ta Fara kukan shagwaba,
“Baby…kou in sakaki ruwan zafi…”ya fada as he feels she will need hit water
“Eh pls…”ta fada voice dinta kaman na baby dake koyan magana,
“Ok…Ina zuwa…” Ya fada Mata tare da jera Mata kiss a both kumatu, bintu sai Satan kallon sh kawai take tanajin wani irin farin ciki, ta lura Bai da single kunya as he is bending a gabanta without anything a jikinshi, sai yanzun itama ta samu something to tell about marriage, she can gist her friend about how her honeymoon is, sai da ya Gama Hada ruwan wanka ya sakata ciki, she feels so good,
“Pls ka karamin hot water…”ta fada mashj enjoying the moment, ruwa ya sake debowa Yana Kara Mata, they spent sometime a Nan Cikin sannan ya kawota ciki, yau har da shafa Mata Mai, he didn’t know about her skin routine sai yau, now he knows Tana da cream da safiya dana dare, she have different skin care products,
“Shi yasa matata tafi ta kowa…. wannan kayan yasa skin dinki kaman auduga..”ya fada Yana shafa Mata morning cream dinta, bintu sai kallon shi take, tana jin wani Sanyi cikin ranta, wato in baa warwara ba bzaa tufke ba, now that suka samu matsala Suka daidaita now she’s so happy. Sai da ya Gama hidima da ita ya fita daga dakin ya Shiga inda nashi kayan suke ya sa ya tafi masjid, he is happy too, wato yanda ka saka kanka Is how you feel, if you want happiness you can put all your pain aside and be happy, yanzun dai bazai ce ya daina son Amira ba but he is happy, he is relaxed, yau he did everything a responsible man should do to the wife you screwed over and over again, he brought her tea in bed, sai shafa gashin kanta yake tana lumshe idanuwa while she drinks it, data daga Idanuwa sai su hada Ido ya sakar Mata murmushi, she feels like asking why the change, why all this, is it real
“Is this real?..” ta tambayeshi dukda she feels like not asking Amma she should
“What..” ya amsa Mata calmly
“This…kawai sai Naga you’re pretending to make me happy…” Ta fada calmly tana rike da empty mug data Gama shanye tea din ciki, hannu faiz yasa ya amshi mug din
“There’s nothing like pretending to make others happy…in kana son farantawa mutum then you want to…am not pretending…am happy too…” Ya fada Yana shafa kanta with a smile,
“What about her?…” Ta fada sounding so calm as she looks at him
“Hmmm…” Ya fada kawai tana kallon yanda yanayin face dinshi ya sauya, bintu gyara Zama tayi tace
“Ba hmmmm ba…pls… tell me…kasan kou ba aure you’re my brother…Kuma you can take me as friend…” Ya fada Mashi sounding so serious and calm, kallonta faiz yayi ya saki Dariya yace
“Don ki Kara ja min another sharri kou…ban yarda ba…” Bai karasa ba ta daki kafarshi Tana cewa
“Am not joking…ai what you did was wrong Kuma ai am not a mad person I also have rights.. ” ta fada mashi, idanuwa faiz ya lumshe yace
“Am sorry… let’s never talk about it again…” Ya fada Mata
“Naji… tell me about her…are people getting married or something…nadai San baka Isa ka fada min ka daina sonta ba…” Ta fada mashi tana Dan Jin zafin abun cikin ranta but it’s ok
“I won’t say that…kawai dai…ban samu kanta ba…. after that event a hospital ta fita harkata completely…she locked me up… sannan she sent her resignation letter…tun ranar ban Kara Ganin ta ba…” Jin abinda fajz ke cewa yasa bintu taji Babu dadi, she’s not a selfish person so she knows it’s her fault don she humiliated her,
“So I was thinking Ahmed yasa ta bar aikin sai naje in fada nothing happened ya yafe Mata and take her back Kuma ya barta ta cigaba da zuwa office Sai yace…he can’t… after yayi punching bakina…” Fajz ya fada sounding so calm, dakin shuru kawai kake ji
“Kawai dai I think ahmed Bai yarda da cewa babu abinda ya Shiga tsakanin mu ba…I begged and begged for him to take her back he keeps saying he can’t…so that’s all…” Fajz ya fada sounding so calm
“It’s all my fault…” Bintu ta fada sounding so bad
“Aa…kawai dai hka Allah ya kaddara…” Inji faiz
“Aa.. it’s all my fault…na rabata da saurayin ta…na rabata da aiki…oh my God…am feeling so bad right now…” Ta fada Yana dafa goshinta in so much anger to her self
“Pls a bar maganar… tell me yazaayi muyi breakfast.. kinsan I can’t cook… sannan you’re not feeling to good…” Ya fada Mata
“I will make something for you…Amma baby baka ganin…I should talk to Yaya ahmed ya maidata…”ta fada sounding very calm,. Maganar sai da ya Dan batawa faiz Rai sai Kuma ya saki murmushi kaman he doesn’t care
“Wato kishi… instead kice baby kou inyi Mata magana ta yarda da Kai…” Bai karasa ba ta Dan bugi leg dinshi tana Dan turo Baki tare dacewa
“Kasan it’s not easy ai…” Ta amsa Mashi Tana Dan Dariya, Dariya shima yayi Yana kallon her innocent but stubborn face
“Bari Inje in hada maka breakfast…sai ka tafi office…” Ta fada mashj tana sauke legs dinta kasa
“Gaskiya ban zuwa office…babu inda zani…..I want to be with you…Ina son in zauna gida tare da amarya ta…” Ya fada Mata, dariyar farin ciki tayi tace
“Nidai aa…kawai ka tafi… remember I will be at home waiting for you…”Bata karasa ba yace
“Nidai aa..kawai I will be with you..kou na je office din baby abinda zanyi… it’s just to stay and keep thinking…” Ya fada Mata
“But you have to go…kasan daddy…he may be angry at you…” Ta fada sounding so calm,
” Yanzun dai if you can ki rakani…sai mu zuana…wajen karfe uku…sai mu dawo gida.. ” ya fada mashi, wani irin excitement ne ya bayyana a fuskar bintu, it’s like a dream come true, wato he is asking her tazo suje office tare,
“Ai in naje sai inyi distracting Dinka…banson inyi distracting dinka…”ta fada cikin sanyimurya
“Aa…kawai muje…sai musha labari…we should be talking alot… you know in kin barni sai in dinga tunani…” Ya fada kaman small baby
“Ok…Bari in hada maka breakfast…sai in shirya mu tafi…” Ta fada walking da Sauri despite the sour she feels under her, shima faiz Mikewa yayi ya koma inda ya maida dakinshi, Yana daukan waysr shi sai taga message daga babanshi,
“If you’re not at the office today then consider yourself fired…” Ya karanta, Dariya faiz yayi Yana cewa
‘”kou wannan tsohon yace what happened?…Haka Nan Zan kwanta gjda?…” Ya fada Yana Ajiye wayarshi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button