DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Wajen karfe 9:30 suka bar Gidan, he dressed in suit it’s Kuma jallabiya, baiyi breakfast a gida ba suka fita da abincin su, wajen karfe goma da Yan Kai suka Isa company, suna zuwa secretary din Amira ta kirata, da akwai good relationship tsakanin su so she desperately want her back as her boss, Bata son wata kou wani yayi bossing dinta, Bata son abunda zai sa a kawo Mata another annoying person, Amira is someone da Bata bawa secretary any serious work, at times she always do most of her work herself, the secretary feels tana cin dubun hamsin din banza Wanda hakan yasa tana tsoron wata tazo, she was happy da taga amira tazo office kwana uku ago, hakan yasa ta kirata data gan motar faiz.

Ana Kiran Amira ta fita daga dakinta ta koma dakin mum dinta walking so gently, she’s totally disturbed Still tunda Ahmed didn’t call her tun ranar da yazo Nan ya tafi and she called him twice Bai dauka ba, kawai sai tace she should let him be Kar ta dameshi da kira, hakan yasa Bata sake Kiran shi ba, yau da aka kirata faiz yazo office ta ji Dan faduwar gaba,. Kawai she’s feeling some how but like her family told her wannan aikin is very important and ba koina zata samu irin wannan aiki ba lallai ta sake samun such opportunity ba, she told her mother an kirata ance ya dawo aiki,
“Tou kije Mana…what are you waiting for… it’s not as if aikin Zaki je ki Fara yau…kawai it’s for you ki Tambaya if they still want you…” Hajiya ta fada mata, Amira da jikinta da yayi sanyi tace
“I was thinking in Bari inje gobe…” Ta fada Mata kanta kasa Bata karasa ba hajiya tace
“Just go today…” Ta umarceta, babu musu ta fita, wanka ta shiga tana tunanin yanda zata fuskanci faiz after what happened, kawai dakewa zatayi kaman nothing happened, she prays he shouldn’t say anything about the past, she prays he didn’t bring anything up again, she loves it when he was her boss, tunda aka Shiga matsala Bata sake tunanin what happened in Malaysia ba sai yau, as she dressed she have flashes of their romance and kisses,da sauri ta Dan bugi head dinta. Bata Yi wasting time ba itama ta shirya ta fita as usual babu makeup, dakin mom dinta ta Shiga ta amshi wasu kudi tunda Bata da cash a hannunta, 2k hajia tta Bata sannan ta fita, she walks her heart pounds saboda fear, right now that anger dinta ya Dan sauka she needs her job back, it’s indeed a huge job with a very big allowances, she just pray he takes her back, tana fadawa kanta Haka dudka she knows zai Bata , if Kuma Bai Bata ba she will go to alhaji taji. Adaidaita ta samu ta hau

A office din faiz Kuma suna shjga ya zauna inda yake cin abinci yayinda ita Kuma bintu ta zauna opposite to him, she wanted to serve him Amma sai yace ta barshi zaiyi shi da kanshi
“Kawai baby reserve your energy for later in the day…like da dare…” Ya fada Yana Mata naughty look, idanuwa ta zaro tare da rufe face dinta da hannunta dake dauke da zobuna zinari guda biyu tace
“Pls..ka daina…” Ta fada mashi cikin shyness
“In daina me…kawai it’s just small information ai… of what will happen.. until we make a new baby.. ” ya fada mata
“In ba dai so kake ka kashe ni ba ai ka bar wnanan maganar…” Ta amsa mashi having so much fun gata da faiz suna Hira,
“Kin dai Gama surutunki…if Kinga na daga maki kafa…na sake jefa kwallo a raga…if not Babu sauki…” Ya fada Mata, Baki kawai ta turo, Tana aduar he is playing, she have lot of Kayan Mata da Bata maida hankali Tasha saboda fajz Bai wani damu daita ba Amma she thinks it’s the right time for her to use it.
Zuba delicious food dinta yayi Yana ci suna Hira, tunda sukayi aure yau je tasan sunyi hira, she saw him laugh sosai, kawai he is letting his pain go, babu abinda yafi barwa Allah matsalar ka, ya Dade Bai ji yanda yake ji yanzun ba, he is just happy, not totally happy but he is happy, kou w Haka aka barshi ya gode, he was gisting her naughty story, irin na iskanci kawai bintu sai Dariya take tana rufe fuska saboda kunya, Bata San Bai da kunya ba sai yanzun, sai Kira komai yake Kai, tunda yazo secretary dinshi taso bashi information a Kan visitors Daya Samu tunda Bai tafi ya nuna Mata he doesn’t want to know, yanzun ma da Amira ta zo secretary Dinshi na ganinta ta Mike Suka gaisa, Amira gyara Vail din kanta tayi
“Am sorry ma…naso kiranki…Amma ya fada min Bai son ganin kowa…sai nace Bari in gobe in kiraki…” Secretary din faiz ta fadawa Amira, murmushi Amira ta saki remembering when she was here too, when she was his secretary, yanda tasha wahala hannunshi, how commanding and bossy he can be, nata yazo da sauki because his friend brought her, tasan he wannan yanzun tana Shan wahala hannunshi don yanda take magana alone says it all,
“Ok…ki fada mashi…Ina son ganinshi…” Amira ta fada, budurwar barin wajen tayi Jikinta a sanyayye, alaman zaayi Mata ihu and she can’t say no to Amira as she respects her don in da ba ita bace babu yanda zaayi ta Kai kanta tunda yace Bai son ganin kowa yau, ahankali ta bude kofa fajz Daya Gama cin abinci ya koma Kan seat dinshi ya Dora kafa daya Kan daya Kan desk yayinda bintu ta dawo gabanshi ta zauna tana kallon mijinta, sai labari suke Ana Dariya happiness in the air, ganin secretary yasa faiz yace
“What?…” Ya fada Yana sauya mood dinshi yayinda ita Kuma bintu ta juyo Tana kallonta from head to toe to see if tana iya Zama another threat to her marriage again,
“Sir.. kayi ..” Bata karasa ba faiz yace
“Amma I told you ban son ganin kowa kou…If you don’t know me kije ki tambayi mutane Wanda kikewa aiki.. he next time na Fadi Abu Kika tsallaka imarnina you’re fired…” Ya fada Yana hade rai kaman bashi ba and bintu is so much in love with his no nonsense attitude, ahankali secretary ta juya yayinda faiz ya cigaba da bawa bintu story din da yake bashi, secretary fitowa tayi, Amira knows he is not seeing her don she can hear his voice from inda take tsaye, tana kallon yanda ta fito jikinta a mace
“Ma… kiyi hakuri…yace Bai son gani kowa…” Ta fadawa Amira
“Kin fada mashi nice?..” Amira ta tambayeta
“Ai Bai Bari na fada mashi kece ba…kawai yace Bai son ganin kowa…” Ta amsa Mata, Amira knows sending her back inside is like sending her back to the Lions den so she decided to go in herself, she knows da wuya yayi walking dinta out of the office,
“Kar ki damu…Bari in Shiga ciki da kaina…”Amira ta fada tana taking steps towards kofar office dinshi
“Ma…kinsan he May not like it…” Secretary ta fara fada Mata Bata Karasa ba Amira da har ta Kai Bakin kofar tace
“Kar ki damu… insha Allah bazaa samu matsala ba…’ ta fada, Amira rike handle din tayi ta lumshe idanuwa tare da sakin ajiyan zuciya kawai she wants to get it over with. Ahankali ta murde handle din kofar kawai faiz da Bai gan Mai Shigowa ba ya Fara cewa.
“Ke… you’re fired…” Ya fada sounding very tough as he feels she’s playing with his order and she’s interrupting his fun, Amira heard him and she steps into the room, yanda ya kame waje guda instantly yasa Bintu sake juyawa don dukda Yana magnaa Bata juya ba thinking it’s same person Amma yanayin shi ya Sa ta juya sai ga Amira, the change she saw in her alone ya nuna she have been through Alot, ta sauya sosai, ramarta is visual, tayi duhu kaman ba ita, Amira karfin Hali tayi ta daga Kai Bayan ta maida kofar office din ta rufe sai suja Fara hada Ido da bintu, da sauri faiz da duk mood dinshi ya sauya lokaci guda ya sauke legs Dinshi daga kan desk Yana gyara zamanshi, it’s like a turo maka someone you’re not expecting to see at all, someone you want to see by all means but was unavailable, the feeling in the air is so different from the one na dazun, Amira Kam regrets stepping her foot in here at this moment, Bata taba shjga wurin da tayi Dana sanin shjga kaman wajen Nan at this moment ba, cikin karfin Hali tayi sallama instead of the second thought of her running away from new insult

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button