DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilah
3/9/21, 8:22 AM – Ummi Tandama: 55

Kowa yasan babu munafukin halitta kaman na Miji, they have the color of a camelion, suna iya sauyawa at anytime, da su da hawainiya Allah kadai yasan who can change easily, ganin Amira ya mugun sauya mashi mood, hs is so taken unaware that it’s written all over his face,  kasa hadiya saliva yayi, he misses her like hell, bintu was just looking at Amira datayi deciding ta shigo and behave like nothing happened, she’s a boss lady and she have to be strong at all times and situation, bintu ce tayi karfin halin amsa Mata sallama, fajz Kam Bai jin komai sai Kallon ta, jin Shuru shi Baiyi magana ba yasa ta juya ga faiz Wanda yaga reflection din bintu is looking at him, da sauri ya sauke idanuwanshi tare da lumshe su, amsa sallamar shima yayi, ahankali Amira dake karfin Hali tafiya ta taka walking towards them, inda office din Bai da girma da kilan ta karaso Amma walking towards them right now is like walking for a mile, kawai she’s praying bintu doesn’t rain an insult on her.
“I thought… you resigned…” Faiz ya fada Yana hade Rai not because bintu tana Nan sai don this is the only thing he can say right now sai Kuma Bai son ya nuna Mata wani damuwa at all as ta Riga ta nuna she hates him with passion, ita Kuma bintu sadda Kai kasa tayi waiting to hear what’s happening,
“Yes…” Ta amsa mashi tana karasawa bakin kujeran dake kusa Dana bintu,
“Ina…wuninku.. ” ta gaidasu sounding so strong Amma Allah kadai yasan yanda zuciyarta ke bugawa, faiz was just itimidating her with his eyes, ya hade Rai sai kallon ta yake, Amira couldn’t look at his eyes instead somewhere else on his body like gefen kafadarshi ta Danyi ,
“Lafiya…”suka amsa kusan lokaci guda da bintu,
“Kou inyi excusing dinku…”bintu ta fada cikin karfin Hali
“No…” Faiz ya fara fada before Amira ta Kara dacewa
“Aa…” Ta fada before ta sake kallon gefen face din faiz with a very frown face tace
” I want to ask…if…Zan iya dawowa…aikina…” Ta fada voice dinta na cracking, faiz na kallon yanda ta hade Rai
“Why…Kika rubuta resignation in the first place…”fajz ya fada cike da haushin yasan ahmed talk to her
“My choice then…and now…”ta amsa mashi,
“Nan ba market place bane da akeyin yanda ake so…” Fajz Bai San yanda Amira take jin haushin shi ba, bintu daga Idanuwa tayi tana kallon faiz sabida yanda yake magana alone ya nuna he is very angry, taga idanuwanshi sun sauya, he is like a totally changed person in Just an instant, Amira dake tsaye heard what he said and she understands and take that as a no,
“Ok…” Ta amsa mashi calmly with a frown, kawai Sai ta juya,
“Ina…Zaki?…” Ya fada cikin Isa da iko ganin ta juya, the drama here is much for bintu, she can’t just pretend nothing is happening right now and stay, that will make her stupid, Amira Kuma tsayawa tayi ta juyo tace
“Ina ganin kaman bazan samu abinda ya kawo ni ba…so why should I waste more time…” Ta Fada itama voice dinta kaman na lioness, gira daya faiz ya daga
“So did I say that…” Bai karasa ba yaga bintu ta Mike da sauri yace
“Baby…Ina Zaki Kuma…” Ya fada sounding so cute
“Wani Abu Zan dauko daga cikin Mota…”
“Zauna…Bari in dauko maki…” Fajz ya fada Yana kokarin mikewa yayinda Amira tana tsaye feeling a bit ok as yau bintu Bata zageta ba, tana mugun tsoro bintu, she still remembers yanda take magana,
“Aa…Bari in dauko…” Kafin ya sake magana har ta Kai Bakin kofar, she’s ok he shows she matters,  Yana nuna Mata she’s special and Hakan ma is ok tunda it’s what she wanted in the first place,
“Zan samu kou aa…”Amira ta fada sounding straight bayan fitan bintu, faiz kallonta ya dingayi ya kasa magana, he can’t just stop loving this girl, he is totally in for her, Amira fuskantar shi tayi tace
“Zan samu kou aa…” Ta sake maimaita mashi,
“Am sorry…” Ya fada kaman he will break down
“Zan samu…” Ta sake Fada mashi cikin iko alaman ba abinda ya kawota ba kenan
“Pls easy Mana…” Ya fada Yana kallon how she’s still boiling
“Ai in ba so kake matarka ta Dawo ta zageni ai ka fadamin matsayina.. kou da yake…let me talk to alhaji directly kawai.. ” ta fada  mashi tana sake juyawa
“I didn’t ask her to insult you.. kiyi hakuri Amira.  Duk yanda Kika shjga damuwa Nima…” Vai karasa ba tace
“Ba abinda ya kawo ni ba kenan ..Zan iya samun aikina…kou shikenan.. ” ta sake asking Dinshi.
“You can…kou wani aka kawo…Dole zai bar maki wajenki…” Bai karasa ba tace
“Zan Fara gobe…” ta fada atakaice tana barin office dinshi in a blink of an eye. Wani irin ajiyan zuciya faiz ya saki Yana bin bayanta da kallo
“Anya zaa samu Wacce ta Kai wannan Yarinyar…. Anya…” Ya fada sounding so disturbed. Sai da bintu taga fitarta ta dawo ciki with a smile alaman she’s not hurt at all. Sanda ta dawo faiz ya tareta da murmushin karfin Hali, dawowa tayi ta zauna tace
“Baby ka Bata aiki?..” ta tambayeshi, he is afraid of telling her the truth sai yace
“She resigned by herself…so…” Bai karasa ba tace
“Pls ka Bata… it’s out of anger…” Ta fada mashi, kallonta yayi ya zuba Mata Idanuwa
“Wai da gaske kike kou you’re just pulling my legs.. ” ya tambayeta sounding confused Kar ace rami take mashi
“No…am not pulling your legs…kawai pls take her back…I begged of you….kasan she resigned because of me…” Ta fada cikin sanyimurya tasan it’s not bad to hide your feeling, ance hakan ma hanyace ta sace zuciyar Miji, Jin she’s insisting yasa faiz dake Kallon ta like mirror, shi dai Bai yarda abinda take cewa is real ba kawai he thinks irin gulma Mata ne, she have shown him her other side so he is being very careful,
“Amma kin San it’s a company not a joke place kou…” Ya fada Yana kallon ta
“I know baby… for my sake…I beg you…ka barta…ta dawo ta cigaba da aikinta…” Bintu that is so serious ta fada mashi, kafeta yayi da Ido
“Pls stop looking at me kaman you don’t want to…I see yanda duk ka sauya data shigo…” Ta fada tana Dan sadda Kai kasa with.a smile
“Kuma?… yaushe…” Ya dada trying to deny what she’s saying
“Nidai Kar kayi denying…I see it…kana mugun son yarinyar Nan… it’s all over you…” Ta sake fada mashi with a smile Amma kaman zatayi kuka
“Haba…why will you say that Bayan gaki…” Ya fada sounding very calm Yana kallon yanda take Dariya Amma Kanan kuka take,
“Yaya…kasan…da …zai yuwu…kawai da…ka rabu Dani…”Bata karasa ba yace.
“Shush…don’t ever say that again…Kar ki kuskura ki Kara fadin hakan…” Bintu da idanuwanta suka sauya kala daga idanuwanta tayi cike da kwalla tace
“Ina tsoron kace zaka aurota wata Rana… sannan Ina tsoron…kaki aurenta sabida ni…ban son shiga hakkinka…koi Kuma shiga the way of destiny…” Ta fada hawaye na zuba da idanuwanta, da sauri faiz ya bar inda yake ya dawo kusa daita ya jawota jikinshi Yana cewa
“Pls ki bar wannan Maganr…kawai kowanne bawa Yana da nashi jarabawan…ba duk abinda mutum yaso yake samu ba… sanna ba duk abinda mutum yaso yake zame mashi alkhairi ba…we have to learn to let go…we have to learn to let destiny take place…” Da sauri ta daga wet face dinta tace
‘”bazaka iya barinta ba…kana sonta…ni da nake mace na kasa barinka sabida Ina sonka balle Kai da kake namiji…” Ta fada tana kuka yayinda kanta ke kan chest din faiz
“Baby it’ doesn’t matter that I love her….bazanyi maki karyar cewa ban son Amira ba…bazan sake yaudaranki ba…duk sanda na ganta wani Abu ke Mani yawo cikin zuciya…Amma doesn’t it matter since ita Bata Sona?…Bari in fada maki wani Abu…Amira ta tsaneni…Bata Sona at all…so pls kar Ki damu daita…ki made daita kawai…” Ya fada Yana daga kanta Yana gogewa bintu hawaye, Bintu daga Idanuwa tayi ta idanuwanshi Kaman garwashi
“Yaya… just cry…it easy pain…” Ta fada tana kallon yanda Idanuwanshi ya koma kaman garwashi, she knows he wants to cry Amma Yana dakewa, she understands what he is going through, ba Wai don ita tana sonshi Kuma ta aurenshi zatayi kaman Bata San halin da yake ciki ba, she’s human and he is human too, dariyan karfin Hali faiz yayi yace.
“Why will I cry…”
“Because you’re in pain.. ” ta amsa mashi
“No…I won’t cry…if I cry na Zama ungrateful to God…he gave me special gift… which is you….ke Kyauta ce zalla…so why should I cry don an hanani wata…pls am not going to cry…” Ya fada Yana shafa Mata, Zama yayi ya zaunar daita Kan kafarshi, lafewa tayi a jikinshi just thinking, just thinking of a simple way she can help her own husband, sai Kuma ta Fara tunanin what will that make her, and idiot?, a stupid person?, Kawai she’s feeling he needs help, Amma Bata San how to help him ba, it’s not easy kice zaka taya mijinki neman auren wata, watar da kinsan how she is to him, Haka sai Suka Sha Zamansu Suka Kare suka koma gida. Ita kuma Amira ta koma gida ta fadawa mum dinta she’s resuming office, sai Kuma ta Kira ahmed ta fada mashi he took her back sai Kuma Bai daga ba, text Tayi mashi telling him she’s going back to office gobe kou dadewa baayi ba yayi replying da
“Congratulations…am happy for you.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button