DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Bayan wata uku
.yau aka rabawa Ahmed goro da matar da zai aura, hankalin mum din amir yayi mutukar tashj Amma alhaji ya fada Mata ta maida komai ba komai ba kawai a cigaba dayiwa Amira adua Allah will give her someone better, she called everyone na gidan Kan Kar a fadawa amira, one thing da ita Bata sani ba is Amira have started given up Kan zancen Ahmed, ta Riga tayi magiya har ta gaji, one thing da Mai bada hakuri is da zaran yayj exhausting strength dinshi na Neman yafiya then they won’t care anymore, she have text and called, Bai dagawa Amma Yana Dan lekowa gidan time to time, ta dai lura he wants her out of his life and she have decided to let it be kawai. Ta maida hankalin ta Kan aikinta da Kuma business dinta, she have moved forward, dukda she have moved on duk sanda ta gan faiz sai ta tuna d what he did to her to ruin her relationship, right now Bata bashi single chance, she made it clear har mutuwa ya dauketa she will never listen to him, ta Riga ta sakawa kanta bazatayi aure ba, tasan duk inda zaa aureta her past will surely ruin things for her so she will work hard to make her family a better place, she will grow her family fiye da yanda baa tunani, she will be the crying shoulder for her siblings, bikin nazifa is in one week time and an dage da preparation, she’s busy with work Amma Bata Bari akayi lacking wani Abu ba, anyiwa kanwar ta gado set biyu and ita tayi guda da kudinta, faiz Bai amshi kudin da ya kashe Mata ba so she have alot, business dinta is really booming so she knows she’s destined for greatness, she feels yanda take business kou wayanda suke kasuwa Basu nuna Mata komai, yanzun tana saka time da take replying to costumers dinta, especially chats, sai kuma tana amsa calls at anytime sai indai suna meeting. Tasan kowa da irin jarabawan shi and she feels kilan nata d akwai rashin yin aure, kawai she feels she is not going to get married and she have accepted that with honor.
Ba Amira kawai tayi given up ba har da faiz, bintu is two months pregnant again and he is happy, Amira have made it impossible for him and he gave up totally, tunda ta dawo office Bai Kara ganin dariyar ta ba, Bai sake ganin wani farin ciki daga gareta ba, she only reply his his talks with the shortest words, yanda take daure mashi face kou shi da yake namiji Bai dsurewa Haka, kou last week she was shouting at her secretary and he heard it from his office, Daya leko thinking it’s something bad tana ganinshi ta Kama
‘”what are you doing here… wa ya kiraka…or did you hear me call you…” Ta fada looking straight into his eyes, he have to turn back and leave, duk yanda yake stubborn fellow amira tafi karfin shi, she’s so strong, she’s just like an alloy, sam Sam Bata tankwasuwa, irin boss ladies din Nan ne, inda zaa fada mashi mace zata maidashi Haka sai yace it’s a huge lie Amma ga zahari Nan Yana kallo, yanzun she do meeting without looking for him, last month yayi rashin lafiya kuma Saida yayi sati baizo office ba amma kou a jikinta, she didn’t ask why he isn’t here, and when he came back and demand for report ta bashi normal answer with
“Ask your secretary…all info are with her…” Ta amsa mashi atakaice, one thing he loves is yanda yake farantawa matarshi, he makes sure she’s happy, Bai yarda ta Shiga bakin ciki at all, he takes her out frequently, suna yawo suje family Houses dinsu da Kuma gidajen family, Bai son boring life, Yana son ma su samu su tafi yawo a abroad, he just want to be away from her completely, ya fadawa dad dinshi ya maidata company dinshi that she’s making him restless and he replied with
“Saidai Kai ka dawo office Dina Amma ita I like the way da take heading wancan company din so she’s going no where…”
Yau Saturday and suna gida, bintu tana zaune kan kujera sai shi Kuma kasa legs dinta Kan nashi sai massaging dinsu yake tana lumshe idanuwa, suna labari, wayarshi yayi Ringing Yana dauka yaga Ahmed, har ya mance rabon da suyi waya, shima ya rabu dashi totally,
“Ikon Allah… Ahmed ne…” Ya fada Yana kallon bintu.
“Then pick Kar ya tsinke…” Ta rada mashi, da Sauri faiz yayi picking da sallama,
“Abeg ganj Nan a bakin gate dinka…Kuna gida..”Ahmed ya fada from the other side,
“Eh…come inside.. ” faiz ya fada kashe waya Ahmed yayi, da sauri faiz yace
“Babu tashi ki sauya Kaya ga ahmed Nan…yau ya kawo Mana ziyara, ya fada Mata, da sauri bintu ta Mike ta Shiga ciki, faiz Kuma fita yayi sanye da polo sai three quater Jean, yana fita Ahmed yayi parking da Kaya cikin wata leda, hannu fajz ya Mika Mashi Yana kallon shi to see if he have forgiven him for real da har ya kawo mashi ziyara yau, he sees no grudges at all, ciki suka Shiga Bintu ta kawo mashi drinks, suka gaisa, ledan Daya zo dashi ya bawa bintu yana cewa
“Sister…ke na kawowa…kayan saka bikina ne….” Ya fada wa bintu dataji gabanta ya fadi, faiz kallon ahmed yayi y kalli bintu ya sake kallon ahmed.
“Saka biki?…ban gane ba…”
“Aure zanyi…Nan da wata biyu.. ban bawa kowa ba but ku special ne…ai Dole na kawo maku…” ahmed ya amsa mashi,.
“With who…” Bintu da duk hankalin ta ta tashi ta Tambayi Ahmed
“Her name is safina…”
“Oh Allah…oh Allah…oh Allah…na rabaku da Amira.. ” bintu ta fada sai ta Fara kuka tana barin wajen da gudu., Nan dai faiz da yaji wani abun daban ya bita. Sai da ya samu ya shawo kanta ya dawo Wajen ahmed, he keeps asking why he didn’t marry Amira sai kuma ya amsa mashi da Kar ya damu it’s not about what happened it’s something else.
Amira Kuma dad dinta ya kirata da kanshi ranar lahadi ya fada Mata ahmed zai auri wata kuma Bai son ta sakawa kanta damuwa at all, she promised him she’s not going to say anything, fita tayi with a smile Amma tana kaiwa dakinta ta fara kuka sosai, she cries kaman ranta sai fita, saida tayi Mai isarta ta dauki wayarta ta Turawa Ahmed message kaman Haka
“Yayana… congratulations… just heard of the good news…Allah ya sakawa zuria albarka…Ina son ka sani…bazan maye gurbinka da wani ba because kayi min abinda har in mutu Babu Mai Yi min shi, you lay the foundation of my career and har duniya ta dane I will never forget that…take me as your Lil sister…don you’re my brother…if da akwai anyway that I can assist pls let me know…” Ta tura mashi while still weeping, kou minti biyu Baayi ba sai ga Kiran ahmed, Bata daga ba,she let the phone ring then kawai Yana Gama Ringing sai ta kashe wayar gabaki daya. Dukda kukan datasha Bai hanata shiryawa da swollen eyes dinta ta tafi office the next day ba, she’s feeling a bit down Amma she’s ok, kallo daya zakayi Mata kasan she’s so depressed.
Faiz na zuwa office ya ya nufi nata office din, ya Shiga damuwa as bintu keeps crying she’s the cause of their separation, tayi kuka babu adadi, tana bakin cikin ta Zama silan bakin ciki wata, shi kanshi faiz da yake sonta yaji wani iri da ahmed zai auri wataz he is supposed to be happy but he is not ba don komai ba sai don he knows how she valued ahmed, he still remembers yanda take magana Kanshi kaman without him she can’t breathe, Yana bude kofsr office dinta Amira dake zaune Kan kujeran ta looking so weak and broken ta daga idanuwa ta kalli who is coming in, Yana kallon yanda ta saki jiki Kan kujera yaji kaman yayi Mata kuka, ahankali ya isa bakin desk dinta zai zauna, Bata kalleshi ba tace
“Don’t…sit…” Ta fada cikin muryar da Bai fita at all,
“Am sorry…'”ai kaman wata zakanya ta Mike tace
“Get..oooouuuutttt!!!!!”