DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilah
3/9/21, 8:22 AM – Ummi Tandama: 56

“Am sorry…kiyi hakuri Amira…”ya fada sounding so calm Yana kallon yanda hannunta ke rawa, she’s just trembling as she feels nothing he will say matters, babu abinda zai fada da zai maido what she have lost,
“Pls… stop… mocking me…ka tafi…ban son jin kalaman da zaka fiddo… because it’s nothing but mockery… you’re selfish…” Bata karasa ba ta dake don Kar tayi kuka, she wants to cry but it’s not the solution,
“Oh Allah…Amira…am I this bad…why kike Mani iirin kallon Wanda Bai San kowa ba sai kanshi… Thi statement hurts me more than you hating me…why pls…. right now am not mocking you…” Bai karasa ba Amira ta daga mashi hannu daya yayinda take goge face dinta da dayan hannunta,
“Pls…ka tafi…get out…ban son Magana dakai… talking to you won’t change the fact that you watched your wife destroy my relationship…”
“Wayyo… she’s sorry…” Faiz ya fada don yanda Amira take magana alone shows she’s in pain
“Just get out…” Ta fada mashi atakaice
“No…not until you understands am not a selfish person…Amira ki rage Mani wannan kalaman….nasna you hate me… you think am happy ahmed zai auri wata but am not…” Baki Amira da kanta ke kasa ta tabe tace
“Malam get out… enough pls…kawai kasani…ban yafe ba… sannan I will never have a relationship with you balle ayi maganar aure…” Ta fada mashi atakaice, ahankali faiz da duk jikin shi yayi sanyi yace
“It’s alright… shikenan…ba komai…once again we’re sorry…” Ya fada tare da juyawa
“As if he cares…” Ta fada as she watches him leave, he heard her but Bai sake cewa komai ba ya fice, Yana shiga office dinshi ya tarda wayarshi na Ringing kafin ya karaso har ta tsinke, Yana dubawa yaga it’s bintu, kiranta yayi, tana picking tace
“Baby… tazo yau?..” bintu da guiltiness ya hanata sukuni tunda taji zancen auren Ahmed
“Yes…tazo…” Ya amsa Mata calmly, ya rasa sanin wacce ta fi wata shjga damuwa ba sabida duk ya lura kowacce da abinda ya dameta,
“Oh baby…pls..who is she…nasan she will be blaming me …” Bintu ta fada voice dinta na rawa
“Pls she is not…kina saka kanki cikin damuwa da yawa…. remember condition dinki…Kar ki saka kanki a damuwa ya shafi baby na again pls…” Ya fada Mata calmly
“How can I be happy…ni dai na kasa samun sukuni…pls inzo in Bata hakuri…I want to hear her say ta yafemin…” Ta fada cikin matsanacin tashin hankali,
“Oh ni…kina yawan damun kanki…. she’s not blaming you at all… she’s fine…ta gane it’s not your fault and it’s destined….” Fajz ya fada Mata Yana kwantar Mata da hankali
“Aa…nidai ka barni inzo muyi magana daita… “Bintu ta sake fada mashi
“Haba babyna… zanyi maki karya ne…Baki Ganin ba lafiya gareki ba…at Least ki Bari babyna ya Kara kwari…” Ya fada in a petting tune don Kar tace dole zata zo and now Amira is a very bad mood Wanda a karshe hakan ba abinda zai kawo sai more problem, Bai son abinda zai sake jawo more matsala a tsakanin su,
“Baby pls…” Bintu ta sake pleading Dinshi
“Ok.. you will talk to her…Amma ba yanzun ba…” Ya fada Mata
“Yaushe tou…” Ta tambayeshi
“Duk ranar da kika bani 5 hotties…” Ya Karasa maganar Yana Dariya, Nan dai ta Fara mashi kukan shagwaba inda ya fada Mata ta bar yazo gida zasuyi Magana,.

Ahmed Kam jiya daya gan message din Amira har hawaye yayi feeling so hurt inside but ya zaiyi, he have no choice but to let go too dukda it’s very difficult, he read it over and over again, har hawayen shi na diga a screen din wayar shi, he is very touched by her message, right now he have to let her know it’s not because of what happened between her and fajz, ya Zama Dole ya fada Mata so that she won’t keep blaming herself and faiz, yaso yayi magana daita sai gashi Bata dauka ba Yana Kuna trying akace it’s off, he didn’t sleep at all as all he thinks of is Amira, indeed he loves her so much, kou yanzun Yana imagining yanda zaiyi ya ganta tare da wani ba bashi ba, he counts hours to daybreak, Shirin office yayi sai ya tafi gidansu, Yana zuwa akace Bata Dade da tafiya office ba, he feels a bit relieved da akace ta tafi office, sannan Kuma he feels bad da har she can go to office after what happened Wanda ranar da Habib yayi dumping dinta sai da ta kusa kashe kanta, wannan ya nuna mashi he is not that important to her, still dai Bai damu ba , office dinshi yaje yayi abinda ya kamata ya dauki excuse ya fita, company din su faiz ya tafi, instead yaje office dinta sai ya kasa ya nufi na faiz, Yana Shiga faiz dake waya da iyami Yana Bata labarin abinda ya faru yayi Sallama daita ya amsa sallamar ahmed, Bai ce komai ba sai da ya dinga kallon ahmed dake tafiya kaman Mara lafiya har ya iso gareshi ya Mika mashi hannu suka gaisa dukkansu kaman anyi masu mutuwa,
“Pls did you see her today…how is she coping…”ahmed ya fada cikin sanyimurya, ajiyan zuciya faiz ya saki yace
“Ashe Daman Bata sani ba… gaskiya baka kyauta ba..why will you do this…”fajz ya fada sounding so calm
“You’re supposed to be happy she’s free for you…” Inji ahmed
“Haba… that’s not love…at times we do difficult things for love… seeing her sad Hurts…”inji faiz, Kura mashi Ido Ahmed yayi, sai da ya Gama magana Ahmed yace
“I know… right now am burning inside…I didn’t leave Amira because of what happened… it’s because of something else…kawai ba Zan iya fada maka ba…amma I beg you…ka auri Amira…”Ahmed ya fada Yana fidda maganar da kyar but it’s the right thing to do, idanuwa faiz ya sake lumshewa before yace
“Pls ka Bari… it’s not going to be easy…she hates me….she sees me as a selfish person…tana ganin Ina farin cikin rabuwarku… maganar gaskiya at first Haka take a zuciya ta…Amma daga baya Naga It’s not like that at all…and pls…I beg of you… tell me wane Abu ne yasa baka aureta ba… Bayan Kuna son junanku…pls why.. ” faiz ya fada feeling so weak..
“Bazaka gane ba… it’s a family issue…”
“Amma this family issue Bai kyautatawa maku ba… it’s totally unfair.. ” inji faiz
“Yanzun dai help me…ina son ganinta…am scared I can’t see her alone…” Inji Ahmed
“She won’t let me in to her office…kawia kaje…”
“Aa…ka rakani…pls…in mu biyu ne I can confront her…” Ahmed ya fada mashi,
“She will send me out if na Shiga.. in Kuma baka yarda ba …muje ka gani…” Fajz ya fada Yana Mikewa yayinda shima ahmed ya Mike, tare suka fita Ahmed Yana fargaban yanda zai ganta, with what fajz told him she’s broken.
Duk yau Babu abinda Amira Tayi a office dinta, she have lots of things to do Amma ta kasa daga kou file guda, watching dream chattered is difficult and hard, ta langabe a kujeran ta, tunda ta zauna tun safe kou motsawa batayi ba Tana zaune waje guda, Idanuwanta lumshe sai Ajiyan zuciya kawai take, she feels kaman an Dora Mata Abu Mai nauyi a zuciyar ta, sanda Ahmed ya bude kofsr ta Dora kanta Kan desk tana kuka, ahmed Bai bude da karfi ba so she didn’t hear the door sound, ahmed Shiga yayi faiz dake biye dashi ya shigo, yanda faiz ya maida kofar ya rufe yasa tayi Saurin daga Kanta, the first person she sees was ahmed, he was so broken to see the tears in her eyes, tana Ganin shi hannunta na rawa ta Fara goge face dinta Tana
“Yaya…” Trying very hard to smile ta yanda bazai Gane she’s crying ba Amma he sees the tears, .
“Amirata…my lovely beautiful little sister…” Ahmed ya fada Yana zagayawa wajen kujeran da take zaune a Kai,
“Yaya…” Ta sake fada tana goge face dinta don tana gogewa more tears na taruwa ta kasa holding tears din back, she couldn’t control it at all saboda tausayin kanta. In kaga yanda takeyi sai ta baka tausayi, she’s totally trembling, hannunta dake Kan face dinta Ahmed ya Kama, he hold hannunta biyu, kanta kasa sai ta Fara hawaye,
“Pls ki daina…I love your message…ya sakani farin ciki…ba don komai ba sai don I feel my baby is strong…Dan Allah ki daina kuka…pls…” Ya fada yayinda yake rikw da hannunta biyu ita Kuma kanta kasa tana kuka, faiz couldn’t watch this kawai sai ya juya ya fita, Yana shjga office Dinshi ya tsaya ya jingina da bango with his two eyes closed, bakinshi sai rawa kawai yake,shi dai Bai San what’s wrong with him ba but he feels like bursting into tears.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button