DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

“Yaya…Ina tausayawa rayuwa ta…”was abinda ta fada.
“Baby…one day what makes you cry will surely makes you smile…” Ahmed ya fada Yana rike da palm dinta
“”Oh Amin Yaya…Amin ya Allah…” Ta amsa mashi kaman ayi fast forwarding lokacin that she will laugh about the tragedy na rayuwar ta, she knows Babu ranar da zatayi Dariya because of her past, it’s never going to happen,
“Ki saurareni kiji…Ina son ki sani…ban guje ki because of abinda ta faru tsakanin ki da faiz ba…or because of abinda matar faiz ta fada ba…no…” Ya fada Mata
“Then..me nayi pls.. ” ta tambayeshi tana saga idanuwanta dake kaman garwashi ta kalleshi,
“Tun sanda na dawo…na fadawa mummyna maganr aurenki…and she forbids it…”ya fada Mata, Kai ta Fara nodding Alaman na gane
“You knew why…” Ahmed ya Fada Bai karasa ba tace
“I know…I know…Daman…babu uwa Mai kaunar danta…da zata Bari…a aureni…I understand perfectly…” Ta fada Tana goge face dinta, she feels better ahmed didn’t dump her because he thinks she’s still cheating, so it’s ok, she can never change who she is
“Amira Ina sonki… That na kasa barin ki…I feel in na barki then who will marry you…then I feel let me try to make her someone unique…ban San you’re blessed ba…gashi kou dadewa baayi ba see you here…on this high sit…” Ya fada Yana massaging hannunta, bude idanuwa tayi ta kalleshi ta rike hannunshi itama tace
“Yaya…amma da ka fadamin…I will understand…”
“I couldn’t…Ina bakin ciki wani yazo gareki Amira…I know faiz Yana sonki Amma…’ Bai Karasa ba tace
“Yaya pls…kar kayi maganr shi…ban son magnaar shi at all…in short ban son maganar da namiji…Yaya Kai da kake jinina ma an hanaka aurena saboda past dinta dukda you loved me….ya zaayi in Kai hope dina wajen wani Kuma…kawai Yaya…all I want to say is nagode… nagode that you made me somebody… you will forever be my mentor…” Ta fada with a smile tare da very red eyes,
“Baby… you don’t have to thank me at all…I love you now and forever…ki sani kou aure…” Still Bata Bari ya karasa ba tace
“Babu maganr aure…Wanda ya watsamin rayuwa Bai aureni ba so I will never blame anyone for leaving me…saidai u will Never give anyone reason to leave me ever again…Yaya…kawai abinda nake son is Yi min is Abu guda biyu…ba daya.. is if kaga abunda zai kawo cigaba ga rayuwa ta…like business I can invest in…or anything na kudi…pls let me know…” Ahmed dairya yayi Yana Lumshe idanuwa yace
“Boss Amira…I hail you…” Ya fada Yana Dariya, itama Amira Dan Dariya tayi before tace
“Am telling you this from my heart…daga yau na ajiye maganar wani namiji Because nasan at long last it will end up like this…kou su suna Sona iyayen su won’t let it happen so I see no reason to waste my time with men…yauwa then secondly…Ina son is amshi kayan Dana Saya maka daga Malaysia as a gift…your wedding gift…pls don’t say no…” Ta fada calmly,
“I won’t say nay… nagode Amira…I feel so happy right now… Amma Ina son ki San Abu guda daya… there’s someone out there for you…I can swear to Allah da akwai Wanda his family will accept you the way you are…” idanuwa Amira ta lumshe ta girgiza mashi Kai tana cewa.
“Yaya…pls stop talking about wani…I beg of you…” Ya fada Mata
“Ok…na daina…” Ya fada Mata. He spent 30 minutes suna Hira don she asked about the girl he is marrying and ya fada Mata what he knows about her, ya fada Mata hadasu akayi so he doesn’t know much about her, da zai fita ta rakashi dataga office din faiz zai shjga sai ta koma nata office din. Ahmed na shjga fajz dake jingine jikin bango yayi Saurin dagowa ya kalleshi, Yana ganin ahmed yace
“How is she…”ya tambayeshi cikin damuwa with her situation
“She’s fine…ai komai ya daidaita…”ahmed ya fada with a smile
“Alhamdullilah…did… you please tell her anything… about me…” Faiz ya fada sounding so childish, Ahmed Kura mashi Ido yayi kawai sai ya saki murmushi yace
“Not now…kawai just keep being a good guy…” Ahmed ya fada mashi, ajiyan zuciya kawai faiz ya saki,
“Did you know wata sister ta zatayi aure this week da muke ciki…”
“Oh really… yayarta?..”faiz ya tambayeshi
“Aa…her sister… younger…” Ahmed ya amshi mashi
“Oh… well pls ka fadamin venue din reception…we will attend dukda nasan ba lallai kou ruwa ta bani in Sha ba…”faiz ya fada Yana Dariya. Raka Ahmed yayi har bakin motar shi sukayi sallama.
Amira keeps managing herself, ta fadawa mum dinta exactly why ahmed left her, take fada Mata yanda maman Ahmed tayi treating dinta ranar dataje gidan, hakuri kawai hajiya ta bata, mutane na gidan and some people keep asking who is this little boy, Babu Mai Basu amsa, wasu sunji kishin kishin kuma suna son sanin if gaskiya ce or karya, Sam Basu gan face din magana da Amira ba, she have no time for any of them, most of masu zuwa family din mum dinta ne Dana dad wayanda ke nesa Kuma Most of them Yan kauye ne, in ta dawo sai ta shjga dakinta, daga ranar Wednesday Bata sake zuwa office ba Kuma she didn’t tell fajz why, kou da faiz yazo ranar Thursday Bai ganta ba he smiled and said
“Wedding things..” yasan hidimomin bikin ne, he didn’t bother asking her why Bata zo ba, kunshi ake and her mom made sure anyi Mata, dakinta Mai kunshi tazo ta kulle kofsrta aka Yi Mata na jan lalle da Kuma design din vani, she sees all this as waste of time, she sees no reason da zai sa tayi wasting good 4 hours zaune tana abu guda while she should be busy chatting with her costumers, sai wajen karfe hudu aka wanke Mata kunshi, it’s perfect on her hands and legs, ta mance rabon da tayi kunshi, yafi 4 years Bata sakawa nails dinta wani Abu ba, she keeps looking at her hands and ita da kanta tayi admiring din kunshin, her hair is dew so she have the intention that datayi sallah asr zata tafi salon sai ga Kiran ahmed, picking tayi da sallama yace
“My baby how far…” Ya fada Mata, Dan murmushi ta saki tace
“Fine…”
“Yau naje office dinki Naga Baki zo ba…hope all is well…”
“Yes…kawai it’s this wedding things… mutane sun cika gida Kuma sai in dinga fita aiki…ban son tsurutu…” Ta fada mashi
“Ok… yanzun me kikeyi.. “
“Nothing…sallah kawai Zanyi in tafi saloon…”
“Then ki shirya Zan zo daukan ki…am coming back from office now…” Ta fada mashi,
“No…aa…ba sai ka zo ba…”
“Haba baby…so Zaki Fara rejecting Dina…”
“Ba haka bane…kawai I don’t want someone telling mummy an gan mu tare…kasan gidan da akwai family da yawa…”
“No don’t worry…she didn’t know before so yanzun ma she won’t know.. ” ya amsa Mata.
“Kar kuma matarka ta ganmu…we can meet at the saloon…”Dariya ahmed ya farayi Yana cewa
“Bari kiji…Dole ta sanki…don I will tell her kece number one Allah kawai ne Bai kaddara auren mu ba…don Haka Dole tayi respecting dinki… yanzun dai ki shirya…zanzo daukan ki…” Ya fada Mata
“Nidai Yaya…am not comfortable with this…Kar Ina Shiga motarka mummy tana zuwa…pls ka barshi am ok pls…” Ta fada cikin fargaba as Bata son abinda zai sa a ci Mata mutunci,
“Pls ki daina… gani Nan zuwa.. ” ahmed ya fada tare da kashe wayarshi. Bintu dai bathroom ta shjga tayi wanka tayi alwallah ta fito ta saka jallabiya da hijab tayi sallah sannan ta dawo ta shafawa kanta Mai ta sake new Kaya, kallon lace dinta da ta Saya Dan 80k wnada Yasha dinkin zamani tayi, kawai she can’t just wait to wear this clothes, she’s so much inlove with the lace, another jallabiya ta saka, ta feshe jikinta da perfume tana cewa
“Kou ba Miji…we have to make ourselves unique and elegant…no time for nonsense… “Ta fada, sai da ta Gama shirinta da kaman minti Sha biyar ahmed ya kirata yace Yana waje, wajen mum dinta ta shjga ta fada Mata zata tafi saloon hajiya tace
ta dawo lafiya.
Fita tayi waje tagan kaman mutane biyu cikin Mota, as she gets closer sai taga it’s faiz da kuma Ahmad, abun takaici ma fajz is on the driver’s seat while ahmed na gefenshi, she couldn’t help but look at the car sai taga motar shi ahmed ne Amma faiz ke driving.