DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilah
3/11/21, 8:51 AM – Ummi Tandama: 57
Salam muna saida shoes,bags ,home decors, furnitures, da dresses na mata
masu so suyi sari can contact us suma zamu siyo masu duk abunda suke nema in shaa Allah Turkey based we have groups da muke turo Kaya for masu so suyi sari da masu son fara business ga phone numbers
07037777392 for whatsapp
08060017497
My Turkey Num is +905379600854
Muna Maraba
Seeing them together ya dansa taji wani iri, fajz dake gaban staring Dan karkata Kai yayi Yana kallon Amira as she walks towards them, he can’t just wait to know why ahmed Bai auri wannan Yarinyar ba, tunda yake Bai taba ganin fave dinta da single make up ba Amma Bai taba ganin yarinyar da take da kyau kaman ita ba, kilan it’s because his heart is taken by her Amma Yana mamakin irin kyawun ta, she’s so elegant and sexy, she walks kaman she’s walking slow motion, yanda ya Dan sauakr da Kai Yana lekanta yasa ahmed ya danyi pinching kafar shi yace
“Meye Haka…” Ya fada under his breath as Amira was close, Amira Bata San why both of them suke tare ba Amma Sam Bata son hakan, Bata kaunar yanda suka zo, she just hope ba tare dashi zaa rakata saloon ba, face dinta dauke da natural look ta Fara kallon Ahmed ta saki murmushi tana cewa
“Yaya…” Ta fada Bata karasa ba ahmed yace
“My very own baby.. you’re one in a million…” Ya fada Yana kallonta tare da Kallon yatsunta, fajz daure face yayi Yana kallon gabanshi,Bayan motar ta bude ta Shiga tare dacewa
“Ina wuninku…”ta fada referring to both of them,
“Alhamdullilah my baby…”ahmed ya fada yayinda shi Kuma faiz yake tunanin why is he still calling her baby Bayan he said ya bar mashi ita, it’s kind of annoying to him, shidai Bai amsa gaisuwa ba Balle ace wani abun,. Amira Kallon faiz tayi ta madubi taga kanshi kasa he is not looking at her
“Yaya…Anya bazan Bar…zuwa saloon din Nan zuwa next time ba?…” Ta fada sounding calm, juyowa Ahmed yayi yace
” Why baby..” idanuwa faiz yayi rolling Yana cewa
“Oh…” Under his breath
“Naga daga office kuke…Kar inyi wasting time dinku…I can fine my way…” Ta fada mashi
“Haba baby… yanzun sai in barki ki tafi saloon da kanki?…”
“Nidai Yaya…ka bar kirana baby.. ” Bata karasa ba faiz yace
“I wonder ooo…” Faiz ya fada kasan makoshin shi, Dariya ahmed yayi yace
“Why Kuma…” Ya fada Yana juyawa ya kalleta sosai,
“Ai Kar matarka taji…in ka Saba kana iya kirana a gabanta…kaga itama tana iya ci min mutuncina…” Ta fada, faiz yasan she’s referring to him, murmushi kawai ta saki ya kauda kanshi gefe guda
“Har ta Isa…ban auren matar da zata babyna mutunci…” Ya fada,
“Nidai ka daina…sabida bacin rana…” Ta amsa mashi, kallon faiz ahmed yayi ya kwatanta mashi wani waje wato inda yake Kai Amira saloon, it’s the biggest place in town, wuri nedake da wajen abubuwa daban daban like su pedicure da menicure, in kaje saloon din har Wanda kukazo dashi Yana da inda zai zaune a bashi soft drink da magazine, suna da styles din hair kala kala saidai ita in take relaxing Kan kawai take a gyara a daure Mata shi baya ya maidata gida, faiz tada Mota yayi ya Fara tafiya shi Kuma ahmed ya maida face dinshi baya sai kallonta yake,
“Wannan kunshin is something else…yayi kyau sosai…”ahmed ya fada, faiz mugun haushi yake ji, Haka dai suka Isa saloon din Ahmed da Amira suna Dan Hira yayinda shi Kuma faiz Yana tukin Mota in silence, Yana zuwa saloon yayi parking ya fito Suma suka fito, sai yanzun ya gan kunshin he is not a fan of henna decorations Amma for her he loves it, tare dashi suka Shiga ciki, cikin ran faiz Kam he is definitely waiting to see her remove her Vail again, abinda ya kawo su ta fadawa masu wajen Nan aka nunawa su faiz wajen Zama ita Kuma ta cire Vail dinta tare da turban ta fara warware gashinta, babu abinda faiz ke tunawa sai time dinsu in Malaysia, yayi Mata kuri da Idanuwa that Ahmed sees how he is staring at her, data daga Kai sai ya sauke idanuwanshi, Wajen karfe shida da aka kusa gamawa Amira gyaran Kai bintu ta Kira faiz, Mikewa yayi ya fita Yana daga wayarta, karyar lalacewar Mota yayi Mata inda tace kou Yana so ta kawo Mota ta daukeshi yace aa ta barshi an kusa Gama mashi, sai da ya Gama Mata maganr so da kauna sukayi sallama, daga Nan ya koma ciki ya tarda har an Gama parking gashi, she was glowing, sai ka rantse itace amarya, he just feel like ya rungumeta ya dinga shafa gashinta kawai har tayi bacci, turban dinta ta maida kanta sannan ta yafa Vail dinta suka tafi, this time ahmed ne ke tuki, Daman the plan was zasu kawota tare then Ahmed will drop faiz a gidan shi kafin su wuce, Amira Bata taba zuwa gidan shi ba so data gan ahmed yayi wani wajen she couldn’t help but ask inda zasu Nan ya fada Mata ajiye faiz zaiyi kafin su wace, babu Wanda ya sake Cewa komai har Suka iso kofsr gate din faiz, kou Kallon wajen Amira Bata Yi ba Amma unguwa indeed daga wane sai wane, Yana parking fajz dake gaba ya mikawa Ahmed hannu sukayi sallama ya fita ya kalli Amira da take faman latsa wayarta yace
“Ki dawo gaba…” Ya fada Yana bude Mata Mota, she didn’t say anything ta fito ta koma gaba ya rufe Mata motar Suka tafi ya shjga gidan. Kawai Karya yayi Mata Kan Bai son barinta gjda ita kadai so gobe zai amshi Motar shi. If there’s one thing bintu love right now it’s faiz, it’s like son da take mashi da farkon Bai Kai wanda take mashi yanzun da yake damuwa daita ba, sai ya dinga cewa Kar tayi girki saboda condition dinta ita Kuma tace Tana kishin mijinta ya dinga yawon restaurant. Har yanzun tana Kan zancen ta na zuwa wajen Amira don Bata hakuri Amma fajz Bai yarda ba, kawai he is telling her ta bar maganar that Amira is ok, har kuka take mashi tun shekaranjiya Amma yaki sauraron ta, sai da taga ranshi zai baci ta daina kukan
Kan hanyar su ta zuwa gida Amira ta Tambayi Ahmed why he came with faiz
“Ba komai…kawai yace Yana son Bina sai ince mashi aa?..”ya fada Yana tuki
“Nidai yaya pls…Kar a Kara next time…” Ta fada mashi calmly cikin girmamawa
“Haba pls…why will you say that…nidai bazan daina fada maki cewa he cares ba…”
“And Yaya bazan gaji da fada maka cewa I can’t go into relationship I know how it’s going to end ba…pls Yaya…daga yau…ka abr kawoshi inda nake…I don’t want to do something to offend you.. ” ta fada Tana hade Rai
“Wai da akwai wani abu daban da yayi maki ne..”
“Ni Babu abinda yayi min…Yana da unique wife Dinshi wacce am not up to her standard…”Bata karasa ba Ahmed yace
“Pls ki bar cewa you’re not up to her standard…Bai San Yana da Mata ba yake sonki…”ahmed ya fada sounding angry itama cikin fushi tace
“Kawai because he thinks am what he thinks…am not.. kawai ka fada mashi ya rabu Dani…” Ta fada mashi cikin anger itama. Haka dai suka dinga argument inda shi ahmed yasan faiz loves her and tunda ba Mata ta farko zaiyi ba bazaa hanashi aurenta ba inda ita Kuma ta nace mashj Kan ta Riga ta rufe page din maza a rayuwar ta that all she’s praying for is a bright future Amma she’s not ready for any heart break don ta Riga tayi deciding that kou mamanshi ta yarda she won’t marry him, she’s not going to be cowife da wannan Yarinyar data yaga Mata rashin mutunci a gaban mutane, tasan she’s stubborn Amma it seem bintu ta fita rashin ji, ance two Kings can never rule one kingdom, so she can’t be his wife, ahmed Bai taba ganin bacin ran Amira ba kaman yau, yanda ta iya hade Rai, she talks with so much anger tana fada mashi
“Yaya…the only thing da zakayi…. min Raina ya dinga baci shi ne maganar shi…I respect you…Amma pls don’t ever talk about him…'” ta fada face dinta tamkar Bata taba Dariya tunda take ba,
“Naji tunda ban da darajan da Zan sakaki kiyi Abu…”ahmed ya fada sounding angry too, Haka dai suka Isa gjda.