DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Duk hidimomin bikin da ake Amira ja dakinta, she didn’t invite anyone, she have no friends balle ace nata kawayen sunzo she’s so absent a gidan, nazifa da mamata sun gane, they understand perfectly as nazifa even told her kiyi zaman ki yanda Kar a dameki da surutu take fada Mata, she knows Amira is different from them don kou ismail bazai nunawa Amira kudi a halin yanzun ba, duk abinda take is yielding, it’s so fruitful, nazifa Loves kayan da Amira ta Saya Mata More than Wanda babansu yayi Mata, she have total respect for her sister don tasan she have a golden heart, dukda bikin nazifa ake she takes her time to check if Amira is ok, in har Tana cikin gidan Bata good hour guda Bata leka Amira ba taga if taci abinci da sauransu,haka kafin ta shirya kanta sai tayiwa Nasir wanka ta gyara shi sannan take nata wankan ayi Mata kwalliya, her friends keep asking who is this boy and she answered with Dana ne without giving chance for another long story, anyi kauyawa anyi kamu anyi duk wani event da akewa Yan gayu, an daura aure yau so yau zasuyi reception, gidan ya cika makil da mutane Babu wajen saka kafa, karfe biyu zaa Shiga reception so Amira kwashe kayan da zata saka tayi a Cikin small bag tare da head din data Saya, anyi ango kala kala Amma Babu Wanda tayi, inda tana da kawaye da itama ta fiddawa kawayenta anko, tasan yau zata Hadu lots of family members, she haven’t been meeting many family members in a while, gashi suna da yawa babu laifi, kowanne gida da akwai Yara da yawa, kou gjdansu Ahmed ma suna da yawa Sosai saidai shine auta a Wajen mamanshi, she just pray no body humiliate her today, tasan they all know what happened to her, kawai they may look for her trouble and she’s not going to take that don yanzun she’s standing up for herself, she won’t mind if the whole world knows she have a child, yanzun Bata damu ba, kowa ma ya sani, ba kanta farau ba and it’s not going to end with her, she have bought herself a gold jewelry ba Kato ba but it weighs about 55.6 grams, har dashi cikin kayan data fita dasu daga gida, already ta fadawa Mai saloon din da aka wanke Mata Kai zata zo yau ayi Mata casual makeup, Bata son heavy kawai zatayi ne kar ta tafi da face kaman she’s not happy her younger sister is getting married, komai that have put into the bag is something da zaayi Mata amfani dashi yanzun, har dasu perfume dinta da sauransu, her shoes and bag goes with her head, she have prepared for this day, wasu mint din dari biyar biyar ta guda shida ta saka a bag dinta Wanda total dinshi is 300k, she have the intention of spraying the Money on her little sister, sai da ta Gama parking kayanta ta fito taga Babu wajen saka kafa, kanta kasa Bata kalli kowa ga balle taga irin kallon da ake mataz wasu sai suce kaman Amira, sai lokacin take daga Kai ta gaidasu cikin girmamawa ta wuce, dakin mom dinta ta Shiga ta hangeta cikin mutane yayinda Nasir na gefenta sai Shan chocolate yake, tana shigowa dakin ta gajda wayanda ke Nan, hajiya kallonta tayi taga bag hannunta, Dan ratsa mutane tayi taje tayi Wajen mamanta ta rada Mata zata tafi ayi Mata makeup,ok hajiya ta amsa Mata
“In tafi dashi?…” Ta fadawa hajiya referring to nasir da Yana ganinta yazo ya riketa, in Bata Nan he won’t care Amma in har Tana Nan Vai barin inda take,
“Aa… tare dashi zamu zo…” Hajiya tayi replying dinta
“Ok…” Ta amsa Mata tare da kokarin juyawa taga sai binta yake
“Ka koma wajen mama…an juma Zan Saya maka katon chocolate…” Ta fada mashi bending down ta goge bakinshi, he is looking more handsome every day, dukda she knows she didn’t get him through halal way she loves him, he is so adorable, taso hajiya tasa su tafi tare dashi yanda shima zata kwashi kayanshi in sunje Chan ta Shirya shi, jin ance zaa Saya mashi chocolate yasa ta koma wajen hajiya.nan Amira ta fita ta barshi, tana fita tana tafiya taji she needs a car, she will definitely buy her self a car, kafin ta karasa bakin titi ta samu abun Hawa mutane sunyi Mata horn yafi ayi counting Amma she made them invisible, adaidaita ta Shiga ta tafi saloon din aka Fara Mata make up
Shima faiz wajen karfe daya ahmed ya kirashi yasan if he is ready. He told bintu wani abokin su ke aure so zasu wedding reception,she told him zata bashi yace aa Kar tayi yawo da condition dinta, hada mashi ruwan wanka tayi ya Shiga ya kirata tayi mashi wanka, that’s yanda yake Mata anytime he wants her to be extremely happy, she just smiled and say
“Nidai yau ban iyawa…kayi da kanka…”
“Nidai pls…” Ya fada cikin shagwaba Yana cire towel dinshi, ficewa tayi Tana Dariya, baiyi wasting time ba yayi wanka ya fiddo, he have a favorite Color which is sky blue, Haka yasa cikin kayanshi blue yafi yawa sosai, gezner dinshi blue Basu kirguwa, Daya daga cikinsu ya fiddo ya fadawa bintu ta dauko mashi fitting cap ta dauko mashi days dark blue ta ajiye mashi, perfume ta fesa mashi a kayan da jikinshi ya shirya,
“Wannan haduwa haka…Ina kishin Kar su dinga kallonka.. ” bintu ta fada Tana kallon faiz dake daidaita hulan kanshi,Dariya yayi yace
“Suwa Kuma..” ya Fada Mata kaman Bai San what she’s talking about ba
“Yan Mata Mana. .sun gan hot guy…”
“Thanks for the compliment darling…Amma kin San dukda hakan…da akwai wayanda Sam banyi masu ba…” Ya fada Yana kallon kanshi cikin madubi, kallonshi bintu ta tsaya yi, she knows what he is talking about,
“Wato…bakayi Mata ba?…” Ta fada sounding very calm, juyawa faiz yayi ya kalleta ya saki murmushi yace
“Allah yasa yarana suyi brain dinki… you’re very smart…” Ya fada Mata Yana holding shoulder dinta, Dan murmushi ta saki tace
“You’re funny…Amma kasan me… idanuwanta Basu aiki sosai…in har zata kalleka tace bakayi Mata ba…” Bintu ta fada tana kallon wannan bawan Allah dake Kama da shi ya tsara kanshi
“Pls let’s forget about her….kawai dai she hates me…Bata son kou ganina… nima insha Allah wata Rana Zan ganta ince batayi min ba…ai Ina da ke.. ” ya fada Mata, itadai she’s not happy at all Amma it’s honor that yake such magan daita,
“Yaya kenan.. ” Bata karasa ba yace
“Don’t Yaya me pls ..in kin Fara Yaya I know you’re up to something…” Ya fada Mata Yana saka links a hannun Rigar shi, Dariya tayi tace
“Yaya…Zan iya Zama daita…a matsayin kishiya….if it’s because of me…ni ban da matsala…I know you love her more Amma…””
“Pls don’t ruin my mood now…Dan Allah I beg you…a bar maganar…” Ya fada Mata, ita dai Bintu tagaji da wannan abun, she knows he loves her Amma da an Fara maganar sai yace a bar maganar,
“Kawai vaka son in sani…shi…”
“Ohhhh for crying out loud ki bar maganar Nan…if you want to know let me tell you…bayab rabuwarsu da ahmed I made a move Amma Bata yarda ba…Sam taki bani dama…Bata Sona…Bata kaunata…now you know so a bar maganar ta because if we continue talking about her zai Bata min mood Dina…” Ya fada idanuwanshi na kadawa from the white to red, kawai bazai iya fada Mata he is still fighting for her love ba, bazai iya fada Mata Yana Nan Yana aduar ta yarda dashi ba, kawai her rejection is one thing that hurts like hell, fadin how is is feeling zaiyi belittling dinta and Bai son hakan, bintu tana kallon yanda yake motsi da bakin shi, she will try something, just one thing, it’s a difficult something Amma she’s going to do it kou da kuwa hakan zai kasheta, kou da kishin zai kasheta she will do the right thing, hugging Dinshi tayi ta baya tare da yiwa bayanshi kiss, tsaye yayi tare da sakin ajiyan zuciya gami da lumshe idanuwa ya rike hannunta dake jikinshi, wayarshi dake Kan mirror ya dauka ya dauki picture a haka, Bai dauki face dinshi ba because sam idanuwanshi is so red, chest dinshi da hannunta kawai ya dauka. Juyawa yayi ya rungumeta Yana cewa
“In ba so kike yanzun in Dan rage zafi ba ki sakeni…”ya fada sounding naughty,babu musu ta sakeshi tana dairya. Har wajen Mota ta rakashi ya shjga ya kalleta yace
“Me Zan kawo maki…uwar kwadayi.. ” ya fada cikin laughter, itama Dariya yayi yace
“As usual…”ta fada mashi
“It’s ok…sai na dawo…” Ya fada Mata yana rufe motar, sai da ya fita itama ta koma ciki, ahankali ta shjga inda ta boye Wannan diary din ta dauko ta bude, ahankali ta zauna a bakin gadonta tana ayyana abinda ke ranta, she doesn’t know how it’s going to be, how people will feel about it but there’s nothing bad in helping your husband, she wants him to be happy because already taga Yana danne feeling dinshi kawai don ya faranta Mata, Daya daga cikin bags dinta ta saka dairy din waiting for Monday.