DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

A wurin reception Kam kusan lokaci guda ahmed da faiz suka iso, gaisawa sukayi inda faiz na tambayar if Amira tazo,
“Wallahi ban ganta ba…” Ahmed Bai Karasa ba ya kame as he stares at a car da samari biyu da suka Sha haduwa ta Gidan gaba Suka fito daga ciki Daya daga cikin samarin is Habib
“Habib!!..” ahmed ya Fada Yana kallon Habib kadai
“Habib…” Fajz ya furta under his breath as he looks at these two guys Cikin serious faduwar gaba.

Alhamdullilah
58

Faiz dake jin faduwar gaban sake fuskantar another competition kallon Ahmed yayi yaga yanda Ahmed yayi da face in an instant, Nan ya gane da akwai wata a kasa, shi Habib dake tare da Daya daga cikin cousins dinsu Bai hangi Ahmed ba, he is dressed in his best attires, he looks more handsome than ever dukda he is sad to the core as marriage life is one of the hideous thing that have happened to him, ya Dan rame Amma ba Sosai ba, skin dinshi sai daukan Ido yake tamkar jikin mashi, matar shi is someone that will buy all man’s skin care set, Daya fara amfani da wannan zata ce yayi duhu sai ta sake mashi another, he is like her pet, she’s like the head of the marriage tunda komai a hannunta yake duk abinda take so shi zatayi, babu abinda zatayi da bazata fada Mashi ba Amma it’s just mere information, ba Wai neman izini take ba, right now he is broken inside, sanda aka ya samu labarin auren nazifa he felt it’s time for him to come back home, just to talk to Amira, he wants her kou da kuwa he will leave matarshi and everything he have a chan, yasan kou da kuwa Bai auri Amira ba bazai iya Zama da matarshi ta dindin ba, lifestyle dinta ya bsmbamta da nashi, she’s totally different from him, yasan he is being punished, he is being tortured, yasan in bai nemi yafiyar ta ba he will never have peace at all, he is her first love, the fact that she didn’t expose him ya nuna she still cares, he was waiting yaji alhaji Muhammad yasa an kamashi Amma nothing like that, asalima alhaji ya kirashi yake fada mashj zaayi bikin nazifa, he only told him not because Yana son yazo sai don he should know as a family da Kuma a matsayin shi na Dan  da shi ya Raina tun Yana yaro, har yau Babu Wanda ya San yayi aure a Chan Lagos, alhaji Muhammad always call to check on him, shi baban Amira is someone that cares about children, dukda habib Bai kirashi shi Yana kiranshi always don jin ya aiki, he cares about him, tunda ya Kira Amira tayi blocking layinshi. Sanye yake cikin Jean da Riga Wanda yayi matching da facing cap dake kanshi, face dinshi sanye da glasses that shows he is classy, yasan irin gwagwarmayar da Yasha kafin matarshi ta barshi yazo, she’s like
” you want to go and see small hausa girl…”take fada Mashi sanda yace zai zo gida for wedding, dayace
“Am just going for a wedding… she’s family
..”Nan Kuma ta ce
“You said baka da family baka da kowa…”Nan Kuma ya tuna irin karyar Daya shriya Mata,
“Am sorry not really my family…kanwar abokina…” Yayi Mata Karya. Now he is here and he is glad he is, babu abinda yakeso kaman yaga Amira.
Ahmed sai Kallon Habib yake Yana tunanin irin guts dinshi, wato he knows nobody knows what he did so he is free, saga Ahmed sai Amira kawai suka sani he knows, don Babu Wanda ya sake mashi maganar, duk sanda ya Kira danginsu suna magana lafiya Lau babu Mai tado maganar Amira balle su nuna sun San wani abu. Fajz dake tsaye zufs ya Fara ji ba don komai ba yasan this guy meant alot to amira, yanda take Maganar shi alone ya nuna if he comes back she can go to him, yasan when you love someone zaka dinga Jin haushin shi when he makes you mad exactly yanda yake tsakanin shi da bintu before she forgives him, so he knows  nor matter what happens yasan she May forgive him and hakan ba karamin tada mashi hankali yake ba right now, waynda Suka taho faiz ya kalla ya kalli ahmed yaga Wanda ya kurawa Ido sai ya gane he is the Habib, kallonshi faiz yayi yayinda shi Kuma Habib da Bai San suna Nan ba ya cire hulan kanshi, he sees a total handsome guy, swag dinshi is elaborating, yaga saurayi Mai kyau,
‘”another threat…’ ya fada cikin ranshi kaman zaiyi kuka,
“Why now pls…am just trying to get her attention…”faiz ya sake fada cikin ranshi, feeling so hot, the other guy ne ya Fara ganin ahmed dake kallon su,
“Ya next ango…”cousin din ahmed ya fada Wanda ya  maida hankalin Habib ga ahmed, Yana ganin Ahmed wani abu ya yanke cikinshi ba don komai ba sai don ya yasan this one knows what happened, daure face yayi irin Dan duniyar Nan,  faiz yaga yanda shima ya hade Rai Daya gan Ahmed,
“Enemies…now I see…” Faiz ya fada Yana saka hannuwanshi cikin aljihunshi, Wanda Bai San abinda ke faruwa ba ya wace Baki ya nufo Ahmed ya Mika Mashi hannu suka gaisa, Habib dake bayanshi hannu ya mikewa Ahmed, Ahmed daya hade gabas da yamma kallon hannun yayi ya daga Idanuwa ya kalleshi yace
“What…are you doing here…” Ya tambayeshi kaman he is talking to a huge enemy, Dariya cousin dinsu Mai suna khalifa yayi yace
“Are you serious right now?…kana tambayar what he is doing here? ..” ya fada Yana Dariya sosai as he thinks Ahmed is just joking don yasan on a normal basis Bai kamata ya Fadi abinda ya fada ba tunda shi Bai San abinda ke faruwa ba
“Help me ask him…” Habib ya fada cikin voice da ya daukewa Amira hankali in the first place, Yana da dadin murya kaman mawaki, he is a player so he have many voice, now he is using the calm one, Ahmed kallon yanda Habib ya saki ranshi ya barshi cikin damuwa yayi
“Wai da akwai matsala ne?…Naga kana kumburi Haka?…” Khalifa ya Tambayi Ahmed, now something is clear to faiz dake tsaye Yana kallonsu he knows ba kowa yasan abinda ke tsakanin Ahmed da Habib and maybe da Amira ba,
“Pls khalifa go… excuse us… I want to talk to wannan…” Ya fada Yana kallon  Habib
“You’re so funny…. wannan kaman wani bawa?…bansan abinda ke tsakanin ku ba…let me excuse you..” Khalifa ya fada Yana barin Habib da ahmed, shi faiz dake kallon Habib without blinking Bai jira aka ce yayi excusing dinsu ba ya bar wajen, cikin Motar shi ya koma Yana tunanin what’s happening, shi dai Yana tsoron another wahala, yanzun Yana son ya Zama shi kadsi har Allah ya bashi saa kanta, if har Habib that is her first love ya dawo then da akwai matsala, he wondered where he have been,

“Habib me kake a Nan…what brought you here….kazo don ka gumawa Amira ne or what…” Ahmed Bai Karasa ba yace
“Wai why are you asking such stupid questions…am I visitor a wannan family da zaka dingayi min Irin wannan tambayar?…or meye business dinka da zaka isheni da Such question…” Ya fada kaman Dan iska that he is,
‘you have got nerves…wato after everything da kayi…duk abubuwan da kayi…kazo like human…ba kowa zai San you’re a monster in human skin ba…”
“Pls…” Habib ya fada Yana rolling Idanuwa tare da dagawa Ahmed hannu
“Stay away from This… Babu ruwanka…” Habib ya fada Yana daure face dinshi
“I know why you’re saying this… it’s because kasan baa San muguntar daka shuka ba .. wallahi if har Amira ta Shiga damuwa sabida Kai she’s not going to face it a lot…Zan tabbatar da duk family sun San irin abinda kayi Mata… Casanova kawai…” Ahmed ya fada mashi, Dariya Habib yayi yace
“Wai malam Ina ruwanka….kou you’re the new boyfriend…well let me tell you something…I don’t care if the whole family knows.. it’s like you helping me to say what I want them to know….Amira is mine…I mold her to my satisfaction…I can still do it…” Habib ya fada Yana Dariya, ahmed sake kuluwa yayi saboda yanda yake magana babu kou single remorse kou kunya a maganar shi,
“Let’s see…” Ahmed ya fada mashi,
“Yaya…”sukaji an fada daga gefen su,duk juyawa sukayi sai ga asiya dake rike da hannun Nasir that is so dressed in his best clothes, Habib Bai kou kalli asiya dake mashi magana ba instead sai ya buge da  Kallon this little him, last time Daya zo he was so stupid not to see him, Bai ganshi ba because Bai damu ba, he was taken away by fantasy Dake jiranshi a lagos
“Oh my…”Habib Ya fada Yana kallon yaron that run to ahmed, Ahmad daukanshi yayi Yana kallon Habib,
“Yaya… yaushe kazo.. ” asiya ta fadawa Habib Tana kallon shi, bude idonsu gidansu sun sanshi, so seeing him for long is like seeing ismail for long don Haka Dole su nuna jin dadin su if sun ganshi
“Jiya…” Habib ya amsa Mata Yana kallon the cutest kid he have ever seen,
“Yaya…shine baka zo gida ba…nasan su Yaya Amira Basu San ka zo ba…” Asiya ta fda seeing one of her brother,
“Ina Amira take…” Habib ya Tambayi asiya…
“Taje saloon…nasan ta kusa zuwa…kou kuma tazo har ta Shiga ciki…” Asiya ta amsa mashi, kallon yaron dake hannun Ahmed yayi yace
“Ya sunan shi…” Wani irin kallon haushi Ahmed keyi mashi yayinda shi Kuma Nasir ya dage da shafa hulan dake Kan ahmed,
“Yaya Nasir… sunanshi..dan anty Amira ne…” Ta fada mashi cikin sanyimurya, ahankali Habib ya matsa kusa da ahmed dake mashi wani irin kallo, kou kallon face din ahmed Baiyi ba ya mikawa Nasir hannu Yana kallon yaron, he have his eyes, he adores this boy, he very neat, Nasir zuba mashi Idanuwa yayi for a moment ya kalli hannun sai ya Mika Mashi hannu, hannunshi Habib ya Kama ya rike, kawia sai ahmed ya sakar mashi yaron ya koma Wajen shi, faiz na zuane cikin Motar shi looking at them praying he can hear abinda suke discussing, he is watching all moves dinsu, yaga yanda ahmed ke fushi and he wants to know what’s going on, it must be serious don Bai taba ganinshi cikin fushi Haka ba, Habib Kam ajiyan zuciya ya saki Yana kallon yaron hannunshi, wato this is his son, who cares if he is made in halal or Haram way, kawai he is a child and he is adorable,
“Ina su mummy…” Habib ya Tambayi asiya dake tsaye
“Suna ciki…Nima Zan  Shiga ciki…naji kaman zas Fara…in bar maka shi kou in tafi dashi…” Inji asiya, ahankali ya mikawa asiya yaron Yana Cewa
“Ki Shiga dashi…” ya fada Mata calmly, har Asiya ta juya Habib ya sake kiranta, ahankali ahankali ta juyo ta kalleshi
“Ki ajiyeshi ki rike mashi hannu mana…he should walk.. ” ya fada cikin sanyimurya Yana son ganin yarom Yana tafiya, babu musu asiya ta ajiye yaron ta rike mashi hannu, Habib tsayawa yayi Yana kallon Yaron, ajiyan zuciya ya saki tare da lumshe idanuwa yayinda yake binshi, faiz was just watching carefully, ahmed na barin wajen Habib ya nufo motar faiz, Yana zuwa faiz yace
‘”pls waye wancan…I see kaman you’re angry at him….” Fajz ya fada yana Aduar Allah yasa ya fada mashi the real fact so that zai samu saukin abinda yake ji a ranshi, he wants to know this guy, why Amira almost killed herself because of him and why he’s is angry at him, ahmed Bai ce Komai ba ya fiddo wayarshi Yana neman layin Amira cikin damuwa, he wants to tell her so that seeing him won’t make her to be so surprised da zai jawo Mata damuwa,
“She haven’t been picking my calls…” Ahmed ya fada Yana dialing number Amira
“Wai what is happening…” Faiz ya sake asking ahmed,
“Kar ka damu…I want to speak to Amira ne….” Ya fada Yana jin wayarta na Ringing Amma Bata dauka, he knows bazata dauka ba, tunda sukayi kaca kaca daita Kan Maganar faiz take fushi dashi, she doesn’t want to speak to him. As he made it clear he knows what’s best for her ita Kuma tace Sam he is not not part of what is good for her, kawai she feels he wants to pass her on to his friend because shi Bai aureta bai Sam Bai san ba Maganar aurene a gabanta ba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button