DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Amira dake sauka daga adaidaita na jin karar wayarta ta dauka sai taga Ahmed ne, daure face tayi ta maida wayar ta cikin bag dinta, kawai Bata son Magana dashi, she wants to show him Sam Bata son maganar hadata da faiz da yake son Yi so that he will stop it, kou kadan Bata son Bata mashi Amma he should know her stand.
Sai tunanin abubuwan da zai faru yau kawaii take, tasan wasu zasu dinga Mata kallon Yar iska, right now daidai take da uban kowa, duk Wanda yayi Mata zata fada mashi daidai da abinda aka Yi Mata, ta Riga ta ajiye wannan innocence din gefe guda, babu Wanda zai sake ci Mata mutunci Kan kaddaran rayuwar ta. Sanda akayi nata kwalliya sai da tace she’s not the one, the make up is casual Amma ba karamin kyau tayi ba, har kunyar shiga cikin hotel din take as she’s feeling she is over dressed, ga gold dinta data saka, hannunta Daya rike da bag din dataje da saloon dashi, sai Kuma Daya Kuma rike da ta rike hand bag dinta, she used small Vail Kan kayn jikinta, tana zuwa aka bude Mata karamin gate, lokacin da ta shjga taga lots of cars,
“Nima dai Zan sayi motar Nan…. wannan uban haduwa keke napep na hau.. ” ta fada tana Dariya under her breath, kou da ta shigo Bata daga Kai ba as tunda take baa taba Mata make up ba so she’s feeling some how.
“Amira… pick up Mana…” Ahmed ya fada Bai Karasa ba sai faiz Daya fara ganinta yace
“Gata Chan taxo…” Ya fada Yana kallon beautiful girl dake tafe wacce take son zame mashi fitina, relaxing yayi cikin Mota Yana kallonta yayinda ahmed ke tsaye a bakin kofar motar da ba rufe yake ba, ahankali ahmed ya juya ga Amira dake tafe with her head down, da sauri ya bar inda yake ya nufeta, shi kam faiz sau Kallon Amira yake saga inda yake zaune cikin Mota, yasan with yanda ta sadda Kai kasa ballai tasan Yana wajen ba har ya wuce, tana ganin ganin ahmed ta Dan sauya face
“Yaya.. ” ta fada as he gets closer to her
“Why are you not picking my calls…fushi kike dani…” Ya tambayeta,
“Aa…kawia I want you to know my stand…” Ta amsa mashi, bag din hannunta ya amsa yace
“Kin kyauta ai…now I want you to know something…muje cikin motata…”‘ ya fada Yana juyawa zuwa inda motar shi take, Amira batayi tunanin komai ba ta bi shi, faiz Kam yasan she won’t happy to see him Wanda hakan yasa ya sake lafewa cikin Mota Yana binta da kallo, Saida suka Isa wajen motar ahmed ya bude ya wulla bag din ciki sanna ya bude ya shjga expecting her to enter the car
“Yaya…what is it?…” Ta tambayeshi calmly
“Ki shigo ina son fada maki wani Abu ne.. “
“Yaya… ka fadamin daga Nan…kasan da akwai mutane da yawa Nan…har da su mummynka….ban son a wulakanta ni…” Ta fada mashj calmly
“Pls come in…maganar serious zamuyi dake…babu Wanda zai wulakanta ki…” Ahmed dake zaune cikin Mota ya fada Mata
“Aa…ban Shiga…am sorry…am trying to protect myself from any sort of assault…” Ta amsa mashi, he begged her to come in ba don komai ba don yasan if she knows Habib is here she will definitely loose her mind and in tana cikin Mota Haka zai sa babu Wanda zai San abinda ya faru Amma kameme Amira tace Bata Shiga, hakan ya Bata mashi Rai yace
“Shikenan…kawai ki tafi…” Ya fada Mata atakaice
“Hope you’re not angry at me…am trying to…” Bata karasa ba ahmed ya daga Mata hannu yace
“It’s alright… just go…. nagode…” Ya fada Mata, ahankali ta juya ta nufi hall din, shi Kuma Ahmed yayiwa fajz hannu ya taho su Shiga, ahankali fajz ya sauka daga cikin Mota yafito ya maida motar shi ya rufe.
Cikin hall din MC Yana ta introduction, Amira na shigowa Habib ya Fara ganinta ita Bata San Allah ya ajiyeshi ba, he was just looking at her kaman madubi, she changed so fast, he remembers telling her what they had was a mistake Amma wannan words the are the worst thing he have ever say to anyone, he is a Casanova Amma Amira is different, kowanne waje is round table of four, wajen mothers daban sai mutanen high table wayanda manyan mutane ne, Amira na Shiga ta samu wajen ta zauna clear view inda zata iya ganin little sister dinta da kyau, wasu yanmata da suka ganta sai suka sauke Baki suka Fara magana kasa kasa, kasan in Ana maganar ka zaka iya ganewa koy da kuwa baka jin abinda suke cewa, mutane sai kallon suke, especially maza daga bangaren ango nazifa who doesn’t know her, it’s like a little murmuring around her, wasu na admiring dinta while Yan family Dinsu Kuma na fadin itace wacce akace tayi cikin shege, to make the matter real for gossipers sai ga Nasir da Yana ganinta ya bar wajen asiya ya taho wajenta da gudu,
“Mamman…” Ya kirata in his little voice, da sauri ta juya gareshi ta rikeshi without caring tace
“Yaron mamman…” Ta fada Yana Kallon shi with a smile, Habib is a bit far away but he is surely watching, so is other people, waynada ke kusa Kuma suna mamakin halin ta, wato Bata da kunya, it’s all table of four Wandaa inda ta zauna Babu kowa, Bata Dade da zama ba sai ga ahmed da faiz sun zaune Kan same table daita, she knows he is here ba don komai ba sai don Bai taba boyuwa cikin mutane, his masculine, perfume is different, faiz kallon yaron sake gefenta kawai yake
“Mamman…uwa…” Nasir ya fada, she knows what he is saying wato Yana son ruwa, without caring anymore tace
“Yaron mamamm na son ruwa…” Ta fada tana daukan Daya daga cikin table water Tana bude mashi bakin robar.
Aslm
Zeehalcy hijabs tazo muku da hijabs new design akan firashi mae sauki, Irin su👇ðŸ»
1ï¸âƒ£ MAE ALKKIYABA
2ï¸âƒ£ JILBAB (EGYPTIAN KHIMAR)
3ï¸âƒ£ QUEEN HIJAB4ï¸âƒ£MAE ALKKIYABA WITH GOWN
5ï¸âƒ£ NORMAL HIJAB
6ï¸âƒ£MAE ALKKIYABA WITH POCKET
7ï¸âƒ£VAIL HIJAB
8ï¸âƒ£ VAIL HIJAB WITH POCKET
9ï¸âƒ£ HIJAB WITH MAKS
And many more beautiful hijabs, and Muna contribution don samun sauki malakar kiyawawan hijabs a cikin firashi mae sauki👌ðŸ»
Don samu wanan garabassa na hijabs contribution ko sayen hijab Mae kiyau da sauki sae ku tuntubi wanan wanan number👇ðŸ»
G.S.M/WHATSAPP 09039075137
CUSTOMER’S WELFARE IS OUR CONCERNED!!ðŸ™ðŸ»
Alhamdullilah
3/11/21, 8:51 AM – Ummi Tandama: 58
Faiz dake jin faduwar gaban sake fuskantar another competition kallon Ahmed yayi yaga yanda Ahmed yayi da face in an instant, Nan ya gane da akwai wata a kasa, shi Habib dake tare da Daya daga cikin cousins dinsu Bai hangi Ahmed ba, he is dressed in his best attires, he looks more handsome than ever dukda he is sad to the core as marriage life is one of the hideous thing that have happened to him, ya Dan rame Amma ba Sosai ba, skin dinshi sai daukan Ido yake tamkar jikin mashi, matar shi is someone that will buy all man’s skin care set, Daya fara amfani da wannan zata ce yayi duhu sai ta sake mashi another, he is like her pet, she’s like the head of the marriage tunda komai a hannunta yake duk abinda take so shi zatayi, babu abinda zatayi da bazata fada Mashi ba Amma it’s just mere information, ba Wai neman izini take ba, right now he is broken inside, sanda aka ya samu labarin auren nazifa he felt it’s time for him to come back home, just to talk to Amira, he wants her kou da kuwa he will leave matarshi and everything he have a chan, yasan kou da kuwa Bai auri Amira ba bazai iya Zama da matarshi ta dindin ba, lifestyle dinta ya bsmbamta da nashi, she’s totally different from him, yasan he is being punished, he is being tortured, yasan in bai nemi yafiyar ta ba he will never have peace at all, he is her first love, the fact that she didn’t expose him ya nuna she still cares, he was waiting yaji alhaji Muhammad yasa an kamashi Amma nothing like that, asalima alhaji ya kirashi yake fada mashj zaayi bikin nazifa, he only told him not because Yana son yazo sai don he should know as a family da Kuma a matsayin shi na Dan da shi ya Raina tun Yana yaro, har yau Babu Wanda ya San yayi aure a Chan Lagos, alhaji Muhammad always call to check on him, shi baban Amira is someone that cares about children, dukda habib Bai kirashi shi Yana kiranshi always don jin ya aiki, he cares about him, tunda ya Kira Amira tayi blocking layinshi. Sanye yake cikin Jean da Riga Wanda yayi matching da facing cap dake kanshi, face dinshi sanye da glasses that shows he is classy, yasan irin gwagwarmayar da Yasha kafin matarshi ta barshi yazo, she’s like
” you want to go and see small hausa girl…”take fada Mashi sanda yace zai zo gida for wedding, dayace
“Am just going for a wedding… she’s family
..”Nan Kuma ta ce
“You said baka da family baka da kowa…”Nan Kuma ya tuna irin karyar Daya shriya Mata,
“Am sorry not really my family…kanwar abokina…” Yayi Mata Karya. Now he is here and he is glad he is, babu abinda yakeso kaman yaga Amira.
Ahmed sai Kallon Habib yake Yana tunanin irin guts dinshi, wato he knows nobody knows what he did so he is free, saga Ahmed sai Amira kawai suka sani he knows, don Babu Wanda ya sake mashi maganar, duk sanda ya Kira danginsu suna magana lafiya Lau babu Mai tado maganar Amira balle su nuna sun San wani abu. Fajz dake tsaye zufs ya Fara ji ba don komai ba yasan this guy meant alot to amira, yanda take Maganar shi alone ya nuna if he comes back she can go to him, yasan when you love someone zaka dinga Jin haushin shi when he makes you mad exactly yanda yake tsakanin shi da bintu before she forgives him, so he knows nor matter what happens yasan she May forgive him and hakan ba karamin tada mashi hankali yake ba right now, waynda Suka taho faiz ya kalla ya kalli ahmed yaga Wanda ya kurawa Ido sai ya gane he is the Habib, kallonshi faiz yayi yayinda shi Kuma Habib da Bai San suna Nan ba ya cire hulan kanshi, he sees a total handsome guy, swag dinshi is elaborating, yaga saurayi Mai kyau,
‘”another threat…’ ya fada cikin ranshi kaman zaiyi kuka,
“Why now pls…am just trying to get her attention…”faiz ya sake fada cikin ranshi, feeling so hot, the other guy ne ya Fara ganin ahmed dake kallon su,
“Ya next ango…”cousin din ahmed ya fada Wanda ya maida hankalin Habib ga ahmed, Yana ganin Ahmed wani abu ya yanke cikinshi ba don komai ba sai don ya yasan this one knows what happened, daure face yayi irin Dan duniyar Nan, faiz yaga yanda shima ya hade Rai Daya gan Ahmed,
“Enemies…now I see…” Faiz ya fada Yana saka hannuwanshi cikin aljihunshi, Wanda Bai San abinda ke faruwa ba ya wace Baki ya nufo Ahmed ya Mika Mashi hannu suka gaisa, Habib dake bayanshi hannu ya mikewa Ahmed, Ahmed daya hade gabas da yamma kallon hannun yayi ya daga Idanuwa ya kalleshi yace
“What…are you doing here…” Ya tambayeshi kaman he is talking to a huge enemy, Dariya cousin dinsu Mai suna khalifa yayi yace
“Are you serious right now?…kana tambayar what he is doing here? ..” ya fada Yana Dariya sosai as he thinks Ahmed is just joking don yasan on a normal basis Bai kamata ya Fadi abinda ya fada ba tunda shi Bai San abinda ke faruwa ba
“Help me ask him…” Habib ya fada cikin voice da ya daukewa Amira hankali in the first place, Yana da dadin murya kaman mawaki, he is a player so he have many voice, now he is using the calm one, Ahmed kallon yanda Habib ya saki ranshi ya barshi cikin damuwa yayi
“Wai da akwai matsala ne?…Naga kana kumburi Haka?…” Khalifa ya Tambayi Ahmed, now something is clear to faiz dake tsaye Yana kallonsu he knows ba kowa yasan abinda ke tsakanin Ahmed da Habib and maybe da Amira ba,
“Pls khalifa go… excuse us… I want to talk to wannan…” Ya fada Yana kallon Habib
“You’re so funny…. wannan kaman wani bawa?…bansan abinda ke tsakanin ku ba…let me excuse you..” Khalifa ya fada Yana barin Habib da ahmed, shi faiz dake kallon Habib without blinking Bai jira aka ce yayi excusing dinsu ba ya bar wajen, cikin Motar shi ya koma Yana tunanin what’s happening, shi dai Yana tsoron another wahala, yanzun Yana son ya Zama shi kadsi har Allah ya bashi saa kanta, if har Habib that is her first love ya dawo then da akwai matsala, he wondered where he have been,