DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Thanks
1/5/21, 8:17 PM – Ummi Tandama: 9🧡❤💚💙ðŸ’?
Damata biyu
(Second chance)
💙💛💚❤🧡�

Zuwairat ummumaryam

9️⃣

Not edited.

Did you know yanzun muna da Kaya kala kala,kayan gyara, gyaran na hakika, da akwai na Danko Wanda zai taimaka maki wajen gane sanyin gaba gareki kou kuwa normal gaba, Sannan da akwai zabon mallaka da hajiya agadaz take yowa 12k duk rowar mijinki sai ya sauya, tana kawo ciccibi at 7k da akwai gari kala kala Wanda ya kamata Kar ki Bari su Kare maki a cikin gidan ki, Ina wayanda zaayiwa kishiya, ki kwantar da hankalin ki, in har Zaki rike Hajiya agadaz Baki da matsala don amarya Bata nuna maki komai sai da chest, Baki wulakanta, Yar uwar ki fidda kudinki ki gyara aurenki, yanzun baa yayin boka kou malam don in kin Kai mashi kudi shi yaci Dadi ya kwanta, kece Zaki ci abunki da kanki Kuma yayi maki aiki, Yar uwa try ki maida kanki Yar gata da kayan hajiya agadaz, I was so eager to get back to you ladies saboda kayanta. I want duk ya mace tayi amfani da kayanta, ki gwada kiji ya abun yake,da akwai virgin again, maganin da in kin matsa wajen gam zaiyi a sale sabuwar first night, yanzun zamani ya sauya, zaman lafiya yafi Zama Dan sarki, the way to a man’s heart is through your pussy, yanmata ma sun Saya balle ke na halal. Mata ku rage rowa ku mori aurenki.

About slimming pills zaa sayar da each bottle dubu 8k Mai saye daga 3 Kuma 7k so Kar ki bari a barki baya look unique and elegant again.

Did you know we have royal honey syrup da chocolate irin na jaruma?, Well it’s available, in kin saya baiyi maki ba ki maido, har da zuman maza Yan minti biyar. Ki bashi Kisha mamaki but Yana da dan kudi fa.

Be Hala reader by paying 500, cikin darinki biyar da Zaki biya da akwai na mabukata ciki, endeavor to pay, make others grow, support others.

Wanna novel din na kudine, some people call me mama Allah yaisa lol, yes mana, it’s nothing for as long as on my right, don samun novel din Nan Zaki biya 500 ga account number 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, in kin biya ki turawa 08106102727 screenshot din biyanki ta WhatsApp. Did you know why buying my novel is beneficial?, We got to save each others contact. Dan Allah ban da Katin waya, wallahi Kati namin yawa har in rasa yanda zanyi dashi, waynada Basu da account zasu iya badawa a saka masu ta POS, na yafe maku KU biya 400 saboda suma Yan POS suna charging nasu, in kin biya zaa Baki takardan shedan kin biya sai ki daukeshi picture ki Turo min. Kar kuce yayi tsada pls. It’s not easy and it’s my longest novel ever. Insha Allah you won’t regret buying. Masu son inyi saving numbers dinsu don ganin hajar da muke sayarwa wannan ce damanki. Nagode

Free page.
Read
Share
Thanks

Nan ya kashe wayarshi ya ajiye Yana Mai jin wani irin farin ciki, wani irin annashuwa kawai yake feeling so happy, Babu abinda ke farantawa bawa Rai kaman Zama hanyar farin cikin wani instead of hanyar saka wasu kuka kou Bakin ciki, kou aikin Nan daya samu Bai sakashi farin ciki kaman magnar samun abunyi na Amira ba, it really gives him joy that zata iya wani Abu from home that doesn’t need huge money, he was thinking first salary dinshi zai cire Mata wasu kudi ta samu ta dinga wani Abu from home Amma sai gashi Bata bukatar kou sisi, baisan why doing things for her gives him so much joy ba, he knows Yana sonta but it seem abinda yake ji Kan Amira is above love, tausayiinta ya fi karfi cikin zuciyar shi, sanann Yana son ta zamo Mai dogaro da Kai as he knows a cikin society dinsu yanzun da wuya a samu Wanda zaice ya aureta with such past, yasan injar tana da dogaro da Kai she won’t be in much pain when her younger sister gets married and come home with their families ita Kuma tana gida ba mijin aure, inda Ahmed ke kallo kaf family dinta babu Mai kallon wannan, he is 34 Amma brain dinshi works like na a very big man, inda yake hangowa daban da inda duk family dinta ke hangowa, her mom and dad only thinks of Allah ya kawo Wanda zai sota a yanda take tayi aure shi Kuma Sam tunda yasan ba zaa yarda ya aureta ba Bai hangetra getting married anytime soon ba and yasan kou tayi auren wulakanci da gori kawai zata dinga fuskanta, yasan kou nawa zaa Bata a lokacin bazai Isa ya share Mata hawaye da Kuma bakin ciki ba, all he wants is for her to be independent, for her to be someone that doesn’t ask of anything from anyone, someone that doesn’t have to be angry fron what people say about them, da akwai position din da zakaje that kou me zaa fada a kanka you won’t even care, he wants her to be able to take good care of herself and her son, and Babu abunda zai bashi farin ciki kaman shi ya Zama silan da zai sa ta Shiga next level of her life, he wants her stand and rise her head and said I have learned from my mistakes, wayarshi ne ya Fara ringing ya kalli wayar yaga wani abokin shi ne,
“Wai yau baka fitowa ne… remember it’s Saturday fa…” Aka fada mashi from the other side
“Aa…yau am exhausted…” Ya amsawa Wanda ya kirashi,
“Ok shikenan…see you later…” Aka fada mashi,kashe wayar yayi ya kwanta Yana tunanin abubuwa da dama.

Faiz Kam har rama yayi thinking of how to over come this mess, har yanzun dad dinshi Bai san abinda ya faru ba, shidai he is afraid of abinda zai faru, it’s Saturday and irin Saturday Bai fita zuwa koina zai Sha baccin shi ya koshi samnan ya leka gidansu bintu because most weekends yake zuwa gida that’s if ya gan dama, this Saturday is a sad one to him, duk da Saida ya Sha ya koshi jiya before sleeping ya tashi da wuri,. Zama yayi Kan gadonshi Yana tunanin how it’s going to be, abun Yana mugun tada mashi hankali, sides of the insult will be much, sisters dinshi da Basu Wasa da kudi will insult him to stupor, Daman cewa suke yafi su jin dadi tunda abinda ake Basu a shekara shi cikin wata sai ya samu linki, wayarshi dake gefe ya dauka ya duba balance dinshi, ba don komai ba sai don yaga if he can cover up for this mess, balance dinshi ya duba yaga abinda yake dashi a nashi account din is 3m da Yan Kai, wurga da wayar yayi yana cewa
“Ohhh…why will I start paying for what I did use!!!…” Ya fada cikin ihu Yana Dora hannu bisa Kai,
“How is that possible!!! Ehe…how?…ka taba biyan abinda baka ci ba?!!…” Ya fada cikin matsanacin damuwa da tashin hankali, tunda ya Fara heading wannan company Bai taba Shiga iron wnanan damuwa ba, Bai taba jin kanshi Haka ba, Bai taba Shiga tashin hankali irij wnanan ba…
“Ayemi!!!.” Ya fada Yana shafa kanshi sosai, if kaga yanda yakeyi sai ka rantse he is going insane and wanna is something that has been happening since ya gano sunyi loosing woefully,
“I told this man I can manage company Amma yace dole… ni ban iya management ba….ban iya ba…. it’s not my Field….I told him I don’t want to….now see…” Ya fada Yana mikewa daga Kan gadon sanye da kayan bacci,
“Su dole sai da yayi abunda suke so….”ya sake fada heading to his bathroom.

Abiinda Bai sani ba is dad dinshi yasan komai, he knows about the huge lost, he knows everything Amma yayi shuru, yau asabar da hajiya kadijatu tazo gaidashi yake fada Mata zai amshe company daga hannun faiz since Bai yuwa yana zuba makudan kudi Yana Shiga debt dukda kudin da yake fiddawa,
“Inna lillahi waina ilaihi rajiun!!!” Hajiya kadijatu ta fada cikin matsanacin tashin hankali as ita it’s a thing of shame to her ace uba ya amshe company daga hannun biological son dinshi ya mikawa wani Chan waje don tasan for now he doesn’t have anyone in his male children da zaiyi taking over the position, inda da akwai wani cikin yaransu she won’t care kaman wani Chan ya je ya hau wnanan position din yayinda ga nashi Dan Nan,
“Alhaji… wannan Karin ma asara aka Yi…” Ta fada cikin damuwa sosai kaman zatayi kuka
” Ai fadin asara akayi is a total waste of time… It’s a huge lost…very huge…did you know kou kudin Dana zuba a wannan production din ban samu ba…kou kudina ban maida ba Balle inyu maganar samun riba…gashi Ina biyan maaikata….ni da nake tsoho always think of getting my productivity to the next level sai yaro matashi bazai yu amfani da brain dinshi a samu cigaba a company ba sai Dan banzan wawanci….Ina Nan Ina jiran ya Gama karatu ya dawo yayi taking over Ashe it’s a total waste of time, …kilan da su Maryam naki kiransu da Yaya Mata ne na Basu position a wajen kilan da abun yayi daidai…. wanna da namijin baiyi min Rana ba…” Alhaji haruna ya fada sounding very bitter, duk maganr dayake Bai San hajiya kadijatu is shedding tears ba, Sannan Basu San hajiya Fatima tazo tana daidai kofar bedroom din tana jin duk abinda suke Magana a Kai, she feels like jumping because of happiness,. Now she’s so fulfilled dayace inda ya sani da Bai aurar da yaranshi Mata da wuri ba ya Basu position a office,
“Ai baka yarda cewa what man can do woman can do even more ba…” Ta fada cikin ranta cikin farin cikinsosai, Sannan maganarshi na cewa faiz baiyi mashi rana ba gladdens her heart sosai, ta Dade batayi irin wanann farin ciki ba, she’s so happy that Bata Shiga ciki ba ta juya ahankali ta koma don if she enters zata saka Baki Kar alhaji ya Kori faiz daga company din like she always does dukda ba daga cikin zuciyar ta take fadin hakan ba, yanzun Kuma she doesn’t want to intrude at all,
“Am so sorry he is giving you so much pain…” Hajiya kadijatu ta fada cikin hawaye,
“Are you crying?..” alhaji ya fada as Bai San tana kuka ha sai da yaji tayi magana,
“Ai da ban takaici… you’re saying baiyi maka rana ba…I don’t blame you ever because it’s all his fault…nasan kayi hakuri dashi sosai…kayi duj abinda kaga ya dace…” Ta fada cikin kuka kanta kasa,
“Hmm kina Nan kina Bata hawayen ki.kan wanna yaron da ba hankali gareshi ba….zakiyi mamakin shi Bai damu da abinda ya faru ba…am sure he is there sleeping like a mad man like he use to… stop disturbing yourself about him…” Ya fada Mata sounding very calm don ta daina kuka
“Ai alhaji ya Zama Dole inyi kuka…he is my first son…it really hurts kaga your first son doing anyhow…har ya kaiga mahaifin shi na cewa Bai gan ranar haihuwarshi ba…”ta fada cikin matsanacin kuka,
“Oh pls don’t hold my words against me…ba Fina son yaron Nan kikayi ba…I love him Amma ai Dole inyi magana if he is doing anyhow… kusan million goma ne babu a kudina talk of profit Dina…. before har ribar million ashirin Ana samu Amma yanzun ba ribar ba kudina…ai dole inyi magana…” Ya fada Mata.
“Wai shi ke daukan kudin kou Yaya…am totally confused…” Inji kadijatu
“Ai sai ki kirashi ki tambayeshi…who knows yanda yakeyi da kudin….”inji alhaji,
“Yanzun alhaji korar shi zakayi kenan….” Ta fada cikin damuwa
“I have no choice ai….Haka Zan zuba mashi Ido ya dinga abinda ya gan dama?…last year the production was so good Amma ribar Bai da yawa yanzun Kuma kou kudina ban samu ba Balle riba….ai in na barshi next year bashi zai ci min Bayan kudina….” Ya fada Mata,
“Hmmm it’s ok…Allah yasa hakan shi yafi alkhairi…” Ta fada Tana kuka Sosai, shuru yayi not replying her, shidai har ga Allah he wants to send him out of his company Amma was zai bawa a whole company, his own son is misbehaving with his money yasan kilan wani will do worst, Sannan yanda mamanshi ke behaving is making him feel somehow, she’s making him feel weak, wayarshi ya dauka ya Kira number faiz, lokacin faiZ na bathroom so baiji Kiran da akayi mashi ba,
“You see…he is there sleeping and you’re here crying for him…duk da Mai hankali should think when he is in destress Amma ban da faiz…nasan Bai damu da if he run me into depts ba, …” Alhaji ya fada Yana ajiye wayarshi, Cikin fushi as he thinks fajz Yana Chan Yana baccin shi Bai damu ba, inda ya San yanda ya damu this time around da ya daga mashi kafa sabida tausayi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button