DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Cikin hall din MC Yana ta introduction, Amira na shigowa Habib ya Fara ganinta ita Bata San Allah ya ajiyeshi ba, he was just looking at her kaman madubi, she changed so fast, he remembers telling her what they had was a mistake Amma wannan words the are the worst thing he have ever say to anyone, he is a Casanova Amma Amira is different, kowanne waje is round table of four, wajen mothers daban sai mutanen high table wayanda manyan mutane ne, Amira na Shiga ta samu wajen ta zauna clear view inda zata iya ganin little sister dinta da kyau, wasu yanmata da suka ganta sai suka sauke Baki suka Fara magana kasa kasa, kasan in Ana maganar ka zaka iya ganewa koy da kuwa baka jin abinda suke cewa, mutane sai kallon suke, especially maza daga bangaren ango nazifa who doesn’t know her, it’s like a little murmuring around her, wasu na admiring dinta while Yan family Dinsu Kuma na fadin itace wacce akace tayi cikin shege, to make the matter real for gossipers sai ga Nasir da Yana ganinta ya bar wajen asiya ya taho wajenta da gudu,
“Mamman…” Ya kirata in his little voice, da sauri ta juya gareshi ta rikeshi without caring tace
“Yaron mamman…” Ta fada Yana Kallon shi with a smile, Habib is a bit far away but he is surely watching, so is other people, waynada ke kusa Kuma suna mamakin halin ta, wato Bata da kunya, it’s all table of four Wandaa inda ta zauna Babu kowa, Bata Dade da zama ba sai ga ahmed da faiz sun zaune Kan same table daita, she knows he is here ba don komai ba sai don Bai taba boyuwa cikin mutane, his masculine, perfume is different, faiz kallon yaron sake gefenta kawai yake
“Mamman…uwa…” Nasir ya fada, she knows what he is saying wato Yana son ruwa, without caring anymore tace
“Yaron mamamm na son ruwa…” Ta fada tana daukan Daya daga cikin table water Tana bude mashi bakin robar.

Aslm

Zeehalcy hijabs tazo muku da hijabs new design akan firashi mae sauki, Irin su👇🏻

1️⃣ MAE ALKKIYABA
2️⃣ JILBAB (EGYPTIAN KHIMAR)
3️⃣ QUEEN HIJAB4️⃣MAE ALKKIYABA WITH GOWN
5️⃣ NORMAL HIJAB
6️⃣MAE ALKKIYABA WITH POCKET
7️⃣VAIL HIJAB
8️⃣ VAIL HIJAB WITH POCKET
9️⃣ HIJAB WITH MAKS
And many more beautiful hijabs, and Muna contribution don samun sauki malakar kiyawawan hijabs a cikin firashi mae sauki👌🏻

Don samu wanan garabassa na hijabs contribution ko sayen hijab Mae kiyau da sauki sae ku tuntubi wanan wanan number👇🏻

G.S.M/WHATSAPP 09039075137

CUSTOMER’S WELFARE IS OUR CONCERNED!!🙏🏻

Alhamdullilah
3/13/21, 7:58 AM – Ummi Tandama: 59

Yanda tayi magana tamkar Babu kowa wajen,. Face dinta daddaure da take magana, ahmed Dan Satan kallon faiz yayi,shi Kam faiz sai kallon nasri yake, da wuya ace wannan ba danta ba, resemblance dinsu ya baci, Bai taba ganinshi so close ba sai yau, ita Kam ta barsu da kalle kalle yayinda take bashi ruwa, Yana Sha kadan ya dauke Kai alaman he is full, amira maida ruwan tayi ta rufe ta kalli faiz,
“Ashe kazo…” Ta fada tana kallon shi, ahankali fajz ya daga Kai daga kallon yaron ya kalleta tare da sakin murmushi yace
“Eh… you didn’t invite me…why?..”
“Because I don’t want you to come…” Ta fada mashi atakaice, Ahmed daure face yayi yace
“Amira ban son rashin kunya…” Ya fada Mata, kallon shi tayi face dinta kaman ba nata ba tace
“Yaya…pls ka sauya waje Kar a ci mun mutunci saboda Kai…'”ta fada Mashi, Idanuwa ahmed yayi rolling yaga this girl is totally changing, she talks with no fear or respect, Babu irin magnar na yanmata,
“If am not welcome…I can just go…” Faiz ya fada Mata calmly Yana magana kaman ba hot faiz ba
“Gaskiya…don Kar matarka ta San Nan kazo ta ta biyoni ta wulakanta ni…” Ta sake fada mashj tana kallon shi
“She won’t…”faiz dake son magana daita ya fada Mata Yana kallon idanuwan ta, he sees something in her eyes, irin totally dryness din Nan, the eyes of someone who have no remorse,
“Wai meke damunki….Baki barin abu ya wuce ne Wai ke…” Inji ahmed dake jin haushin yanda take Magana.
“Yaya…am just trying to protect myself…”
“Protect yourself from what…” Ahmed ya fada cikin fushi daita
“Bintu said sorry…if you’re in her shoes zakiyi More than what she did… stop blaming my innocent wife…” Fajz ya fada mata, Idanuwa Amira Tayi rolling irin maganar shi ya Bata haushi tace
“Kindly stand up and go back to your innocent wife…”ta amsa mashi Cikin haushi da little bit of jealousy, she just can’t get why you have someone you love but still disturb another for love,  Dan Dariya faiZ ya saki yace
“Are you jealous?…” Ya fada with a smile
“I see that too… she’s jealous…” Ahmed ya fada Yana Dariya kasa kasa shima, for sure sungan jealously a idonta, yanda tayi Magana shows she’s angry at his statement, idanuwa Amira ta lumshe tana cewa
“Wato kunzo Nan don Bata min mood Dina kou…” Ta fada sounding so pissed off,
“Kece kike ruining mood dinki da kanki…”inji ahmed,. Amira Bata bude idanuwa ba sai murza goshinta take, ajiyan zuciya ta dinga saki, she’s just angry those two people are trying to play with her emotions, Sam Basu San abinda take ji ba, she’s feeling ahmed Yana tausaya mata ne saboda halinda take ciki, she doesn’t know he wants the best for her, he knows her mother is a Yoruba and ba lalle su damu da past dinta like his mother ba, sannan she have worked for his father yasan she’s a brilliant girl, they may let her into their family, he still cares for her so he wants the best for her, Yana son ya ganta cikin farin ciki, Bai son ta shjga inda zata wulakanta,  Amira Shuru tayi Tana tunanin this is not the place to talk anyhow, it’s her sister’s day and she’s going to respect it, sanna she have decided to stop showing her anger Kan abinda ahmed keyi, all she knows is bazata taba bawa faiz Daman ba, not because Yana da wani abun ki a tattare dashi sai don she’s afraid she doesn’t want to be hurt don tasan a karshe he will leave Daya San Tana da yaro, kallon faiz tayi ta Kura mashi Ido looking at the well Craft face tace
“Ka bar wahalal da kanka kaina…am not a property da abokin ka zai baka…” Ta fada sounding very calm
“Ba wahala nake bawa kaina ba…kawai Ina sonki…”ya fada sounding very calm Yana kallonta, ahmed Yana jin maganar har cikin ranshi Amma ya zaiyi, sadda kanshj yayi kasa Yana jin he should stay away from here,if yana Jin  irin wanna kalaman daga bakin  fajz zai ji ranshi na baci, ahankali ya Mike tare da rike hannun Nasir Yana cewa
“Taho muje Wajen mama.. ” ya fada calmly, babu musu ya bishi, Amira kallon Ahmed tayi kaman zatayi magana sai tayi Shuru, kallon faiz dake kallonta  tayi tace
“I beg you…ka bar damun kanka…I will never marry you…”
“Amma why…pls why…kin samu labarin I drink?…well yanzun na daina…na rage…sai in Dade ban Sha ba…pls…” Ya fada, surprise look tayi mashi as in Bata sani ba,
“Nidai ban sani ba…wani irin drink…”
“Let’s forget about it…pls ki bani dama…na rantse Zan barki.ki cigaba da aikinki… you will continue your business …babu abinda Zan hanaki…am restless sabida ke….in babu ke rayuwa ta bazai taba Zama daidai ba…pls… let’s get married.. ” ya fada Yana kallon sister dinta dake high table, at this moment she feels like telling him to just leave because she’s a mother, Amma kuma kasa it’s not easy at all,  kawai she wish zai tambayeta why Nasir calls her maman again and she will tell him the truth,  sai dai abinda Bata sani ba is faiz won’t ask twice, in ya sake asking zai Zama Kaman  Bai yarda daita bane, shi dai he is crazy for her,  kou da Nasir danta ne ba wani Abu bane don saurayi ya auri bazawara, he have tasted what virgin wife is so babu matsala tare da hakan,
“Wallahi da tuni kin yarda da kilan namu auren akeyi yau…pls . ” Faiz ya sake fada Mata, she couldn’t help but smile and shake her head,
“Dan Allah ka bar maganar da kake…. just go back to your innocent wife.. ” ta fada mashi tana sake tado maganar abinda yace, wani irin Dadi faiz ke as he knows at least Yana da San waje a zuciyar ta don yanda take nanata maganar ya nuna she’s jealous,
“Wallahi Amira kou da inada bintu kema I need you in my life…Ina tsoro Kar Habib ya kwace ki…” Ya fada, wani irin kallo tayi mashi tana cewa
“Me ya kawo maganar Habib yanzun…why must you mention that name pls..” ta fada sounding very bitter
“Ba Haka Nan nayi mentioning sunanshi ba…kawai Ina tsoro ne….dazun… Ahmed saw him…har…” Bai karasa ba tace
“Wane irin joke ne wannan pls…” Ta fada tana zaro idanuwanta,
“Relax…why will I joke Haka…ba joke nake ba ..I saw him…Kuma I am scared of…” Bai karasa ba yaga tana daga Kai looking at people, her heart is skipping so fast, she just pray he is joking don Bata San irin abinda zai Faru yau ba if da gaske Habib ya samu guts din zuwa Nan, yanda take ta jujjuya Kai yasa suka hada Ido da mum dinta da idanuwanta ke kanta da akwai lot’s of people wajen so Bata iya ganin karshen mutanen, sake kallon mamansu tayi ta maido idanuwanta Kan faiz fake kallonta like mirror Yana tunanin why is she like this, lokaci guda da akwai fear, sorrow idanuwanta,
“Dan Allah tell me you’re joking… just tell me…Habib is not here…”
“Wai meye about him da duk hankalin ki ya tashi Haka…is there any problem…dazun Naga hankalin ahmed ya tashi daya ganshi… And now you.. ” fajz ya fada cikin total confusion
“Nidai swear Habib Yana Nan…”ta sake fada mashi cikin tashin hankali, don if har he have the guts of coming here then it’s because she didn’t expose him, tasan inda tayi exposing dinshi he won’t have the nerves of coming here today, she even wonder Wanda ya bashi invitation din zuwa
“Am just joking…” Fajz ya fada don yaga hankalin ta ya mugun baci and it’s really ruining this moment for him, Ajiyan zuciya Amira ta saki tace
“Why must you play such an expensive joke…ya zaayi kayi min Haka pls…duk ka tada min Hankali…ta fada tana breathing sosai kaman tayi gudu
“Am sorry…” Ya fada Mata Yana. Kallonta, ruwa dake gabanta ta Dan bude ta Sha kadan Sannan ta maida ta Ajiye
“You’re very beautiful…ban taba ganin beautiful girl irinki ba…” Faiz ya fada Yana kallon ta,.
“Tell that to the bird…” Ta amsa mashi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button