DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Habib Yana zaune inda yake tana kallon amira, yasan she will be so angry at him so letting her see him now zai iya jawo hayaniya, Amma kou me zai faru Bai samun damuwa in har it’s between both of them, he just imagine her accepting him back, he will leave Lagos ya dawo gida ya nemi aiki, this girl is so wonderful, he remembers the taste of her in bed, her soft skin, her breast, babu abinda Bai hangowa a jikinta yayinda take zaune nesa dashi, he wondered waye wancan dake zaune kusa daita, shi gashi ba gaskiya gareshi ba Balle yaje ya kirata, he remembers yanda tasa duk Wanda yayi Mata maganar so sai ta wulakanta shi, yasan har ya mutu Bai Kara samun irin Amira , Bai Kara samun wacce zata kaunaceshi kaman Amira, she obeyed him totally, Bata mashi gardama, he remembers the first day he took her virginity, she wanted to cry and he knows in har tayi kuka ta koma gida zaa iya ganewa something happened har ayi pressuring dinta ta Fadi abinda ya faru, he made it clear if har tayi kuka she’s raguwa and Bai iya auren raguwar mace, with Amira he is a man, a real man Amma with his wife he is a lazy man, kullum sai tace he is very lazy, she’s slowing killing him don abinda take bashi in ba shj Yasha ba babu abinda zai iyayi, before Yana about good 40 minutes with coming Amma yanzun with the drugs it’s just 5 minutes, shi da yake fama da jarabanshi sai gashi ya koma matar da ya aura ta fishi jaraba,he just wish kawia da ya dawo yace zai auri Amira kawai yanda vazaa zargi komai ba sai Kuna son zuciya ya hanashi. He watch her talk to this girl, yasan in ba Wanda ya San ta ba babu Mai yarda that tana da baby at all, babu Mai taba yarda cewa she’s a mother, yaga sanda danshi run to her, he heard lot’s of murmuring around, yasan they’re gossiping about her, kou yayarshi sai da ta fada mashj Amira tayi cikin shege ta haifi yaro, she’s Among those that always gossip about her, Bata San her only brother is responsible for the pregnancy ba, suna communicating daita sosai dudka wayar da yake using wajen magana daita Yana office dinshi, Bai son matar shi ta ganshi Yana magana daita.
“Yanzun pls…tell me why bazaki amince min ba…if your reasons are good enough I promise Zan rungumi kaddara in bar damunki…” Faiz ya sake fadawa Amira, seeing him together with her yau yasa Yana jin wani irin Dadi, it’s like sun fita outing su biyu, people around Basu da wani matter to him, all he sees is her alone,
“Remember what we had a Malaysia…the chemistry between us is huge…da akwia strong love a tsakaninmu…. please stop blocking it already…” Ya fada Mata,.
“Ka Bari Haka Nan pls…ban son karya…ban kaunar karya…we have no love…babu us…”.
“Da akwai Amira…da akwai us…I know you love me…”
“Aa… it’s just a mistake .. that’s all…” Ta amsa mashi kanta kasa
“Amira if it’s about Bintu yasa kike min Haka I will let her come to you. .” Bai karasa ba tace
“No…pls aa…kawai…ban taba hango kaina a gidan Miji ba…ban taba hango kaina a gidan wani mijin ba…at first I see myself a gidan Habib…sai disappointment ya shigo ciki.. then I see myself a gidan ahmed…sai shima hakan Bai yuwu ba…Bayan wayan Nan mutanen biyu..ban sake hanko kaina gidan kowa ba because nasan ba kowa zai dauki past Dina ba..”
“Amira kou meye past dinki I don’t care…. you have a child I don’t care either.. ” bai karasa ba ta daga Idanuwa tana kallon shi, sh what meant is auren bazawara ba wani Abu bane in har da kawai so da kauna,
“You’re a whore Amira I don’t care….Kina sata ne I don’t care…kou meye past dinki da zai sa a gujeki ni son da nake maki bazai barni in guje ki ba…nafi sonki Kan duk wayan nan mutanen da kika lissafo, kina cikin macen da nake Jin kunyar yin Abu saboda ita, ..kunyar ki da nake ji yasa na sauya Habib Dina na zuwa Wajen aiki late…I hate in Bari ki ganni messed up… Amira Ina sonki fiye da yanda nake son kaina da duk wani Abu Dana mallaka…am stubborn child…a selfish person…amma tun ranar Dana ganki duk wanna ya sauya,…I wondered why ahmed ya kawo such person into my life, .. you made me who I am… pls give me a chance Haka Nan…kiyi hakuri pls ki bani dama…” Idanuwa Amira ta lumshe tana girgiza Kai, she may believe some parts of what he said but not all, she knows he loves his wife more than he loves her , Bata San he is just pretending just to be a good man ba,
“I don’t deserve all this pls…ka bar maganar Nan…Dan Allah…”
“Wallahi Amira ba Zan Bari ba har sai kin amince min…I will keep following you…. disturbing you…and pls ..kou da wani yazo da maganar so wajenki.. ki sani I love you more than dukkansu… Kar ki yarda da duk wani Abu da zaa fada Maki….I love you more…” Ya fada mata sounding more serious than ever.
“Pls ka Bari Haka Nan… just stop it…” Ta fada mashi kanta kasa
“Ok… shikenan na daina…” Fajz ya fada Mata gwanin ban tausayi, Kallon shi tayi ta sadda Kai kasa, she’s still remembering abinda yace wato if she have a child, did he know she’s a mother and pretending not to know, did he really loves her this much, she’s getting attracted again sai Kuma tayi Saurin girgiza kanta, tana jin mc Yana ta jawabin shi, Amma in zaa kasheta bazata iya fadin abu guda ba,
“Namu zaifi wannan haduwa…” Ya sake fada Mata,
“Ka daina Dan Allah…pls stop it…” Ta fada mashi
“Ok…na daina…” Ya sake fada Mata,
“Amma can we gist pls…” Ya sake fada kaman he is going Insane because of her, Kallon shi tayi ta dauke kanta
“Did you know you kiss very well… just imagine me having that ta my disposal ai da na haye…” Ya fada Mata, Kallon shi tayi ta wutsiyar Ido sai ta saki murmushi unexpectedly, hakan ya saka shi farin ciki, she remembers perfectly, the kisses
“You know I can Still see how you roll your waist…” Ya fada cikin whisper Yana kanga bakinshi da hannu,
“Bari in bar maka Nan . ” Ta fada Tana kokarin mikewa, da sauri yace
” wallahi na daina…seat…” Ya fada Mata
“Aa…kawai let me go…” Ta fada Yana daukan bag dinta as tasan in har ta zauna Nan tare dashi zai tona Mata asiri, he is making her go back to Malaysia,
“In kin bar ni Nan Zan tafi…it means kin koreni…” Ya fada mata
“Ka Dade baka tafi ba…” Ta fada tana mikewa daga kna kujeran tare da barin shi wajsn ta sauya waje, hakan ya gan ba girman shi bane, he just felt Bari ya tafi tunda Mai abun Bata son shi a Nan, mikewa yayi tare da yin hanyar waje, ahmed na ganin ya Mike shima ya Mike ya bishi, suna fita ahmed yace why is he going
“Kawai Bata son zamana…Bari in tafi… zamuyi waya…” Fajz ya fada mashi, ahmed Bai hanashi ba sai ya rakashi wajsn motarshi ya hau sai da ya tabbatar ya fita ahmed ya koma ciki, faiz dake tafiya Sai tunani yake, he is someone that is also good at pretending, her statement
“Yaron mamman Still linger in his ears, yasan bincike Haram ne Amma kawai he have to clear his doubt today, instead ya nufi hanyar gida sai ya nufi hanyar gidansu Amira, he want to clear his thoughts, yau Daya gan Nasir da kyau ta tabbatar he is her son Amma he wants to know more like yaushe tayi aure, wa ta aura, auren wata nawa kou shekara nawa yayi, he wants to know how screwed she is, at least he should knows what he is getting involved with. A wajen reception Kuma Habib na ganin she’s sitting alone ya Mike, he walks his way towards her, kafin ya karaso wani saurayi yazo gareta, sallama yayi Mata ta daga Kai ta kalleshi tare da amsa mashi
“Pls can I sit?…”ya fada Mata, Yana Daya daga cikin Bakin dake wajen dake son samun Daman magana daita, wayanda Basu santa ba adores her, ganin ta zauna it’s kadai yasa the fastest among them yayi Saurin mikewa, ganin wani kusa daita yasa Habib tsayawa, Yana jiran if Wanda ke Nan ya zauna sai ya koma mazauninshi,
“No… it’s taken…”Amira ta fadawa saurayin Wanda kallo Daya zakayi mashj ka Gane Dan Hutu ne,
“Oh…ok…but pls…kafin Mai seat din ya dawo…Ina iya Neman wata alfarma?…” Ya fada Mata sounding very calm, kallon shi amira ta daga Kai tayi looking so bossy kawai sai tace mashi
“Aa…” Ta amsa mashi atakaice don Bata son batawa kanta da kowa lokaci,
“Ok… thanks for your time.. ” saurayin ya fada Mata tare da juyawa, Yana juyawa Habib ya karaso wajsn ya zauna kusa daita, batare data daga Kai ba tace
“I said the seat is taken…” Ta fada without looking up.