DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilah
3/17/21, 8:35 AM – Ummi Tandama: 94❤💙💚💜ðŸ§?
Dawn of a new beginning
💜🧡❤💚💙�

9️⃣4️⃣

Yanda ismail ya taho Habib Bai sani ba sai dai yaji wani irin naushi a Cikin shi, irin force din da Ismail yayi using yasa Habib ya fadi kasa wanwar lokaci guda, Habib Saurin boye face dinshi da hannunshi dake da ciwo yayi ya kudundune kasa yayinda ismail ya dinga harbinshj da kafa ta kowanne Angle, Yayar habib ce ta rike ismail Amma Sam yaki rukuwa
“Butulu….azzalumi….Dan iska…tsinanne…Allah yaisa…” Ismail ya dinga Fadi Yana Harbin Habib ya koina, ihu ya sake cika gida tunda har Yan daukan Amarya sunzo matan kokarin rike ismail suke Amma kou an janye shi daga gareshi before Habib ya sake Mikewa ya sake Kai mashi duka, duk jikin habib ciwo yake mashi sabida duka, dukda Yana boye kanshj sabida bakinshi Saida Ismail yayi nasaran Kai mashi duka guda bakinshi Wanda yasa ya saki ihu, Gam maigadi ya rike shi da karfin da Allah yayi mashi Amma Still ya tureshi, duk dukan da zaiyiwa Habib sai ya hada da zagi, Amira da Ismail yaje Kira ta fito taga abinda ke faruwa gefe daya ta tsaya Yana kallon su, she just feel a bar Ismail, haushin masu rike ismail kawai take ji, she hates this guy on the floor to bastard, Bata kaunar Mai kaunarshj, yayarshi da taga duk an kasa rike ismail ta shiga ciki da gudu yayinda Daman asiya tana gaban hajiya Tana cewa
“Mummy…ga Yaya… Chan…zai kashe Yaya…Habib…” Take fadawa hajiya da hawayen face dinta yaki bushewa, sai zuba kawai yake second by second, kawai tunanin how she treated this boy like her own son take, how she pampered him, give him money, give him freedom that Yana shjga koina na gidan, Bata tabayi mashi barrier ba, Bata taba hanashi shjga wani wajen a gidan ba, he walks freely, Amma ya Zama Wanda zai cuceta ya dasa Mata bakin cikin da har ta mutu bazai taba wankuwa ba a zuciyar ta, duk maganar da asiya take Mata Sam Bata ji, hankalin ta na Chan wani wajen, she’s thinking so deep, wato da gaske Wanda ka taimaka Yana saka ka a wani irin Hali Haka, wato ka saka mutum a inuwa shi Kuma ya fiddaka Rana, Asiya was busy calling her Amma she was staring at same spot Bata kou blinking,da gudu Yayar habib ta shigo tana Kiran
,”Hajiya…. hajiya…kiyi Mana Rai… kiyiwa Ismail magana…Kar ya kashe shi…Habib yayi nadaman abinda yayi Dan Allah…” Ta fada cikin ihu tana kuka,maganar ta ya maido hajiya cikin hayyancinta, ahankali ta daga Kai Idanuwa cike da kwalla, Nasir na tsaye gaban hajiya dake kuka, sai kallon face dinta yake babu bakin da zai tambayeta what’s up, ahankali hajiya ta Mike ta fita Nasir yabi bayanta, Yayar habib kallonshi tayi Tana kuka, dukda Ana cewa da Amira yake kaman she sees her brother, resemblance dinshi da kaninta yafi nashi da na Amira, she just wondered yanda akayi baa sani ba, don ita Bata gan abinda zaisa ba zata gane Dan Habib bane all this while ba,kawai dai Bata taba ganin yaron ba sai yau, duk sanda zata zo Gidan Bata ganinshi, hannunshi ta rike suka fita waje da sauri yayinda ismail was still busy punching habib kaman his life depends on it, da sauri hajiya ta fito taga abinda ke faruwa, before hajiya tayi magana Amira tayi Saurin riketa tana cewa
“Mummy…ki kyalesu…. just leave him…” Ta fada tana rike hannun mum dinta, fixgewa hajiya tayi ya kalli Ismail tace
“Ka Bari…” Ta fada mashi,still Ismail Bai daina ba don sai ka rantse shine victim di sabida yanda yake fada, he is so hurt and angry right now that in har Baa hanashi ba he won’t stop fighting, he won’t stop until yaga he is not moving anymore, so yake ya bazar dashi har lahira
“I said leave him!!!..” ta saka mashi
“No!!!” Ismail ya fada cikin anger, ita kanta hajiya Bata San Yana da irin wannan fushi ba sai yau, she have never seen him cry, Yayar habib sai kuka take tana yarfa hannuwa tana dorasu bisa Kai tana cewa
“Dan Allah Kar ka kasheshi…ka barshi Dan Allah…” Take fada yayinda take kuka Sosai, da sauri Hajiya ta isa Wajen Ismail ta jashi da karfin ta, kwacewa yayi Yana cewa
“Mummy let…me kill him….gwanda in kasheshi ayimin…daurin Rai da Rai…”
“Aa…barshi da halinshi… barshi Allah ya saka Mana amanan mu dayaci…ka barshi duniya yayi judging Dinshi…”ta fada tana janshi, Habib na kwance ya boye kanshj recieving all the punch that comes to him, inda zaa fadawa Amira she can watch Habib bleed sai ta ranste bazata iya ba Amma dayake iya daidai yanda ta soshi Haka take kinshi she won’t mind a bar Ismail ya kashe shi, she won’t mind watching him bleed to death, da kyar hajiya taja Ismail daga Kan Habib dake Nishi da kyar feeling more pain that he ever felt a rayuwar shi, he feels in har ya rayu with the pain he is feeling then he is really given a second chance, Ana barin shi Yayar shi ta rike shi, still bakin fara zubar da jini, Yana mikewa zaune ya zubda jinin bakinshi ya bude idanuwa da kyar, dukda gari yayi duhu he can see his son staring at him while he is holding someone, ahankali ya daga Kai yaga it’s Amira, Kura Mata Ido yayi Yana kallon ta yayinda ita June take mashi wani irin kallon tsana da zallah kiyayya, ahankali ya sadda kanshj kasa, duk yanayin shi ya sauya, Ismail dake tsaye Kallon shi yayi yace
“Ka sani this will continue…duk sanda muka hadu da Kai…duk inda muka hadu da Kai…theFight continue…. wallahi in Kai Dan iska ne sai my nuna maka ni Mai cinuwar Yan iska ne….” Ya fada Yana barin wajen, part dinshi ya koma ya sauya Kaya ita Kuma hajiya ta koma ciki leaving Amira da danta waje, ahankali yayarshi ya rikeshj ya Mike zaune Yana zubda saliva Yana goge hawayen face dinshi, sai kallon Amira kawai yake, he still sees hate, he sees anger, Ismail na fitowa Suka Shiga Mota zuwa inda ake kiransu.

Faiz Kam sallah yayi ya kwanta bintu ta kwnata gefenshi, sai sakin ajiyan zuciya kawai yake, bintu didn’t bother asking again tunda tayj tambaya har ta gaji, she knows for sure maganar Amira ne ke damunshi, kawai zata dage ranar Monday tayi something to help him over come this pain, she loves him and she knows how it is to love someone, tasan irin zafin dake tattare da kaunar Wanda Bai sonka, he tries so very hard to love her, to marry her,meye ribar ta if har ya dawwama cikin Bakin ciki, she feels kilan in har Allah yasa ya samu kaunar Amira a sanadiyar ta hakan zaj sa shima ya sota, tasan Bai sonta kaman yanda yake son Amira so she prays he loves her too, she wants to gain herself respect
“Baby…”ta kirashi cikin very calm voice,
“Naam…” Ya amsa Mata in a very low voice,
“Ina son…inje ganin Dr ranar Monday…” Ta fada kanta Kan chest Dinshi with her eyes closed, ahankali faiz dake jin Kanshi kaman an Dora mashi nauyin dutse ya daga kanshi ya kalleta tare da kunna bedside lamp, it’s not even 8pm Amma sun kwanta, he wants to lay alone Amma she won’t let him,
“What’s wrong with you…” Ya tambayeta cikin fargaban Kar tace it’s her pregnancy again, Bai son abinda zai samu wannan cikin at all,
“Ba komai…kawai Ina son zuwa check up ne….” Ta amsa mashi, komawa yayi ya kwanta tare da sakin ajiyan zuciya yace
“Ok…Zan kaiki…” Ya amsa mata
“Aikinka fa…” Ta fada mashj
“Queen babu aikin da yafi ai…”
“Nidai kaje office zanje hospital daga Nan Zan zo wajenka a office…” Ta fada mashi
“Who will drive you…” Ya fada Mata
“Zan tuka kaina… I will be alright…”ta fada mashi
“Alright…ba case…” Ya fada Mata. Nan dai ya kwanta Yana tunanin his Discovery, he is totally disturbed, abinda zai hanashi bakin cikin is his usual gashi ta hanashj Sha.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button