DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilah
3/17/21, 8:35 AM – Ummi Tandama: 95💜🧡💚💙â?
Dawn of a new beginning
❤💜💚🧡🤎�

9️⃣5️⃣

Amira ta Shiga bakin ciki sosai saboda maganar mum dinta, wato she have no choice than to marry habib, hakan is something that will happen over her dead body, she can never marry him. Fita tayi daga dakin mum dinta ta koma nata tana kuka, she have no body to tell sai Ahmed, hakan yasa ta dauki wayarta amid tears ta Kira Ahmed Yana picking ta fada mashi abinda ake fada, Ahmed wasn’t too shock don yasan in har family Dinsu ne abinda zaayi kenan,
“Baby… hakuri zakiyi…Amma kinsan wannan family din kou akuya kayiwa ciki sai ka aureta…kin manta da labarin Khalid da akayi forcing ya auri Mai aikin gidansu kawai because he was teasing her Alot…” Ahmed Bai Karasa ba Amira dake kuka sosai tace
“Yaya… wallahi saidai in mutu….I will never marry him… wallahi it’s better kawai in mutu…” Ta fada cikin matsanacin kuka
“Pls mutuwa is not an option…kindai San kou wani yazo yace zai aureki yanzun bazaa Bari ba…tunda har Habib is responsible for everything… it’s part of the reason da yasa nace Kar ki Bari kowa ya sani a lokacin…I know something like this will come up…” Ya fada Mata cikin matsanacin damuwa
“Yaya tell me what to do…pls tell me.. ” ta fada cikin matsanacin kuka
“Pls ki bar kuka…kin Dade kina kuka… stop crying Haka Nan…did you know if we care about our problems alot sai Allah ya barmu muji da damuwar mu?…Amma in har muka bar mashi komai zai zaba Mana abinda yafi alkhairi….in aurenki da Habib alkhairi ne…” Ahmed dake magna cikin zafin Rai da Bakin ciki Bai karasa ba Amira tace
“Pls Yaya Kar ka Ida abinda zaka ce….Habib can never be alkhairi to me…. remember what you told me about him… remember you told me he is a Casanova…Yaya zaka so ace na auri irin Habib?…Kar ka manta ka fada me he doesn’t deserve me…Dan Allah Kar ka sauya Baki pls …ka fada masu Habib na Neman Mata…” Ta fada Tana kuka kaman ranta xai fita, idanuwa Ahmed ya lumshe Yana Mai jin wani irin Bakin ciki, family Dinsu Yara Basu interfering a magnar manya, he doesn’t have anything to say,
“People Change…”
“No pls…ka bar cewa hakan…nidai Yaya if you care about me…ka taimaka min… ka fada masu who Habib is…pls kayi min Rai…” Ta fada cikin kuka Sosai,
“Kar ki damu… zanyi komai yanzun don taimaka maki….zanyiwa daddy magana ..he pay listening ears…Zan fada mashi irin lifestyle din Habib…” Ya fada Mata cikin sanyimurya
“Ok tou…pls help me…” Ta fada relaxing a bit,
“Amma kinsan in har  aka yarda da maganata Ana iya cewa in har Baki auri Habib ba ki auri wani…tou ya kenan…” Ya fada Mata with another intention
“Yaya…kasan ban da wani…” Bai Bari ta karasa ba yace.
“You have Mana…kina da faiz…he loves you… maybe fiye da yanda na soki…” Amira data lumshe idanuwa tana hawaye cewa tayi
“Yaya…kasan I can’t and you know why…kasan…”
“Baby he knows…yasna you have a son….” Ya fada Amma cikin ranshi, he wants to tell her he knows Amma zaiyi Shuru tukun
“Kasan bazai taba auren Mai yaro ba…”Amira ta karasa maganar ta
“Why not ki fada mashi why kike kinshi… maybe he will understand…kinsan mamanshi Yoruba ce…suna bawa mutane dama ba kaman mu da iyayenmu Basu ganin abinda ya faru da wacce zai iya faruwa da tasu ba…pls Talk to him…” Ya fada Mata Cikin sanyimurya praying she will just say ok, it’s very difficult for him saying it Amma it’s good to keep selfishness aside and do the right thing, Amira Bata San yanda zata fada mashi abinda ke zuciyar ta ba, she knows it’s not going to work kou da kuwa kowa nashi sun yards ya aureta,
“Yaya…I can’t….bazan iya ba… you’re my only hope and you’re gone…” Ta fada tana shesheska,
“Pls ki bar cewa…hope belongs to Allah…shi ke badawa a lokacin da bamuyi tsammani ba…Allah kadai yasan Wanda yafi alkhairi…”ya fada Mata cikin sanyimurya Yana kwantar Mata da hankali
“Yaya kawai bazan iya aure ba… imagine ka auri mace da komai second…faiz Yana da beautiful wife…kou zaman kishi bazan iyayi daita ba… she’s totally different from me….he married her brand new..” ta fada tana tunanin ya zaayi ta auri namiji ya gan nononta ya rutsuna, ya gan under dinta open, she will rather die than ta auri namiji a ganta a wulakance,
“It doesn’t matter…it doesn’t matter at all…love conquers all…in har mutum na sonki zai manta da duk Wannan ya so ki don Allah…I loved you and would have still marry you Amma destiny Bai Bari ba…”
“Nidai Yaya pls Talk to Daddy…ka taimaka min kaji…” Ta fada mashi don ya daina maganar da yake Mata don taga it’s of no use to her.
“Ok zanyi mashi magana…”ya fada Mata. Sallah tayi ta sake Kiranshi Tana fada mashi Kar ya manta ta fadawa daddy.

Habib Kam kwantar dashi akayi a hospital da aka kaishi, duk inda aka taba sai ya saki Kara, ba Karamin duka Yasha ba so he is sour from head to toe, in zaa kasheshi Bai san inda wayar shi take ba, he knows his wife will be sick and so worry right now amma hakan ba damuwarshi bane, he is sick and tired of that marriage, yasan in yayi shekara guda cikin wannan marriage din gawarshi zaa dauka, duk hutun da yake Sha he still complain, shi yasa ake cewa money is not everything, komai ita ke mashi dukda Yana aiki, har body cream sai dai yagani, she makes him gym alot Wai Bata son yayi kiba, radiant skin dinshi yaji jiki sosai, yasan in matar shi zata ganshi yanzun she will cry for him, dukda Yana cikin azaba he heard abinda uncle dinshi ya fada, he heard him say zaa hada su, kawai he will call his wife and Tell her the truth, zai fada Mata he have family, then he will tell her he have a son with his cousin sister, yasan Yana fadin hakan shikenan zata barshi kaman yanda Annabi ya bar duniya, she will never come back to him, Yana da wasu millions a account dinshi so zaiyi clearing account dinshi before yayi Mata wannan announcement din.  Ana mashi Karin ruwa da magunguna shi Kuma Yana tunanin abubuwa daban daban, Amira is the definition of class, he sees total beauty, sanda ya ganta a advertisement ya San yayi missing, kawai he is praying the beating is over,he just prayed kar a sake taba mashi lafiyar jiki,

Fajz Bai samu bacci ba har garin Allahya waye sai Daya samu yayi sallah fajr ya samu bacci ya daukeshi. Tunda yakke Bai taba shjga damuwa kaman Wanda ya shjga jiya ba, kou damuwar Shan giyan da yake ba tada mashi hankali kaman wannan ba, he is totally depressed. He just wish zaa iya maida hannun agogo baya yanda bazai sake binciko komai ba.

Ranar Monday, Amira was just waiting for Monday to come ba don komai sai don ta fita ta samu saukin damuwar ta, she wants to be so far away from all this, she remembers sending faiz a way before all this drama,she was happy Bai Nan to witness her other side, as usual tana sallah asuba tayi wanka ta shirya,she have spent all her weekend crying Wanda ya nuna a idonta, har kasan idanuwanta sunyi duhu saboda yawan murza idanuwa, Bata gan damuwar da zata Shiga da zata hanata zuwa wajen aikinta ba,sai indai she’s sick, dad dinta Bai fada Mata komai ba, inshort since the drama Bai ce Mata kala ba kou ta gaidashi sai ya amsa Mata kawai without any other words, she feels a bit relaxed yayinda Bata San mum dinta da dad dinta suna Nan suna magana Kan abinda zai Faru in the next few days ba, she’s saying kawai ya yarda a hada aursn Amira da Habib tunda he is responsible for everything shi Kuma yace that will be over his dead body, hajiya ta dameshi that Bai da choice than to just tell he will think about it. Ita dai Amira tunda baa fada Mata komai ba sai ta samu sauki a zuciyar ta thinking an gana maganar. Sai da ta shirya tsaf ta wanke kanta da perfume tabi beauty routine dinta sannan ta fita zuwa dakin mom dinta. Sallama sukayi da hajiya ta fita Daman motar company ke daukan ta so tana fitowa ta Shiga akayi gaba daita.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button