DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Shi Kuma faiz Bai San irin kallon da zaiyi Mata a yau ba, at first cewa yayi Bai zuwa office da bintu ta tambayeshi why he is still in bed har wajen karfe takwas,
“Haba baby…sai kace Baka zuwa office because of what?…meye reason da zaka bawa daddy if ya kiraka…nidai Bari in hada maka ruwan wanka kayi ka tafi…”ta fada tana kokarin mikewa, hannunta ya Kama ya rike ya yaye blanket dake kanshi ya kalleta with a very dull face yace
“Baby…ban son shiga wannan company…ba yau kadai ba…ban San Ranar da zanji Ina son Shiga wannan company ba…”ya fada Yana tunanin how will he look at her bayab he knows someone have crossed her maybe not once, shi ba cikin datayi ke matsala shi ba, the most annoying part is kishi dake cinshi cikin ranshi, it’s burning him up like madly, he so angry about what happened between Habib dakuma ita, she made it clear to him he was her first love, ashe rabuwa da yayi daita maybe bayab ta samu ciki yasa ta tsaneshi, still Bai da details din abinda ya faru Amma Yana jin haushi sosai,
“Pls can you give me a hint of what is happening?… ” Bintu ta tambayeshi cikin sanyimurya,
“Aa…I can’t…” Ya fada Mata cikin very calm voice
“Ok…kou ma dai meye I won’t let you waste away a gidan Nan…. remember I told you zanje hospital Kuma daga hospital zanzo wajen ka a office…in nazo in baka Jin dadin zaman office din sai mu taho gida tare…ok?…” Ta fada mashi, Kura Mata Ido yayi Yana kallonta, this girl is really trying Amma she’s not getting it, she won’t understand he is burning inside for another,he loves her Amma inda Ana raba so yasan kashi tamanin na Amira ne,
“Alright…” Ya amsa Mata cikin sanyimurya,
“Good…Bari in hada maka ruwan wanka…”ta fada mashi, hannunshi cikin nata yace
“Aa…kar ki damu…let me do it my self…” Ya fada Yana Ida yaye blanket din ya ajiye gefe ya sauke legs Dinshi kasa
” My king what do you want for breakfast…”
“I feel so empty…I can’t eat anything..Kar ki wahalal da kanki….”
“Wahalal da kaina Kuma…mace tana wahalal da kanta ne wajen mijinta?…”ta fada sounding a bit angry dukda duk abunda yake ji kilan abinda take ji yafi nashi kawai tana boyewa because she have no reason to show what she feels, ya zata ce mashi in har ta nuna nata kishin,Babu abinda yafi Bakin ciki kaman you watch your husband dying for another woman’s love while you really don’t mean anything to him, tasan he is pretending to so much love her,inda Babu Amira a rayuwar su zata yarda da gaske yake sonta Amma she knows ba wani sonta a ranshi, he is just trying to treat her right,
“Sorry…na hutar dake matata…” Ya fada with a smile din karfin Hali, ajiyan zuciya ta saki ta koma gefe daya yayinda shi Kuma ya Mike ya shjga bathroom,
A bangaren Habib Kam an Riga da an sallameshi tun jiya Amma kou kadan Bai iya zuwa gidan kowa cikin dangi, bayab ya biya bill dinshi da kanshi ya fita zuwa cikin gari ya samu hotel yayi lounging, tunda yaje hospital Babu Wanda ke zuwa sai yayarshi, Daman ba wani Halin kudi gareta ba so Bai barta da biyan kudin hospital ba, she told to go to gidsn uncle abdulrahaman Amma Sam Bai iyawa, he asked her in taga wayarshi tace Bata gani ba, bayan ya shjga hotel ya samu ya fita ya sayi two to three kayan da zai saka ya koma ciki, wanka yayi ya sake Kaya ya sa aka kawo Mashi abinci ya ci, duk yayi duhu, Bakin shi is still a bit swollen, gaban mirror ya tsaya Yana kallon kanshi, he just pray wayarshi Bai shjga hannun kowa ba, he pray faduwa yayi kasa aka takeshi ya lalace don da akwai bad stuff dinshi da matarshi ciki, gashi Bata barinshi ya saka password cikin waya, his phone is like her phone so babu password, babu komai Kan wayar sai about two of them, at times he snap both of them making out, ahankali ya fita Yana neman inda zai sayi kou small phone ne don ya nemi number wife Dinshi. Daya Samu ya sayi waya Bai jira tayi charge ba ya Kira number shi ya gan it’s off, number matar ya Kira ta daga Tana jin shi ne ta dinga balai,ta inda take shjga ba ta Nan take fita ba, she was so mad, karya yayi Mata ya samu accident Kuma na dauke mashi waya sannan ta tausaya mashi, she asked yaushe zai dawo ya fada Mata har yanzun Yana hospital don Haka Bai iya cewa ga ranar da zai zo, she said zata zo yace aa Kar yazo.
Amira na zuwa office ta shjga abubuwan ta as she used to, her secretary ta tambayeta if she’s alright ta amsa Mata da fine ta wuce office Dinta.
Wajen karfe Tara faiz ya bar gida, Bai Kai minti talatin da fita ba itama Bintu ta shirya ta hau motarta ta fita daga gidan.
Faiz na zuwa office ya zauna tare da Dora kafa daya Kan daya Yana girgiza su, before kullum sai yaje office dinta sun gaisa Amma yau baiyi hakan ba, kawai yayi zaune Yana ji da abinda ke damunshi,kou gaisuwa wayanda ke gaidashi Bai amsaba, secretary dinshi na bude kou magana Bai Bari tayi ba ya nuna Mata hanyar waje alaman kawai ta fita. Babu musu yarinyar ta fice Bata Fadi abinda take son fada mashi ba.
Amira Kam working help her get rid of pain, hakan yasa duk wani aiki daje office dinta ta farayi babu wasting of time, tana cikin aiki sai ta daina ta kafawa waje guda Ido, ba komai take tunani ba sai yau Basu gaisa da faiz ba, tunawa tayi da yanda tayi treating dinshi last time so she’s thinking Yana fushi daita ne. Ahankali ta Mike ta fita daga office dinta, yau da Bata ganshi ba sai taji duk babu Dadi, deep down she knows what she have for him, kawai she will never admit it, ta kulle heart dinta da Bata son bawa kowa dama.ba don koami ba sai don ta Kar ta sake Shiga cikin wani Hali, office dinshi ta bude faiz da hannunshi biyu ke gaban goshinshi with his two eyes closed yace
“Out…” Ya fada atakaice without opening his eyes, yau tasan he is in bad mood, tasan shi, tsaye tayi Bata tafi ba instead sai da maida office din ta rufe,idanuwa ya bude ahankali ya saukesu kanta, wani irin Abu yaji cikin ranshi, his heart dropped sabida kishi,
“Good morning…”ta fada mashi calmly,faiz da hannunshi jaw dinshi ya Dora finger days Kan lip dinshi kallonta yayi from head to toe Yana imagining Habib Yana rike da breast dinta Yana shansu while he lay on her screwing her, da sauri ya kauda kanshi gefe guda ya lumshe so Gam,
“Morning…” Ya amsa Mata kanshi gefe, she wonders what happened, irin kallon da yay Mata yanzun ya bsmbamta da yanda yake Mata da duk sanda zai ganta zai dingayi Mata wani irin kallo, irin kallon so da kauna, Amma yau it’s like he is looking at her in a disgusting way, tsayawa tayi tana kallonshi, she wish she can just ask what happened Amma Ina ruwanta, it’s non of her business, Kar ya Zama Kaman she’s giving him a hint she cares, faiz da zuciyar shi ke burning sake daga kanshi yayi ya kalleta Bata San sanda tace
“Ya family” ta fada ahankali
“Fine…” Ya amsa Mata still looking at her, yanda yake kallonta sai ka rantse bashi bane maiyi Mata wannan naughty look, kawai sai ta Fara tunanin kilan he is fed up with her behavior, kilan ya gaji da yanda take treating dinshi, kawai she misses his behavior, yanda yake Mata before yau da baiyi Mata hakan ba sai taji Babu dadi, juyawa tayi without saying another word, faiz zaune yayi Yana kallon ta, Bai taba jin irin wanna kishin da yake ji ba, Bai San he have this in him ba, Bai San he can feel like killing someone ba, inda zai gan Habib yanzun Yana iya kasheshi har abadan, Amira har ta Kai Bakin kofar ta sai ta juyo taga Yana Mata wani irin blind look, ahankali ta bude ta fita ta maida mashi kofsr shi ta rufe feeling weak,
“You have tried…” Ta fada ahankali tana komawa office dinta
“Kayi kokari sosai…and it’s ok if you can’t take it anymore…” Ta tana shjga office dinta, hawaye na neman zubo mata sai ta maidashi. Duk ta shjga damuwa because of him, wato she derived joy from watching him follow her bumper to bumper, office dinta aka bude, she was thinking shine Amma Sam Bata ji kamshin shi dake riganshi shigowa ba, ahankali ta daga Kai don ganin Mai Shigowa, Bata San sanda ta Mike tsaye ba ganin matar faiz na shigowa office dinta, she just feel it’s not going to be good.