DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilah
3/19/21, 8:29 AM – Ummi Tandama: 97❤🧡🤎💙ðŸ’?
Dawn of a new beginning
💚❤🤎🤎🧡�

9️⃣7️⃣

Dukda she came with the intention of telling him hearing what he said yasa gaban ta ya mugun fadi, for how long did he know, ya Dade da Sani and was pretending not to or what, Amira Dora Kai tayi Kan desk dinshi ta Fara sabon kuka, faiz na zaune Yana kallon ta feeling so much pain cikin ranshi, the sound of her cry touch deep in his heart, ahankali ya Mike daga inda yake zaune ya zagaya zuwa inda take ya zauna Kan desk din ya Dora trembling hands dinshi Kan shoulder dinta yace
“Kouda…Baki fadamin what happened ba…I know it’s not… your fault…ki daina kuka…bad people don’t cry for their mistake… you’re a good person with a tough destiny…” Faiz ya fada Mata Yana shafa shoulder dinta, ahankali Amira ta daga Kai ta kalleshi, she wants to know if he is saying the truth,
“He decieved me….ya nunamin duk duniya Babu Kaman ni…he ruined my life…” Amira ta fada tana kuka,
“I know…am sorry you have to go through all the pain…Allah zai saka maki…” Ya dada Yana tallaba face dinta tare da goge tears dinta da yatsunshi, he was angry Amma seeing her ySa duk ya mance da wata damuwa, all he knows is he loves her dearly,
“My past is the reason why ban iya bawa kowa dama… because nasan duk yanda mutum zai soni…in ya gano who I am zai fita harkata…” hannu ya Dora a bakinta yace
“No…ba kowa zai gujeki ba…saboda ni son da nake maki kou da kuwa duniya Kika Haifa Ina sonki….I still love you…”ya fada Yana goge face dinshi, ahankali Amira ta Dora hannunta biyu Kan kafarshi tace
“Aa…all I will say is thank you for loving me…but I don’t deserve it…kana da Mata Mai kyau da aji…me zakayi da mace Irina da ta Zama saura…” Ta fada cikin hawaye, idanuwa faiz yayi rolling tare da goge another tears dake neman zubo mashi yace
” Har duniya ta dane bazan taba son kowa kaman ke ba…Kuma flaws dinki bazai hanaki kaunar ki ba…all I want is a single assurance from you….tell me you love me…”
“I never hate you…but I won’t admit I love you because ban son in Kara Shan wahala…I want to live yanda Allah ya kaddara min….”
“Pls admit it…kawia ki fadamin kina Sona…and Banga Wanda zai hanani aurenki ba…kou me zaayi sau dai ayi but sai na aureki…. just tell me you love me that’s all…pls…” Ya fada Mata Yana goge duk hawaye da ya zubo Mata, Amira daga Kai tayi Tana Kallon Wannan bawan Allah that is beyond handsome, ahankali ta girgiza mashi Kai tare da Dora kanta Kan kafarshi tace
“Bazan cuce kaina in cuceka ba….dangina sun Hana ahmed aurena balle Kuma Kai da bamu hada komai ba…Habib ya cuceni….ya Gama Dani…he left a scar that will never heal…”
“Time heals…I will heal your scar…” Ya fada yana shafa bayan kanta,
“Scars don’t heal… only wound heals…” Amira ta fada kanta na Kan kafarshi sai kuka kawai take, she feels so good talking about this with him
‘”matarka thinks am someone special…and tazo ta fadamin in amince da Kai….”
“You’re more than special…” Ya fada Mata trying to calm her down, right now yayi deciding he is meeting his dad a office yau din Nan, zai fada mashj he want to marry Amira, he will tell him tana da yaro and it’s out of wedlock,.
Ahankali Amira ta daga Kai tace
“Bari in fada maka how it happened…” Ta fada tana goge face dinta sosai trying to look strong, she wants him to know everything, she’s not going to lie to him or make it look as if she’s a good girl, she’s saying the truth so that she will be at peace, ahankali faiz ya koma Kan kujera dake kusa daita ya zauna tare da fuskantar ta ya juyar da kujeran ta ta kalleshi
“Am all ears…” Ajiyan zuciya Amira ta saki before ya fara cewa
“Habib is my cousin brother,… Gidan mu ya tashi sanadiyar mutuwar iyayenshi, tunda na bude Ido yake nuna min so da kauna, mun shaku dashi sosai…shakuwar dake tsakanin mu yasa so ya Shiga…so I think…Yana nuna Sona sosai and Nima Ina sonshi…duk sanda zai tardani ba kowa he touches me in places like my chest and my waist…I see nothing wrong tunda Ina sonshi…tun Ina shekara 14 ya fara yunkurin rabani da budurcina…” Ta fada not looking at his face, faiz was like what a monster,
“Beast…” Ya fada under his breath,
“Na nuna mashi an fada Mana hakan Bai da kyau a islamiya…sai yace ai aure zamuyi… that in ma ban yarda ba dole zai sai samu tunda zamuyi aure .. that I will give him sooner or later…he keeps disturbing me….ba da many friends balle in fada masu…my mother is my only friend Amma still ya nunamin abinda ke tsakanin mu is a secret don Haka Kar in fada Mata… I was stupid so na yarda ban Fadawa kowa ba…ya cigaba da damuna har na shjga University, still I hold my ground ban yarda dashi ba…saidai jikina babu inda Bai tabawa, duk sanda muka samu kebewa he touches anywhere he wants to touch…” Ta fada tana sniffing majina,
“Sai da na shjga 300 level…su Kuma suka samu admission zasu tafi karatu ya dinga Cewa in har ban bashi hadin Kai ba ya tafi then it’s over… that zai samu wata chan ya cigaba da rayuwar shi…I loved him so much…and I accepted…few weeks kafin su bar kasar na koma kaman matarshi…” Ta fda tana goge face dinta, goshi faiz ya dafa Yana murza goshinshi kaman zai cire Fatan wajen, it’s so hard hearing this Amma he is glad she’s telling him the truth
“It happened…and I didn’t tell anyone…I never thought of pregnancy…or anything…all I was doing was sacrifice for love…bawai because I so much love what he is doing to me ba…ya Hana kowa yimin magana…I have many people that want just my number Amma Habib yayi dominating dina…da suka bar kasar  ban San Ina da ciki ba na cigaba da rayuwata Ina zuwa school…daga baya mum ta gano am pregnant…hmmm mum is very strong…she left all sort tabo a jikina don in fada Mata  who is responsible Amma ban Fadi ba…Habib told me in har na Fadi he is responsible bazai aureni ba…I was stupid and kept it a secret…Haka naci bakar wahala…” Ta fada sounding so strong, fajz was staring at idanuwanshi cike da kwalla, ahankali Amira Dan ja hannun rigarta kasa sai ga wani katon tabo wajen,
“This is one of the scars…my mother left on me just to know the true…” Ta fada, fajz kuka ya farayi kamshi kasa Yana hawaye sosai, he just imagine this innocent soul going through all sorts of pain for love, he loves her More right now, he loves her like crazy right now, kawai Ina imagining iyami, her hurt temper, now he knows her mother is tough too, don iyami will leave more scars
“Duk wahala Dana Sha…Habib ya dawo…kou tambayar Ina danshi baiyi ba…sai yace Wai it’s a mistake…Wai what we had was a mistake….Wai it was childishness…..” Ta fada cikin hawaye, mikewa yayi ya jata jikinshi ya rungumeta Yana cewa
“Am so sorry baby… sorry for your pain….what happened to you can happen to anyone…” Ya fada Yana rungume diata Yana hawaye yayinda itama Amira tana kuka tana rungume dashi Gam kaman he is her life line, .
“I thought I love Habib too Amma it’s childishness too…ban San what is real feeling ba sai sanda ka rike ni Malaysia… your touch is magical…I felt the difference…Amma I can’t admit that because I can’t…” Bata karasa ba taji bakinshi cikin nata,  it’s like he wants her to stop talking, he wants to be with her for the rest of her life, Saida yayi kissing dinta to his satisfaction Amira that Idanuwan ta ke lumshe hawaye na gangarowa daga idanuwanta, she feels this again, at least maybe it’s the last time, Amma he should know she can’t marry him, sai da yayi kissing dinta Sosai ya zare bakinshi, ajiyan zuciya ta saki new tears na zuba tace
“I was happy ahmed zai aureni Amma Kuma aka Hana….Amma for you I can’t… you have a beautiful wife…zai Zama abun kunya gareni…with my less body ace na aureka….I can’t….Amma I love…” Sai Kuma tayi Shuru tana kuka,
“Pls say it… just once…pls just let it out…ki fadamin Dan Allah… it’s the only word I want to hear right now…” Ya fada rungume daita,
“Aa…”ta amsa mashi tana kuka
“Ok…ba komai…I will go talk to my Dad yanzun… hope if u have the good news Zaki fadamin you love me…” Ya tambayeta Yana rungume daita
“Kou sun yards I can’t… you have a perfect wife…with beautiful body…”
“Amira am not after your body…jikinki bashine matsala ta ba…. virginity is not my problem…I have tasted it…I love you…kou da kuwa komai na jikinki is bad and old and hagged I love you like that…” Ya fada still hugging her so tight,
“You move the man in me easily…Amira you’re my first love…kin sauya rayuwata from a bad and arrogant person to who I am now…am a drunkard….in ba Sha giya ba ban iya bacci…Kuma in har nasha na kwanta ban tashi da wuri..amma Kika zo company sai ya kasance I try my best not to drink m.. I will have a sleepless nights because kawai in zo office da wuri in ganki…kece babe tafarko da nake jin kunyar inyi anyhow a gabanki…ban son inyi misbehaving a gabanki….ranar da dad yayi min fada a gabanki ya mugun sakani jin kunya…sai inji komai nawa ya tsaya in na tashi daga office…ban sake jin dadin kaina sai in na ganki.. ga bintu tana Sona Amma Sam heart Dina na wani wajen…I married bintu to forget about you Amma I couldn’t… it’s like an tsaga heart Dina an manna ki ciki…kece Kika sauya wannan arrogant dude din to who he is right now…aurenki kawai ne zai sakani farin ciki…I love you so much…” Ya fada hugging her tighter and tighter, Amira Bata damu da he said he is a drunkard ba, if har zai furta Mata he loves her after everything who is she to jugde him right now, daga kanta tayi ta kalleshi tace
“Pls…kou an Yarda ka aureni….ka bani space…don’t expect much from me…”
“All I want is for you to love me back…am not expecting anything from you…kou da kuwa bazaki ban hadin Kai ba for as long as I have you under my roof am glad…” Yafada Mata, wani irin sanyi take ji, she didn’t expect to have this, duk yanda zata samu Jin Dadi it’s just for second in ta tuna za ba lallai a Bari ya aureta ba kou Kuma in ta tuna she have kishiya Yar gayu, sakinta yayi da sauri Yana cewa
“Now Bari inje office din daddy…I will talk to him…” Ya ffa Yana neman car keys Dinshi
“Pls aa…mu…” Bata karasa ba yace
“You’re not going to stop me again.. just wait for me…” Ya fada, Yana ganin makullin motar shi ya fice ya barta Nan, Amira Zama tayi tana hawaye, she wants to be happy but how.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button