DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Daga restaurant Amira Bata koma office ba ta Dawo gida, duk ta Wasa abinda ke Mata Dadi, ta rasa inda zata saka kanta, Bata sani ba kou extreme happiness ne ke sakata feeling yanda take ji, ba wuya idanuwanta sun kawo ruwa, she told her Mom everything, da bintu datazo wajenta da Kuma yardan family dinsu faiz to welcome her into their family, hajiya was speechless, Batayi magana da yawa ba not because Bata son Magana but because Bata son ta saka Rai da yawa ta sake Zama disappointed. Haka ta shjga dakinta ta kwanta Tana tunanin abubuwa da yawa, Abu biyu ke damunta na farko is budewa fajz jikinta a yanda take,sai na biyu Kuma barin aikinta, Bata son yin kou daya daga cikin abinda ake ranta,kou kadan Bata son yaga breast dinta, she don’t want him to see anything in her, babu abinda take tunawa sai ranar da suka hadu dashi, Ashe he is the one that will marry her, tamkar tana mafarki Haka take ji, ita dai she feels she can’t be with him. Saboda kunyar yanda zai ganta.

Bayan sallah ishai faiz da bintu suka zo family house, hajiya ta nuna godiyarta Kan abinda tayi ba kadan ba, tayi Mata adua sosai ba kadan ba, bintu dake Jin ranta babu Dadi sakin ranta tayi feeling a bit ok as he knows kishiya is not the end of the world, Kan hanyar su ta dawowa ya tsaya a super market, he bought wasu kayan, kala kala mostly kayan ciye ciye da Sha, bintu sai binshi kawai take da kallo as he holds her hand, tasan all this is because he is happy, he wants to surprise her with something very huge, something he will leave her saying wow for a while, kou kadan Bai son tayj tunanin kishiya, before su fita daga gida say da yayi Mata order wasu jewelries daga adunni gold, he paid kusan 2.8 m na sarka da yankunne da zobe, ya Fada Mata it’s a gift so ayi beautiful packaging.

Amira batayi baccin kirki ba as faiz Bai Kirata ya fada Mata komai ba, sai hankalin ta ya kasa kwanciya, what if babanshi ya sauya raayinshi, fajz Kam sai da ya gama pampering bintu tayi bacci ya dawo falo da wayarshi,
“Are you still awake?..” ya tura Mata cikin message, Amira na jin karar message ta daga kanta ta kalli wayar taga har Sha biyu da Rabi, tana bude message din ta Dan saki murmushi, she wants to reply sai Kuma ta ajiye wayar, she want to ja aji small sai Kuma ta tuna wannan ba nata bane
“Yes…” Ta tura mashi, dialing number yayi ya Kirata, tana picking ya Fara cewa.
“My very own amarya…” Ya fada nata cimjn wani irin murya da Bata taba ji yayi magana dashi ba, idanuwa ta lumshe taji wani Abu from he head to toe
“Why kake Kira by this time…” Ta fada sounding normal
“Because I want to . ” Ya amsa Mata
“Nidai aa…sai da safe.. “
“Tou boss…wato Baki son in Baki good news kou…ai shikenan…” Ya fada praying kar ta kashe wayar
“Good night…” Ta fada calmly
“Kina kashe wayar Zan Rama…I won’t take it easy on you…” Ya fada sounding so naughty, Bata ja maganar ba tace
“Hmmm…”
“Did you know my dad is the most wonderful person on Earth?…kinsan dad baice Komai ba but ok…he accepted babu wata complain…ya fada min ya San about you… that Bai kamata ayi judging dinki ba… that abinda ya sameki Yana iya samun kowa…” Ya fada Mata, Amira data lumshe Idanuwa tace
“Da gaske…” Ta tambayeshi voice dinta an rawa.
“Yes…so very son you will be under me matrimonially…so Kinga…real fun loading…” Ya fada cikin so much fun,.
“Hmmm am scared…Anya Zan iya aure…” Bata karasa ba faiz yace
“I beg you don’t ruin this for me now…pls I beg you…” Ya fada Mata sounding a bit angry
“Am sorry…kawai…am not perfect…Ina Jin kunyar abinda ke Bayan aure…”ta fada mashj
“Ni Kuma ban damu da abinda Zan gani Bayan aure ba…if har zaa bani in…” Bai karasa ba tace
“Pls stop…” Ta fada data lura zaiyi Mata tashanshi
“What…I want you to know your future husband….Banda kunya fa…” Ya fada Yana Dariya,
“Nidai banso…let be serious…what is ban Zama yanda kakeso ba…” Ta tambayeshi.
“I don’t care…” Ya amsa Mata
“I care ..I care sosai…pls a bar maganar auren…”
“Ikkon Allah … good night…” Ya fada Mata atakaice, kafin ta bude Baki tayi magana har ya kashe wayar shi.

Wace gsri a office dataje gaidashi Bai amsa ba sai Shan kamshi kawai yake,
“Am sorry about yesterday…” Ta fada kanta kasa tana tsaye a gaban desk dinshi, kallonta yayi yace
“Ki zauna muyi final magana before anything else…” Ya fada not joking at all Babu musu ta zauna kanta kasa
“Kina Sona kou Baki Sona…pls just tell me now…if Baki Sona I will let go..I promise Zan bar damunki…in Kuma kina Sona tell me…”
“Ba Haka bane…nidai kawai am shy…” Bata Karasa ba yace
“Fine… tabaki ke Baki son inyi?… shikenan… let’s make a deal…I won’t bother you…if you don’t want me seeing your body I won’t ask for that…and I won’t hold any grudges or what so ever against you…” Ya fada Mata sounding so serious, daga Idanuwa tayi tace
“Da gaske?…”
“Eh…da gaske…'” ya amsa Mata face dinshi Babu alaman wasa
“Swear…” Ta fada looking at him, Bai San sanda ya saki murmushi yace
“I swear…” Ya fada Yana Dariya tare da dafa goshinshi,
“Pls stop laughing…am serious…”
“Neither am I kidding…”ya amsa Mata, Nan dai sukayi sealing maganar he won’t ask for anything all he wants is to see her a gidanshi, he told her in sun tsaida maganar ranar zuwa ganin parent dinta zai fada Mata and also he told her he won’t be coming to their house much saboda some reason, kou kadan Bata da matsala da wnanan, she also asked if zai barta ta dinga aiki ya amsa Mata da
“I love working ladies…tunda ba abinda zna dinga samu ai gwanda ki dinga zuwa office kawai..” ya fada thinking of many dirty things that will be happening in the office in har sunyi aure, Amira mikewa tayi ta fita thinking of how to prepare herself for marriage, she really needs kayan Mata original, kayan da zasu gyara fatarta, if yanmata suna bukatar Kayan gyara Ina ga ita da take da illah, now she’s going to use her money to search for best Kaya interm of traditional kayan Mata da international ones sai kuma more suppliment, sai Kuma abubuwan gyaran nono, tasan dukda he is saying babu abinda zai shjga tsakanin su is a pure lies she’s not a baby and she knows ba barinta zaiyi ba, she remembers what happened a Malaysia, tasan inda she’s not strong da kilan an sake aikata badala. Number Matar da take sayan suppliment wajenta ta nema ta kirata, tana picking Suka gaisa, bayab sun Gama gaisawa tace
“Sister…Dan Allah taimako nake son kiyi min…” Amira ta fada Mata
“Ok…menene..”
“Wata sister ta zatayi aure. Kuma maganar gaskiya ta taba aure tana da yaro Daya…shine nake asking if kin San Mai sayar da authentic kayan gyara…”inji Amira that is ready to spend any amount just to feel,
“Ai kuwa kinyi daidai da Kika kirani.. well da akwai wata hajiya agadaz… she have the best kayan Mata Kuma at affordable price…in har kin sayi kayanta Zaki Sha gyara sosai…”
“Alhamdullilah am so happy I called you…so suna da kayan saka kyawun nono…sai Kuma suna da kayan Mata na waje kou na gargajiya kawai suke dashi…”Amira ta sake asking
“Sosai…har da kayan waje …dasu Honey syrup…ai suna da Kaya…duk kawayena Basu da wajen sayan Kaya sai wajenta…” Matar ta fada mata, idanuwa Amira ta lumshe t
Before tace
“Pls I want to talk to her…Ina son in fada Mata abubuwan da ake bukata..”
“Ok Zan Baki number ummumaryam Mai marketing kayan…sai kuyi magana …”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button