DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilah
3/21/21, 9:17 AM – Ummi Tandama: 99🧡💚💜🤎â?
Dawn of a new beginning
❤🤎💜💚🧡�

Nan zai Suka Gama waya ta Bata number waya ta kirata tayi Mata karyar sister zatayi aure Kuma tana da yaro da sauransu, Nan sukayi magana Kan kayan da take bukata da Kuma bill dinta,  she sent account number sannan sukayi sallama. Amira Dora kai Kan desk tayi ta rasa abinda ke Mata Dadi.

Bayan sati guda akayi meeting inda alhaji  ya fadawa family he won’t let Habib ya auri because of some reason, he showed them abinda ke wayar Habib da maigadi ya kawo Mashi, a ranar Habib ya bar wayar shi a dakin maigadi shi Kuma ya bawa alhaji, he didn’t hide anything, he showed them komai da komai inda kowa sai fadin Allah ya shiryeshi kawai yake, Babu Wanda ya yarda ya sake Shigowa inda suke don da ganj yanda Habib ya San mace su da suke manya Basu sani ba, duk sunce zasu zame hannunsu daga lamuranshi sai alhaji abdulrahaman yace Kar ayi hakan zai Zama Kaman don Dan uwansu ya rasu ne, ya fada masu hannunka Bai rubewa ka yanka ka yarda, Dole in danka yayi laifi nor matter how heavy zaka dinga kokarin maidashi Kan hanyar daidai bazaka barshi ya Ida watsewa ba,
“Nidai he is not welcome anywhere near my home…” Alhaji Muhammad ya fada masu
“Hakuri zakayi…he is our son… your son…yaron Nan Yana bukatar mu like never before ..we have to stand and make him do the right thing… alhakinshi Yana kanmu…”alhaji abdulrahaman ya fada mashi, Nan dai aka yanke shawarar a kirashi ayi magana dashi,.
Wacegari yazo family house, Yana ganin wayarshi a hannun alhaji abdulrahaman hankalin shi ya mugun tashi, wayanda suka zo wurin na zaune suna kallonshi, kanshi kasa, cikin Daya daga cikin pictures din alhaji ya Shiga ya nunawa Habib yace
“Wacece wannan?…” Ya tambayeshi, Habib kasa karya yayi yace.
“Matata…ce…” Ya fada saying it finally
“Oh…matarka?…Ashe kana da aure…wato kai ba Dan iska bane har karya ka iya…duk mugun Hali Kai kadai ka Tara cikin kanka kou…”  Daya daga cikin su ya fada.
“Ba karya nake ba…aure mukayi daita.. ” ya fada masu, duk kallon juna Suka dingayi,
“In kuka duba…cikin pictures din…da akwai na auren mu…”
“Wa zai iya Kallon through abubuwan dake Kan wayarka…wato Kai Haka Allah ya yika…of all this family members babu Wanda ya San kayi aure…. what type of a child are you….” Inji Daya daga cikin uncles dinshi,
“In ba don late mahaifin ka ba da wallahi duk mun fita harkanka….tunda baka dauke mu a bakin komai ba.. “
“Am sorry…ku yafemin…” Yabfada kanshi kasa.
“Baka San in mutum ya rasu ya bar da na gari a baya zai dinga mashi adua ba…Kuma Aduar da na gari Yana isa ga iyayen shi…why ake son mutum ya bar baya…saboda ya samu masu Yi mashi adua…Kai yanzun a irin wnanan rayuwar da ka zabawar kanka kana ganin iyayen ka will benefit from you in anyway?…ku biyu kadai suka Haifa why Kai da Yar uwarka bazaku Zama hanyar samun Lada ga iyayen ku…” Alhaji abdulrahaman ya fada calmly, Habib feels this, it really gets to him
“Ya kamat ace duk abinda zakayi sai ka tuna da wayanda sukayi sanadiyar zuwanka duniya are no more and kaima wata Rana tafiya zakayi…ya kamata ace kana rayuwa Mai tsafta ba kazamar rayuwa ba… yanzun if we Abardon you zai Zama  Kaman don bamu muka haifeka ba… zamu baka last chance… last chance to he a better person…to change…ba Wai zamu saka maka Ido ba..Amma kasani Allah is all watching and he is watching you…kou me kayi zaka tardashi chan…in sharri in khairi…so the choice is all yours…” Alhaji abdulrahaman ya fada sounding so calm, Kan Habib kasa for the first time he is shedding tears out of pain,
“Yaya…ka mance zancen matar da yake Dashi…banji kace komai ba…” Inji wani daga cikinsu
“Yes I forget…now tell me…ya maganar matarka…zaka kawota Nan…kou Kuma Yaya…” Alhaji Bai karasa ba Habib yace
“Ban Zama daita…” Ya fada Kai tsaye, hannu alhaji ya daga mashi yace
“Babu Wanda yace ka rabu da Matar ka…yanda Ka Riga ka Saba da mace ai bazai yuwu ka zauna babu mace ba…don Haka …” Alhaji Bai karasa ba Habib yace
“Aa…nidai ban Kara auren….ban komawa Lagos….am so sorry it was all a mistake…” Ya fada calmly
“If you say so…Amma ka tabbatar da mun kara ganinka da wata…kou a cikin family kou a wani waje you’re disowned …ka yarda?…” Alhaji abdulrahaman ya Tambayi habib, abinda Basu sani ba is Habib have seen it all, yaga mace gaba da baya kou kadan Bai shaawar mace balle ace wannan matar tashj da Bata da gurin Daya wuce ta ganshi jone daitaz duk jarabanshi tafishi sosai.
“Eh…na yarda…” Ya fada ahankali praying zaayi mashi maganar Amira Amma nothing,
“Good…then kana iya Zama Nan gidan cikin Yan uwanka…Amma ja sani babanka Muhammad Bai yarda kaje koina kusa da gidanshi ba so be warned. ” Alhaji abdulrahaman ya fada mashi, sadda Kai kasa Habib yayi Yana jin wani irin Abu cikin ranshi, it’s like having it all and at the Same time loosing it all. He didn’t intend calling his wife ya fda Mata komai, all he did was go to the bank and withdraw all his money, wajen Ahmed yaje, at first Ahmed Bai saurareshi ba Amma after long time of pleading ya yarda ya saka mashi kudin a nashi account din, he wants to see his son Amma he won’t dare talk about it.

Saida bintu ta saki hawayen farin ciki da aka kawo Mata jewelry da faiz ya Saya Mata, she was so over joyed, she couldn’t hide it dukda she’s in pain, yanda faiz keyi Mata yanzun ya bambata da before, he is totally taken care of her, ya maidata tamkar kwai, the amazing thing is normal time da yake dawowa daga office lokacin yake dawowa, Bai sauya time kou stay out late ba, he comes home early, takes very good care of her, gives her more than she deserves, duk kishin dake damunta faiz ya dauke Mata damuwa.

Tsakanin shi da Amira Kuma love din is not that much as she feels so shy, in ya zo office zai shiga office dinta ya rike Mata hannu su fita breakfast tare, then zasu fita suyi lunch tare, kusan aikin shi ya dawo office dinta, one thing he doesn’t like about her is that she’s always about work, Bata yarda suyi Hira, kou in ya fara dirty talk sai ta daure face,he just wondered how Habib did it, how he gets into her body and take huge advantage of her. All he is waiting for is dad dinshi yayi Mashi maganar Kan ranar da zaije gidansu Amira Amma tun lokacin da yaje office dinshi Bai sake ganinshi ba, he didn’t talk about it again, sh Kuma Bai son yayi abinda zaa dinga ganin Bai da kunya, shi yasa Bai sake cewa komai ba,yau yazo da breakfast office, he went straight to her office, Amira dake duba wasu file daga kanta tayi ta kalleshi ta saki murmushi tare da sadda Kai kasa,
“Baby…” Ya kirata Yana karasowa cikin office dinta, she have never answered his baby call, she’s just shy of this guy, Bata San ya rayuwa zai kasance with him ba,
“Ina kwana…” Ta gaidashi closing the file dake gaban ta
“Alhamdullilahi…come and serve me…”ya fada Yana Ajiye Mata basket din abincin a gaban ta, babu musu ta Mike ta zagaya da basket din sai binta kawai yake da kallo, sai da ta bashi baya ya tashi yayi hugging dinta Gam tareda lumshe idanuwa,
“Pls…stop…” Ta fada jikinta na rawa as she feels him all over her,
“Just a minute…” Ya fada hugging her tighter,she easily go insane for his touch, his hands are like naked wire, duk sanda zai tabata sai taji Sauyin yanayi, sai da yayiwa bayanta kiss ya dawk yazauna, kallon yanda mood dinta ya sauya yayi ya saki Dariya Yana cewa
“Wasu Sai suce Basu son this and that alhalin they love it…” Ya fada cikin Jan fada, Bata wani kalleshi ba, itadai hankalin ta ya tafi ga abunda take serving, Dan Satan kallon faiz tayi tace
“Did you know matarka is a very good cook?…” Ta fada mashi
“Yes she is…” Ya amsa Mata
“Allah ya Bata…ni Kam I don’t think I can cook much…na mance rabon da nayi abinci…” Ta fada Tana Zama facing him
“Office woman…Ina Zaki samu time din girki… while you’re here working…” Ya amsa mata Yana cin abinci, Dan kallon shi tayi ta Dan sadda Kai kasa tace
“Maybe I should go and learn how to cook…”Bata karasa ba yace
“Aa… you don’t have to go and learn girki ..duk abinda Kika dafamin I will eat…kou meye is ok by me…” Ya fada Mata, ahankali ta girgiza mashi Kai tana cewa
“Amma ai da kunya kayi Baki ka Basu abincin da Bai da Dadi…” Ta fada
“I don’t care…Baki zuwa koina koyan abinci… cooking is not everything…am happy…am fulfilled…am ok…nifa shi yasa nake son if possible kowa da gidanshi… banson anything that will make you feel less or make her feel unhappy…” Ya fada Mata Yana kallon how calm she is
“Nidai duk yanda akayi Daya ne…kawia I want to learn more about cooking…” Ta fada Cikin sanyimurya
“If you want to do it because of me ni na yafe…Kar ki damu am ok…” Ya amaa mata, she feels someday he will complain tunda for the past 4 to 5 years Bata Dora girki ba, she only do sharp sharp food Wanda zata ci when she’s hungry irinsu indomie da lots of vegetables. Bata San faiz is someone that a yanda yake in har zai sameta ta zauna a gabanshi suna Kallon juna it’s ok for him ba, ita kanta Bata San irin son da faiz keyi Mata ba, inda ta Sani she won’t complain at all,
“Yauwa…Wai about kayan lefe… Zaki Saya da kanki kou a Saya Maki…” Ya tambayeta yana cin abinci if you see his behavior sai kayi tunanin kilan sunyi aure don he acts Normal around her
“Duk yanda kayi is alright by me…” Ta amsa mashi calmly
“Good…kinsan I already bought somethings…kari ne kawai zaayi…Zan tura maki wasu kudi sai ki zaba anything you want from your collections…” Ta fada Mata
“Wayanda ka Saya a Chan ma ai sunyi…Ina Zan Kai Kaya…I have some I bought da har yanzun ban saka su ba…”
“Nidai in bakison mu Bata ki bar complaining if I want to give you something…kawai just say thank you . “
“Ok.. thank you…” Ta fada sounding so calm praying all this Kar ya Zama mafarki that she will wake up from someday don ita har yanzun Bata Ganin it’s going to be possible, in ba Gidan ta Shiga ba she won’t believe she’s getting married to this Mr handsome, sai da ya Gama ciye ciyeshi ya zuba Mata Ido waiting to see if she will eat Amma Bata ci ba, he asked her to eat and she replied with na koshi kawai, he didn’t force her ya fice daga office din Yana fita Amira ta dauki spoon ta Debi abincin Dan kadan ta Kai Bakin ta sai ta lumshe idanuwa tare da sakin ajiyan zuciya tana cewa
“Ita dai wanna baiwar Allah ta samu komai…ga kyau…ga Hali…ga iya girki….gata uwargida…Wai Allah… just hope kowa da gidanshi…” Ta fada feeling a bit jealous of bintu.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button