DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Without the knowledge of faiz alhaji haruna yayi magana da alhaji Muhammad, he went manyan abokan shi biyu sai brothers dinshi biyu, alhaji Muhammad never see this coming, sand Suka fada mashi abinda ya kawosu he was speechless, sai da ya kusa hawaye, alhaji haruna sees the tears da yake controlling,
“Hope kun…San…” Alhaji Muhammad ya Fara kokarin Yi masu bayanin halinda Amira ta Shiga sai alhaji haruna yayi Saurin cewa
“Haba…ai da na kowa ne….what is meant to be will always be nor Matter the situation…” Ya amsa mashi,
“Then shikenan…duk yanda kikeso Haka zaayi…kawai banji dadin da ban San da zuwanku ba…” Inji alhaji Muhammad that was caught off guard,
“Ba komai…hakan ma mun gode Sosai…”daya daga cikin mutane da suka rako alhaji haruna ya amsa mashi. Nan dai ya fada masu su bashi little lokaci don Kar ya yanke hukuncin shi kadai, suna tafiya alhaji da kanshi ya shjga bangaren hajiya cikin so much happiness, he told her all that happened and she cried because of joy, it’s like a dream come true, Nan alhaji ya fada Mata zai Fadawa danginshi su San halin da ake ciki. Amira ja dawowa daga office mum dinta ta dinga Mata fda Wai why Bata sanar da su alhaji zasu zo ba ,sai da ta rantse Kan bata San zasu zo ba hajiya ta yarda, Nan Hajiya ta fada Mata sunzo Neman aurenta, ahankali Amira ta zauna ta hada Kai da gwiwa tafara kukan farin ciki, hajiya Bata hanata yin kuka ba, saj da tayi Mai isarta ta shiga dakinta ta Kira faiz, she have never called him on Yana gida, kou sau Daya Bata taba Kiran shi ba gudun batawa matarshi rai Amma yah she have no choice than to call him, she feels he knows shi yasa yake ta maganar lefe da Yan abubuwa dazun a office, sanda ta kira fajz na wanka and wayar shi na Kan gadon bintu, Kallon wayar bintu tayi taga baby is calling, she knows it’s amira, kaman Kar ta daga sai Kuma ta danne zuciyar ta tayi picking call din da sallama, idanuwa Amira ta zaro ta amsa sallamar ta before saying
“Sorry…nayi bothering dinku…” Bata karasa ba Bintu tace
“Haba bothering Kuma…Sam ba Haka bane…I picked to tell you yana wanka… banson kiyi fushi dashi kan cewa yaki daga wayarki Because he is at home…” Bintu ta amsa Mata Tana shafa cikinta,
“Hmmm Ina wuni sorry ban gaidaki ba…” Inji Amira
“Lafiya Lau sister…ya kike ya aiki ya kowa da kowa…”
“Suna lafiya lau…ya little one Dina…”Amira Ta tambayeta, bintu knows she’s referring to her unborn child sai tace
“Lafiya lau Kashi ya Fara kicking kadan kadan…” Ta amsa Mata
“Wow…Masha Allah…” Inji Amira, she knows what this kicking is since she have been there,
“Allah ya raba lafiya…” Amira ta Fada, before bintu ta bude Baki tace Amin taji ffaiz ya bude kofa ya fito daure da towel
“Yauwa…hang on gashi Nan ta fito…” Ta fada tana heading to inda faiz ke tahowa wondering who is she’s talking to don yasan wayarshi ce hannunta, tana zuwa wajen fajz dake kallon ta tace
“Baby sister Amira ce Kira…gashi…” Ta fada sounding so Free than ever. Ahankali faiz ya saka hannu ya amshi wayar bintu zata fita ya rike Mata hannu, Zama yayi ya jawota ta zauna Kan kafarshi before yace
“Hello hajiya baby how far…” Ya fada Yana shafa bayan bintu dake zaune Kan kafarshi,
“Alhamdullilahi…ka Isa gida lafiya…” Amira da voice dinta sounds some how ta tambayeshi
“Alhamdullilahi…and you.. ” ya Fada.
“Fine…Wai sai baka fadamin…su daddy zasuje yau ba…” Ta fada sounding so calm, Dan kallon bintu yayi don yasan she’s hearing all the conversation
“Je ina…bangane ba…” Fajz da kou kadan baiyi tunanin his dad will go without informing me ba, .
“Gidan mu Mana…” Bata karasa ba faiz da ya zaro manyan idanuwanshi yace
“Whoa…wait a minute… you mean daddy yaje ganin dad dinki…” Ya fada sounding so excited
“Yes…Dana dawo gida mummy take min fada Wai ban fada zaayi Baki ba…ni Kuma I thought you knew…”
“Wallahi baby ban sani ba…” Ya fada Cikin matsanacin farin ciki, bintu dake Kan kafarshi sai kallon how excited he is take, face dinta dauke da murmushi wnada ya fi kuka ciwo,
“Ok…I thought you knew…shi yasa na Kira… shikenan…”
“Yanzun dai we’re getting closer… kilan sai dai muji an daura auren… yanzun dai saga wanka na fito ga sister ki ku cigaba da hiranku…Bari in saka Kaya…”faiz ya fada Yana mikawa bintu wayar tare dacewa
“Queen…gashi…” Yafada tare da taba waist dinta ta Dan zabura tare da Dan sakin Kara as it was unexpected, Dariya faiz yayi Yana Cewa.
“Active baby…” Amira can hear them she’s just quite, she feels is ita bintu da take da mijinta batayi fushi kou jealous ba why then ita da zata zo ta tayata sharing mijinta zata nuna jealousy,
“Make the call snappy kizo ki shafa min cream…” Ya fada Mata, bintu was just looking at him,
“Ki tasarmin daga kafa Mana…” Fajz yabfada Yana Dariya,
“Hello sister…pls don’t mind him…” Bintu ta fada tana mikewa daga Kan kafar faiz, dariyar karfin Hali Amira tayi tace
“Gaskiya go and rub him cream…sai anjuma…” Ta fada Tana dariya
“Ba dak sabida shi ne bazakiyi magana Dani ba…”Bintu ta Fada tana Dariya
“Aa ba Haka bane ban son in shjga lokacin ku…”
“Wane lokacin mu abinda insha Allah very soon we will be together…ai babu wnada xancen…” Inji Bintu, Dan petty Hira suka dingayi kowacce na Dariya and kowacce tana aduar Allah yasa su cigaba a Haka wato kowacce ta iya boye abinda ke ranta tunda they both know it’s easy, bintu tana cikin Magana Bata ankara ba fajz ya kwace wayar Yana cewa.
“Come and pamper me.. ” ya fada Mata sannan ya Kai wayar bakinshi yace
“Baby sai anjuma Taki ta kula Dani…now bye…if you want to speak to her call her number.. ” ya fada Yana kashe wayarshi. Daga chan Bangaren Dariya Amira tayi tare da sakin ajiyan zuciya, faiz daukan bintu yayi Yana cewa
“Yanzun na fasa Sha fa cream because I will be bathing again soon…” Ya fada Yana direta Kan gado.

Alhamdullilahi
3/21/21, 9:17 AM – Ummi Tandama: 100🧡❤💚💜ðŸ¤?
Dawn of a new beginning
🤎💜💚❤💙�

1️⃣0️⃣0️⃣

Amira ajiye wayar tayi, she feels he loves her More, she feels kawai zai aureta me because he have small feeling for her Amma not because he loves her the way she loves bintu, kawai sai take ganin she’s not supposed to think about it at all ba don koami ba sai don she give her a chance to come into her home, she knows bintu is very smart, ance irin wannan matan dake nuna suna son ka auri mujinsu a very Conny, now she’s feeling bintu irinsu ce, ahankali ta samu waje ta zauna tare dayin tagumi Tana tunanin abinda suke yanzun, she feels she can’t compete da bintu, she’s almost everything she isn’t. Sai Kuma ta tuna she have her job then she’s going to have a husband, then her past won’t bother her much again, shikenan, she will try to do things to take off her heart from jealousy, zata tabbatar da bazata dinga tunanin kishiya ba Balle ranta ya baci, tana cikin wannan tunanin wayarta ya Fara Ringing, ahankali ta dauka tana dubawa taga number da Bata sani bane, she didn’t hesitate to pick it because she knows costumers dinta suna kiranta da different numbers, tana picking taji muryar na Miji, amsar sallamar shi tayi taji yace
“Sakone aka kawo maki Yana Tasha…” Ya kirata Mata tashar da aka kawo kayan ya cigaba da Cewa
“Kizo ki amsa…zaa bada dubu daya…” Ya fada Mata, she knows Bata da wani sako sai na kayan datayi order daga wajen hajiya agadaz through ummumaryam,
“Ok…bani zanzo ba…wani Zan saka…” Ta fada tana kashe wayarta, bathroom ta shjga ta wanke face dinta tare da yafa Vail, cikin bag dinta ta duba ta dauko 2k sannan ta fita compound,she was praying kar mum dinta ta ganta while she’s going out and she was lucky Babu kowa a falo, tana fita taje wajen Mai gadi ta fada mashi sako zai amso Mata, she gave him number driver da Kuma number ta tare da kudin, then she make it clear Kar ya Bari kowa ya Gani koy ya kawo ya ajiye Nan yanda sai ta tabbatar da ba kowa zata amsa, Bata son mum dinta ta San she’s doing anything at all, ta San her mom will try her best don taga yanda aka dingayiwa nazifa, she knows zaayi Mata Amma tunda Allah yasa tana da kudinta she won’t wait for her mother, she will do anything possible ta maida martabarta if not all, tasan wannan mayen won’t give her that space he is promising her to, she remembers ta fada Mata tana son maganin gyaran nono and she told her da akwai na gargajiya Dana turai, she asked for both, ta tura Mata over 100k and she will still buy more dakinta ta koma Bayan ta Gama magana da Mai gadi

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button