DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Shi Kuma faiz sabon Romance ya shjga da Bintu kissing and sucking duk inda Harshen shi ya taba, he is so happy that ya rasa inda zai saka kanshi, the happiness is shown all over him
“Happy ango… you’re going Insane…” Bintu da take kwance under faiz ta fada sounding so calm and not moved by his single touch as she knows farin cikin is for someone else and not her,
“Stop talking… just moarn for me… you know I love it…”faiz ya Fada kissing her neck
“Hmmm am not in the mood… you’re just so happy…”ta fada mashi, ahankali ya dakatar da kanshi from anything ya koma gefenta,
“Am happy because of you baby…”
“Kasan I hate lies… “
“Bintu Ina sonku biyu…so let’s forget a about this…” Ya fada Yana mikewa tare da gyara towel din kugunshi,
“Congratulations…Allah ya baka… ikon adalci.. ” bintu ta fada Tana zaune a bakin gado kanta kasa kaman zatayi kuka
“Nagode love…now tell me what did you want as abun fadin kishiya…” Ya fada Mata,
“Well there’s no need…Allah dai ya bamu zaman lafiya ..Dan Allah don’t tell her you love her more…” Ta fada tana kokarin danne kukan dake Neman kufce mata, da sauri faiz ya dawo wajenta ya zauna ya daga jaw dinta yaga idanuwata cike da kwalla yace
“Haba…why will I do such…do I look stupid to you…Ina maki Kama da Mara hankali kou…”
“Aa ba Haka bane ..kawai ban son mutunci na ya zube…” Ta fada tana goge kwalla daga idanuwanta, Shuru faiz yayi Yana kallonta, yasan inda he knows who Amira is she won’t be saying all this
“In har nine mijinku babu wacce ta Isa ta Raina ki…kece uwargida ta… you’re the first woman in my life….babu Mai dauke wannan position daga gareki… it’s yours and yours alone…” Ya fada Yana jawota jikinshi
“Ok… nagode.. ” ta fada tana goge face dinta,
“Nidai yanzun stop crying…ki fadamin abinda kikeso…name abinda kikeso na fadin kishiya…bintu kin ajiye son zuciya gefe kinyi min komai… you help me get Amira…aurena da amira kece sila…ba damu in Baki duk abinda na mallaka ba…if that will make you happy I will do it…” Ya fada cikin very tender voice
“Yaya ban son Komai…”Bai Bari ta karasa ba yace
“Na fada maki stop yayaring me…ban so…'”
“Na daina…” Ta amsa mashi
“Good now tell me what you want…”
“Nothing my king…”ta amsa mashi with a smile
“Aa da akwai abinda ya kamata inyi maki… ba son inyi maki abinda Baki so… just name what you want my queen…”ya fada Yana shafa kanta sake Kan shoulder dinshi
“Nidai you have done alot for me… you get me a whole huge gold…hakan ma yayi…”
“Aa wannan Kyauta nayi Maki… yanzun Kuma kayan fadin kishiya ne…”ya fada insisting she must say something, shuru bintu tayi ta kasa sanin what to say,
“Well I have nothing in mind…but kasan me?..” ta fada with a smile, ahankali ya girgiza mta Kai Yana aduar Allah ya bashi ikon kyautatawa wannan baiwar Allah, Allah ya kauda mashi son zuciya da Kuma sharrin shaidan,
“I think ka Bari… maybe when na Gama tunanin what I want I will tell you….kou da kuwa Bayan auren ne…” Ta fada mashi
“Sure?..” ya fada Mata
“Yes…” Ta amsa mashi
“Alright…if you say so…”ya fada Mata
“Yauwa…Amma fa Kar ka manta if ka Zama ango…”
“Don’t worry I won’t forget it… yanzun dai Ina son inje gida wajsn daddy…I want to ask him if zai yarda a raba maku gida…” Da Sauri bintu tace
“Rabamu Kuma…kana ganin hakan yafi?..ga katon gida …” Ta fada mashj
“Let me talk to Dad first…duk yanda yace Haka zaayi.. ” ya fada Yana Mikewa
“Baby Zan bika…if possible ka kaini gida kafin ka wuce…in zaka dawo sai ka daukoni…I want to tell them zaka auri wata…” Ta fada sounding so calm
“Ok…get dress.. ” ya fada mata babu wasting of time ta sauya Kaya zuwa doguwar riga sannan ta saka long hijab yayinda shi Kuma faiz ya Sha shadda kafin Suka fita, hannunshi cikin nata ya bude Mata Mota ta shjga ya maida ya rufe sannan ya Shiga suka bar Gidan,deep down he is praying dad dinshi ya yarda ya raba masu gjda inda he will feel free a both houses,Bai son ya shjga wacan tace ya shjga chan ya Dade Bai Dade a wajena ba, Bai son complain at all, shi Bai son hada Mata biyu gida guda, he feels kowacce should live seperated yanda vazaa dinga complaining kou kananun talks ba. He prayed kawai next week yaji an daura masu aure kawai yanda dad dinshi yaje Bai sani ba, kawai Yana tuki sai ya saki murmushi, he still remember her words,Wai Kar ya tabata, she always ask him to swear before ta yarda da abinda yafada Mata, suna zuwa wajen Gidan su bintu ya tsaya daga waje,
“Baby yanzun ban iya Shiga ciki sai in na dawo…hope ba matsala…” Ya fadawa Bintu dake bude kofar Mota
“Aa…babu matsala…sai ka dawo…” Ta fada mashi Tana fita daga cikin Mota, sai da ya tabbatar ta shjga ciki ya tafi. Bai tsaya koina ba sai family house Dinsu, bangaren dad dinshi ya shjga da sallama ya tarda mum dinshi da hajiya Fatima,
“Ango sannu da zuwa…” Hajiya Fatima dake Bakin ciki fahz zai Kara aure ta fada, she didn’t know about the marriage sai yanzun da alhaji ke fada masu, she was like suka yaushe yayi aure da zaa Kara sqandering wasu kudin ayi mashj another aure, Amma she kept all that thought cikin ranta, Dariya faiz dake shigowa yayi ya durkusa ya gaidasu kowa ya amsa, hajiya kadijatu ce ta Fara mikewa baa Dade ba hajiya Fatima itama ta fita leaving only fajz da alhaji, Yana ganin sauran su biyu yace
“Daddy na gode….I never knew you love me like This….”Bai karasa ba alhaji yace
“Jimin wawanci…ka taba ganin inda mutum zai haihu yace Bai son abinda ya Haifa…saidai yaki halinshi…Amma not his child..” alhaji ya fada mashi, shidai da akwai certain time da ya dinga tunanin dad dinshi Bai kaunar shi at all saboda yanda yake handling Dinshi da ci mashi mutunci cikin mutane,
“Daddy Amira tace kunje….”
“Eh…we went there today…”
“Daddy nagode…” Fajz ya fada cikin matsanacin farin ciki
“Ai ba zancen ka gode…kawai I don’t want any complain…Kar ka kuskura bintu ta kawo Mani kukanka…Kar ka sake ka Zama Wawa by showing you love one more than the other…ka nunawa kowa sarauniya ce in her own way…nasan you love Amira Amma I don’t want to hear any single act of injustice to bintu…duk Mai hankali Bai nunawa wance tafi wance saidsi ya nuna dukkansu suna da mahimmaci…am I clear…”
“Yes Dad…” Fajz ya amsa mashi
“In har kana son ka Zama na mijin kwarai sai ka Zama selfless…sai ka kasance kou kanason rungumar wancan zakayi hakuri saboda idon wancan…I will still repeat Kar ka yarda wata ta Gane Yar uwarta is more important than her…”
“Amma daddy…bintu Knows I love Amira more…kou nayi kokarin gwada Mata ba Haka bane Bata yarda…she already knows…” Ya fada kanshj kasa regretting that diary she saw in the first place
“Then try as much as possible to change that…show her she’s loved as well.. cigaban na miji starts from his home…duk macucin namiji Never ends well, duk namiji dake nuna son Kai tsakanin matanshi Bai gamawa da duniya lafiya…Mata biyu is not about jumping from this bed to that bed… it’s being a real man…” Fajz sai kallon babanshi kawai yake, he hardly talk to him. Like this kullum fada kawai yake mashi Amma today he loves this advise, sai yake ganin kaman his dad loves their marriage too,
“Insha Allah dad…” Fajz ya fada cikin farin ciki, wati at Times what you fear most may be easier than you thought..he loves this man for this is the best surprise ever
“Daddy…Wai Amira ..tace… She will like to continue her job…” Inji faiz
“Sosai she can if she wants to…she should…ai nayi regretting not letting my children work… it’s really good ka bar Yara Mata su samu cigaba… that girl is an eye opener to me…” Alhaji ya fada mashi,
“Tou daddy maganar inda zata zauna fa…” Faiz Bai karasa ba alhaji yace
“Bangane abunda hakan ke nufi ba…” Ya hantareshi
“I mean…waje…Daya zasu…zauna…”
‘”sosai…baka raba family Dinka…a zauna da juna yaranka su tashi tare…” Alhaji ya amsa mashi, kou kadan shi faiz Bai so hakan ba Amma he have no choice but to make it look as if he likes it, taba Hira yayi kadan inda alhaji make it clear in da hali zasu Kai sadakinta in yazo sai ayi fixing ranar biki, ba karamin Dadi faiz ya dinga ji ba don ya kasa boyewa,he looks so happy, over excitement is all over him,.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button