DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Wajen mom dinshi ya koma itama ta dinga nuna mashi Kar ya yarda ya wulakanta bintu nor matter what and he told her he will rather die than hurt her in anyway, Ana sallah magrub yayi deciding to check on Amira don dazun he heard her dull voice but Bai tambayeta ba because Bai son yayi abinda zai sa bintu ta dinga tunanin he is over pampering her, he didn’t call to inform her he is coming, he wants to surprise her. Amira na komawa ciki ta samu ta Watsa ruwa ta Dan ci abinci ta zauna tana jiran maigadi ya dawo, baa Kai hour ba ya kirata ya amso sakon and she said ya ajiye Nan zata zo ta amsa da kanta, lokacin sallah tayi, hakan Nan sai habib ya Fado Mata, tunda eansr da akaci uban both of them Bata Kara ganinshi baz kawai she’s thinking maybe he is gone, she can’t just wait yaji tayi aure, she is not expecting much party kou shagalin biki but she’s going to make sure she sends him her wedding pics, Haka Nan she feels bored sitting a dakinta, she feels she want to talk more about her wedding plan da mum dinta fita tayi daure da zani da Riga, daurin zanin ma is not that great kawai dai ta daura the way she fit tie am, gashin ta daure, tunda akayi bikin nazifa da aka wanke Mata aka daure Bata Kara bin ta kanshi ba, aiki Bai barinta having much time for her self, she’s always thinking of her business or her office, her hair is not to great kawai gata Nan, tana fita falo sai ta gan mum dinta zaune tana kallon program yayinda Nasir da yanzun he is gradually leaving her Yana zaune Kan kafarta, itama Zama tayi tana kallon tv din, ta mance rabon da tayi kallo, tun Wanda sukayi da faiz a Malaysia, sai ta tuna film din friends with benefits, ta tuna how abubuwan suka kusa kasancewa a lokacin, falon tsit kakeji, babu alaman hayaniya, nasir kallonta yayi itama ta kalleshi ta kashe mashi Ido daya tare da mashi murmushi, she can never love this boy less, wani irin mahaukaci kaunar shi take, tana tunanin halin da zata Shiga if tayi aure because tasan mum dinta da babanta bazasu Bari a dinga kawo Mata shi ba, she’s really going to Miss him.

Faiz na zuwa yayi Horn aka bude mashi gate, daidai lokacin da Ismail da Bai Dade da shigowa ba ya nufi Bangaren mum dinshi, Ganin motar da Bai sani ba Yana shigowa yasa ya tsaya thinking it’s family, ganin Wanda ya fito daga cikin Mota yasa ya nufoshi, he knows him because dad dinshi already told him the good news, gaisawa sukayi tamkar sun Dade da sanin junansu, bayah sun Gama gaisawa faiz ya tsaya with the intention of Calling Amira sai ismail yace
“Baka shigowa?…pls come in…” Ya fada mashi, Babu musu faiz yabi bayanshi kaman Yana jira, sallama Ismail ne aka faraji before na faiz, Amira kafa idanuwa tayi ga Bakin kofar don ganin Wanda yayi magana kaman fajz don she heard the voice Sosai and she wasn’t expecting him at all, Ismail na Shiga shima ya Shiga,Yana ganin hajiya ta durkusa ya gaidata, she didn’t know him so she answered looking at him tana tunanin Ina Ismail ya samo another abokin Kuma because she knows most of his friends, Amira bude Baki tayi Tana kallon shi,
“Ka fadawa abokinka ya zauna Mana…” Hajiya ta fadawa Ismail dataga faiz na dukrkushe inda yake Bai tashi ba,
“Dan Allah brother seat…Nan ya Zama gjda ai…” Ismail ya Fadawa faiz, babu musu ya zauna, Amira sai kallon shi take cikin ranta tana tunanin
“Wanna bawan Allah sai sadda Kai kasa yake kaman ustaz ..” ta fada trying to look for a way to run before yagan wannan scattered hair dinta,
“Wai mummy Baki sanshi ba…”inji asiya that knows him daga wajen bikinshi da Kuma wajen bikin nazifa,
“Eh…”hajiya ta Fara fada Bata karasa ba asiya tace
“Ai mummy boss din anty ne….” Asiya ta fadawa hajiya that still looks confused, sadda Kai kasa Amira tayi,
“Mummy ai shine in-law kou…”inji ismail, sai lokacin hajiya ta gane
“Oh Masha Allah…”ta fada tana kallon faiz da kanshi ke kasa cikin ranta Tana wondering ikon Allah, ashe haka yake,sai yanzun ta gane ta taba ganin picture dinshi a jikin kayan bikinshi da aka kawowa hajiya, sake gaisawa sukayi hajiya tasa asiya ta ta kawo mashi ruwa ta Mike, tana Mikewa Nasir yabi bayanshi, kallon Nasir ya dingayi har ya shige, sannan ya maida dubanshi gareta yace
“See gashin boss…” Ya fada Yana Dariya, Ismail Yana fitowa daga kitchen da plate din abincin yayi Shuru kaman bashi bane yayi magana yanzun Nan, mikewa Amira tayi ta shjga dakinta ta saka hijab kafin ta fito har yafita, waje ta tardashi Yana tsaye jikin motar shi, he didn’t waste much time as he told her yazo ne kawai ba don komai ba sai don yaji why he heard her voice yayi kasa, karya tayi mashi Kan ba Haka bane, they gisted for 30 minutes sannan ya tafi. Amira komawa ciki tayi yayinda Hajiya ta dinga godewa Allah Tana Kuma Aduar Allah yasa yanda fuskarshi ke da kyau Allah yasa haka zuciyar shi ke da kyau.
Fajz na zuwa gidansu bintu ya nufo falo, Banda zagi da rashin mutunci babu abinda ke tashi a falon,
“Don Rashin mutunci watanki nawa da aure da har zaa jajibo maki kishiya….ni da nake uwarki Banda kishiya sai ke…tou wallahi dole a zaba…kou ke kou ita.. in ita yake so fine ya zauna daita Amma there’s no way Zaki maidani laughing stock acikin mutane, in dinga tafiya Ana nunani aka cewa wannan yarta kou shekara Bata kulla a gidan Miji ba akayi Mata kishiya…” Mum din bintu da ranta ke bace tunda bintu ta fada Mata Halon da ake ciki ta cigaba da fada in a very serious note
“Mummy…nidai…kiyi hakuri…”
“Hakuri yaci uwarshi… wallahi kou wannan Dan bayerabiya ya sakeki kou Kuma ya fasa auren… period…”ta fada sounding so real

Alhamdullilahi
3/23/21, 8:14 AM – Ummi Tandama: 101❤🧡💚ðŸ’?
Dawn of a new beginning
💜💚🧡❤�

1️⃣0️⃣1️⃣

Faiz yasan saka kunne a maganr mutane is Haram,Bai da kyau kou kadan ka dinga sauraron mutane batare da sun San kana Nan ba is pure Haram Amma right now he couldn’t get inside or go back as yaji Ana son rusa mashi gjdanshi, he feels he is the happiest man alive da zaiyi aure matar shi ta gida Bata tada hankalin ta ba don dukda Bai Shiga mutane sosai Yana jin abinda ke faruwa, he sees lots of news Kan kishin Mata, he feels he is very lucky that is not happening a gidanshi Amma h
Now gashi Ana son lalata mashi happiness, Bai tabajin ya tsani mutum irin yamda ya tsani mamar Bintu ba, lokacin guda Dan respect that he have for her ya fita ta kunne shi,
“Mummy… it’s nothing…”
“Dalla rufemin Baki… wallahi ban taba ganin wawuyar yarinya irinki ba…wato sun Gama a office zai kawota gida…kou ba ita bace same secretary da sukayi tafiya tare..” hajiya ta fada at the peak of her anger,bintu da ta shjga Tashin hankali sabkda yanda mum dinta ke magana tace
“Mummy…itace…Amma…” Bata karasa ba hajiya tace
“So abokiyar aikinshi da suke rayuwar lalata tare zai kawo maki as kishiya…ke da kou hayaniya Baki iyaba…did you think kina iya copping dasu…did you think kina iya Zama da Yan bariki… you think it’s very easy kou ba Haka ba…well it’s not… kishiya ba karamin abu bane ..zasu sakaki hawan jiki…kina Yar yarinyar ki su saka maki ciwon zuciya.. for what….” Ta fada cikin matsanacin tashin hankali, sai ka rantse itace zaayiwa kishi ya ba bintu ba, she’s so high shouting, ita sai bintu didn’t take it so serious Amma now her mother is scaring her, ita hajiya ta tasan yanda kishi yake dukda baayi Mata kishiya ba, tana ganin kishin tsauri Basu saukakawa mutum balle wanda kuka hada Miji guda, faiz was listening carefully, and he is not too hot as he knows son bintu is real genuine, kawai he fears Kar tayi poisoning matarshi,
“Nidai mummy adua zakiyi Mana…asalima yafi sonta fiye Dani…” Bintu Bata Karasa ba hajiya ta buge Mata Baki tana cewa.
“Tun kina hospital naso ki dawo gida Amma kikayi kunne uwar shegu Kika je aka maidaki… you know he loves her more than you and still kina son zaman kishi daita… gaskiya kin bani kunya… yanzun da Kika koma ya lallaba ya sake dura maki wata cikin…”
“Mummy pls ki daina…he loves me too…”
“Wallahi Kika sake hanani magana sai na zaneki…ki bar ganin kina da ciki mugun dukan takaici zanyi maki…Ana cewa yaran fari Basu da wayau sai ya kasance ke dake auta ce Baki da hankali…” Ta cigaba da fada sounding so furious than ever, faiz dake tsaye yasan in har yace zai Shiga ba karamin rashin kunya zaiyi Mata ba, Bai son a taba mashi Mata hakan yasa ya ja baya Yana tafiya Yana fiddo wayarshi, Yana fita waje ya kirata, wayar bintu na ringing tace
“Mummy he is calling…pls ki bar maganar Kar yaji ki…pls…” Ta fada tana kallon mamanta dake magana har tana kumfar Baki, hajiya shuru tayi Yana girgiza kafa looking so disturbed, takaicin ta shine  da bintu Bata San ciwon kanta ba, it hurts her da kou kadan Bata San meye kishi ba, tamkar anyi Mata asiri, in ba asiri ba yazaayi Wanda kakeso zai auri wqcce yake so fiye dake Kuma bazaki damu ba,  kishin da ya kamata bintu taji shi take ji, bintu na Ganin mum dinta ta lafa da fadar tayi picking Kiran faiz
“Baby Ina waje ki fito mu tafi…” Faiz ya fada Mata Kai tsaye
“Oh…ok…Amma baka shigowa…ku gaisa da mummy…” Bintu ta Fada sounding disturbed
“Aa … sauri nake…” Fajz da ya cika yayi fam ya amsa Mata atakaice
“Ok…ka jirani…” Ta amsa mashi tare da sauke wayar daga kunnenta, kallon mum dinta tayi Jikinta ba kwari tace
“Kinga kaman yasan you’re mad at him…yaki shigowa…” Ta fada cikin sanyimurya
“Ai duk yanda ya rainani ke Kika Fara Raina kanki…Kuma ban son ganinshi don in na ganshi sai na Bata mashi Rai…yasan Bai da gaskiya so he won’t come in…” Hajiya ta fada sounding so angry than ever,hajiya ta fada,ita Kam bintu tana Gama waya da mijinta ta saka wayarta cikin bag dinta data zo dashi ta Mike ta Nemo hijab dinta
“Mummy zan tafi…” Out of takaici da haushi hajiya ta Watsa Mata harara before tace
“Ai yanzun nasan kina ganin rashin hakuri na… well Kar ki tashi ki nemawq kanki yanci…wata Rana Zaki zauna kice ai na fada maki… nonsense…”hajiya ta fada out of anger yayinda ita dai bintu Bata ce Komai ba ta fice don tasan faiz Bai kaunar jira, kawai she keeps thinking why Bai shigo ba because it’s unlike him, duk sanda zai biyo daita nan gjda sai ta shigo ya gaida Yan gidan, tana zuwa ta Shiga motar Nan ta gano yes something is wrong, face dinshi Babu walwala at all, ya daddaure face kaman bashi ba, ta Dade Bata gan face dinshi Haka ba, she hates to see him sad that taba shjga ya tada Motar da gudu,.
“Baby… what’s wrong…” Bintu data rasa sukuni ta tambayeshi Tana kallon yanda yake Kara hade Rai by any seconds, he feels like telling her he heard what her mom was saying sai kuma yaga there’s no need for that kawai he will pretend not to know don yaga if she will play along with her mother,
“Baby pls slow down…ka fadamin waya Bata maka Rai..”
“Ba komai…kawai…daddy yace… Dole in hadaku gjda daya.. ni Kuma sam ban son Hakan…”  Yayi Mata karya kaman it’s the main reason he is mad
“Hmmm baby ba abun damuwa bane ai…kawai we should pray for the best…” Ta amsa mashi,
“Haka ne…did you tell your mummy .. Zan Kara aure…” Ya tambayeta Kai tsaye, bintu is very smart don dataji yayi using your mummy instead of mummy days Saba kiranta she feels maybe he heard something, yanda mum Dinshi take fada tasan kou nesan compound din kake zaka jita loud and clear,
“My mummy is Angry Wai ban Dade ba zaayi min kishiya…Amma ba komai she will come around in taga muna zaman lafiya…” Bintu ta amsa Mashi
“Well no body should mislead you….tunda nake tare dake ban San darajan ki kaman yanzun ba… you already have a very special place in my heart…any stupid act may take that respect away…am understood?…” Ya fada Yana Kallon gabanshi, bintu kura mashi Ido tayi tana kallon shi, juyawa yayi ya kalleta yace
“Am talking to you…”ya fada Yana kallon gabanshi
“Yes….kadai San kishi Dole ne kou…. Because am pretending to be ok doesn’t mean am not burning Inside…”ahankali ya Dora hannunshi Kan nata yace
“Pls I beg you in the name of Allah keep pretending… it’s really good to pretend…in ka iya pretending baa fiya ganin laifin ka…so keep doing so…” Ya fada hannunshi Daya Kan staring days Kuma a Kan hannunta, idanuwa ta lumshe,
“Nasan kina Sona…Kuma kina son farin cikina….so ki sani Babu yanda zaayi inyi maki butulci ta hanyar kuntata maki….” Ya sake fada Mata, ahankali ta daga mashi Kai alaman she believes him,
“Duk shawarar da zaa Baki in dai bana alkhairi bane don’t use it…kijira har in na auri Amira nayi treating dinki bad…” Ya fada Mata reassuring her to keep calm,
“Daddy makes it clear Kar in kuskura inyi hurting dinki and so is iyami.. so tell me why will I do anything to make you mad…”
“Baby Kar ka damu I trust you totally…ni ban taba tunanin zakayi hurting Dina in ka auri Amira ba…so Kar ka damu…” Bintu ta Fada Tana Dora hannunta Kan nashi
“Yauwa matata…” Ya fada feeling relieved,
“Kawai ki dauka in ya auro wata zaki dinga samun Enough sleep dinki a two days tunda I won’t be around to disturb you…balle ki dinga min kukan na matsa maki…” Dariya bintu tayi tana tunanin yanda yake da takura mutum Kan Harkan sex,
“Wai baby we never discussed about our sex life…kina ganin sex life dinmu is ok kou kina ganin Ina bukatar enhancement…” Idanuwa bintu ta zaro Tana kallon shi tana tunanin wa zai kashe da enhancement bayan Wanda yake Mata ma Yana fib karfin ta, he Rides her so hard that sai ta Fara mashi karyar cikinta na ciwo sai ya ragwanta mata,shi Kam Yana ganin tunda Amira ta Riga ta San namiji it’s really good yagi abunda zai samu number yabo a wajenta don ta taba jin labarin da ake cewa Mata Basu mantawa da namijin dake masu fire fire, he wants her to forget about wani Wai shi Habib, Dariya yayi Ya kalleta before yace
“Wannan kallon fa…” Ya fada cikin Dariya itama Dariya tayi tace
“Ba Dole in kalleka ba naji kana wata magana da ban Gane ba…'” ta amsa Mashi
“Ai ya kamata in tambayeki tunda naji ance Mata suna Raina mazan da masu masu cin hauka…ni Kuma ban San level dina ba…so still tell me am ok or I need more powers.. ” Bai karasa ba tace
“Chabdin…” Yanda tayi magana yasa faiz dairya Sosai.
“Meye chabdin Kuma…nidai tell me my stand…ance it’s good Mata da Miji suna maganar sex life dinsu yanda bazaa cutu ba…” Ya fada still waiting for her to say it
“Nidai a Kai enhancement kasuwa…or better still kayi saboda amarya…Amma ni abinda nake samu ya isheni… inshort yayi min yawa…” Ta fada Tana Dariya, lallai
“Kawai dai ke ragwuwa ce…lazy fellow kawai…” Fajz ya fada Mata,
“Naji…a barni a hakan…” Ta amsa mashi, Hira suka dingayi kaman bashi bane yake fushi dazun, he stopped by super market ya sayi some petty things sannan suka wuce gida, Yana shjga yace
“Baby kinsan I think cikina ya baci….Bari in shiga toilet in dawo…” Ya fada Yana shigewa da Sauri, Dariya bintu tayi still praying this man keep behaving like this kou da kuwa ya tsufa, she so much love him, dukda tasan she’s young tasan in har ka rike girman ka a wajen namiji bazaka samu matsala dashi ba kou kuwa ya auri Mata uku bayanka..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button