DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Thanks
1/5/21, 8:17 PM – Ummi Tandama: 10🧡💛❤💜ðŸ’?
Damata biyu
❤💜💛💚💙�

Zuwairat ummumaryam

1️⃣0️⃣

Not edited.

Did you know yanzun muna da Kaya kala kala,kayan gyara, gyaran na hakika, da akwai na Danko Wanda zai taimaka maki wajen gane sanyin gaba gareki kou kuwa normal gaba, Sannan da akwai zabon mallaka da hajiya agadaz take yowa 12k duk rowar mijinki sai ya sauya, tana kawo ciccibi at 7k da akwai gari kala kala Wanda ya kamata Kar ki Bari su Kare maki a cikin gidan ki, Ina wayanda zaayiwa kishiya, ki kwantar da hankalin ki, in har Zaki rike Hajiya agadaz Baki da matsala don amarya Bata nuna maki komai sai da chest, Baki wulakanta, Yar uwar ki fidda kudinki ki gyara aurenki, yanzun baa yayin boka kou malam don in kin Kai mashi kudi shi yaci Dadi ya kwanta, kece Zaki ci abunki da kanki Kuma yayi maki aiki, Yar uwa try ki maida kanki Yar gata da kayan hajiya agadaz, I was so eager to get back to you ladies saboda kayanta. I want duk ya mace tayi amfani da kayanta, ki gwada kiji ya abun yake,da akwai virgin again, maganin da in kin matsa wajen gam zaiyi a sale sabuwar first night, yanzun zamani ya sauya, zaman lafiya yafi Zama Dan sarki, the way to a man’s heart is through your pussy, yanmata ma sun Saya balle ke na halal. Mata ku rage rowa ku mori aurenki.

About slimming pills zaa sayar da each bottle dubu 8k Mai saye daga 3 Kuma 7k so Kar ki bari a barki baya look unique and elegant again.

Did you know we have royal honey syrup da chocolate irin na jaruma?, Well it’s available, in kin saya baiyi maki ba ki maido, har da zuman maza Yan minti biyar. Ki bashi Kisha mamaki but Yana da dan kudi fa.

Be Hala reader by paying 500, cikin darinki biyar da Zaki biya da akwai na mabukata ciki, endeavor to pay, make others grow, support others.

Wanna novel din na kudine, some people call me mama Allah yaisa lol, yes mana, it’s nothing for as long as on my right, don samun novel din Nan Zaki biya 500 ga account number 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, in kin biya ki turawa 08106102727 screenshot din biyanki ta WhatsApp. Did you know why buying my novel is beneficial?, We got to save each others contact. Dan Allah ban da Katin waya, wallahi Kati namin yawa har in rasa yanda zanyi dashi, waynada Basu da account zasu iya badawa a saka masu ta POS, na yafe maku KU biya 400 saboda suma Yan POS suna charging nasu, in kin biya zaa Baki takardan shedan kin biya sai ki daukeshi picture ki Turo min. Kar kuce yayi tsada pls. It’s not easy and it’s my longest novel ever. Insha Allah you won’t regret buying. Masu son inyi saving numbers dinsu don ganin hajar da muke sayarwa wannan ce damanki. Nagode

Free page.
Read
Share
Thanks

Ahankali faiz da jikinshi duk ya mutu ya juya kanshi kasa ya nufi kofar fita
“If ba sakare ba wane yaro Allah zai bashi whole company ya kula dashi bazai zage damtse yayi daidai ba…sai dan banzan taurin Kai da iya firing mutane… some of those people you’re firing are far better than you….” Faiz tsayawa yayi Bakin kofar yana sauraron abinda dad dinshi yake cewa, shidai dukda bai wani damu da wannan aikij ba he feels so downgraded, he feels so low right now, so insulted and gilted, alhaji dake magana is someone that kafin ya yaba maka then you must have done something very very very great, shi mutum ne da zai zageka tas da bakinshi kou ba don komai ba sai don ka gyara, kou cikin masu aiki a company dinshi suna tsoron yin anyhow because he will handle roughly, faiz ma raga mashi kawai yake don karamin aikinshi ne ya kirashi a gaban kannen shi ya tozarta shi, kuma yin hakan doesn’t mean Bai son danshi aa, he loves them sosai, duk rashin jin faiz doesn’t make him love him less, kou kadan he doesn’t hate him but Yana son ya gyara, yasan in har wannan Yaron Bai gyara ba ya kwanta dqma da akwai matsala because all the legacy he left behind zai Zama abun Wasa, Bai son ace Bayan mutuwar shi a saidawa Yan kasuwa company dinshi, Yana son Bayan Bai da Rai shi faiz yayi tsaye yayi aiki yanda ya kamata kowanne danshi na miji ya samu nashi company, kou wanna company dake hannun faiz nashi ne, it’s all his amma ha zai taba fada mashi it’s his ba until he starts doing the right thing, he made it look as faiz is working for him meanwhile he is working for himself, babu Wanda ya San hakan cikin family dinshi Sai lawyer dinshi, shi kadai yasan Kan abubuwan, Yana son daga Wanan company a samu wani just as cikin nashi company an samu about 4 company daga nashi, ya Zama Dole yasa danshi ya Zama Mai aiki tukuru, kumw kou da kuwa zaiyi ya samu ribar bazai yaba mashi ba har sai ya samu yanda yake so.

Faiz na tafiya Yana hawaye, ranshi ba karamin baci yayi ba, Bai nufi Bangaren shi ba sai ya nufi bangaren mum dinshi, falo ya tardata zaune ta dafa goshinta, she is still crying saboda haushi, tana jin yayi sallama ta Mike tsaye ta nuna mashi hanyar waje
“Iyami…”
“Kai…get out…. don’t bother talking to me until you start doing the right thing….” Ta fada cikin matsanacin ihu, Daman he knows his mom, Bata da sauki kou kadan, he knows yanda take da zafi if ranta ya baci, inshort at times he feels he takes some of her character, daam shi zafin biyu ya hada Wanda hakan yasa shima ba kanwar latsa bane, ahankali ya juya Saida yayi nesa daita ya tsaya ya juyo yace
“Am sorry….I hope some day…I make you happy…” Ya fada cikin sanyimurya Yana fita daga bangaren ta.
“Amin…” Ta fada cikin ranta, she have decided to rough handle him, she won’t even bother waking him up anymore, she won’t talk to him about the company anymore, ha tun yau take mashi magana ba and if really he wants to change da tuni ya sauya, now all she will be doing is to pray that he start doing the right thing, she’s praying for Wanda zai taimakawa danshi ya shiryu yazo, this will be her prayer points right now, she will be away from him physically but with him spiritually,.

Hajiya Fatima kuma tana Shiga bangaren ta har rawa ta farayi saboda farin ciki, she wanted to call her daughters ta Fada masu abinda ke faruwa sai Kuma taga it’s too early, Bata son in-laws dinta suji abinda zata fada masu don Kar ya Zama Kaman she’s a bad mother,  tasan anjuma zasu kawo yaransu weekend, then she will tell them what she heard with her own ears, cikin rawar jiki ta tafi bedroom dinta tana son Kira wata matan wan alhaji da suke very good friend, kawayene su na gidan gaba don they do Lots of things tare, kou sanda zasu aurar da yaransu kayan daki iri daya akayi masu, they gossip alot About hajiya kadijatu and faiz, kullum Suka samu Daman haduwa Basu da hiran daya wuce ta faiz saboda wannan company da aka danka mashi, Yana masu zafi sosai, wayarta ta dauka ta nemi number datayi saving da hajiya Saadiya, dailing tayi ta saka wayar a loud speaker tana jiran ayi picking, wayar Bata Dade da Fara ringing ba aka daga wayar da sallama, amasawa hajiya Fatima tayi before tace
“Antyna…Ina kwana…”
“Alhamdullilah hajiya…. lafiya Kika Kira da sassafe Haka…” Aka tambayeta daga chan bangaren,
“Ai na kasa Hakuri gari ya Ida wayewa…” Ta fada cikin rawar jiki,
“Toufa…me ya faru hope abun farin ciki ne….” Aka fada daga other side din,
“Hmmm…ai anty…Baki San abinda ya faru ba…yau da kunnena naji alhaji na cewa zai amshe company daga hannun wannan Dan yarbawam….” Tun kafin hajiya Fatima ta karasa maganar matar da take yiwa magana ta fada gud’a cikin matsanacin farin ciki,
“Finally…asirin yorubwa ya Fara karyewa….Amma wanna Is a very sweet news wallahi…naji Dadi…”
“Ai anty Baki kaini jin daddy ba… wallahi da kunnena naji alhaji na cewa inda yasan Haka wannan yaron zai Zama da kou kadan Bai daranta shi Kam sauran yaranshi ba..he even said daya sani ya bawa su maryama position a company…Wai har da shi da namijin baiyi mashi rana ba…” Ta karasa maganar ta cikin farin cikinsosai, kou jin voice dinta kayi kasan she’s so excited,
“Ai Allah ha azzulumin bawan sa bane…Yaya matan da akace Basu da amfani Basu da darajan aka aurar dasu har an Fara danasanin hakan… alhamdullilah…am so happy… anjuma zanzo gidan…ai wannan news said yafasa min waya sabida karfinta…yafi karfi wayar…””matar Ta fada mata from the other side of the phone,
“Ai Kar ki damu…ba sai kin zo ba…in yaran Nan Suka zo yau kilan da yamma in shigo….”hajiya Fatima ta fada Mata
“Tam shikenan…sai kinzo… wallahi nasan shegiya in taji sai tayi kaman ta kashe kanta…ita gata Mai da namiji…the controller of q whole family…I know she’s feeling ta amshe gida duka…” Matar Bata karasa ba hajiya Fatima tacr
“Ai har kuka naji tanayi…ai wallahi Allah yasa daga ranar Monday wani ya haye seat din…” Ta fada cikin farin ciki, Haka suka cigaba da hiran su suna labari sosai Kan su faiz da mamanshi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button