DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Bayan wata guda
Habib ya Shiga damuwa sosai ba don komai ba sai don already he knows Bai samun Daman ganin Amira da Kuma danshi, tunda ya rubutawa matar letter ta waya ya fada Mata he have family a Nan kano Kuma sunce Kar ya sake dawowa lagos if she’s ready to marry him tazo kano,yasan she’s never accepting his offer, so Haka abun ya Kare, he is so lonely, Yana gjdan uncle abdulrahaman Amma duk Yan gidan babu Mai tanka mashi, it’s like parents dinsu Mata su ja mashi kunne, kou kadan Bai da labarin Amira is getting married shi dai kawai ya rasa inda zai saka Kanshi, sannan Yana tunanin business da zaiyi da kudinshi don wannan zaman bazai tabayi ba, right now Bai son yayi aiki a karkashin kowa, alhaji ya fada mashi he will get him a job very soon amma.ba wannan bane matsalar shi, shi dai kawai he wants to get close to Amira Amma if da akwai wacce yake tsoro right now is her, he still remembers the terror he sees in her eyes, yasan in suka hadu she might still do more harm to him, gashi an fada mashj Kar ya sake ya je kofsr gidan alhaji Muhammad don in yaje duk abinda akayi mashi laifin shi ne, duk family Babu Mai Dan raga mashi sai wasu cousins dinshi uku maza sai Kuma ahmed da Kuma elder sister dinshi, he just wish zai iya turning hands of time da he would have had legal relationship da Amira da ya ajiye iskanci gefe. He regrets what he did to her. At least ya sameta suyi magana ta fahimta abun ya gagara, number ahmed yayi dailing ya kirashi Yana picking ya tambayeshi inda yake Ahmed ya fada mashj Yana office, he asked for the office address ya bashi ya bar gidan don zuwa wajen shi, he knows Ahmed da Amira are very close maybe zai iya taimaka mashi wajen getting in touch da Amira,
A bangaren Amira tana kula da kanta sosai giving her self the best kulawa da zata iya, she knows life is short so Bata Wasa da gyaran jikinta, she’s someone that will buy anything nor Matter how expensive kawai don ta gyara jikinta, ta Kara doubling suppliment da take using, skin dinta sai daukan Ido kawai yake, sannan she feels like new taking hajiya agadaz kayan Mata, tunda ta dage da Shan maganin gyaran no-no tagan change sosai, kirjin ta cika unlike before da suke kaman before da Basu da any cika sosai, sannan she feels her tightness sosai dukda bata wani bude ba because anyi Mata dinki, she loves the products Sosai and she feels suna karewa Zata sayi wasu.
Amira is someone da Bata da mance alkhairi at all, s rayuwar duniya the Important men in her life apart from dad dinta is Ismail da Kuma ahmed, yanzun da bikin ahmed ya gabato ta rasa me zatayi mashi don yaji Dadi, she have been thinking, Bata mance ahmed change her and made her who she is today ba, she remembered her inner wear ya Saya Mata, he is someone she can never forget not matter how life turn around, sannan fajz, shi Kuma irin son da yake nuna Mata gani take yayi yawa a matsayin ta na Wacce take da yaro out of wedlock, last week yazo da kayan gyaran fingers office Sai yasa ta Mika mashi legs dinta Yana cewa
“Kinga I will be doing this for you…Zan dinga wanke maki gashi…Zan wanke maki undies…Zan tayaki gyaran part dinki in bamu office ..zamu dinga cooking tare… zamuyi abubuwa da dama tare…I want you to know ba jikinki kadai bane matsala ta….I love to be your palliative… just steal me and do what ever you want with me…” ” in short babu irin kalaman da Bai fada Mata, he make her feel he loves her more,. At times Kuma sai tayi tunanin he loves bintu more saboda in ta kirashi suna tare he gives her all the attention kaman bashi bane ke Mata kalaman so da kauna, she loves him sosai for his character, bai da munafurci, in suna office Yana office dinta, in Kuma baj shjga office dinta ba zai kirata office dinshi, she just pray Kar ta rasa aikinta saboda yanda suke shirirta a wajen aiki yanzun, Most tana tafiya da wasu abubuwan office tayi a gida because a office baj barinta, hug and kisses Kam baa cewa komai kou tayi kokarin hanashi sai ya Fara fushi Wai ba sonshi take ba,Haka Nan datayi tunanin shi sai ta saki murmushi, kou da suna meeting data kalleshi sai ta sadda Kai kasa tayi murmushi, the thing is Basu fada they’re getting married officially a office ba amma an San suna soyayya, behavior dinshi is very loud that people knows he is In love,Yana da saka Ido sosai Because he always acknowledge any slightest change in her, like sai yace skin dinki ya Kara haske meye sirrin kou Kuma yace kinyi kaza da kaza, he sees she smells nice Wanda hakan yasa ta debo some of her turaren wuta daga Saya wajen Fatima MD wacce ke SOKOTO masu Dan banzan kamshi ta kawo office dinshi tana turara Mashi office, he loves it like crazy, it’s like having her in his office 24 /7, ( Kuna iya tuntuban Fatima md Kan number +234 806 729 5899 don sayan turaren wuta Dana jiki Dana wanka da take saidawa.)
ajiye wasu tayi Nan office din kullum sai tayi mashi hayakin a office, wani lokacin kafin yazo tayj mashi wani lokacin Kuma Yana Nan take mashi, she loves him that in Bai zo office da wuri ba dai tayi zaune tayi tagumi tare da zuba Idanuwa ta jirashi yazo, she feels totally lonely without him, office din na Zama so boring in Bai Nan, har wani irin ajiyan zuciya take saki if ta ganshi, sai yanzun ta Dan she have loved him tun ranar haduwar su, she remembers saying he is very handsome then daga baya behavior dinshi yasa ta dinga ganin he is a bad person, now Kuma she thinks a duk duniya Babu Mai saukin Kai kaman shi, he is totally wonderful, Adua kawai take Allah ya rage Mata kishi kanshi don duk sanda Bai Shigo office da wuri ba ta dinga tunanin suna Chan shi da matarshi suna holewa, sai ta dinga thinking maybe morning fun suke having da sauransu, she use to get depressed without him, sai tayi kokarin yin wani Abu da zai dauke hankalin ta daga wajen Amma sai ta gagara, at times sai ta dingayiwa kanta fada Tana cewa
“Kunji min butulci…ni da aka yarda in Shigo gidan nake kishi…ita da ta yarda ta amince a auro ni batayi kishi ba .. Allah ya sauwake…” Takewa kanta fada.
Bata San bintu is a better pretender ba, she hides her feeling dukda in fajz ya tafi office Sai ta dinga kuka knowing suna tare suna soyayya, she sees yanda always yake sauri zuwa office, koh bacci yayi kou Kuma ya neme morning harka sukayi cikin kaguwa yakr ya tafi office, gani take tafi kowa shiga damuwa sabida tasan he loves her more than her, Yana kokari sosai yaga ya faranta Mata Amma wannan diary din have ruined everything.
Faiz Kam he is so inlove and so happy, it’s like he is talking inlove over and over again with Amira, kullum Kara sonta yake, gashi Bak son yahkwa dad dinshi Magana yaushe zaa Saka biki tunda he already knows his father have him at heart so he knows when the time is right zaayi so Bai son yayi rashin kunya, the best part is suna tare always da Rana, he hates Saturday and Sunday because bazai ganta ba and Yana gids da bintu all weekend,
Yau tun cikin dare bintu ke ta faman Nishi, Daya tambayeta what is wrong sai tace Bata jin Dadi, now she’s acting on her sister’s advise na ta dinga pretending Bata da lafiya tunda juna biyu gareta don taga if he will still leave her unattend to, Wai in Tana Haka ita Amira zata San she’s important to him Kuma hakan zai rage yawan haduwar da suke, wato ta dinga pretending to be sick sosai tunda Daman a yanayin ta Dole ta dinga rashin lafiya. Yanda take Nishi ya mugun tadawa fajz hankali jawota yayi jikinshi yaji her temperature is not high, she’s normal but trembling,
‘bari muje hospital tou…” Ya fada Mata Yana mikewa zaune,
“No…banson sun bani magani….” Ta fada Tana Kara shige mashi jiki yayinda take Nishi to be feeling so much pain, shidai faiz Bai kawo komai ranshi ba so he hugged her so tight, gari na wayewa ya hada Mata ruwan wanka ya kaita tayi wanka ya kawo Mata tea ta amsa ta shanye tas ta Mike mashi cup ya amsa ya maida kitchen ya dawo yaga har da hawaye face dinta tana biting lips Dinta, Nan fa yayi forcing dinta suka je hospital, asking dinta akayi abinda me damunta tace kawai Bata jin Dadi Bata iya fadin inda ke Mata cewa, kunsan Dr da masu ciki sai cewa yayi a dinga Bata kulawa sai Kuma ta dinga Samun lots of rest, kafin su dawo gida kusan karfe eleven, suna shigowa faiz da kou wanka Baiyi ba ya shiga bathroom yayi wanka, he is Missing Amira like crazy and he knows Tana Chan tana Missing dinshi, baiyi wasting time a bathroom ba ya fito daure da towel, bintu na jin motsi zai fito ta sake lullubewa tana kuka, kou Mai Bai shafa ba ya dawo ta zauna looking so disturbed Yana Cewa
“Baby you’re getting me more worried…. what’s wrong pls…” Ta fada Yana cike bargo daga face dinta yaga ta hada zufa sai kuka take
“Jikina baiyi min dadi…”
“Oh my goodness…am sorry…pls ki kwnata ki huta…in leka office kou hour guda ne in dawo…” Ya fada Mata sounding so calm
“Wayyo…barina zakayi…in ma mutu kafin ka dawo fa….” Ta fada cikin kuka
“Inna lillahi waina ilaihi rajiun…why will you say that baby..”
“Ni kadai nasan how am feeling ..I feel pain I can’t describe…”ta fada mashi tana kuka, Shuru faiz yayi Yana kallon ta, he watch her weep like Sosai, legs dinshi ya saka cikin blanket din Yana cewa
“You will be alright… yanzun sleep…rest… kinsan Dr yacr ki dinga hutawa sosai…”
“Ni bazanyi bacci ba…If I sleep you will go to office…”ta fada cikin shagwaba
“Wane office zani Bayan my baby is sick…nidai I pray Kar wannan sickness ya damu babyn cikinki ..” ya fada hugging so tight, bintu dake lafe jikinshi murmushi ta saki tare da sakin ajiyan zuciya
“This is a wonderful plan..” ta fada Cikin ranta.