DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilahi
3/25/21, 8:15 AM – Ummi Tandama: 103💚🧡💜💙â¤ðŸ¤?
1ï¸âƒ£0ï¸âƒ£3ï¸âƒ£
Bintu makalewa tayi a jikin fajz shims ya riketa Amma Sam heart dinshi Bai Nan, it’s with Amira, he is wondering what she’s doing right now he knows she’s waiting for him, daddaure face yayi yayinda yake rubbing jikin bintu, he wants her to sleep, he wondered wane irin ciwo ne temperature din jiki Bai zafi at all, her body is normal, kou Dr dazun Bai ce ga exactly abinda ke damunta ba, kawai he is so lonely dukda ga mutum jikinshi hannun bintu yaji Kan Tummy dinshi tana rubbing kadan kadan zuwa kasa maranshi, faiz dake cikin damuwa Because be didn’t see half of himself today ya maido tunanin shi Yana sauraron abinda bintu take mashi,bintu dake cikin blanket tana kallon skin dinshi da chest dinshi suddenly feel horny, ji yayi ta tura hannu cikin towel dake kugunshi, ahankali ya daga blanket din Yana Kallon hannunta, Daman kanta da jikinshi ke ciki shi nashi Kan na waje,
“Meye Haka…” Ya fada Yana Kallon hannunta that is already on his manhood,
“Meye?..” itama ta fada cikin tsantsan shagwaba, kallon hannunta yayj ya kalli face dinta yace
“Wannan ne damuwar ki?…kou Baki da lafiya…” Ya tambayeta
“Am sick fa….”
“Kou dai Yunwar d**k kikeji…”ya fada sounding a bit naughty but angry, banza bintu Tayi dashi tana sake tura hannunta cikin holding abun, da sauri ya zabura ya cire hannunta daga jikinshi Yana cewa
“Ke van son iskanci…kice Baki da lafiya ki hanani zuwa office Sai yanzun ki dinga min iskanci…” Ya fada Yana sauka daga kan gado Yana daure towel dinshi, kuka bintu ta farayi tare da lafewa Kan gado ta rungumi pillow tana cewa
“I know ba don ka so kake zaune Dani ba… just go to your office tunda da akwai your VIP chan…”Bata karasa ba yace
“So this is what it’s all about kou…”
“No… it’s not…am sick Kuma bazaka iya Zama Dani ka bani abinda nake so ba…” Ya fada Tana kuka
“Oh ni…ni wallahi ban son wannan kukan…. it’s what I hate the most… yanzun dai don’t touch me…I am here to see you get well…” Ya fada Mata Yana komawa ya zauna a bakin gadon Yana harde hannuwanshi Kan chest dinshi, he feels so imprisoned, baison yayi abinda zai Zama Kaman Bai damu da ita ba da ya bar gidan Nan yaje office, he just wish his dad will call him now yace yazo office, ya rasa yanda zaiyi, bintu sake matsawa tayi kusa dashi ta rungumeshi, Haka dai ya zauna har karfe 12 daga baya bacci ya daukeshi tare daita.
Amira Kam yau Sam office babu Dadi,
“Auren me Mata da takaici…”ta fada sounding so bored and angry, she knows in ba kaddara ba she’s not the type da zata auri mijin wata, she’s the type that hate sharing balle Kuma Sharing the person she loved, kwata kwata office baiyi Mata Dadi ba, tana da file da zata duba da Kuma some other things to do Amma rashin faiz yasa Sam Bata son yin komai, she she’s totally in love with him now and she knows it, she just feel she want to go back to when dayazo da Kar yazo duk daya ne, yanzun Kam she feels in Bai Nan the whole company is empty, she loves him that kou da Bai Nan she feels his presence, wannan abun da takaici yake kou irin ya kirata ya fada Mata yau he is not coming because of this or that Amma shuru, har karfe Sha biyu Babu Kira sannan Bai zo ba, she wants to call him Amma she can’t, she won’t because shi ya kamata ya Kirata ya fada Mata dalilin daya sa bazai samu zuwa ba,
“In na kiraka ai rainani zakayi…tunda baka damu Dani ba aje a hakan…”ta fada sounding so Angry, yau ya kamata su leka gidan gona sai Bai zo ba,
“Let me do it without you…”ta fada tana Mikewa, tasan in Bata je ba he will be feeling it’s because he is not around,.
“Baka San halina ba….if na kulle ka shikenan ka fita Raina Kuma…” Ta fada sounding so pissed off, laptop dinta ta tura gefe sai Kuma ta tsaya Tana tunanin why did she even do that, gyara Vail din kanta tayi ta dauki wayarta xaga saka cikin bag sai Kuma tace
“Let me drop it here yanda kou ka Kira I won’t peak…Kuma I won’t call you…” Ta fada cikin bitterness, she’s not mad that he is not at the office or that suna Chan suna Jin dadin rayuwar su kawai she’s mad that be won’t just call her to tell her dalilin daya Bai zo ba, har ta Kai Bakin office dinta zata fita driver ya kaita gidan gona Sai Kuma ta tsaya, kawai sai ta Fara kuka, she couldn’t hold it any longer so she have to shed some tears, ahankali ta koma ta zauna Kan seat din da mutane ke Zama in sun shigo office dinta sai ta Fara kuka,
“Allah yaisa Habib…ban yafe maka ba…” Ta fada Tana kuka, duk sanda zata shjfa wani serious damuwa sai ta yiwa Habib Allah yaisa,. He is the foundation of all her pain he made her who she is today, Amira Bata tashi taga mahaifiyar ta da kishiya ba so koy sau Daya bata taba tunanin zata zauna Bayan wata ba Amman yanzun gata Nan zata vayan wata, watan Dan take ganin ta fita da komai, she’s so sad right now, crying zai taimaka Mata ta rage nauyin dake zuciyar ta, she feels inda ba cikin shege tayi ba there’s no way da zata Fara kallon Mai Mata, what she’s feeling right now is Bai ma damu daita ba that all he is telling or showing her is lie, she feels inda ya damu da ita kaman yanda yake nunawa babu kamanta he should have just called her instead of leaving her like this.
“Can I do this?..”was abinda ta fada cikin kuka,
“Can I be his second wife?…” Ta sake adding
“Tun ban shjga ba baj gan tsaraici na ba yakr iirjn wannan Abu…in na shjga ya kensn…”ta sake Fada, sai da taji zuciyar ta ya rage nauyi ta Mike ta Shiga bathroom ta wanke face dinta ta dawo ta gyara face dinta before ta fita looking so ok like nothing happened. Tana fita ta shjga Motar company aka kaita gidan gona bayab ta bar wayarta office, in ta dawo ta gan miscall dinshi kou daya ne she will be ok.
Habib Kam Bayan ya samu ya isa office din ahmed Suka gaisa, Kallon how disturbed he is looking Ahmed yayi ya tambayeshi what’s wrong, ajiyan zuciya habib ya saki before yace
“Pls taimaka min zakayi…Ina cikin damuwa sosai…nasan I am the bad egg of the family Amma pls kayimin Rai…”
“Wai me ya Fara…” Ahmed ya tambayeshi Yana kallon yanda yake magana kaman ba arrogant and Casanova Habib ba
“Well it’s about Amira…I know Kuna da kusanci daita…sosai…pls…I want to see her…Ina son muyi magana daita…Amma the problem is daddy yace Kar in Kara zuwa gidan shi…pls zaka iya tsayamin ka kiramin ita kou ka rakani office dinta muyi magana..” irin kallon da Ahmed ke mashi ya nuna Sam it’s not possible, Habib Bai Bari Ahmed yayi magana ba yace
“I beg you…ba wani Abu zai kaini wajenta ba…I want to ask her for forgiveness…she haven’t told me she have forgiven me…. sannan Ina son in nemi second chance.. “da sauri Ahmed yace
“Lallai ma…. you’re very funny…irin she’s made for you alone din Nan…wato tunda Kai ka watsata Dole Kai zaka aureta…or in ba Kai ba nobody will come for her again. .” Ahmed ya fada cike da takaici,
“Aa…ba Haka bane….kawai I feel if she wants to be happy…we should be together… it’s not all about abinda ya faru a tsakanin mu… it’s about how I feel kanta… wallahi inason Amira…. she’s my first love…rudan duniya ne yasa na kasa tantancewa sai yanzun…”Dariya ahmed Daya San halin Habib ya saki cike da haushi yace
“Su first love manya… wato she’s your first love Amma ka dinga jumping from one woman to another…ka dinga shiga Nan Shiga chan…well let me break it down for you… you already loose her….Amira is getting married very soon…Kuma kasan wa zata aura?…he is the son of alhaji haruna labaran….am sure you know who am talking about…” Ahmed ya fada Mashi, Habib kallonshi yayi Yana tunanin it’s not possible at all, yasn bazai taba yuwa ba with her former life she can’t be with another that knows her secret sai kilan baa fda mashj ba, budan bakinshi saj cewa
“Hope you’re joking…nasan Wasa kake min… you just want to pull my legs…” Ya fada cikin little damuwa
“Kasan bamu irin wannan Wasa da Kai ai…am serious…”Ahmed ya amsa mashi
“Mmmm Amma baa fada mashi gaskiya ba kou….baa fada mashj she have a son for me ba…”
“He knows…but he loves her…so kawai kaje ka zauna ka huta… just go and look for something to do and keep asking Allah for forgiveness…kilan ya baka wata Nan gaba…” Ya fadawa Habib Daya duk jikinshi yayi Sanyi, yasan kou da bakin cikin son da yakewa Amira aka barshi an Gama dashi, yasan it’s a very huge punishment for him a barshi da kaunarta bayan wani ya aureta
“Inna lillahi waina ilaihi rajiun…” Ya furta under his breath
“Zancen asking for her forgiveness kawai kaje ni zanyi Mata magana….I know she won’t want to see you…” Ahmed ya fada mashi
“No pls…kawai ka taimaka min…I want to see her…I want to talk to her…I need to speak to her…Dan Allah ka taimaka min nasan tana Ganin mutunci ka…” Habib ya fada kaman zaiyi kuka
“Kaida akace baa sonka a gidan ya zaayi ka ganta…Ina zaka ganta in ba gjdansu ba…I won’t voilate rules din Daddy because of you….”
“Pls kou ba aa gida bane…I want to see her…pls ka rakani office dinta… I need to talk to her Dan Allah…”Habib ya fada Yana kokarin sauka daga Kan kujeran da yake zaune Yana cewa
“You’re my only hope now… Kai kadai nake dashi a wannan family din…I beg you kayi min Rai…” Habib ya fada yana kneeling
“Pls ka tashi…ka tashi… yanzun dai da akwai abinda Zan iya promising dinka…I will talk to her first…don bazan kaika office dinta without telling her ba…ban son a sake samun matsala at all…” Ya fada mashi
“Ok…a hakan ma na gode…pls call her now…” Habib Daya koma ya zauna ya fada sounding so tensed, he feels in yayi magana daita zata iya yarda, he knows Amira ta damu dashi too that duk abinda yayi Mata she will surely come around if he keeps
Begging her she will listen to him, he feels babu Wanda Amira ta dace dashi sai shi Kanshi, he knows he will give her all the care he needs,
“Ka Bari tukun ai I promise I will talk to her…”..
“Pls I beg you talk to her now… Start now…pls..”ya fada sounding so anxious, babu musu ahmed ya fidda wayarshj ya Fara Kiran Amira but unfortunately Bata dauka ba because tana gidan gona, sau biyu ya Kira Bata daga ba,
” Ka dai ji Bata daga ba…so you will have to let me call her…nasan she will call me back in ta gan miscall Dina…” Ahmed ya fadawa Habib da duk ya damu, shi dai Habib ba Haka yaso ba, yaso ace ya sunyi Magana daita. Bai da choice ya Mike sukayi sallama ya fada mashi he will keep calling don yaji yanda sukayi daita,.