DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Faiz Kam bacci sukasha Bai Farka ba sai wajen karfe uku, da sauri ya Mike har towel dinshi na faduwa ya Shiga bathroom Bayan kaman minti goma ya fito da alwallah, har lokacin bintu na kwance, Kaya ya saka ya dauki wayar yaga kou Amira ta Kirashi sai yaga Babu miscall dinta kou Daya, hakan ya Dan motss mashi Rai
“Daman Baki damu ba..I know you’re managing me…”ya fada Yana maida wayar ya ajiye, sai Kuma ya kasa da zai fita sai ta dauki wayarshi, still Yana zuwa falo sai yayi tunanin Bari ya jira yaga kou zata kirashi, haka yaje yayi sallah ya dawo ya sake duba wayar yaga Babu miscall dinta still dai na wasu workers dinshi, yanda ranta yake bace Haka nashi ke bace, he feels at least ta kirashi taji why Bai zo ba, daki ya shjga ya tsaya Yana kallon bintu dake kwance, she’s sleeping so peacefully, ahankali ya taka zuwa wajen ta ya Dan tabata yace
“Tashi kije kiyi sallah..” ya fada atakaice Yana fita daga dakin, wayarshi ya dauka yayi dailing number ta, har ya Gama Ringing baa dauka ba kasancewan Bata je gidan gona da wuri ba Kuma it’s very far,
“Oh she’s not even picking…hmmm lallai ma.. “ya fada a zuciye Yana ajiye wayar, he feels so bad and he is not only mad at her har da bintu, sanda bintu tayi sallah ta fito gave dinshi Babu walwala at all, ya gumke like he use to do, daman dsurewa is among his hobby don Haka Bai jin euya ya sauya cikin Dan kankanin lokaci, bintu na Ganin yanda ya sauya ta Sha jinin Jikinta, tasan he is angry, tana Zama ya kalleta yacr
“Ya jikinki…” Ya tambayeta Kai tsaye
“Da… sauki “ta amsa mashi Kanta kasa, can I go out now?..” ya fada Mata Kai tsaye like he is asking for her permission Amma Sam ba Haka bane,
“Ok…” Ta amsa kasa kasa sannan tayi adding
“Ai I feel better…” Ta amsa mashi,
“Me zakici…” Ya tambayeta sounding caring Amma face dinshi kaman Bai taba Dariya ba
“Am not hungry…” Ta amsa mashi, Mikewa yayi ya shjga Shiga ciki Yana cewa
“When am coming back Zan taho maki da favorite dinki…” Ya fada Mata Bai jira amsar ta ba ya shjga ciki don ya sauya Kaya, he is Rushing ba don komai ba sai don ya tarda Amira office, he knows in baa office ya tardata ba in gida ne he won’t do her the way he wants to do her right now, Yana son ya fada Mata duk sanda Bata ganshi ba she should call and show she cares about him bawai ta dinga jiranshi ba, he wants to tell her ta dinga nuna mashi so kou da kuwa Bata sonshi, Yana fitowa ya dauki keys Dinshi ya fice kawai. Bintu dake zaune sai taga Sam her plan didn’t work and doing it again won’t even help, gashi ta hanashi zuwa wajen aiki don Kar ya ganta yanzun Kuma he is going to see her. Ajiyan zuciya kawai ta saki tace
“Na hakura…kou ba Komai he shows he respects me…let me not ruin that…” Ta fada cikin sanyimurya. Fajz na fita ya kalli agogo yaga kusan 3 da rabi, he just pray Kar ta bar office kafin ya iso.
Amira Kam zuwa gidan gona really help her Alot, she didn’t have much time to think again, she was going through Daman zaka Bata a kalla hour guda da Yan mintuna Kan hanya wajsb zuwa da dawowa, kafin ta dawo daga gidan gona uku ya wuce, she took her phone and saw his miscall, Bai Dade da kiranta ba, Baki ta tabe taga shima ahmed ya kirata, number shi tayi redialing Yana picking Suka gaisa, Nan ya fada Mata he called and she told him ta leka gidan gona ne, Hira suka Dan taba ta tambayeshi hope ba wata matsala yace
“Ina son muyi magana…Amma ki Bari zanzo gida anjuma…”
“Yaya what’s the problem…” Ta fada
Cikin damuwa
“Aa nothing serious…wata alfarma nakeson inzo nema ne ma ne..” ya fada Mata
“Alfarma wajena Kuma Yaya…well ka sani kou meye it’s done…ka wuce ka nemi alfarma wajena… you’re above that…kou me kake so is done…” Ta Fada mashi, dariyar farin ciki ahmed ya saki yace
“Ok sai mun hadu…Kuma na gode da karammawa. “
“Kafi karfin godiya Yaya… yanzun dai sai kazo…Inason in Yi sallah Nima in tafi gida…”
“Ok…Ina fajz…”
“Yaya yau vaizo ba…”
“Why what happened…” Ya tambayeta
“Nima ban sani ba…”
“So you didn’t call him…”
“Yaya ka mance Yana da Mata?…i.cant just keep calling him to ask if he is coming or not…Kar in dinga batawa matarshi rai…”ta fada ranta bace
“Gaskiya hakan Bai kamata ba…”
“Nidai Yaya gaskiya am feeling I can’t do this…”
“Pls don’t say that…pls…”ahmed ya fada Mata as ya gane inda ta nufa
“Yaya in kazo zamuyi magana…” Ta fada mashi
“Ok…Amma maganr you think you can’t sam bai taso ba…”
“Hmmm Yaya kenan…kawai sai kazo…” Ya fada sukayi sallama. Ajiye wayar tayi ta shjga bathroom din nan office dinta.
Sai da tayi both zuhr da ASR sannan ta fito ta nufo inda motar company da ake daukan zuwa office a maida ta gjda yake, another abun haushin is that he called just once, only once like irin Bai wani damu ba, she knows in Ahmed ne zai kirata not only once, she knows matarshi tana iya sauya Mashi raayi kanta, ta shjga Mota driver ya Shiga gaba ya tada Mota yayinda Mai gadi ya bude masu gate, sauran kadan da motar faiz da Wanda Amira ke ciki sunyu clash, tunda ta daga Kai ta kalli Motar shi ta kauda Kai Bata sake kallon shi ba, hannu faiz yayiwa driver da yayi baya shi zai shigo, Amira gani tayi zaiyi baya tace
“Malam meyr Haka…” Ta fada sounding so angry
“Maigida yayi min hannun in koma…”
“Then ka Bari in sauka sai ka koma tunda vaka ganin ya kamata ka fita tunda you’re halfway kafin shi ya shigo…”ta Fada tana bude motar in so much anger, faiz dake zaune cikin Mota yaga ta bude motar ta fita yayinda shi Kuma driver yayi baya don bashi Daman Shiga, yanda Amira ta hade Rai ya kalla yace
“Lallai ma… it’s on…”ya fada Yana bude motar shi daga inda yake tsaye a bakin gate.
.Mata hmmm… Haka suke fa…cikin dabara sai su raba relationship… just little move by bintu ya kawo matsala, especially in both Basu da hakuri
Mata da akwai kayan Mata kala kala, daga na Sanyi, na mallakar kasa, na Bata gaban kishiya na dambun nama Mai kyau sosai, ciccibi, Naman akuya Mai tarin sirri, Goron tula syrup, tsimi Mai kyau, Zuma Mai kyau,. Duk kyauwun ki ki Kara da wanka, ki tabbatar Kar ace gidan ki babu anything na kayan gyara, yanda Kika iya budgeting kayan kwalliya kayan Miya kayan gayu Haka Zaki dinga budgeting kayan Harkan bedroom, in har sex life dinku is boring aure Bai lasting, amma in har duk chakwakiya da zaayi Kuma dare yayi Ana Samun yanda akeso wallahi sister Baki mantuwa, da akwai amarya set daga 20k zuwa 100k medium Kuma 50k Wanda ke dauke da har su ciccibi da Naman akuya da dambun nama, sai shi Kuma na 100k zaa hada maki da Royal jelly da ma wasu suppliment masu kyau. Pls sister ki gyara, in ku biyu ne ba asiri yasa ya makalewa yaruwar ki ba, wasu sai suce asiri ne, well not all is asiri, Yana tsoron yayi Mata anyhow ta hanashi abun arziki, in har ita ta Fara gyara then ta gama dake don duk abunda zakiyi ba lallai ki burgeshi ba, you’re welcome to buy from us.
Alhamdullilahi
3/25/21, 8:15 AM – Ummi Tandama: 104🤎â¤ðŸ’™ðŸ’œðŸ§?
1ï¸âƒ£0ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
Fajz sauka yayi daga cikin Mota shima ya fito ya tsaya waiting yaga what Amira will do kawai sai Amira da kou kallon inda yake batayi ba sai ta wuce shi Kaman nobody is there faiz was so shocked that he have to look at himself to make sure he is not invicible, Mai gadi ya kalla yace
“Ka ganni ?..” ya tambayeshi cike da mamaki,
“Eh…ranka shi Dade…” Maigadi dake rike da gate ya amsa mashi, juyawa yayi ya kalli Amira da tafiya kawai take a tsanake ya bita da sauri yana cewa
“So Baki ganni ba…”ya fada y
Bayan ya taddota,Amira da wani irin haushin shi kawai take ji Bata kou juyo ba Balle ta kalleshi, the good thing is area din is not a residential area so Babu kowa,
“Am talking to you!!..”ya daka Mata tsawa, kallon shi tayi ranta bace tace
“Malam don’t shout at me…pls..” ta fada yaga Idanuwan ta kaman tayi kuka
“Then why kina ganina Kika taho as if Baki ganni ba..” ya fada Yana Dan sauke voice dinshi
“Because na gama aikina…and it’s time for me to go home…”ta amsa mashi atakaice trying to turn away from him
“Yanzun shikenan ban da darajan da Zaki tsaya saboda ni…is that fair…I even called you Baki daga ba…”ya fada cikin damuwa Yana kwantar da murya don yaga cikin fushi take and he have never seen her like This
“Daga baya kenan…” Ta amsa mashi tana juyawa
“Amira wait…pls wani Abu ya faru?…nayi maki laifi ne… you didn’t bother calling me…”
“Oh I should call you so that matarka ta dinga tunanin Ina damun private time dinku…. sorry I can’t do that… inshort I can’t do all this…ban iyawa…” Ta fada tana taking steps, fajz tsayawa yayi trying to understand what she’s saying, shidai he is confused, yazo da fushi Amma it seem nata ya fi nashi, she’s totally angry and she’s talking in anger
“What is it you can’t do…menene…me yayi zafi….in banzo office ba bazaki iya kirana kiji why banzo ba…sai ki Kama fushi dani… does that make sense to you?…” Ya fada yana biye daita
“Kai Kuma bazaka iya Kira ka fadamin why you won’t come ba?… anyway gida zani sai anjuma…” Ta fada tana Kara Sauri
“Fine… you can go..Daman sona kike ba… you accepted me because am your only option…”ya fada out of anger Yana tsaye bai sake binta ba, Saida ya Gama magana ya dafe bakinshi tare dacewa
“Ouch…” Under his breath as he thinks Bai kamata yace hakan ba, Amira ji tayi kaman an soketa da mashi har cikin lungs dinta, tsayawa tayi tana tunanin so shima zai fada Mata irin wanna maganar, wato shi kadai ne only choice dinta wato nobody, tsayawa Amira Tayi tayi taking deep breath tayi exhaling before ta juyo gareshi da idanuwanta kaman garwashi
“You’re not my only choice…and I will proof that to you…” Ta fada tana before ta juya ta Fara hawaye tana tafiya,
“Am sorry…I don’t mean what I said….pls…kiyi hakuri…am not your only option…kiyi hakuri…I will never say anything like that again…”fajz da ya Shiga matsanacin damuwa because of yanda ta amsa mashi ya fada, Yana kallon yanda take daga hannun ta zuwa face dinta yasan she’s crying, ya rasa why yace hakan, it’s going to be kaman yanason zaginta da past dinta alhalin shi kanshi yayiwa Kanshi alkawarin babu Wanda zai tado past dinta ya yarda dashi kou ita,
“Sorry pls…” Ya fada Yana binta ,Amira didn’t respond to him kawai hawaye take, she feels so insulted, wato tin baayi auren ba kenan, in anyi it will be a different story she knows da wuya a samu Wanda won’t insult her or tell her anything to make her remember her past, this is the main reason she doesn’t want to get married, shi yasa taso tayi Bakin cikin rabuwa da ahmed because at least kou xai fada Mata magana it will be easy Amma like fajz shi ya fada Mata kilan Nan gaba matarshi da dangin matarshi su fada Mata, she can’t do this at all, she will rather stay unmarried da a dinga zaginta da past dinta, she needs no more pain in her life, inda she’s weak da kilan yanzun heart attack ya kasheta, faiz da duk hankalin shi ya tashj as he sees her crying yace
“Dan Allah ki yafemin…who will I be the last option of someone like you… someone as unique and special like you…nasan kou bani many more will come…many more will rush you…am sorry pls…” Ya fada Yana tafiya as itama Amira tana tafiya tana goge face dinta new tears na fita saboda bakin ciki, ya Dade Bai Shiga tashin hankali irin wannan ba seeing her cry and because of what he said,
“Am sorry pls…I will never say anything like this again…kou aure mukayi na fada Maki anything that will make you remember your past ki maidomin sadakina…I beg you..” ya fada Mata
“I can’t just marry… you… I can’t do it…” Amira ta fada mashi cikin kuka tana tafiya, fajz tsayawa yayi ya kasa moving as he heard what she said, it’s so unfortunate, he wants to say another word Amma Bai San yanda zata dauketa ba kawai sai yayi Shuru Yana tunanin wannan Yarinyar Bata sonshi and he feels she’s never going to love him, he feels so heart broken sosai, tamkar ya Dora hannu bisa Kai ya dinga kuka Haka yake ji, Sam Bai gan abinda zai sa ta fada mashi hakan ba, ahankali ya juya Yana tafiya ahankali Yana skipping kasa kaman Bai gani sosai, Yana komawa cikin company yasa driver y maidata gida. Shi Kuma ya wuce office dinshi. Amira na zuwa gida Bayan driver ya ajiyeta ta shjga dakin mom dinta, she looks so dull, Zama tayi Bayan ta gaida mamanta hajiya sai kallon ta take,
“Mummy…” Ta Kira mamanta,
“Naam…” Hajiya ta amsa Mata waiting to hear what she have to say as she knows jin sirrin kou damuwar Amira is not something that happens everyday, tasan duk cikin yaranta Babu Wanda yafi Amira zurfin ciki don what happened between her and Habib says it all, if har yarta tana under her roof suna samun affair da danuwanta kuma har yayi Mata ciki Kuma taki Fadi he is responsible it’s the highest level of zurfin ciki,
“Pls… would it be wrong if na zauna gida banyi aure ba?…”Bata karasa ba hajiya tace
“Inna lillahi waina ilaihi rajiun…” Hajiya ta fada cikin damuwa as she thinks kilan su fajz have call off again dukda baban Amira ya riga yayi magana da family Dinshi duk sun bada acceptance dinsu, Allah kadai yasan yanda zuciyar hajiya ke bugawa
“Wani Abu akayi Kuma?…” Ta tambayi Amira
“Mummy…kawai Ina jin vazab iya aurenshi ba…bazan iya auren Mai Mata ba…I will just be at home har ranar mutuwata…”Amira ta fada
“Bangane bazaki iya auren Mai Mata ba…baya kin bar kanki cheap for Habib wane saurayi Mai gata zaizo ya aureki… you already kill that chance to be an only wife…”Hajiya ta fada sounding so angry at her, Amira da knata ke kasa Fara kwalla tayi tace
“Mummy I have been through Alot…banson in auri mutumin da yake ganin inda wasu zasu zo da kilan bazan amince mashi ba… mutumin da thinks he is the only option I have…” Amira ta fada kanta kasa tana hawaye
“What are you driving at…” Hajiya ta sake asking dinta
“He feels in bashi ba I won’t get another man…”
“Who knows if he is right…” Hajiya ta hantareta
“Ai ya karya ya fada ba… it’s the real fact…” Ahankali Amira ta Mike ganin she’s not having her mother’s cooperation tace
“Shikenan…I will talk to Dad…”
“Ai ba talk to Dad ba…Allah yasa uban dad zakiyi wa magana…in Kinga baayi ha tou shi ya fasa…Wai a begger nada choice Daman…yanda kike kinason kibada zabi?..ai you loose it already… Wallahi kou ata hudu ne dole kiyi… nonsense…”hajiya ta fadawa Amira dake barin dakin tana kuka. Hajiya fada ta dingayi ta inda take shjga ba ta Nan take fita ba, takaicin Amira yayi Mata yawa, kilan Bata San she’s now a second hand ba da takeso tayi yanga, har dakinta tabita tana Mata fada, already Amira tasan Bata da yanci, bazata samu irin yancin da Mata suke samu ba, tasan kou Miji kou kishiya zaga zageta kou ta kuntata Mata bazata iya kawo kara ba because she won’t get any support, wannan abun Yana Mata ciwo, wato ita a Haka zata Kare cikin bakin ciki,. Bata Dade da fita ba Ahmed ya shigo, he was angry to see her sad, when he asked her sai take fadamashi what happened today and what faiz said, shi kanshi sam bai gan abun fushi ba
‘”well kawai abinda na lura dashi is kina son faiz sosai…and you don’t want to share him with her… “Ahmed ya fada mata real point of the whole thing, da sauri Amira ta girgiza mashi Kai tace
“Haba aa…kawai dai I don’t want to marry Mai Mata… especially him da yafi son matarshi da kowa..” ta fada mashj, Dariya Ahmed yayi tare da girgiza Kai,
“Imagine fa…kedai kawai just say it…say Baki son aurenshk saboda kishin shi da kike…well pls Kar ki Bari faiz ya San da abinda ke damunki don Yana iya sakinta just to be with you… that’s how much he loves you…” Ahmed ya fada sounding straight,
“Haba…Yaya kaima you think he loves me more than her…so yyai confusing dinka kaima…well ba Haka bane…he loves her sosai… she’s his everything…i wonder why he wants to drag me into his family while it’s all perfect…and imagine what he said to me…”
“Amira I know faiz Yana sonki fiye da wata ya mace….did you want me to proof that to you…” Ahmed ya tambayeta
“Nidai Yaya a bar maganar…I can’t marry him…ba son in samu ciwon zuciya…if Daddy ya dawo I will talk to him…mummy taki understanding Dina but I know he will…”ta fada mashj,
“Baki yarda da abinda na fada maki ba kenan… then wait kiji…” Ya fada mata, wayarshi ya fiddo ya nemi number faiz, tunda Amira ta tafi faiz na office ya rasa yanda zaiyi, he feels like calling his mom said yake ganin in har ya fada Mata what Amira Said Ana iya fasawa don mum dinshi tana da irin Wannan zuciyar itama, sannan he wants to follow her home Amma Bai son abinda zaisa ta sake fada mashj wata maganar shima ya Rama abun yayi worst, right now Bai son ganin kowa har bintu, he feels bintu intentionally stop from coming to office, Yana zaune Kan seat dinshi sai juyawa kawai yake looking so confused, duk workers sun tafi gida amma sai masu gadi, the place is very quiet, karar wayarshi ya maidoshi hayyacinshi, ahankali ya Mika hannu ya dauki wayar yaga it’s Ahmed, da sauri yayi picking da sallama,
“Wai what’s happening ne tsakanin ka da amira..”inji Ahmed bayan sun Gama gaisawa da faiz
“Hmmm…Amira Bata kaunata….ta nuna min Bata Sona….”faiz ya fada sounding so disturbed, Amira lumshe idanuwa tayi kanta kasa,
“Me ya Faru…she told me some stuff and I want to know abinda kayi Mata…”
“Babu abinda nayi Mata… asalima itace tayi min laifi…I didn’t get to come to office because bintu Bata da lafiya har hospital na kaita…she didn’t call me to ask why ban zo ba …I called her Kuma Bata daga ba…at Least ta kirani Bata iyawa Because I don’t have that position…bani da matsayin da zata kirani taji if am fine or not…” Bai karasa ba Ahmed yace
“Aa ba Haka bane…I asked her why Bata kiraka ba tace it’s because Kar matarka tagan tana damunku…”
“What nonsense… saboda bintu sai taki kirana tunda she knows it’s no more secret…kou bintu Bata sani ba did she have a say in my affair…in Mata hudu nakeso sai inyi… you know how it’s with bintu…Kai kasan komai Ahmed…”
“I know….kawai she’s so much in love with you ne…kishinka take . She’s feeling Bata son ta aureka Because…” Ahmed Bai Karasa ba faiz yace
“You know saboda Amira Ina iya sakin bintu….I can let her go don bason abunda zai tada Mata hankali…”Baki Amira ta tabe cikin ranta tana tunanin wannan mayaudari ne, he have two face, wato he loves her more than bintu
“Kasan bazan iya fada Mata how I it started da bintu ba because hakan zai maidani namijin banza but you know Amira is the first Lady I go crazy for..pls ka Bata hakuri…Kar tace she won’t marry me…I said some things dazun ta yafemin bazan Kara va pls…” Faiz ya fada cikin matsanacin damuwa
“I never doubted the love you have for her…kawai dai don’t say things to make her remember her past…”
“Bazan Kara ba…I swearing I won’t do that again…”inji faiZ da duk ya fita hayyacinshi,
“It’s alright let me call her…” Ahmed ya fada mashi kaman Basu tare. Nan faiz ya kashe waya shi Kuma Ahmed yace
“Kindai kids kunnuwanki…fajz Yana mutuwar sonki…I know…kawai ki rage kishi da Kuma fushi… wannan duk ba naki bane…” Ya fada Mata cikin rarrashi,
“Wato Yaya you believe all he is saying…nifa I don’t believe him…fuska biyu gareshi…Amma time will tell…nidai Yaya dazun you want to say something…menene…” Ta tambayeshi,
“Well it’s about Habib…” Yanda Amira ta sauya face ya sa Ahmed ya kasa fadin abinda kenan yace
“Remember you said kou me nake so I should just ask that nafi karfin neman alfarma wajenki…” Ya fada Mata, Ajiyan zuciya Amira ta saki before tace
“I know Yaya…” .
“Good…kawai yazo wajena a office Yana cewa in rakoshi ya Baki hakuri… that he wants to see his son da sauransu…”
“Yaya in don wannan ne na yafe mashi…ba sai yazo inda nake ba…”ta amsa Mashi Kai tsaye
“Aa bazai yarda ba…he is so anxious right now…so nace Bari in Fara fada maki before in kawoshi gareki…hope I can bring him to you…” Ya tambayeta
“Yaya pls no need of that…nidai tell him I don’t want to see him Amma na yafe mashi…Zan daina mashi Allah yaisa…”
“You should tell him that in person… alright?…” Ya fada Bata ba don taso ba ta amsa Mashi da ok, Hira suka da Kara sannan ya tafi kasancewan daga office yazo gidan.
Faiz baj tafi gida ba sai Bayan sallah ishai, he stay there praying Amira is not serious about what she said,he just pray it’s all a joke, sai da ya Gama thinking yaji he should call to know if she have stopped being angry with him sai Bata daga wayarshi ba, hakan ya sake tada mashi hankali, Daya gajj da Zama kawai sai ya tafi gida, bintu dake kwance dakinta kallon face dinshi tayi yayinda ya shigo taga yayi kicin kicin da Rai, Yanzun dai ta gano farin cikin Amira shine farin cikinta cikin gidan Nan, kallo Daya tayi mashi ta gano da akwai matsala, asking dinta yayi ya jiki ta amsa mashi, kayan jikinshi ya cire ya dawo ya kwanta tunda yayi sallah a office, she asked if ta kawo mashi abinci sai cewa yayi
“Ke da baki da lafiya wane irin abinci kike iya dafawa…”ya fada Yana itimidating dinta da idanuwanshi, yanda yake kallonta shows he knows it was all lies da abinda ya faru da safe
“Don…ban da lafiya…ban dafa maka abinci?…” Ta fada Tana kame kame, she’s someone that is not good at pretending, kawai he knows it’s all a lie
“Ke dai kika sani…” Ya fada Yana mikewa daga Kan gadon, ya bar Mata Dakin ita Kuma Sam Bata bishi ba saj dai abun ya dameta, wato in Amira is not happy with him he won’t be happy with her, in ta Bata mashi Rai then ran kowa zai baci
“Anya Zan iya…ba hakura zanyi ba Allah ya zabamin abinda ya fi alkhairi?…ya zaayi in har Basu good term ni I won’t be happy…da sake gaskiya…” Bintu ta Fada cikin damuwa, at some point sai ta dinga tunanin Anya ba asiri Amira tayi mashi ba sai Kuma ta tuna ai ita ba asiri yayi mata ba da har ta kasa barin shi.