DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

As arranged by their parents Bayan sati biyu aka kawo sadakin Amira naira dubu dari da hamsin sukayi inda aka saka ranar Amira zata tare in two months time, Amira was so shocked data dawo hajiya ta kirata ta Bata sadakin ta, Haka ta tsaya motionless ta rike kudin, wato everything about her is so different, abun ya tsaya Mata a Rai, she didn’t bother asking faiz why Bai fada Mata ba because already tasan he didn’t know, faiz na Kan hanyar komawa gida alhaji ya kirashi ya sameshi a gida, kawai he was scared don Kar ace bintu ta fada an Kai kararshi gida don zamansu yaki Dadi dukda yana pampering dinta to the best of his ability, ta nuna mashi Sam Bata son Zama dashi yanzun, Bata girki like before Bata komai, in bukaceta sai ta hanashi, Still zai kwanta bayanta ya rungumeta, he is so scared Kar abinda ke faruwa yasa a hanashi Amira kou Kar dad dinshi yace ya fasa maganar auren shi da Amira tunda Bai da mutunci, he knows his father takes family first before anyone else, Yana zuwa family house gaban shi ya dinga faduwa, wajsn mom dinshi ya Fara zuwa Yana asking dinta what happened that alhaji called him
“Oho…I don’t know…” Ta amsa mashi, marairacewa yayi Yana cewa
“Iyami pls tell me Mana…nasan you know…bintu ta kawo karata ne…” Ya tambayeta cikin damuwa
“Aa…hope dai ba kana Chan kana gallawa bintu ba…”
“Aa…iyami…”ya fada Yana Bata labarin abinda ke faruwa yanzun da suke ciki, ita dai iyami shawara ta bashi Kan Kar ya sake ya saki tunda hakan Yana iya kawo karshen relationship din family, he assured her he will try his best ya zauna daita sai in dai abun yafi karfin shi, wajen dad Dinshi ya tafi inda ya samu the sweetest news of his life, he couldn’t hide his happiness ya Yi sujud a gaban dad dinshi, Dariya alhaji yayi ya girgiza Kai kawai, he asked him yaje ya duba dayan part din gidanshi ya duba inda akwai abinda zaa gyara ya gyara da kudin shi don bazai Kara bashi kou sisi ba tunda Daman auren farko Yi mashi Akayi, faiz ji yake kaman ya jawo Nan da wata biyu saboda zalama, Bai damu ya kashe all he have earned ba, dayan part din Gidan Bai da matsala komai Amma he will repaint it. Make it more beautiful, wajsn hajiya Fatima ya shjga ya fada Mata halin da ake ciki she looks very happy Amma kawai she’s thinking Ana squandering kudin family ne don yaushe yayi aure da zai Kara, bayan ya tafi ta Kira yarabta ta fada masu danuwansu Zaiyi another auren Nan da wata biyu duk suka dinga balai Amma fa duk abunda suke Fadi babu Wanda ya Isa yayi magna da alhaji.

Faiz na fita ya zauna cikin Mota ya kira Amira Yana kiranta da my amarya, daorua kawai tayi not saying anything, he promises heaven and Earth, inkaji yanda yake magana kasan he is so happy, she’s happy too Amma Kuma she’s scared of abinda zaije ya dawo, tana tsoron Kar tayi meeting expectations din faiz don he is too over anxious, tana Gama waya da faiz ta Kira ummumaryam Kan new kayan gyara ta fada Mata her wedding date have been fixed and it’s only two months, na sukayi maganar zaa kawo Mata damun nama, Naman akuya Wanda kafin a yanka sai an ciyar dashi da magunguna for good one week ya tsumu sannan ake yanka shi, sannan full garlon na goron tula syrup, sai Kuma another set of Maganin gari dukda tasan she have taken Alot that these days her pant is always wet, ta fada Mata da akwai hadin da zaa kawo Mata Amma she won’t take it said in data wajsn Miji wato wanda ake Kira da Sha bulbula, sai Kuma ta fada Mata zaa Bata har da jigida da zata saka a waist dinta, she asked what is the jigida for ta fada Mata ba na magic bane kawai it’s add beauty to a woman’s waist, she booked for many things inda ta tura kudinta again. Yayinda take busy tana magana da ummumaryam her mother was busy looking for same number da aka Turo mata tayi trying sai ace busy, itama wata sister daga maiduguri ta Bata number ummumaryam ta fada Mata ta nemeta tana da Kaya, dataji busy yayi yawa sai kawai ta hakura Kan gobe zasuyi Magana.

Faiz tsayawa yayi wani waje da ake POS, it’s a very big place in town, Yana zuwa ya fada masu Yana son 500k aka ce zai bada 5k as charges ya yarda aka cire mashi 500k, Yana zuwa gida ya tarda Bintu a falonta, Zama yayi kusa daita Yana kallon yanda cikinta da ya Dan fito ya Kara Mata kyau, Yana zama tayi Saurin mikewa daga wajen, Haka takeyi mashi yanzun, sai ta dingayi kaman his hands are Kashi, Daya tabata sai ta goge wajen, kou kadan fajz Bai fushi daita kou ya nuna Yana jin haushin hakan, shi dai yasan it’s not easy and he won’t stop being happy because of her, shi dai yasan happiness is free duk yanda kakeso haka abun zai kasance, tana komawa wani Wajen ya sake binta ya zauna kusa daita ya Dora hannunshi Kan shoulder dinta sai ta buge mashi hannu, duk yanda zaiyi Mata Bai burgeta, hannu ya saka cikin aljihunshi ya fiddo kudin daya amso ya f Dora Mata Kan kafar,
“Ga Wannan ki Fara rikewa… wannan ba abun fadin kishiya bane…duk sanda Kika tashi bukatar wani abun let me know zanyi maki…kawai I want to tell you in next two months zaayi Mana aure da Amira.. ” Bai karasa ba Bintu ta Mike daga inda yake kudin da ya Ajiye Kan kafarta ya Fadi kasa,
“Bana bukatar wannan…ai kasan am not your wife why zaka wani Vani kufi because zaka auri love of your life…am not interested…a Kara Mata cikin kudin lefe.. “ta fada Tana barin fajz zaune Nan falo, vinta Yayi da kallo ta shige ciki ya kwashe kudin ya girgiza Kai ta Mike ya bi bayanta, Yana zuwa ya ganta bakin gado Tana kuka, Zama yayi kusa daita Yana Cewa
“I know you love me…and it’s not easy you’re going to share me with another… ” Karasa ba tace
“Not just any other…the only love of your life…” Ta fada Tana kuka
” I love you too…” Bai karasa ba tace
“Pls a bar yaudarata Haka Nan…it won’t change the fact that her happiness is your happiness…and if she’s sad we’re all going to be sad…kawai kaman yanda kace Allah ya saukeni lafiya in bar maku gidan ku…” Ta fada cikin kuka
“Bintu ban taba tsanar ki ba….if I hate you I won’t marry you…I will rather die than marry you…ke kanki Kinsan babu wnada ya isa yasani in aureki if I don’t adore you… you’re a beautiful lady with a beautiful character… you may think Amira is more than you Amma believe me she’s not…in kin kwantar da hankalin ki kaman gobe all the pain will be no more…zamu Zama one family…”
“Aa…I don’t see that happening…kawai Allah ya sa in haihu lafiya…Amma ban iya Zama Cikin ku…” Ta fada sounding so serious
“What if I made you change your mind…what if I make you think otherwise…” Ya fafs Mata sounding very soft
“I don’t think so…I have made up my mind…” Ta fada mashi Kai tsaye
“Ok…now kanwata ki amshi wannan kudin… it’s a gift from yayarki to you…” Ya fada Mata sounding very calm, wani irin kallon takaici tayi mashi
“Ai ko a cikin family I hate you…kasna kou na bar gidan Nan…Kar na nuna ka sanni…” Dariya faiz da ranshi kwal yayi, right now Bai gan amount of words that will make him feel bad ba, he is extremely happy
“Haba baby mama…kin manta we share bond da Babu abinda zai rabamu sai Allah…”
“Just wait and see…'” ta fada Tana mikewa
“We shall see… juicy baby mama…” Ya fada Yana Dariya Making bintu that is very angry more angrier than she is

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button