DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Amira Bata dawo gida ba sai da bikin ta ya rage kwana uku, Tasha gyara har maranta sai yayi Mata nauyi, wani lokacin sai taji kaman ruwa yayi Mata zaune a Mata, she’s always wet, wani lokacin pant dinta staining yake da wetness, hakan yasa ta dakata da duk kayan Mata da take Sha ta dage dasha Wanda zai matse ta ciki da waje kawai, she loves her body, Tasha dilka da kayan da ta Saya wajen husna kamshi, she scent sosai, turaren maiduguri da aka Bata ya mugun saka jikinta matsiyacin kamshi, she’s just glowing, ranar data dawo fajz yace zai zo ta rokeshi yayi hakuri kawai sai an kawota tunda it’s just three days to go, bai so hakan ba Amma hakan ya hakura.
A bangaren bintu Kuma ta sakawa kanta dangana, ta kwantar da hankalin ta as she feels ok with the way faiz ka tattalinta, Ana cewa in maza zasuyi aure suna wulakanta na gida Sam ita Bata gan Wannan ba, Bata gan wulakanci saga gareshi kou kadan ba, sai da yayi Mata full set of box na kayan sawa, she have lot’s of Kaya da Bata Dinka ba Kuma ta Karo Mata wasu, kou Hindu dake neman hanyar Yi Mata Dariya Bata samu ba, ta nunawa Hindu set of zinari Daya Saya Mata da Kuma zoben diamond tare da Kuma 500k da ya Bata sai Kuma she told her of alkawarin da yayi Mata, sai da Hindu tace
“Ashe dai Yana sonki kawai ego da pride dinshi ne bazai Bari ya nuna Maki ba…” This is all bintu wants to hear and she’s ok with it, Bata son a dingayi Mata kallon mijinta ya je ya auro wacce yafi so fiye daita, da bintu ta fada Mata bazaayi wani biki ba sai Hindu tace
“Wai because kar ranki ya bace ne baxaayi bikin ba?…”ta tambayeta
“Eh sosai…”bintu ta amsa Mata sounding so happy
“Chab kice ita wannan Bata da wani daraja wajenshi…wow…ai sai ki kwantar da hankalin ki tunda kece Yar goshi.. ” ta fada Mata. Ana jibi zaa kawota akazo akayi jere na fitan hankali, shi Kam faiz ya gagara ayi bikin because he is just counting down the days until ranar da zaa kawota, he just want to see her in his house, duk yanda yake farin ciki Daya zo wajen bintu sai ta dakr, iyami Kam sai da ta hada biki and her family sun zo sosai dukda suna complaining why zai Kara aure Haka so soon da kou shekara matarshi Batayi ba, her reply was Haka Allah yaso, sunyi Magana da Amira and she gave her honest advise, she told her Kar ta kuskura ta Raina bintu, sannan she told her Kar tayi using Daman da Allah ya Bata na ganin yafi sonta ta kuntatawa bintu, she advised her sosai tamkar yarta ce zaayiwa aure, mutane sun cika gidansu sosai saidai Bata da friend kou guda sai cousin sisters, cousin sisters that gossip about her misfortune, har yau wasun su gani suke Sam ba Haka Nan wannan saurayin Mai takama da Kanshi yace zai aureta ba, wasu are just jealous that her life is just wow, kitso akayi Mata tiny tiny ones dukda Ana cewa Wai Kar tayi kitso she prefers it to wanke Kai a salon ta dinga fama da gyara gashi, in ta bude data sai taga message daga faiz data bude sai taga picture dinshi yayi tagumi ya kurawa screen dinshi Ido ya rubuta
“Zama jira…” Sai dai tayi Dariya ta dinga kallon shi, wannan bawan Allah is so different and handsome, gani take bazata gan wani da zai sake mamaye Mata zuciya kaman wannan mutumin, wayarta ya cika da funny pictures dinshi, Bata sani ba kou Haka yake da matarshi ta gida but she knows be loves snapping, Bai good hour guda Bai tura Mata picture dinshi ba, Bata cika tura mashi picture ba sai in ya tambaya. Ana cikin hada hadan biki duk ya ki barinta ta huta da waya, she have no choice than to off her phone, ba karamin biki Akayi ba, ta samu advise kala kala Kan takiji Taki gani. Shima faiz ya ya hada get together da friends dinshi, baayi wani party ba sosai but anci ansha, Haka Nan shi kadai sai ya saki murmushi ya girgiza Kai, Bai minti biyar Bai saki murmushi shi kadai baz most of his cousin brothers sunzo sai kallon shi suke, kallo Daya zakayi mashj kasan he is totally happy. Dukda gidansu da akwai mutane bayan friends dinshi sun watse gjdansu ya tafi iyami ta dinga mashi adua da Kuma fatan yayi adalci a tsakanin su, siblings Dinshi Basu wani zo bikin ba Amma Babu Wanda yasan Basu zo ba, babu Wanda ya maida hankali kansu balle ya damu.

Amira Kam she wanted to have little time with her son Amma Sam Bata samu hakan ba, one thing she’s sure of shine her mom will take very good care of him. Dukda baayi wani shagali ba Amira taci ado beyond imagination, Wacce aka dauko don Tayi Mata kwalliya came for 3 days Kuma in tazo Bata tafiya sai in dare yayi, duk kayan da zata sauya sai an gyara Mata face an daura Mata dankwali, anyi kidin kwarya, it was so fun, Bata Shiga damuwa ba sai da lokacin daukan ta yayi, she didn’t ever Kno she will shed single tears sai gashi ta fara kuka, kawai she’s thinking zata dinga murna zatayi aure Amma sai Abun ya zama ba Haka ba, abokan faiz sun kawo motoci masu uban yawa, she feels so different today, so different that kou da ta Shiga Mota she cries more, da akwai irin wannan feeling din da in zaa kashe ka bazaka San how to explain ba, wajsn karfe 8 aka Isa gidan ta, wajsn bintu da itama family dinta are around aka kaita, bintu Tasha gayu with gold all over her, Amira tasha pure white material Mai tsada Wanda Yasha dinki Yana Jan kasa, she looks so beautiful dukda kou heavy makeup babu face dinta, bintu tana zaune Kan kujera aka kawo Amira gabanta, yanda aka Saba akayi na mikawa bintu amanar Amira, she hold her hands Amira ta daga wet lashes dinta ta kalleta, murmushi bintu ta sakar Mata ita kuma Amira ta sadda Kai kasa, daga Nan dai aka kaita bangaren ta, wayanda Basu zo lokacin jere ba sun yaba da gidanta, kou kadan abinda aka kai Mata Bai dameta ba, kawai the thought of yau gata a Gidan mijinta made her weep more, as usual Kan daya daga gadon part dinta aka kaita, kaman Wasa duk aka watse aka bar ita kadai, now welcome home Mrs faiz.

Alhamdullilahi
3/27/21, 12:11 PM – Aisha Srtr Mt: 👏👌
3/28/21, 9:54 AM – Ummi Tandama: 107❤🤎💙🧡💚ðŸ’?

1️⃣0️⃣7️⃣

Amira hada Kai da gwiwa tayi a tsakiyar gadon ta dinga kuka,Sam Bata damu makeup dinta ya lalace ba, kawai she’s feeling so weird, there’s this feeling of relief mix with anxiety da Kuma fear tare da depression, ita dai gata Nan, ta lankwasa leg dinta sai hawaye take.

Fajz Kam Bai taba kaguwar ya hadu da kowa kaman yanda yaso haduwa da Amira ba, shi yasa Christians suke hada amarya da ango haduwa da an kusa bikinsu, Yana saka wani irin shaukin juna, he didn’t see her for weeks, sai Kuma gashk yau da zai ganta she’s his wife, he didn’t want anyone to follow him, da wani abokin shi yace
“Wai Kai kou auren fari bakayi irin Wanan rawar jiki ba… hope it’s normal…” Ya Tambayi fajz lokacin da yace babu Wanda zai rakashi dakin matarshi ya San hanyar zuwa
“Ai sai ka kaini hospital…”  Faiz da yayi relaxing cikin Mota ya fada with his eyes closed
“Ai Ina ganin you need a doctor…guys did you all see yanda yake murmushi from time to time…” Inji another guy, shidai faiz Shuru yayi Bai ce komai ba Yana jinsu sama sama ne kawai, right now seeing her naked is not his problem but seeing her in his home, kawai the thought of duk sanda ya shjga gidan Zai dinga ganin Amira is giving him so much joy, he can’t still believe he will wake up cikin dare ya gan Amira kwance besides him, sai Kuma ya tuna su biyu ne, he thinks of her wearing sexy kayan bacci, or ya ganta tana yawo gabanshi babu dankwali as in feeling at home, shi kadai yasan irin farin cikin Daya samu a Malaysia tare daita, ba a gado Daya Suka dinga kwana ba Amma knowing she’s in the bedroom ya bashi over joy, yanzun Kuma he is going to be on same bed with her, sanna what ever he does with her is legal, not Haram, he feels so over joy Bai San sanda ya furta alhamdullilah ba, he feels he can never ask for more, gani yake ba zai taba son wata ya mace kaman Amira ba, ahankali ya shafa aljihunshi to feel the box of jewelry Daya saya mata, the customize ring that have both their names on the inside, he bought it at 2.7m, the gem is real beauty, yanda Akayi shi is exactly how he wants it to be, right now Bai da 500k a account dinshi Amma Sam Bai da matsala, he have spent a lot, shi kadai yasan zinari nawa ya saka Mata a cikin lefe, kawai he is happy and can give out more, he wants to travel da su biyu, kou Basu fita waje ba su bar kano su Shiga Abuja, da akwai manyan hotels da in ka Shiga you will think you’re in abroad a Abuja, shi dai he wants to be with Amira, just Amira Amma Kuma he won’t keep bintu aside, she’s added bonus, he remembers bintu is a very sweet Lady, Sam Bai tunanin Amira will beat her in sweetness Amma kou da kuwa she’s like shaft he is ok, shi dai he wants her as his wife and Allah have fulfilled this dream, sallamar duk friends dinshi yayi around karfe 9 yazo kofsr gidan shi bayab he have bought all kayan dadi he came across, gidan babu kowa sai Mai gadi, Ajiyan zuciya ya saki Yana parking, he feels so at peace at last, parking yayi ya fito da ledar manya guda biyu, ledar guda hudu ne, Yana fitowa ya nufi Bangaren bintu, bintu Kam tasha kuka bayan duk mutanen sun tafi, she sees Amira as a gigantic threat, tasan a wajen shekara age Dinsu na iya Zama Daya, Amma ita she feels she’s classic than her, ita Kuma Amira thinks bintu is more classic than her, kowacce na tunanin she can’t compete with the other, sai da ta Gama kukanta tayi wanka ta saka kayan bacci ta kwanta, she’s not expecting to see faiz yau, kawai she feels sai gobe, goben ma da Rana, ganj take yanzun Kuma sai sanda Allah yasa ya tuna da ita a zuciyar shi, tana kwance tana tunanin if ya dawo ya Shiga bangaren ta suna chan having fun he didn’t have with her on their first night taji an bude kofar dakinta, da sauri ta daga kanta tana kallon faiz dake rike da Leda,  ahankali ta Mike zaune tana kallon shi as he on wutan dakin, sanye yake cikin White shadda Daya sha dinkin zamani,
“Baby…har kin kwnata
..abun Babu Kara kenan” ya fada Yana karasowa bakin gadon da take kwance Bayan ya ajiye abinda ya Shigo dasu,
“Hmmm…”bintu dake gyara Zamanta ta fada kanta kasa
“Sai ki kwnata kou Dan shawara yanda zanyi bazaki bani ba… sannan bazaki rakani ba…”ya fada Yana Zama bakin gadon, dukda she’s down sai da ta Dan saki murmushi before tace
“Shawarar me Zan bawa babban mutum irinka…”
“Aa babu wannan zancen…kawai advise me my wify…” Ya fada Yana kallon how swollen her eyes are ,
“Ni Banda shawarar da Zan baka…Allah ya bamu zaman lafiya…yasa kayi adalci…” Ta fada kanta kasa
“Amin… yanzun taso ki saka hijab ki rakani… sannan ki fada min ya ake abub don ni har yanzun ban San hanya ba…” Bintu Bata San sanda ta Dora hannu Kan bakinta tana Dariya ba, shima Dariya yayi Yana cewa
“Eh mana…ai kema cinya kike bani in dinga ihu…” Cikin Dariya tace
“Wannan fa…” Ta fada Yana shafa cikinta
“Nima I don’t know oooo I think it’s miracle…” Ya amsa mata, bintu Dariya ta dingayi,
“Lallai miracle manya…nidai yanzun ka tafi don’t keep her waiting pls…” Ta fada mashj tana kokarin komawa ta kwanta,
“Ba sauri nake ba…'”ya fada Mata
“Naji…but go…”
“Well ki tashi ki saka hijab Zan kawo maki ita…” Ya fada Yana mikewa,
“Wayyo she’s tired… dazun ma an kawota Nan fa….Kar ka matsa Mata…ka Bari gobe mun hadu…I want to sleep…”ta fada as if she can sleep today, ba don yaso ba ya Mike, kiss yayi Mata a goshi yace
“Good night baby…” Ya fada Mata Yana shafa cikinta, murmushi ta saki without saying anything, blanket ya gyara Mata sosai ya je inda haske witan dakin yake ya kashe leaving na bedside lamp kawai,  sai da ya bude kofar dakin Bintu ta daga kanta tace
“Baby…” Ta kirashi calmly, juyowa faiz yayi ya kalleta yace
“Yes love…” Ya fada Yana kallonta
“Take it easy on her oooo…” Ta Fada knowing ba Kirii gareshi ba, faiz Dora Kai yayi jikin kofar da yake rike da handle dinshi ya Fara Dariya, lip dinshi na kasa yayi biting yace
“Bintu Baki da kirki…” Ya fada Yana Dariya
“Eh mana…halinka na sani ai…don’t go and hang her leg sama…” Bai sai sanda ya dawo dakin ya rike Mata hannu biyu Yana Dariya Yana cewe
“Let me hang yours.. ” ya fada cikin Dariya sosai, ihu Bintu ta farayi tana cewa
“Ka tuna ciki gareni…nidai ka tafi…kawai tausayi take bani ne…da safe ka fadamin in hado Mata ruwan zafi…” Ta fada cikin dairya praising her self for she’s doing great than she expects, faiz kwantawa yayi kanta avoiding her tummy Yana Dariya Sosai, har tsikewa yake saboda Dariya, she’s so funny, he loves it,
“Ni da Babu ruwana…kike min irin wnanan shedan…” Ya Fada cikin dariya
“Ai kace in baka advise…gashi ba baka yanzun…” Ta fada itama Tana Dariya, he didn’t intend to spend much time a dakin sai gashi ya kashe over 30 minutes, Yana Dariya ya fita  ta link dake tsakanin two parts din wato general dinning area, Yana zuwa ya tarda kofar dining din da zai shiga bangaren Amira rufe, he have to turn back ya fita waje ya nufi part din Amira Bayan ya dauko abubuwan daya sayo daga cikin Mota. Yana shjga bangaren ta ya saki wani irin ajiyan zuciya tare da lumshe idanuwa, his heart beat so faster than ever, tunda Akayi jeren Bai Shiga part din ba sai yau, he loves everything here, the decors are one of a kind, sun hadu beyond words, ahankali ya ajiye Abinda ya taho dashi ya nufi inda bedrooms suke, Yana shjga ya saki Ajiyan zuciya again tare da Dora hannu Kan chest Dinshi. Shi kadai yasan how he is feeling yanzun,  da akwai bedroom din da kofar is not fully closed so he feels tana Nan ciki, Amira Kam tayi kuka har ta Yi shuru, tana Nan zaune a yanda take har Tana jin bacci saboda gajiya Amma Sam Sha can’t, ta dungule waje guda a tsakiyar gadon, sai tunanin how rayuwar sure it’s going to be kawai take, ta Kan daga kanta time to time ta kalli dakin, sai tayi tunanin she’s dreaming and soon she will wake up, she feels it’s not real, she feels it’s to huge to be real, gadon da take zaune Kai Yana da umbrella da Kuma net round it, it’s so elagant and extra beautiful, kofsr taji an bude ahankali ta daga kanta, faiz dake Shigowa maida kofar yayi ya rufe ya tsaya Yana kallonta, he can’t see her well because of the net Amma knowing she’s right there yasa ya jingina da bango ya saka hannushi biyu cikin aljihunshi yayi relaxing jikin bango yayinda ya maida leg dinshi Daya jikin bango Daya Kuma na kasa, idanuwa shi biyu lumshe, Amira was just looking at him, she misses him too, she can’t just believe mijinta ne chan tsaye, Bayan kaman minti biyar faiz ya taka zuwa bakin gadon ya Dan yaye net din Suka hada Ido da Amira kawai sai ya Dora hannunshi biyu Kan Baki to control himself from bursting out, he have watched different video da grooms ke hawaye at the sight of their wives sai ya dinga ganin hakan as sakarci Amma now he knows better, when the heart is over joy dole idanuwa suyi hawaye, kanshi ya Dora Kan gadon Bayan ya durkusa a bakin gadon sai ya Fara kuka, ita Kam Amira Bata taba yarda da what her ears her hearing ba sai da ta tabbatar he is crying because of shesheska da yake, rarrafawa tayi kusa dashi ta Kama mashi hannu, at the moment duk Basu iya ayyana abinda ke ransu in farin ciki yayi yawa Haka abun yake, ahankali faiz ya daga Kai ya kalli Amira with his wet face,
“Is… this real?…” ya tambayeta to know if it’s really coming to an end after all this suffering, Amira was just staring at him, she couldn’t reply him, wato Ana samun namiji Haka, namiji that cries on his wedding night, tamkar tana mafarki Haka take, kanshi ya Dora Kan hannunta yayi kissing hannunta ahankali, sake kallon ta yayi yaga she’s just so beautiful and motionless, .
“I can’t believe you’re mine Amira…I felt it’s never going to happen…kou da aka saka biki I still fear it won’t come to pass…” Faiz dake durkushe gaban gado ya fada Yana rike da hannunta, Amira sai kallon shi kawai take Bata kou blinking,
“You’re welcome in to my life Mrs faiz…” Ya fada ahankali Yana saka hannu cikin aljihunshi, box din jewelry din ya bude, abinda ke cikin box din dake daukan Ido Amira ta kurawa Ido, yanda duk Dan motsin da fajz yayi sai abun yayi walkiya, it’s reflecting like hauka, sai wani irin haske take, daukan zoben yayi ya Fara saka Mata a wedding finger dinta Yana cewa
“Take this…as a symbol of my love….” Ya fada Yana Zira Mata zoben, Amira was looking at how beautiful this ring is, she didn’t know the price but she’s sure it’s pretty expensive, Haka Nan she’s out of words, ahankali faiz ya Mike ya rike hannunta, she’s so calm today, he knows she laughs alot at his annoying jokes Amma yau she’s not smiling or saying anything, Yana mikewa ya Dan jata ta sauka daga Kan gado,
“Let’s have our party here…” Ya fada Yana hugging dinta ya zagaya hannunshi Daya da waist dinta yayinda da ya rike Mata hannu da dayan hannunshi, Amira Dora Kanta tayi Kan chest dinshi, right now she’s feeling so happy, so satisfied, she never expects this, Bata taba tunanin she will end up like this ba after her messed up life, indeed Allah Yana bawa mutum second chance a rayuwa, Babu Wanda zai ce Bai samu second chance ba sai Dai in shi yayi misusing dinshi, she was lucky Bata tsaya Kan bakanta Kan bazatayi aure ba, she thought it’s all over and zata tsufa gjdansu sai gashi Allah ya Bata what she expected, she never think zata samu someone like faiz, sai yanzun ta gane Bata taba soyayya ba, like Habib said what happened between them is a mistake indeed it is, ta yarda abinda ya faru tsakanin su makeken mistake ne, she thought she loves him Amma she’s wrong but for this guy right here she is so much in love with, tana mugun kaunar shi that jikinshi feels so good, right now she feels so much at home, she feels so relaxed and completed, Dan daga Kai tayi daga Kan chest dinshi ta kalli faiz shima ya sauke idanuwanshi ya kalleta, kasan real lovers ne wajen Nan, da akwai wani irin chemistry tsakanin su, irin chemistry da ba koina zaka samu ba, sunfi minti talatin a Haka before ya saketa Yana cewa
“Bari in kawo abinda Zaki ci…I know you must be very hungry…” Yafada da Sauri ta Kama mashi hannu tace
“Ban Jin yunwa…bacci nake ji….'” ta amsa Mashi rike da hannunshi tana lumshe idanuwa,
“Then change to something light…” Ya fada Mata da sauri tace
“I can sleep Like this..” ta fada mashi, Dariya fajz yayi yace
“I won’t let you sleep in this clothes…. yanzun ki chanza zuwa kayan bacci..”. Marairacewa tayi alaman Bata son hakan, yanda ta marairace yasa yace
“Yanzun muje ki kwanta…” Ya Fada Yana kallon ta, he just finds this very funny, wato she wants to sleep, like she didn’t know what happens every first night din mata da Miji, tana juyawa yayi hugging dinta ta baya, Amira ji tayi gaban ta na faduwa, not because she’s afraid of sex but because Tana tsoron ya daina ji daita after he have seen her naked, she knows tayi duj wani gyara Daya kamata, Amma tasan da budurwa da Kuma irinta ba Daya bane, inda aure ta tabayi it’s a different Case Amma ita da ba aure tayi ba duk ta waste she’s so ashame to let him see her like that, she feels zai tsaneta da sauransu,  hannunshi biyu Kan tummy dinta ya ingizata Kan gadon ta Danyi bending before climbing the bed, tsayawa yayi Yana kallon ta, ahankali Amira ta kwanta praying he didn’t ask for anything, kawai Bai kou motsi ya tsaya Yana kallon ta, sai da ta Gama kwanciya facing the him ta kalleshi shima ya kalleta ya saki murmushi she smiled too looking so peaceful, if kaga irin kallon da yake mata you know he is thinking of something naughty, kou blinking Baiyi, in ya kalleta for a while sai ya saki Ajiyan zuciya,
“Mrs faiz…” Ya kirata daga inda yake tsaye ta sake daga Idanuwa ta amsa da
“Naam…” Dariya faiz ya saki ta lumshe idanuwa ya kalli sama tare da cewa
“Alhamdullilahi rabbi for this blessings…” Ya fada Yana sake kallon Amira yace
“Mrs faiz…” Ya sake kiranta, Baki Amira ta turo tace
“Naam…” Cikin shagwaba
“I love you…” Ya fada daga inda yake tsaye,
“I love you too…” Ta amsa mashi, wani irin tsalle ya daka Yana cewa
“Wayyo ga madam Secretary a gidana as wify… can’t just believe this…baby am going Insane because of you…Allah yasa Kar in haukace before tomorrow morning…Allah yasa Kar farin ciki ya haukata ni” Ya fada cikin excitement, murmushi Amira da kanta ke kan pillow tayi tace
“Pls Kar ka haukace…” Ta fada muryar ta chan ciki as she’s so tired don ta mance rabon da tayi baccin kirki, she’s so exhausted, faiz rasa inda zai saka Kanshi yayi, ya mance rabon shi da abinci Amma he didn’t bother as he is not hungry at all, bakin gadon ya zauna Yana kallon Amira da ta hade waje guda tana bude idanuwa time to time tana lumshe su, farin ciki Bai bar faiZ yayi wani yunkurin wani Abu daita ba, he didn’t even touch her, it’s like having what you never expected to have, zaune yayi Kan gadon Yana kallonta, wajen karfe 1 na dare ya Mike yaje yayi alwallah ya dawo ya dinga sallah nafila Yana godewa Allah Daya mashj irin wannan niima, sai da ya idar ya dawo kusa daita ya Dora tip of his noise Yana lumshe idanuwa as her smell is something else, Amira ba wani baccin Kirki take ba as duk motsin da yake tana Jinshi, she’s so glad he didn’t touch her, dukda he won’t mind having a taste of her he want to control it, already yasan what mace is, so there’s no hurry at all, jawota yayi jikinshi ya Dora ta a jikinshi, sakin jikinta tayi kaman she’s sleeping Amma Sam she’s not, tamkar small baby Haka yayi cuddling dinta, taji sai ya dinga sakin ajiyan zuciya time to time.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button