DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Bacci ya Dan daukeshi kadan Ana Yana bude idanuwa yaji Ana sallah, da sauri ya Mike Yana Dora Kan Amira Kan pillow, bathroom ya shjga a guje, ruwa ya watsa ya hadawa Amira ruwan wanka ya fito da towel, Yana zuwa bakin gadon ya kallii Amira da itama ta samu bacci ya dauketa ya tabata Yana cewa
“Love…love…”ya kirata Yana tana chin Dinta, ahankali Amira ta bude idanuwa
“Ki tashi we’re late for sallah…” Ya fada Mata, ahankali Amira ta Mike zaune Tana kallon environment dinta, sai da ya tabbatar ta Mike ya koma bathroom ya saka kayan da ya cire don Bai da Kaya a bangaren, Yana fitowa yace
“Baby na Hada maki ruwan wanka…take your bath…kiyi sallah…Nan ne gabas….Bari inje in tada sister dinki tayi sallah.. ” ya fada da sauri Yana barin dakin.

Alhamdullilahi
3/28/21, 9:54 AM – Ummi Tandama: 108🤎❤💜💚ðŸ§?

1️⃣0️⃣8️⃣

Amira dake zaune with a dull look murmushi ta saki, who will say fajz is this simple, shi yasa ake cewa babu kyau kayi judging mutum, she jugde him wrongly, he is the best human being ever, ahankali ta sauka daga Kan gadon ta Dora kafa Kan wani irin carpet dake gaban gadon, she’s so busy that kou kayan da aka Saya Mata Bata gani ba, it’s like her dad gave all he have to buy this bed, it’s like pure gold ne, it’s white da ratsin gold, the wardrobe is real huge, she so much love this room, Bata San she will be in such beautiful house ba, she appreciates her life sosai, da akwai wayanda kou anyi mashi Abu Bai gani ita Kam she appreciates what her parents did for her sannan she loves the house fajz bring her in, gidan ya burgeta fiye da words, she can’t believe Nan zata cigaba da Zama, tana son ta duba koina Amma Kuma tasan he will soon be back, taga yanda yake  wannan Saurin, rike rigarta tayi ta shjga bathroom, taga shima ya hadu, the pop design from the bedrooms to her bathroom is so alluring, murmushi ta saki Tana kallon ruwan wankan da ya hada Mata, Bata sake wasting time ba tayi wanka ta fito daure da towel, the first thing she did was lock the door sannan ta saka inners da doguwar riga, kou Mai Bata shafa ba gudun Kar faiz ya sake ya tarda ta Haka Nan, kofsr ta bude tayi sallah.

Faiz na fita ya Shiga Bangaren bintu, Yana shjga bedroom dinta ya ganta zaune Kan praying mat, kou kadan batayi bacci ba so she pray on time, tana azkar faiz ya shigo, daga Kai tayi ta kalleshi with a smile, bayanta ya zagaya yayi hugging dinta tare da kissing din wuyanta, all last for only 3 seconds sannan ya fita Yana Cewa
“Kin kyauta kin tashi da wuri Baki tadamu ba…” Ya fada Yana fita. Sanda ya dawo ya tarda Amira tana shafa cream dinta itama idar da sallah, Yana shiga ya ware Mata hannuwa, ahankali ta Mike  ta taka with a smile ta fada jikinshi,
“Awwn….” ya fada Yana hugging dinta so tight
“Ina kwana…” Ta gaidashi tana manne a jikinshi, ahankali ya daga jaw dinta tare da Dora bakinshi Kan nata yace
“Lafiya Lau wify…” Ya fada cikin whisper maganar na shjga har cikin kwalwarta, idanuwa ta lumshe, ahankali faiz yayi kissing dinta feeling so happy today it’s pure halal ba Haram ba, babu abunda ya Kai sanin yau kana Abu Kuma na halal Dadi, sai da Yasha bakinta to his satisfaction, sai da yaga numfashinta na daukewa ya Dan janyr bakinshi dake very soft yace
“Baby…how was your… night…” Ya fada breathing low, itama Amira Nishi ta Dan saki tace
“Lafiya…”
“How…was… your first… night as…my wife…how was your first night a gidana…” Ya tambayeta Yana rike da jaw dinta yayinda hannunshi na kan waist dinta, Amira da idanuwanta ke lumshe Dan murmushi ta saki before tace
“Fantabulous…” Ta fada sounding so calm, in ba kasa kunne kayi ba baka Jin abinda take cewa at all, shima murmushi ya saki yace
“Excellent…may the rest of your days be fantabulous….Allah yayi maki albarka…” Ya fada Yana shafa kitson da Akayi Mata,
“Amin…” Amira ta amsa mashi with her eyes closed, she knows how powerful Aduar miji yake, she’s not a child,she knows how important he is right now, she knows how everything yake Zama Lada,
“Allah ya baki duk abinda kike so duniya da lahira…” Ya sake fada mata, 
“Amin…” Ta sake amsawa, kiss yayiwa wuyanta before yayi adding
“Allah yayiwa rayuwar ki albarka….baby daga ranar da aka daura Mana aure har ranar da mutuwa zai rabamu na yafe maki duk abinda zakiyi min…” Ya fada sounding so real in a very calm voice, idanuwa Amira ta bude ta zuba mashi Idanuwa, she’s just looking at him to see if he is serious,
“Pls da gaske Kake?…” Amira ta fada voice dinta na rawa,
“Eh…I can never hold any grudges against you my wife…kaunar da nake maki yayi yawa…I can’t just be sad because of you…” Ya fada Yana kallon idanuwan ta
“Even if am not up to your expectations?…” Ta tambayeshi sounding so calm,
“Baby you’re are more than my expectations…” Ya fada Yana kallon idanuwan ta, ahankali ta girgiza mashi Kai
“No…am not… you don’t understand…” Bata Karasa ba yace
“I understand…I know…pls let’s not talk about that again…. you’re mine now…and nor matter how you are…I don’t care….ba jikinki ne matsala ta ba… it’s just a added bonus…” Ya fada Mata sounding so calm, murmushi ta saki ta sake Dora kanta Kan chest dinshi,
“Yanzun let’s go and sleep…” Ya fada Yana daukanta, rikeshj Tayi sai Kan gado, kwanciya tayi a gaban shi ya rungume bayanta, he is having urge and she can feel it, ahankali ta Dan matsa da waist dinta gaba sai ta saki murmushi, baa Dade ba bacci ya dauki su biyu.

Bintu Kam kou kadan Bata samu bacci ba, hakan yasa tana sallah asuba tayi adduoin ta tana Mai neman nasara Kan zuciyar ta, kawai tana aduar samun abinda yafi alkhairi, it’s not easy at all but Bata San abinda zatayi ba, she prays for long, tana zaune Kan praying mat har karfe bakwai, ahankali ta Mike ta haye gado ta gan dai ga bacci zatayi ba, wanka tayi taci gayu cikin wani Australian material, batayi kwalliya ba saidsi gashin kanta gyare yake, kunneta Kuma dauke da manyan zinari, falon ta fito taga masu aikinta sun Gama komai, an gyara koina an kunna Mata turaren wuta, Zama tayi after like minti talatin sai Kuma taga Babu amfanin zaman, so she decided ta shjga kitchen, she wanted preparing something for her self Amma Kuma ba asara Tayi ba don tayiwa faiz da matarshi breakfast so she decided to prepare something for all of them, cooking is her hobby don Haka Sam Bata taba jin haushin girki, one thing she knows is kwantar da hankalin ta shi zai sa ta samu daraja da kima a  idon faiz, she sees how he behaves ranar da tayi karyar ciwo, already she knows if har tana son Zaman lafiya dole sai ta kwantar da hankalin ta, sannan she knows durkusawa wada ba gajiyawa bane, asalima zata samu daraja sannan Kuma zata samu lada, babu abinda yafi Haka na, she spent good two hours tana hada from this to that, ta hada very spicy tea Wanda yake cikin flask, she have lot’s of Kaya da Bata budesu ba, she used wayanda Bata taba using ba, dining is so set, she just pray suci, in Basu ci ba she will feel bad because she have prepared alot, before karfe goma ya gama komai, tasa an kawo plates da cups da spoons, komawa tayi ta zauna praying su shigo, she remembered yace zai kawota and she knows he hardly go back on his words so tasan zai kawota, ganin har eleven Basu fito ba yasa ta Mike ta hadawa kanta tea as bata iya dadewa Bata ci abinci ba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button