DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilahi
3/29/21, 2:34 PM – Ummi Tandama: 109❤🧡💚💜ðŸ’?

1️⃣0️⃣9️⃣

Crazy dance ya dingayi Yana wulla kafa Nan da Chan, hannunshi biyu sama, he is totally going Insane saboda farin ciki, he dance and don’t care about dariya da suke mashi, sai kidi yake da bakinshi yana up and down, har jumping yake, ita dai Amira sai Satan kallon shi take Tana tunanin this guy Yana da fuska biyu,he have a very funny part and a very annoying part, bintu sai Dariya take tana clapping hannunta, sai da yayi mai isarshi yayi baya baya ya zauna Kan kujera.

Daga zuwa gaisawa da bintu Amira bata koma bangaren ta ba har fajz ya Shiga sauya Kaya zuwa wasu shaddq da Bai taba sakawa ba, Zama yayi yana kallon su, ba Hira suke ba Amma in daya tayi magana sai Yar uwarta ta amsa Mata, Kiran sallah zuhr yasa Amira ta Mike ta koma part dinta, around 2 part dinta ya cika da mutane wai zasuyi walima, they came with lots of food, mutane Basu watse ba sai wajsn karfe shida, wanke Bayan Wanda tayi da Rana, sai da ta Fara saka garwashi tayi hayakin turaren tsugunnawa a bathroom dinta, sannan ta fito daure da towel tana Aduar Kar fajz ya shigo don tun da Rana Basu sake ganin junansu ba, saids ta mulka jikinta da Mai sannan ta dauko another beautiful gown ta saka, falonta ta dawo ta zauna, she feels so lonely a cikin katuwar gidan.

Fajz Kam bayan ya dawo daga sallah zuhr ya kwanta a bedroom din bintu ya samu bacci kadan, Bayan ya tashi bintu ta shigo dakin, she wants to go out ya kirata, dawowa tayi ta zauna bakin gadon ya Fara nuna Mata godiya kan abinda tayi dazun yanda ta dafa abinci, kwance yayi ita Kuma zaune Yana Hira daita, he sounds so happy, so calm, da akwai irin yanda mutum ke magana da zaka San Yana Cikin kwanciya hankali, he asked her yanda tayi bacci jiya ita da duk ranar da ya raba daki da ita sai tace Bata iya bacci,
“Ai yanzun ya Zama Dole…ya zanyi…” Ta fada mashj sounding calm, murmushi ya dinga saki Yana kallon ta, they spent lot of time suna hira, he made it clear to her again that if she needs anything she should ask him that the fact that Amira tana aiki shouldn’t disturb her,. She told him she will still prepare dinner, godiya ya dingayi mata,
“Nidai da ka daina wannan godiya…ni da matar yayana Kuma?..” Bata karasa ba yace
“Kuma abokiyar zamanki…ba kowa zaiyi Hakan ba…” Ya fada Mata
“I feel itama zatayi min hakan…so kawai Kar ka damu… actually am happy…am not so sad…. because ban dauki Abun da zafi ba… sanna kana nuna min kauna as your first wife…what else can I ask for.. ” ta fada mashj Mikewa zaune faiz yayi ya matsa kusa daita sabida condition dinta Bai kanta anyhow, kiss yayi Mata sosai before yace
“Amma ban son kina stressing kanki…Kinga condition dinki ba kaman before bane…” Baj Karasa ba tace
“To me it’s nothing.. remember I love cooking…so it’s my pleasure to cook for Amarya and ango…” Ta fada mashi, rasa yanda zai gode Mata yayj, kawai ya lura inda matan gjda zasu kwantar da hankalin su in akace zaayi masu kishiya yafiye masu don ba karamin respect zasu samu ba, he just respect her kaman hauka, at some point sai ya dinga tunanin kilan ta daina sonshi ne don yasan ta da kishi Sosai,
“Allah dai tasa ga kulle zuciyar ki kikayi kqina ba…” Fajz ya fada Yana rike da hannunta bayan ya koma ya kwanta,
“Ban Gane ba…” Ta amsa mashi
“I mean kawai kice let me lock him out of my heart so that duk abinda zaiyi won’t bother me anymore…” Dariya bintu ta saki tace
“Sam ba Haka bane… you can never be locked out of my heart… you have a special place a zuciyata…” Ta fada with a smile, ahankali faiz ya Dora hannu a chest dinshi ya saki Ajiyan zuciya before ya lumshe idanuwa yace
“Am so blessed…I pray Kar muga bakin ciki a rayuwar mu…”ya fada Mata, Amin kawai ta amsa mashi
“Yanzun dai zo ki bani round Daya kawai…” Ya fada Yana gyara kwanciyar shi to yanda zai iya cire wandonshi, idanuwa Bintu ta zaro tayi kokarin mikewa yayi Saurin riketa,
“Habawa Amma Wasa kake kou..” ta fada tana kallon yanda ya rike hannunta Yana kokarin cire wando,
“Daman muna irin wannan wasab Ashe…ai ban sani ba…” Ya fada Yana Mata naughty look, kaman yanda sukayi magana da Amira Kan he should not touch he feels Bai kamata daga zuwanta gidan ya fara damunta kaman it’s all he ever wanted a Jikinta, he will ask for it Amma zai Bata space a little bit not much space that is if he can, don hiya Allah kadai yasan how he slept, he knows it will surely happen so he doesn’t want to rush her, zai Bata space da take so don yasan in har ya fara bazai daga Mata kafa ba, and one good thing is that bintu is hot in bed, she always make him moan.
“Nasan baka irin wannan wasan Amma ai…”
“No Amma…pls give it to me ..” ya fada cikin shagwaba har ya fiddo abun,
“Gaskiya am not in the mood…kaje wajen amarya…” Ya fada cikin ranta kwal,
“Ni kike cewa you’re not in the mood?…ai my mood is your mood…Dan Allah zo kiji…” Ya fada playing with himself, bintu dai kin yarda tayi tace ya tafi wajen Amarya, Dariya kawai yayi Yana cewa
“Kinci darajan babyna…if not da sai na kwata da karfi…” Ya fada Mata Yana sakinta, ita da she wonders why zai nema wajenta bayab ga sabuwa dal an kawo Mashi. Suna tare har akayi sallah magrub

Sai da yayi sallah magrub ya Shiga Bangaren Amira, itama tayi sallah, Yana ganinta ya saki murmushi Yana shigo da sallama tare dacewa
“Kaman nayi shekara ban ganki ba…Allah yasa Kar a Kara zuwa gidan Nan…” Ya Fada Yana jawota daga inda take zaune Yana hadata da chest Dinshi, murmushi Amira ta saki tace
“Badai baka son mutane ba…”
“Koma dai meye…nidai ban son taron mutane gidana…” Ya fada rungume daita, Zama yayi ya jawota in-between his legs ta zauna,
“Did you miss me…'” ya tambayeta,, murmushi kawai Amira ta saki without saying anything
“Yanzun muje muyi dinner…wajsn sister dinki…”ya fada Mata,
“Gaskiya she’s trying fa…. she’s so nice…” Amira tafada Tana mamaki halin abokiyar Zamanta
“Ai I told you ki kwantar da hankalin ki…Bata da single matsala… she’s so precious…” Ya fada Mata calmly Yana shafa waist dinta
“I see….sai naji I don’t fit in…” Bata karasa ba yace
“You want to start kou…. since you don’t fit in sai kizo ki tafi ai… abeg let’s go and eat…I don’t like eating late…” Ya fada Yana Dan turata, sauka tayi daga kafarshi ya mike, ciki ta shjga ta dauko small Vail tayi wrapping a kanta, faiz na tsaye Yana jiranta, sai da ta fito ya kalleta before yace
“Give me a crazy kiss before mu fita…” Ya fada staring at her, Baki ta murguda mashi tayi kokarin wucewa
“Oh Haka ne kou… it’s alright…Bari mu dawo… zakiyi min Bayanin wanda kike murgudawa baki…” Ya fada Mata, da sauri ta dawo tayi hugging Dinshi tare da Yi mashi light kiss, bakinshi ya tabe Yana cewa
“Kou kadan Baki biyaba…now Bari kawai mu dawo…” Ya fada Yana shige Mata gaba
“Noble men don’t break their promises…” Amira ta fada Tana murmushin karfin Hali,
“Oh…ke Kika San abinda ake nufi da Nobel men …me dai don’t know…”ya fada Mata, Amira dai Tana fargaba sosai, she’s so ashamed of herself that despite duk gyaran datayi Bata da confidence in her self, she’s afraid if he knows how mess up she is he won’t love her again, kawai she’s so scared of loosing this happiness, bangaren bintu Suka Shiga Bintu na ganinsu ta Fara cewa
“Nifa I was about asking masu aikina su Kai abincin bangaren ki…” Ta Fadawa Amira, murmushi kawai Amira ta saki without saying anything, babu wasting of time suka ci abinci, still Amira Bata saki jiki taci sosai ba, ita Kam bintu tea tasha da snacks, she told him kayan shayinta sun Kare
“Ai dole…irin wannan Sha da kikewa Madara…shi yasa kumatunki kullum Kara Hawa suke.. ” faiz ya fada yana Dariya,
“It’s not my fault.. it’s the fault of what you planted in me…” Ta amsa mashi tana murguda mashi baki,
“Na you Sabi…” Ya amsa Mata, they ate talking amma bintu da faiz kawai ie Magana it’s Kuma Amira Shuru tayi tana sauraron su saidai ta saki murmushi when he says something funny. Suna gamawa ya shjga ciki few minutes later ya fito da alwallah yayinda still Amira tayi packing plates da suka Bata, she helped bintu arrange everywhere before suka dawo falo, bayab few minutes da zamansu Amira tace
“Sister Zan je inyi sallah…” Ta fada Tana kokarin mikewa,
“Nima Bari inje inyi….sai ince good night kenan kou…” Inji bintu dake kallon Amira,
“Kilan in dawo …” Amira ta fada sounding calm
“Aa…ba sai kin dawo ba wallahi…go and pamper my Yaya.. ” bintu ta fada tana Dariya, Dariya itama Amira tayi tana Dan sauke idanuwanta, she wonders wacee irin matace wannan, ita dai she never seize to amase, ta gasa gane wacce irin mace ce bintu, sai Kuma ta fara tunanin kilan Haka matan da suka San mazajensu na kaunar su suke, wato suna da assurance din cewa babu wacce ta isa ta shjga tsakanin su so bazasu batawa kansu Rai Kan wata kishiya ba, ahankali Amira ta Mike tana Cewa
“Tunda kin koreni…ai shikenan.. ” ta fada with a smile
“Ai ba korar ki nayi ba…” Itama Bintu ta Fada tana mikewa, bin Amira tayi har Bakin kofar ta na farko sanna ta koma bayan sunyu bidding junansu good night Amira komawa tayi part dinta ta kurkura bakinta Sannan ta fito tayi sallah, before fajz ya dawo daga Masjid ya Shiga Bangaren bintu tayi Mata good night har ta sauya Kayan jikinta zuwa another Kaya ta kwanta, she heard his foot steps sai ta lumshe idanuwa kaman she’s sleeping, Yana shjga ya ganta kwance, Bai San sanda ya saki Dariya ba Yana kallon kayan dake jikinta, bathroom ya shjga Bayan Yan mintuna ya fito daure da towel, bakin gadon ya zauna Yana cewa
“Baby…” Ya fada Yana Dan taba shoulder dinta, Amira dake jin fuk move dinshi Shuru tayi kaman she’s sleeping yasan she’s not sleeping because her eye lashes is shaking, kura Mata Ido yayi ya daina motsi Yana kallon ta, ahankali Amira ta bude idanuwa say Suka hada Ido
“Gotcha…” Ya fada Mata,
“Nifa bacci nake ji…” Ta fada Tana murza idanuwa,
“What’s the meaning of this…” Ya fada Yana nunata From head to toe, Amira kallon kanta tayi ta kalleshi tace
“What?…” Ta fada kaman Bata Gane Abinda yake nufi ba
“Baa saka maki kayan bacci a cikin lefen ki bane…kou you won’t use those beautiful lingeries you bought from Malaysia tunda ba Wanda…” Sai Kuma yayi Shuru,
“Ka karasa…” Amira ta fada Tana kallon shi
“Tashi ki sauya kayanki…”
“Am comfortable like this . ” Ta amsa mashi tana Turo Baki
“Kina son ganin other side of me kenan kou…” Ya fada sounding a bit angry
“Ni aa…kawai I feel free sleeping cikin wayan Nan Kayan…” Bata karasa ba yace
“Ni Kuma I want to see you in lingerie…. period.. ” ya fada yana hada face kaman ba nashi ba, ahankali Amira ta matsa kusa dashi tana kokarin magana sai ya matsa daga gareta,
“Just change…” Ya fada atakaice Yana Bata baya alaman he is not joking
“Zaka Fara wanna attitude din kou…”
“Don’t even go there… just change…if not bazaki so what will happen ba…”ya fada Yana sounding so angry
“Amma you made it look it’s not about my body…”
“Ode…so Because I said it’s not about your body sai ki dingayi min katanga da abinda is rightfully mine?…wato I won’t even touch you… chabdin…kin taro match wallahi…” Ya fada sounding more serious than ever, Amira Shuru tayi tana zaune bayanshi tana kallon yanda ya hade fuska she can see it on his keya,
“Nifa…”Bata karasa ba yace
“Ki kiyayi bacin Raina….kindai San if I want to have you ba doguwar riga ba Allah yasa wall of Jericho Kika saka as Kaya sai na samu?..this your behavior zai ja maki wallahi..”ya fada,Baki Amira ta murguda tana sauka daga Kan gadon, wajenshi tazo ta Dan dungurar mashi kai ya kalleta Yana cewa
“Zakiyi masu Bayani…” Ya fada Yana Dora two legs dinshi Kan gado tare da harde hannuwanshi Kan chest dinshi Yana kallon ta, Amira Kallon shi tayi as she gets to the wardrobe, ya zuba Mata Idanuwa kou blinking Baiyi,
“Wai kana kallona Zan sauya Kaya…” Ta tambayeshi, faiz kallonta kawai yake, at this point Yana jin ta mugun Raina mashi Hankali, kou Bintu da Bata San namiji ba batayi mashi Haka ba Balle ita, kawai he won’t say anything to ruin the moment, har yau he believes ba wani sonshi take ba kawai she married him because ba lallai ta sake samun wani ba, Amira was staring at him just as he balanced waiting for her to remove her clothes, he looks so far away, bude wardrobe din tayi ta dauki Daya daga cikin kayan baccin da aka jera Mata yau, tana dauka  ta tsaya Tana Kallon shi, he is just staring at her tamkar Wanda yaje club yake jiran a zo a bashi lap dance, ita wannan towel din da ya daura ma yafi sakata wani iri, ya bar bare chest dinshi waje,
“In Shiga bathroom…”Bata karasa ba ya Fara girgiza Mata Kai alaman no, Baki ta turo, tasan ta saka pant Kuma tana da bra, she’s so shy of this guy he won’t just understand, she remembers what happened in Malaysia, kou kadan Bai da Wasa, daga doguwar rigar dake jikinta ta tayi sai ta saka kayan baccin in-between her legs Sannan ta ja rigarta sama ta barwa Allah komai, kawai she’s afraid Kar ace ya dawo ya Fara Mata wani irin kallo daban dukda he have made it clear ba jikinta bane matsalar shi that nor matter how rotten she is he will still love her for ever, tana daga rigarta tazo wajen pant dinta zuwa sama zuwa belly dinta,
“Damm…” Fajz ya Fada under his breath yana kallon cikinta da Kuma curve dinta, she’s like a model, yanda ta hade Kan knees dinta tana rike rigar baccin is so wow to him, it’s like she’s giving some sort of style, cikin karfin Hali Amira ta cire kayan gabaki daya ta juya ta saka shi cikin wardrobe daga ita sai pant da bra, fajz was just having the fun of his life, staring at her like this is so satisfying, jikinta yana da wani irin kyau da bazai iya bada example da irin kyawun skin dinta ba she’s so beautiful in and out, her skin so glowing, she have dimple waist, tana juyawa ya sauka daga Kan gado, before Amira ta juya sai taga mutum bayanta, rigar baccin ya amsa ya wurgar kasa tare da zagaya hannunshi da waist dinta Amira Bata San sanda ta saki wani irin ajiyan zuciya ba because hannunshi Kan waist dinta is so sweet, she feels his hands har cikin jikinta,
“Ki barmin…jikin…in dinga kallo kawai…” Ya fada Yana rungume ta sannan Yana jin wani irin hotness a jikinta Yana shjga nashi, free hands dinshi ya Dora a jaw dinta ya daga ahankali kaman he is holding egg, Amira couldn’t open her eyes as she feels yau kilan asirinta zai tonu, faiz kallon chest dinta kawai yake, he is feeling as if it’s not as bad as she’s making it be, dukda Bai tabasu yaji ba Kuma ba waje suke ba they look full in the Bra, shi Daman Allah Bai bashi hakurin Wasa ahankali ba when it comes to wowan, hakan yasa when it comes to the love of his life baiyi Wasa ba, he took her to bed and give the best in him, sanda ya cire bra dinta Amira that is trying to stop him couldn’t at all, rike hannuwanta yayi da hannu daya ya cire bra dinta
“What’s here to hide pls… what’s bad here…meye abinda Zaki dinga boyewa…I love them the way they are… you made it look kaman there’s nothing left…” Faiz da ya fita hayyacinshi ya fada Mata feeling wani iri, Bai taba wasting time Kan bintu kaman yanda yayi wasting Kan Amira ba, Amira ita kanta tasan yau tana tare da namiji, now she knows ba all that bare the name namiji ke namiji ba wasu are Yan rakiya, she feels all over her, he is too smart that duk ya dauke Mata hankali ya cire  pant dinta, Sam Bata san how it happened ba, the penetration is what brought her back to life,
“Wai…Haka… mukayi da kai…” Ta fada tana tada kanta daga Kan pillow, banza yayi daita don inda zata San halin da yake ciki tasan Yi mashi magana yanzun it’s of no use, Yana tunanin bintu karshe ce Amma tun Bai Shiga Amira ba ya samu kanshj Cikin wani irin dadin da he can’t give example of, he was just saying things da in zaa kashe shi Bai San Yana cewa ba, small thrusting ya saki Kara itama Amira ta saki Kara, she was feeling kaman Tana mafarki ne ba don komai ba sai don yanda it’s like Ana Neman hanyar inda it’s not possible a samu hanya, if there’s something she’s regretting right now is the fact that she thinks she’s too open da har taje ta dinga neman maganin da zaisa ta matse don tun baa je koina ba she have seen that tana cikin matsala sosai, faiz da ya fita hayyacinshi Bai San sanda yace
“You’re…a…big…liar… you…said…he..is your son…” Ya fada as he finds it difficult to even penetrate.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button