DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Cikin hawaye faiz ya koma bangaren shi, Kam gado ya kwanta ya lumshe idanuwa feeling so hurt, Kiran shi bintu tayi, kaman Kar ya dauka sai Kuma ya San halinta she won’t give up until they talk, hakan yasa ya daga bayan ya daidaita voice dinshi,
“Baby…” Ya fada Mata ahankali
“Naam my king… good morning…” Ta fada calmly
“Morning my queen…” Ya fada cikin voice da Bai fita sosai,
“Baby… what is wrong with you… voice dinka is so down…” Ta fada mashi, shuru yayi Yana Dan shafa goshinshi before yace
“Ba komai…” Bai Karasa ba tace
“Aa…baby…tell me…naji you’re disturbed… what’s wrong pls…” Ta fada kaman zatayi mashi kuka, ajiyan zuciya ya saki before yace
“Queen… wallahi it’s a problem with company money… wallahi na ranste banci kou sisi ba…Amma we’re short of millions…balle muyi maganr riba… believe me I didn’t touch company money…” Ya fada voice dinshi na rawa sosai,
“Inna lillahi waina ilaihi rajiun… subhanallah my king…this is serious….kaman nawa kukayi short?..” ta tambayeshi kaman she can give him the money lol
“Above ten millions…” Ya amsa Mata
“Subhanallah…wayyo allah babyna….I feel your pain… baby ban son abinda zai takurawa rayuwarka…baby ka bar masu company dinsu ka samu wani aiki…I don’t want them to drag you good name into the mud….banson Ana Bata maka Rai….ban son kana Shiga damuwa Kan abinda Bai Kai ya kawo ba…” Ta fada mashi tana magana cikin yaukin gaske, Idanuwa ya lumshe before yace
“My queen I wish I can do that but I can’t…daddy yace dole sai nayi…mummy Kuma is so mad at me right now…am so confused…so depressed…” Ya fada Mata
“Am sorry… sorry my king….kawai kayi yanda zakayi ka bar masu company dinsu…Daman shi family something Haka yake…kana iya Fara naka business din inda babu Wanda sai takurawa rayuwarka…” Ta fada mashi cikij tsananin so da kauna
“Baby ai wannan ma is business kuma na gaza…nidai I can’t do business…ban iya managing ba…i am an engineer…”ya fada Mata
“Baby pls… follow your heart…ka dinga bin zuciyar ka… don’t let everyone ruin your happiness pls…” Ta fada mashi
“Ok babe…I love you so much…”
“I love you too my king…yau me Zan hada maka…” Ta fada mashi cikin shagwaba
“Ai baby…I can’t go out…ban iya fita at all…am feeling so down today…”ya fada Mata da sauri tace
“Baby I look forward to weekend ba don komai ba sai don ganinka… weekend is the only day I get to see you and now baka son zuwa..haba baby did you even love me…”ta fada kaman zatayi kuka
“Ke banson rashin hankali da sakarci…bakijij halin da nake ciki?…” Ya fada sounding so loud and bossy
“Yeah baby…Amma don Wannan sai kace bazaka zo ganina ba kaman anyi mutuwa?…haba…” Ta fada tana kokarin fashewa da kuka
“Daman your problem is totally selfishness da Kuma rashin Hankali….in da kina da hankali you will say Baby rest and don’t go out today since you’re not happy…Kinga irin Marin danasha hannun iyami kuwa?…” Ya fada sounding a bit funny
“Nidai gaskiya iyami ta bar marinka…pls baby kazo…I miss you alot…Zan hada maka kayan dadi da avocado smoothy…”
“You’re mad…van iya fita yau..I can’t even step my foot outside…” Ya fada Mata
“Shi yasa nace baka Sona…” Bai Bari ta karasa ba yace
“Aje a hakan…Baki Kara ganina sai Nan da wata guda…” Ihu ta farayi tana kuka sosai kaman ranta zai fita
“Ummm my queen…I have alot going on in my life right now…I don’t need more drama…so ayi kuka lafiya
..” Yana Gama maganar ya kashe wayarshi, yasan she will keep calling da sauri ya kashe wayar gabaki daya. Kwanciya yayi Yana tunanin where the problem is, is it that babu kasuwa me kou laifin shine, he just can’t point a finger at what the problem is.

Around karfe 11 Ahmed yazo gidan su Amira bayah ta Gama bincikenshi Kan wasu abubuwan that has to do with online business, the first thing he decided was tunda Bata da degree for now ta samu tayi online course on business and how to gain from it, yasan some lucky people sun Shiga business and dukda Basu da huge ilimi Kan business din sunyi succeeding yayinda wasu Kuna they need the education on business to do more, shidai Bai San irinta ba but he wants her to be perfect with business,not all have to be degree da sauransu, da akwai lot of people that are doing well with the degree,wasu sunyi acquiring degree don ace suna dashi Amma ba Wai Because the degree is the source of income ba, kou da kuwa zata iya degree din Nan gaba yanason ta Zama master a business, online business, the site he found is about yanza zasuyi training dinka ka Zama professional business man or woman in just one week, the fee for the training is just 10k and it is in just one week tunda is not a serious deep one but it’s going to help anyone that partake in the training, Yana da kyau ga wayanda suke son koyan business balle ita that have been indoor for over 3 years,yasan she have missed Alot and he wants her to be upto date with what is happening around now. Yana son ya biya mata ta Fara course din. Yana zuwa gidan bangaren Ismail ya nufa, gaisawa sukayi da Ismail inda Ismail ya farayi mashi godiya Kan yanda yake tayashi kula da Amira
“You’re very funny…wato abinda nakewa kanwata kakemin godiya kanshi?… lallai ma…wato Kai baza iyayiwa su Amina da habiba ba?…”
“Wallahi Ina iyawa…kawai naka is to much ne…kasan her own condition is different…ba kowa zai yarda ya taimaka Mata after what happened ba…” Inji Ismail
“Nidai wajena it’s not different… you can help anyone if you want to… remember Mai hankali Bai judging wani kou musguna masu saboda situation din rayuwa…it can happen to anyone…so Allah yasa mu dace…”
“Allahumma Amin danuwa… you have a large heart daman…Allah ya bamu irin zuciyar ka…yanda zamu daina discrimination da Kuma aibanta mutane…”Ismail ya fada mashi Yana kallon shi, dariya Ahmed yayi yace
“Kai Wallahi abun Dariya Bai taba Kare maka…wato Kai da ka dinga kula da ita da baby Nasir for years bakayi kokari ba sai ni da banyi sati da Fara nawa aikin alkhairin ba… anyway I know why you’re saying this…kawai you want Kai kadai ka dinga samun lada… anyway bazan Bari ba…” Ahmed ya fada Yana Dariya sosai, shima Ismail Dariya yayi Yana Cewa
“Ai there is enough reward to go round…Allah yasa mu dace…”
“Amin…” Ahmed ya amsa mashi before adding
“Bari inje ingan Amira…we have something very important to discuss with her…” Ya fada Yana mikewa daga inda ya zauna wannan kalaman nashi na karshe sun jefa Ismail cikin tunanin, he feels kilan Ahmed wants to marry Amira tunda yasa daman he adores her so much, he really loves this guy, he is something else, ya yarda he is really inlove with her tunda har Yana bayyana sonsa a gareta despite her lapse, shima Ismail is Among those that prays Allah yasa amira ta samu Mai sonta da aure tunda shima yasan it’s not possible ya Mike Yana saurayi yaje ya auri mace Mai Dan, Dan ma ba Dan sunnah ba, he knows love is very blind amma he doesn’t pray his own love ya zama very blind to such an extent, Yana iya auren bazawara datayi aure ta haihu Amma not a single lady with a child, shima mikewa yayi sai Ahmed ya kalleshi yace
“Ina zaka Kuma…”
“Ai cikin gida Zan rakaka muje tare…” Ya fada Yana kokarin saka slippers dake gaban kujeran da yake zaune Kai,
“Aa…this important talk doesn’t have anything to do with you…so ka koma ka zauna…” Yafada mashi Kai tsaye,hannuwa Ismail ya Dora sama inform of surrender Yana cewa
“Yes sir …” Yana komawa ya zauna, ficewa Ahmed yayi daga part din Ismail ya nufi cikin bangaren hajiya, Yana zuwa ya tarda ba kowa falon Bai Bata lokaci ba ya wuce dakin Amira. Shi Kuma Ismail na ganin ya fita ya mike ya dinta lekawa ta window sai da ya tabbatar ya Shiga shima ya fita ya nufi bangaren mum dinshi, Yana zuwa ya wuce dakin mamansu,. She was laying on her bed amma ba bacci take ba, sallama yayi ya Shiga ciki ta amsa mashi tana gyara kwanciyar ta,
“Mummy…kina hutawa ne…” Ya fada Mata Yana kallonta
“Yes…am relaxing…any problem?..” ta tambayeshi
“Aa… mummy..ba wata matsala… saidai kawai am happy Kan wani Abu ne dake neman faruwa…” Ya fdaa Mata with so much happiness, kura mashi Ido tayi tana kallon shi,
“What happened…menene?” Ta tambayeshi
“Ai mumcy it’s about…Amira da Ahmed…I think dukda flaws dinta he will marry her…”cikin wani irin yanayi hajiya ta mike zaune tana cewa
“Wace irin magana kake Haka….shi ya fada maka hakan kou you just said it kawai…” Ta tambayeshi to hears the truth, in Kam shi yafada Mata hakan har sadaka sai tayi yau because it’s so unexpected,
“Ai mummy kou Bai fada ba alaman ya nuna he is inlove with her… even as am speaking to you Yana wajen ta…mummy he loves her…” Jikin hajiya ne yayi sanyi ta koma ta kwanta Tana cewa
“Ita mahaifiyar shi zata yards kou da kuwa shi Yana sonta?.. a cikin uwaye Yan kadan zasu yarda da such Abu fa…even me Ina cikin percentage da bazasu yarda ba…so don’t get my hopes up pls…” Tafada mashi cikin sanyimurya
“Nikam mummy Zaki gani…in har ya dage ita yake so ai Dole ayi hakuri ya aureta kou Ana so kou baa so…I know he loves her don Kar kiga irin abubuwan da yake kawo Mata…har..w…” Sai ya tuna Bai kamata ya fada nata ya Saya Mata waya ba don gudun Kar ta amshe daga gareta, .
“har me..” ta fada tana Mikewa zaune again looking very sensitive,
“Aa ba komai mummy…kawai dai ki kwantar da hankalin ki Kan lamarin Amira…in har Allah ya yarda zai aureta…kuma.kowa yasan Ahmed is one in million…so be happy…” Ya fada Mata, ahankali ta sake komawa ta kwanta cikin ranta Kam Tana aduar Allah yasa wannan Yaron ya aureta da tafi kowa farin ciki, su plan dinsu is ta samu Mai kebeta shi Kuma he have a total different opinion, he wants in future ta kasance Mai zaban maza despite her lapses, yasan insha Allah Allah will not let all his plan go Astray
” Tou mu dinga adua Allah ya amince…da Kam nayi baccin da banyi in the past three to four years ba, dana zuba ruwa kasa nasha in har amirata ta samu Miji tayi aure Kuma mijin ma someone like Ahmed…da wannan ranar zai kasance Rana mafi girma a rayuwata…” Ta fada voice dinta na rawa kawai sai ta Fara hawaye.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button