DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilahi
3/31/21, 10:04 AM – Ummi Tandama: 111❤🧡💚🤎ðŸ’?

Faiz babu irin rokon da baiyiwa Amira ta bude mashi kofa ba Amma Sam taki, sanda ya dage da buga kofar Kam kwanciya tayi, duk Maganar da yakeyi Bai hanata bacci ba saboda Tasha wahala, her body hurts and each joint ache Amma hakan Bai Hana bacci daukanta ba, sleeping with the assurance din cewa he won’t disturb her ya Bata rest of mind, abun mamaki is that Bata daina tunanin Haka ake aure shikenan in kana tare da namiji Bai da abinda yake so sai yayj riding Dinka kaman horse, she misses office life and home, office inda he will look decent, with clothes unlike the towel and nakedness, it’s so disgusting, she thinks it’s like yanda Habib yake,Amma wannan is totally different, tunawa tayi da nazifa tana tunanin Haka take Shan wahala, sai Kuma ta tuna shi fajz mugu ne na gidan gaba, he is stubborn, bossy and even in bed, tana cikin sake sake bacci ya dauketa. Faiz Kam Saida yayi magana yayi bar ya gaji ya bar wajen ya koma dayan bedroom din, shi Kanshi zafin abunshi yakeji, he knows it’s uncalled for Amma Kuma ya kasa rabuwa daita, magneting dinshi kawai jikinta yake, that’s why even after he is tired ya kasa dainawa, shi kanshi a gajiye yake,  ya rasa abinda yasa hakan ya faru, he just wants to die in her, kwanciya yayi Bai Dade ba shima ya daukeshi.

Kaman jiya bintu ta shjga kitchen Amma yau not as early as yesterday don yau sai da ta Kai karfe goma tana bacci, tana Mikewa tayi Saurin shjga bathroom tayi wanka ta shafa Mai sharp sharp Sannan ta saka skirt da Riga ta shjga kitchen, the first thing she did was to drink juice sannan ta Fara hada breakfast, har wajen 12:30 Bata Gama ba,
“Wannan yau ya Zama lunch ba breakfast ba .. gashi kou fitowa basuyi ba…”ta fada cikin ranta as she’s about to finish the meal,

Fajz Kam bacci Yasha sosai ya samu natsuwa sosai sannan ya farka, Kallon agogo yaga har kusan  karfe Sha biyu yayi wuf daga bedroom ya shjga bathroom. Wanka yayi yaji Jikinshi na rawa kaman zai fadi, Bai taba jin such yunwa a rayuwar shi ba,
“Ribar jaraba…” Ya fadawa kanshi Yana watsawa kanshi ruwa, yasan itama Amira tana cikin yunwa, jallabiya ya saka bayan ta fito ya wuce dakin da Amira ta shjga, buga kofar yayi Yana magana begging her to come out Amma Amira tana Chan tana bacci, she have suffered that kou kadan Bata ji maganar shi ba, she’s just sleeping sai sakin Ajiyan zuciya take Kai a Kai, faiz ya Gama maganar shi ya bar wajen tun Yana falon Amira ya dinga Jin kamshi, he is so happy that he have to pray for her for this act of kindness, kitchen ya Shiga ya tardata sai aiki take, Bai Bari masu aikin sun fita ba ya rungumeta ta baya giving her his blessings, tun Kan a Kai abinci Kan dining yake ci, she was just staring at him don he ate lots of food, yacj yasha, saida bintu tasa aka jera Mata abinci a dining fajz ya fada Mata Amira won’t be coming so suci abincin su kawai, Ido daya bintu ta kashe mashi ya saki murmushi Yana Cewa
“Naughty fellow…with rotten heart…” Ya fada Yana cin abinci,
“You’re just guilty…ai kasan babu abinda nace….I didn’t say anything…” Bintu ta amsa mashi,
“Oho dai..ke kika sani..”Dariya bintu tayi tace
“Nidai yanzun ka Kai Mata abinci…” Bata Karasa ba faiz yace
“She won’t let me into her room..”ya Fada mata, Bai so ya Fadi hakan ba but he didn’t know when he said it,
“Why?…kou dai Kayi Mata na mahaukata…”
“Mãfuwelatiì…” Ya fada Mata Yana daga hannu kaman zai bugeta
“Yaya… sorry…” Ta fada moving away while laughing,
“Yanzun dai ka Kai Mata abinci…”Bintu tayi adding
“Aa…she won’t let me in…she have locked herself…” Ya amsa Mata atakaice
“Amma Kuma ai ba Haka zaka barta da yunwa ba kou…pls do something…”ta fada cikin damuwa feeling for her, ita it’s only one or two balle Amira da nata yayi yawa, she knows that lady must have suffered,
“Ya zanyi tunda bazata bari in Shiga inda take ba,
“Zan iya Kai Mata abinci?…” Bintu ta tambayeshi, don jin abinda zai ce, faiz kallonta ya dingayi Yana tunanin if she’s really doing this out of generosity or she have a plan, sannan Amira is a mess right now Bai son ta ganta Amma Kuma how can he turn her down,
“If you want…Amma ban da gulmata…” Ya fada Yana Dariya, itama dariya tayi tace
“Babu wannan zancen… yanzun dai bari in Gama Hada Mata kayan sai ka rakani ka nuna Mani dakin da take..” ta fada Yana mikewa tana sipping tea, faiz dai shuru yayi yana binta da kallo, bintu komawa kitchen tayi ta hado tea set da duk abinda tasan zata zubawa Amira abinci, Haka Nan she feels great doing it, faiz Kuma yayi zaune har da tagumi Yana jiranta, it’s somehow awkward Amma ya Zaiyi, Bai son ya dinga abinda zata dinga tunanin he’s not appreciating what she’s doing because yafi son Amira, hakan yasan kawai ya zuba Ido, Amma ya zaayi ka Gama lagaigaita amarya ita Kuma uwargida tace zata kula daita, Bai son arguing daita Amma Kuma he is not ok with it, all he knows is that babu iskanci da Bai iya dauka,
“Let me help you carry the tray…” Fajz ya fada Yana daukan tray da ta jera kayan abinci Kai, tare suka Shiga bangaren Amira inda bintu ta dinga wow to kayan da aka yiwa Amira, it’s not that kayan Amira yafi nata Sosai Amma kawai she’s someone that have two sides, she can turn anyone she wants and now she just turned the part that ka maids komai ba komai ba and just live normal without giving yourself stress over things you can’t stop. Sai santin kayan dakin Amira kawai suke har Suka isa bedroom din da Amira take, tana zuwa  ta tsaya bakin kofar yayinda shi Kuma faiz ke tsaye bayanta feeling so guilty, kallo Daya zakayi mashi kasan yasan yayi ba daidai ba, bintu ce ta kwankwasa kofar, Amira was still sleeping and trembling, kou kadan Bata San Ana knocking ba Balle ta tashi, dukda tana running fever she’s still sleeping deep, Bintu sake Knocking tayi Amma shuru Bata, kallon faiz tayi, faiz dake tunanin she’s awake but she’s refusing to open the door cewa yayi
“Kiyi magana…kilan if she knows you’re the one zata bude.. ” ya fada voice dinshi kasa kasa,
“Sister nice…” Bintu ta Fada Tana daga voice tana buga kofar, still shuru, she talks for about 5 minutes sannan Amira ta bude idanuwanta da sukayi Mata nauyi,   she hears her voice, da sauri ta Mike zaune Tana murza idanuwa tana Dan yamutse face as a result of pain all over her joint,
“Sister…are you alright?…” Bintu da ta Shiga damuwa har cikinta ranta ta Fada tana buga kofsr da karfi fajz Kam Yana tsaye Yana fargaban Kar ace something bad happened to her,
“Naam…” Amira ta fada voice dinta Bai wani fita sosai, ahankali ta sauka daga Kan gado tana jin so pain in-between her legs, tana Dan Nishi ta shafa face Dinta and she feels it’s swollen don tana ji a yanda take gani,  ahankali ta dake ta saki face Dinta don she wants to look normal, ahankali ta murda key din ta bude kofar, bintu ce tsaye with a smile yayinda itama Amira is wearing a smile dake kaman da zatayi kuka, daga Idanuwa tayi taga faiz tsaye bayanta rike da tray, if you see yanda ta watsa mashi harara zaka gudu, sauke Idanuwa yayi yana murmushi, it’s like he should jump on her again, this girl is magical, ahankali Amira ta koma gefe bintu ta shigo yayinda shima faiz yayi Saurin shigowa, ahankali Amira ta koma ta zauna, gaisawa sukayi da bintu Amma tamkar faiz Bai dakin, bintu na zuane Amira ta shjga bathroom ta dawo ta zauna kanta kasa feeling so shy, she can’t just believe it fajz ya tozarta Haka, yanzun duk Wanda zai zo gidan Nan sai ya San abinda ya faru, abun kunya ne a Wajen ta, she couldn’t help but ask bintu for Maganin ciwon Kai, mikewa bintu tayi ta fita ta dauko Mata inda tana fita faiz ya nemi Magana daita ta nuna she doesn’t even want to see him balle suyi Magana, wani irin rashin mutunci ta dingayi mashj tana fada mashi Daman it’s the only reason he sticks to her har ya samu ya aureta that babu alaman so cikin abinda yayi Mata, shi dai barin dakin yayi before bintu ta dawo, ta kawo Mata pain relieving medicine tasha Bayan ta Sha magani.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button