DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Saida bintu ta kwana uku tana kula da Amira duk safiya zata kawo Mata breakfast tare da maganin da faiz ya kawo Mata, one thing is that Amira Tana fa zuciya sosai da kou da ya kawo maganin Bata amsa daga hannunshi ba, sai dai ta koma ya bawa Bintu, Amira ta gano bintu is one in a zillion interm of character hakan yasa itama ta Fara sakin jiki daita suna Zama suyi labari Sosai don Bata magana da faiz, shima faiz Daya gan she’s so mad at him sai ya fita Harkarta kawai, in suna da Hira da bintu faiz ya shigo sai ta hade Rai kaman Bata Dariya ba, ya mugun fita ranta, she doesn’t want him near her at all, it’s good to be good and right now she loves bintu, dukda tana da ciki Bai hanata ta hado breakfast har bedroom dinta ta kawo suci tare Ana Hira sai ta kaiwa fajz nashi, yau Kam Amira taji kwarin jikinta sosai and she’s so ok, duk ajiye kayan Mata tayi gefe saboda fargaba, tunda Basu hada bedroom da faiz so she sleeps freely, tana sallah asuba ta Shiga kitchen dinta, she wants to prepare something Amma Kuma Bata San what ba, right now she wants to cook don bintu taji dadinshi, shi Kam faiz kou oho, she was just searching and thinking, ta rasa abinda zata dafa, sai Kuma tayi tunanin Bari ta leka bangaren bintu don Kar ace itama tana Chan tana hada breakfast, Kuma tana zuwa sai ta tardata kitchen, tana aiki da masu aikinta, Nan itama tayi joining dinsu, bintu was telling her ta barshi ta zauna Amma Bata yarda ba sai da ta tayata, duk soya arish din ita tayi shi, ta hada masu abincin Kan dining, tana fitowa taga fajz falonta, gaidashi Tayi standing nesa from him ya daga Idanuwa ya kalleta ya dauke Kai kaman ba kowa wajen, wani irin tsoki Amira taja ta koma kitchen abunta, already bintu ta lura da Amira is mad at faiz and shima har ya Fara fushi, bayab sun Gama breakfast in silence Amira ta tattare plate ta Kai kitchen shi Kuma faiz ya bar masu wajen, bayan Amira ta dawo ta zauna bintu ta Fara cewa
“Sister ki daina fushi dashi Haka Nan…pls…” Amira kallon ta tayi tace
“Ni ba fushi nake dashi ba…. it’s like shi ke fushi dani ai…” Ta amsa Mata
“Nidai kou me ya faru ki Yi hakuri… it’s all Halal…” Bintu ta fda Mata, Amira ta gane abinda take nufi, .
“Hmmmm bazaki gane ba….ba kowa ke Mai karfi ba…” Ta amsa Mata, Dariya bintu tayi saboda what Amira Said, Hira suka dingayi kaman ba kishiyoyi ba, duk yanda Amira ke Dariya da faiz ya shigo sai ta hade Rai, shi Kuma sai yazo ya zauna kusa da Bintu ta Dora hannu Kan shoulder dinta, hakan Bai damun Amira at all Amma Yana damun bintu, she knows it’s all pretend and she doesn’t want him to use her settle their matter.

Yanzun Amira tayi sati biyu a gidan and kou sau Daya basuyi magana da ahmed ba, she called him twice Amma baj dauka ba, it seem he haven’t gotten over her, shi kanshi faiz yasan Ahmed still cares about Amira don Bai zo daurin aurensu ba, he only called him to tell him he is sick and congratulated him shikenan, yasan it’s normal, ba sauki ace kana son abu baka samu ba sai Kuma abokin ka ya samu wannan abun, not everyone can pretend, shi Sam Bai iya pretending ba, he is hurting and he is trying so hard, matarshi tana fada mashi ya kamata ya kaita gidan Amira Amma sai yace he will take her when he’s less busy,ranar da aka daura auren Amira da faiz har kuka yayi, he went to his mother’s place and was crying out loud Yana cewa
“It’s wacce ta Bari danta ya auri Amira Bata son danta?…kou Bata San Amira have a child ba…kawai kin hanani aurenta…. you have reduced my happiness…” Ya fada kwance Yana Mata kuka, he have been strong by marrying who he married Amma love Daman lust daban, yasan he will never love anyone the way he loves amira, yasan it’s destined to be Amma it’s not easy believing in destiny sometimes.

Faiz yayi resuming office bayab sati biyu da aurensu, alhaji called him ya dawo office Wai akr a bar Wajen babu manya, Haka ya koma not because he really wants to, dukda babu abinda ke tsakanin shi da Amira tun na first time dinshi it’s fun ya zauna tsakanin su day bintu Yana kallon su suna labari Ana Daria,at times sai ya labe Yana sauraron hirarsu, several times sai ya dinga Adua Yana cewa da suyi fada da junansu gwanda suyi dashi, it makes him happy to see them befriend each other, hajiya shi tazo gidan da hajiya Fatima, sun Basu shawarwari sosai Kan zaman tare. One thing that is clear is that kou kadan Amira is no match for bintu when it comes to cooking, ranar da ta fara girki gsbata sai faduwa kawia yake, she watches fajz eat like it’s ok, itama Bintu eat Amma ita data dafa kallon Bintu tayi kaman zatayi kuka tana cewa
“Wayyo it’s half done half raw… wallahi kou kadan baiyi Dadi ba…I want to eat your food pls…” Tavfada kaman zatayi kuka, shi dai faiz baice Komai ba, Dariya bintu tayi tana cewa
“Kedai kawai kice gwadayi if not there’s nothing wrong with the food.. ” ta amsa Mata Tana cin abinci,
“Everything is wrong with it…”Amira ta amsa Mata Tana Dora hannu a goshinta, bintu Kallon faiz tayi tace
“Baby… how’s the meal…”ta Tambayeshi, kallonta yayi da idanuwanshi da yake tada tsigar jikin masoyi yace
“Oho…” Ya amsa Mata atakaice,
“You see …I told you it’s not good…”Amira da duk ta tsargu ta Fadawa bintu not looking at faiz,
“Pls ki kwantar da hankalin ki…”
“Nidai if Baki son in dinga fushi dake ki dinga fadamin gaskiya pls…” Amira ta fadawa Bintu,
“Ba Dole bane sai ka kware a abinci… nifa cooking is my hobby…I learned different dishes, nayi cooking class kala Kala both online da kuka offline, nayi catering, so pls Kar ki damu kanki saboda cooking dinki is not like mine ..” bintu tafada Mata, ahankali Amira ta Mike Tana cewa
“Bari in dauko sauran na jiya inyi microwaving…I can’t eat this…” Ta fada Tana barinsu ta koma kitchen, bintu is so happy too, saidai tunda Akayi bikinsu da Amira babu abunda ya Shiga tsakanin ta da mijinta, it’s two weeks now, faiZ want to do it tunda an Romance ayi Komai Amma Sam.abun Bai wani tashj, as in his interest is not in her, saidai ya jawota jikinshi ta suyi bacci after long time of Romancing, the best part of he makes her come through oral and she’s satisfy with that ita kanta ba don zungure zungurenshi take ba, shi Kuma faiz abun Yana damunshi da shaawar shi Bai wajenta, yau bayab ya tashi daga office ya wuce wajen mom dinshi ya fada Mata abinda ke damunshi, shuru tayi for a moment,
“Zakayi son Kai kenan…” Ta fada mashi
“Aa iyami… it’s not my fault…in my heart inason in Tara daita Amman I can’t…my desire is not there….”
“Ir really your heart is willing then your body will respond…Kar ka rainamin hankali.. “ta fada mashj, shi dai fajz baj fada Mata don wani Abu ba sai don Kar wata Rana abun yayi kamari har bintu ta kaiga fadawa family dinta like she did Last time, Bai son matsala at all,
“Nidai iyami what’s the solution…pls I want to know…ban son abinda zaisa bintu ta Fara yiwa Amira kalllon ta hanani saduwa daita …I don’t want them to have any misunderstanding at all…” Ya fada Mata
“Kuma hakan zai kawo matsala ba…don ai before now you’re ok with her in bed..so all the fault will be on Amira tunda ai she’s responsible…” Hajiya ta fadawa faiz.
“Yanzun mummy meye abunyi pls…”
“Well let me talk to your daddy.. “da sauri faiz ya zaro idanuwa Yana cewa.
“No pls…nifa kunyar shi nake ji.. “
“Ni ka raina kenan kou…shi ce baka jiwa kunya…”
“Ba haka bane…kawai kinsan closeness ba Daya bane…” Ya amsa Mata
“Yanzun dai jira in kirashi….I know he will have something for that…” Hajiya ta fada with a smile as she knows da akwai abinda shima yake using when he can’t perform well, fajz sauke idanuwanshi yayi kasa as he sits there, shi dai kunya yake ji sosai, Bai son alhaji ya dinga mashj wani irin kallo, yanaji mum dinshi ta Kira dad dinshi, she told him his son came with a complain Kan he can’t perform, she’s smart don Bata fada mashi it’s only wajen bintu ba, she makes it general, bayan sun Gama waya Hajiya ta kalleshi tace
“Yace inje part dinshi in duba in baka wani magani…wait here for me…” Ta fada Tana Mike,
“Tsohon Dan duniya. “Fajz ya fada cikin ranshi Yana Dariya, bugu yaji bayan kanshi yayi Saurin daina Dariya, sai da hajiya ta fita faiz yace
“Wato tsaffin Nan sun San abubuwan da bamu sani ba…” Ya fada Yana Dariya sosai.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button