DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilahi
3/31/21, 10:04 AM – Ummi Tandama: 112🧡â¤ðŸ’™ðŸ’œðŸ¤ŽðŸ’?
Faiz na zaune Yana jiranta ta dawo da wani abu cikin karamin kwali har guda uku, kallonta yayi just imagining his old dad Taking such stuff, saidai hajiya ta zauna ta Mika mashi tace
“Wannan maganin is herbal paste from turkey and it’s very good in increasing libido… it’s for both namiji da mace… it’s honey syrup…” Ta fada mashi, faiz sai kallon maganin dake cikin kwali yake, he have never seen it,
“Iyami Bai da matsala?..” ya tambayeta out of curiosity,
“Matsala kaman ya Kuma?…” Ta amsa mashi
“Iyami….like Kar a zo in bansha ba I won’t be able to … you know ai…” Bai karasa ba taja tsoki tana kauda kanta
“Mara hankali kawai…wato babanka poison zai baka kenan….”Bata karasa ba yace
“Aa iyami…ba Haka bane…kawai I know such items bazasu rasa Dan wani matsala ba…”ya fada Mata
“Tou Basu dashi… it’s from authentic company a turkey…kasan brand Dinsu is huge… ba libido kawai yake karawa ba Yana maganin Yan matsalolin da Kai baka San kana da su ba… it’s really good…bawai man power or woman power bane kadai… it’s remedy for all tiny tiny matsalolin maza da Mata….” Ta fada mashi,
“It’s alright… shikenan… nagode…ya zansha shi…”
“Kawai ka zuba 1 spoon cikin warm wata ka kada kasha that’s all…”
“Tou iyami nagode…Bari in tafi…nasan suna chan suna jirana…” Ya fada Yana kokarin mikewa
“Madallah…ya Zamansu…” Hajiya ta tambayeshi
“Iyami lafiya lau… zamansu is so cool
..har hade min Kai suke…in na Danyiwa Daya fada sai dayan ta dauka…in suna Hira da sun ganni sai su dinga Dariya kou kuma sai suyi Shuru…” Dariya hajiya tayi tace
“Allah yasa su cigaba a hakan…stand still a Gidan ka…don’t give room for nonsense…”inji hajiya
“Yes iyami…ai you know me….kinsan ban daukan nonsense ai…”ya fada Yana Dariya,
“Duk rashin daukan nonsense Dinka Mata sunfi ka rashin mutunci… Kai dai Allah yasa su dore a ahaka…duk Wanda zai kawo kiyayya tsakanin matanka Allah yasa Kar yazo inda kuke…” Hajiya ta fada sounding happy for her son that he is happy
“Amin iyami…Bari in tafi gida tunda Baki ji Dani yanzun kou abinci Baki bani…”ya fada ya rike da abinda ta basshi
“Ya zaayi in baka abinci bayan kana da Mata biyu…go to your house and eat…” Ta fda Tana Dariya, da laughter ya bar gidan ya shjga Mota ya, daga Nan Vai tsaya koina ba sai wajen sayan kayan marmari don already yasan bintu loves them because Tana amfani dashi wajsn hada masu kayan Sha kala kala, daga Nan ya wuce gida feeling at peace, Bai dauki abinda aka bashi ba gudun tambaya, bangaren Amira yake Amma he first entered part din bintu as he knows Nan zai samesu duka, Bai taba dawowa ya tardata inda part dinta ba sai part din bintu, it’s like tafi shigewa bintu fiye da yanda bintu me shige Mata,, Amira ta sanye da skirt da Riga kanta Babu dankwali kafarta Daya ta lankwasa Kan kujera Daya Kuma kasa Kan takalma yayinda ita Kuma bintu tana sanye da doguwar riga itama Bata daura dankwali ba suna zaune Kan same kujera Sannan da akwai tab a tsakanin su suna game din whot ciki, suna tap suna labari, Amira cewa tayi zata ci abinci Bintu tace ta Kara hakuri faiz ya dawo, she even begged bintu ta bari taci kadan Amma bintu tace aa sai fajz ya dawo, a wannan Dan zaman da sukayi Amira Bata taba ketare umarnin bintu ba, she gives her total respect, she deserves more respect don dukda suna same age mate Bata yin halin Yara she’s so matured and it’s all over her, Allah kadai yasan yanda Amira take jinta cikin ranta, kou kadan Bata da Wannan feeling din what’s so ever na kishiya kanta, she’s just like a sister to her,Jin motsin faiz yasa duk suka kalli inda yake shigowa, ganinsu alone Yana saka shi wani irin happiness not matter yanda ya dawo da gajiyar office, da sauri bintu ta Mike tana Yi mashi sannu da dawowa tare da amshe abinda ke hannunshi, amsawa Yayi Yana hugging dinta, Amira Kuma sauke legs dinta tayi ta kalleshi race
“Sannu da zuwa…” Ta fada not looking at hin for long,
“Yauwa…” Ya amsa Mata, bintu na Kai abun hannunta ciki ya kalli Amira da take daukan Ido sabida glowing skin yace
“Raguwa how far…” Ya tambayeta Yana kallonta from head to toe Yana Mata naughty look
“Hmmm…” Ta amsa mashi
“Tashi kije ki hada min ruwan wanka…” Ya fada Mata, Baki ta murguda ta Mike tana Cewa
“Sister!!!…” Ta Kira bintu before she goes to her apartment, fitowa bintu tayi tana amsawa
“Bari in dawo….” Ta fada mata before ta bar part din bintu, fita tayi shima faiz ya bita Yana cewa
“Baby Bari inyi wanka in fito…” Ya fadawa bintu before yabi Bayan Amira, Yana Shiga bangaren Amira da Bai samun moruwar at all as Amira Bata Zama sai in tayi Baki, Yana shjga ya lumshe idanuwa Yana shakan kamshin turaren wuta da take using, dukda Bata zama Bata daina Kona turaren wuta,the environment is so tidy and neat, da sauri ta wuce bathroom tana hada mashi ruwan wankan, fajz najin motsinta a bathroom, kayan jikinshi ya cire ya tsaya daga shi sai pant, bakin kofar yaje ya tsaya Yana jiran ta bude, Amira ja Gama Hada mashi ruwan wankan ta bude kofsr ta ganshi kusan zindir, idanuwa ta sauke tana kokarin wucewa
“Amarsu ta ango…amarsu ragwuwa…ban taba gani Lazy woman irinki ba…” Ya fada Yana matsawa kusa daita, kaucewa tayi not looking at him
“Yau kizo kiyi min wanka…pls…” Ya fada sounding so naughty
“Pls sister…na jirana….” Ta fada trying to move away from him
“Sister Kika aura… kou ni…” Ya fada Yana sakata in-between his arms,
“Nidai excuse me…” Ta fada tana Dan dukawa don ta wuce,
“Wai excuse me…did you think Nan office ne… that you boss people..kije kina zaro masu Ido…gaki you can’t even pamper your husband…”ya fada Yana matsawa kusa diata, Amira matsawa tayi tana makalewa a jikin bango,
“Hope kin warke kou…” Ya tambayeta,
“Pls ka daina Mana…” Ta fada voice dinta na rawa, she’s happy ya mance da lamarin ta dukda duk sanda yake bangaren ta da Kuma na bintu duk tana cikin ranshi, kawai he wants to show her it’s not all about her body Amma Bai iya hakuri daita, he just wants her, daga yau Bai sake raba gado daita, all he needs is to be gentle on her.
“Dan Dan Allah Mana…. she’s waiting… for me…”ta Fada, murmushi ya saki Yana cewa
“Zo ki wuce…but hug me first and give me a welcome kiss…”ya fada Mata, babu musu Amira ta rungumeshi tare dayi mashj kiss, kou tabata baiyi ba ta fita, lekowa yayi Yana cewa
“Get me something to wear…” Ga fada mata, the difference between her and bintu is clear, wtai Wacce ke sonka da wacce kake so can never be the same,he never ask bintu ta find him something to wear,Bai taba fada Mata a hada mashj ruwan wanka ba, ita keyi da kanta Amma ita Amira always said ya Fada Mata what he wants her to do, he is totally ok with it. Amira na fita ta nema mashi something to wear ta ajiye mashi Kan gado, ficewa tayi ta koma bangaren bintu, suna Nan fajz ya fito sai zuba kamshi as a result of perfume din wanka data saka mashi, Kan dining ya zauna Suma suka taho, S usual Amira tayi serving kowa, it’s her turn to cook amma they did it together a Bangaren bintu, Ana Dan Hira akayi dinner Suka koma falo, faiz relaxing yayi yayinda Amira ta tattare wajen, ta dawo ta samesu a falo suna labari, kusa da Bintu ta dawo ta zauna, duk sanda zata daga idanuwa sai sun hada Ido da shi, kou karfe takwas baiyi ba ya Mike Wai zai je ya kwanta, sai hamma kawai yake, his tummy is so boiling, shi yau kome zaayi sai dai ayi Amma he is not leaving her to night,
“Baby tashi ki sauya min zanin gado…” Ya fadawa Amira,
“Sauya zanin gado Kuma?..” ta fada Tana mashi kallon tuhuma, hade face yayi yace
“Eh mana…”
“Jiya fa…” Amira Bata karasa ba Bintu tace
“Sister…kije Mana….” Ta fada Mata with a smile, Amira zata sake magana bintu ta girgiza Mata Kai, faiz ficewa yayi cikin ranshi Yana tunanin is he this bad in bed that she doesn’t want to share bed with him anymore, abun har ya Fara damunshi, it seem mugun tsoron shi take, inda Yar yarinya ce da kilan sai yace har da yarinta ke damunta, Amma the person that have a child, is now afraid of man, sai Kuma ya tuna kilan yanda yayi handling dinta ne yasa take tsoron shi, haka Nan he feels he shouldn’t screw her like that again, he will be soft and gentle one her har ya wuce part dinta sai ya tuna da abinda ke cikin Motar shi, wucewa yayi ya dauko shi ya shiga part dinta, kitchen dinta ya wuce ya dauki Daya ya bude ya saka spoon ciki, cup ya dauka ya zuba ruwan zafi daga heater ya dawo ya hada da na Sanyi yaji ruwan warm sannan ya zuba spoon guda na honey syrup din ciki, Yana Dan latsawa yaji wani irin bitter,
“Wai Allah… it’s real herbal paste…”ya fada Yana kasa abun don yayi dissolving cikin. He thinks since it’s for unisex itama Amira zata iya Sha,