DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilahi
3/31/21, 10:04 AM – Ummi Tandama: 113 â¤ðŸ§¡ðŸ’šðŸ¤ŽðŸ’?
Yau was very crazy for both of them don Amira Bata taba jin she needs it kaman yau ba, she was going totally Insane she moans louder than fajz dukda shima he is not silent, ba sex suke ba Amma yanda suka shige jikin juna touching duk inda aka samu is so sweet, Amira can feel her own wetness, yanda ta nuna she wants it ne yasa faiz yaji dadin maganin, he knows kilan da babu maganin the fear will still linger, they had so much fun, the oral harka is the best of it all for her, da safe kam kasa kallonshi tayi, she closed her head with blanket Daya bude sai ta maida ta rufe,
“Yau ban zuwa office…I want to be indoors with you throughout today…”ya fada Bayan ya dawo daga sallah, Amira that feels soar a bit Dariya tayi kanta cikin blanket tana cewa
“No pls…ka tafi…”
“Aa…babu inda zani… just want to feel more yummies…”ya fada Yana lashe Baki feeling her sweetness har cikin makogaronshi, everything about her is sweet, her breast is not really firm but who cares, her tightness is one thing dake drawing dinshi.
“Kou baka…tafi ba Ina bangaren sister…so better go…”ta fada mashi still hiding her head,
“Yanzun dai daga kanki ki kalleni in Baki 100k…” Ya fada Yana Dariya, makale kafada Tayi alaman aa, how dai both are happy, wabka Amira tayi ta fito daure da towel yayinda shi Kuma fajz yana Shirin office, kallonta yayi Yana kallon hot legs dinta, babu abinda ke saka namiji farin ciki kaman love of his life a cikin gidan shi, har Suka Gama shiri Suka Shiga Bangaren bintu bbata kallon shi, yesterday was dirty and it keeps lingering in her brain, suna shjga bangaren bintu tayi hugging Bintu ta baya yayinda faiZ ke tsaye Bakin kofar, bintu juyowa Tayi ta kalleta sai cewa Tayi
“Ya na ganki garau?..” ta fada tana lekan faiz dake tsaye bakin kofsr, Ido daya ya kashe Mata, Baki Amira ta tale tana cewa
“Haka Zaki ce kou?..” ta fada mata cikin shagwaba,
“Eh mana…ai yau so nayi in gasa mutum cikin ruwan zafi…” Ta fada Tana dariya, hannu fajz ya Dora a Baki ya kauda kai gefe Yana Dariya tare dacewa
“Jaira…” Ya fada under his breath yana Dariya
“Wayyo sister Daman Baki Sona…wato in mijinki yayi min rashin mutunci kinfi Jin Dadi kou.. “Amira ta fada Tana marairacewa
“Yo daga moran sadakin shi sai rashin mutunci?…” Bintu ta Fada sannan ta kalli faiz tace
“Yaya… gaskiya banson Ana min Haka….so nake in gan mutum Yana tafiya tana rike waist.. ” bintu ta fada.
“Ke Zan Bata maki Rai…” Fajz ya fada Yana Dariya.
Atakaice dai life Dinsu is so full of fun, in har zaka shiga gjdan baka taba tunanin kishiyoyi ne sai dai kace kawaye, Daman su biyu ba wasu kawaye garesu ba, gwanda bintu tana da Hindu Amma these days suna kwana biyu basuyi waya ba, ranar da Hindu ta shigo gjdan she was like no wonder kin manta dani wato wata kawar Kika samu cikin gida, dukkansu sun danne kishinsu suna zaman lafiya da junansu, shi ma faiz Yana kokari sosai wajsn adalci a tsakanin su Amma Kuma the fact is duk ranar da yake bangaren Amira Bai bacci fa sai in period take, yanzun tayi wata biyu gidan, duk sanda sukayi waya da mamanta sai ta dinga tambayar Ina Nasir, lask week ahmed that have finally let go yazo Gidan da matarshi, suna gjdan har dare before Suka tafi, kou ya labarin Habib, well ya Fara business da kudin wajen Ahmed, Yana zuwa Aba Yana dauko materials na maza kala kala Kuma ba laifi it’s moving well, har yau Bai sauka daga bakin Cikin Rashin ganin danshi ba, har yau Bai shjga gidan su Amira, he is missing Amira sosai Amma yasan duk laifin shi ne, he let of his happiness, yasan he will never find happiness again.
Shi Kam faiz asking Amira tayi if zata cigaba da aiki kou kawai zata zauna gjda ta cigaba da online business dinta tace ita zata koma office ta cigaba da aikinta,
“It’s alright…then get ready ki koma office gobe…” Ya fada Mata Yana shirin fits wajen aiki.
Yau she told bintu she’s resuming office gobe sai Bintu taji duk babu Dadi,
“Yanzun ni kadai Zaki dinga Bari gidan Nan?…” Ta Fada kaman zatayi kuka tana shafa cikinta da ya Fara fitowa yanzun,
“Kar ki damu karfe hudu Ina Nan gjda…” Ta amsa Mata,
“Oh ni… it’s going to be lonely around here….ni yanzun gashi ban da abunyi…sai Zama da katon cikina .. ” tafada sounding so weak, shuru amira tayi tana kallon ta
“Yanzun ya kike son inyi…in zauna?..”.
“Aa…no pls…Kar ki zauna…I just wish I have something to make me More busy…”ta fada cikin sanyimurya, Haka Nan she wish she have something to do, Bata boye mata gaskiyar yanda take ji cikin ranta ba,
“Let’s think of something… let’s think of something good together…”Amira tafada Mata
“Ok…” Bintu ta amsa Mata, today was a bit dull for both of them, Abu kadan sai Bintu tace gobe by now I will be alone a gidan Nan sai ka rantse she’s not alone before, she’s so use to Amira around her, sannan tana tunanin end of the month kudi zasu dinga shigo Mata yayinda ita kuma Bata da kou sisi sai Wanda aka Bata.
Da yamma bayan fajz ya dawo an Gama dinner sun koma falo Amira tace
“Sister I have a plan…” Ta fada Tana kallon bintu, faiZ relaxing yayi Yana kallon ta,
“What plan…”
“Well kawai Ina ta tunanin what you should do…sai nake ganin…tunda you have hobby of cooking…why not ki maidashi business…”Amira ta fadawa Bintu, Kira Mata bintu tayi tana kallon ta
“Ban Gane ba…how will I make it a business.. hope you’re not saying in dinga abincin kasuwa.. ” bintu ta fada tana kallon ta, faiz was looking from face to face din Mai magana, duk wacce tayi magana sai ya kalleta shidai yasan badashi suke ba but he wants to hear what’s it’s going to be, Dariya Amira tayi tana Dan Dora hannu a bakinta, Dan kallon faiz tayi taga ya kafe mata idanuwa Yana kallon ta,
“Ba Wai ki dinga abincin saidawa ba…Ina nufin tunda kin iya girki sosai Kuma da akwai people like us that doesn’t know how to cook different kinds of food…we will love to learn from you…sooo…” Sai ta fada tana sake kallon faiz da ya kasa kunne Yana sauraron abinda take cewa amma Sam baj Gane inda ta dosa ba and itama bintu Bata Gane ba, one thing is faiz yasa she have extra good brain that always come of with very excellent idea, her brain brings more cigaba to company din babanta than anyone did in Just 1 year, so kasa kunne yayi yaji what her beautiful brain is upto this time around,
“So what pls…”;bintu that’s anxious taji abinda zata ce ta fada Tana kallon ta tare da Kallon fajz dake kallon ta,
“Well so…why not…mu bude YouTube channel…sai ki dinga Dora video din girki wajen…Kinga people will learn…and in Allah ya Yarda zasu biyaki in dollars if you met up da demands dinsu…” Ta karasa what have been going on in her brain, faiz da bintu Kallon juna Sukayi, sannan Suka maido idanuwan su Kan Amira waiting for more explanation, Amira feels ok with the eyes and look tunda ta Saba magana gaban mutane da yawa, she’s already immune to the eyes
“Nifa ban gane ba…”
“I mean you should take your cooking to the next level… mutane da yawa zasu karu…duk wacce zata je YouTube channel dinki zai karu.. people will learn and at the end of the day you will be paid in dollars.. ” ta sake fada Mata, ahankali fajz ya daga hannh yana cewa
“Can is say something…” Ya fada hannunshi sama kaman he is taking permission before he talks, murmushi Amira ta saki tace
“Yes sir…”
“Ok ma’am…sai what you mean is ta dinga video din kanta while cooking tana dorawa duniya suna Kallon ta… it’s a big no-no…” Ya fada atakaice,
“Ba sai a dauketa ba ai…it can be just the ingredients…and the cooking method… shikenan.. ” ta fada calmly, duk Shuru Sukayi, da sauri ta Kara da cewa
“Ai Daman it’s just a suggestion…ba Wai I said Dole San anyi shi ba…kawai just a suggestion.. ” ta fada Tana gyara Zamanta tare da maida dubanta ga television dake aiki, duk Shuru Sukayi while bintu tana tunanin what Amira Said
“Amma you know kou da na yarda tayi YouTube ba Harkan Wasa bane…suna da lot’s of rules da mutum sai ya bi…in baka bi ba duk wahalal ka zai tashi a banza…”fajz ya fadawa Amira Daya gan kaman she’s not happy with what he said
“Eh Haka ne Kam…” Amira ta amsa mashi atakaice, sai Kuma ta Kara da cewa
“A bar maganar kawai it’s a bad idea…” Ta fada not looking at them, ita dai bintu is quite thinking,yanda Amira ta fada it looks so easy Amma is it going to be easy?, Fajz was just looking at her don yasan kilan she’s angry, babu Wanda ya sake Cewa komai sai da suka koma makwanci bintu ta kalli faiz tana cewa
“Baby…nifa I want something to do…”Kallon tuhuma don Bata taba cewa she wants to do something ba, asali ma cewa tayi she loves being a full house,  girgiza Mata Mata Kai yayi before yace
“What happened to I don’t want to work…I can’t go out… yanzun because she’s working and you suddenly want to work?…nifa ban son kishi da hauka…” Ya fada Yana shjga cikin blanket, bintu shuru tayi tana kallon shi cike da takaici, Bata San sanda tace
“So because I said I want to work sai ya Zama Because she’s working?…ni ban chancanci inyi aiki ba…” Ta fada sounding so angry
“Pls Kar kiyi min ihu a Kai…am using your word against you…ke kikace Baki son aiki…and all of a sudden you want to work…sai kije ki nema ai…” Ya fada Yana kwanciya
“Wato inje in nema… you never care about me…wato Yar aiki ta zauna gida tana maku abinci after kunje kunsha love dinku a office kou…tou bazai yuwu ba…” Mikewa zaune faiz yayi yace
“Now you’re hitting the nail on the head… wato it’s about the cooking?…da akwai ranar da tace kiyi Mata girki ne?…I thought you’re doing it out of your own generosity… Ashe shima zakiyi magana Kanshi…halinki sai ke…” Ya fada Mata
“Oho Kai ka sani….nidai I want to do something…ban son idle Zama.. ” ta fada atakaice
“Sai kije ki nema…or better still ki Bari ki haifamin babyna…” Ya fada Mata.
“Ni aa ..I want to have something to do…”ta sake fada mashj, ganin she’s serious yasa yace
“Naji…tell me what do you want to do…” Ya tambayeta Yana Bata chance to say her mind
“Nima I don’t know…”
“Well did you want what Amira said…” Ya tambayeta Yana kwantar da murya don yaga she’s somehow looking for trouble and he is not going to let her have it
“Nima I don’t know…Haka kawai zaj dinga koyawa mutane abinci ban da benefits din komai?…wato in Kare a kitchen…sai in dinga ajiye maku abincin Kuna ci kou?..” ta fada sounding so angry, she doesn’t know what is happening to her tonight Amma she’s feeling so hot inside, kallon ta ya dingayi don yaga she’s angry,
“Well kiyi tunanin abinda Kikeso Yi ..then let me know…” Ya fada Yana komawa ya kwnata. Kishi is halal and bintu is feeling it, the thought of her and fajz a same office having fun then at the end of the month a Bata 250k is something da yake damunta, not that she wishes her any evil or downfall Amma Kuma she’s jealous, she wants it too, dukda faiz ya kwanta kasa kwanciya tayi, tafi minti ashirin zaune daga baya ta kwanta, ahankali faiz ya juya Yana shafa bayanta wani irin zabura tayi daga wajenshi tana cewa
“Dalla malam stop touching me…” Ta fada cikin tsiwa kaman they’re fighting,
“Ok…” Fajz ya fada Yana juyawa kou minti goma Bai Kara ba bacci yayj gaba dashi,. Bintu Kam ta cika tayi fam, wani irin Kishi takeji yau, it’s so different from the other days, Bata samu bacci ba, itama Amira she feels bad for what she said,sai take tunanin bintu will be hurt tunda tana iya tunanin ita tana aikin office and she’s asking her to start cooking business, she feels so bad that Bata samu good night sleep ba gashi she’s resuming office, she only slept for few hours, sanda fajz yazo tadata for sallah she feels she slept for only 10 minutes, ahankali ta Mike zaune Tana murza idanuwa yayinda shi Kuma yake tsaye sanye da jallabiya Yana kallon ta, idanuwa ta daga ta kalleshi before she said
“Am… sorry… about… yesterday. ” Ta fada sounding so dizzy
“About what?…” Zatayi magana sai Kuma yace
“Bari in dawo…Kar ayi sallah badani ba…”ya fada rubbing her head, ficewa yayi itama mikewa tayi ta shjga bathroom tayi wanka ta fito da alwallah tayi sallah, da sauri ta kitchen don neman abinda zatayi breakfast before ta tafi office dukda bintu ta dauki nauyin girki a gidan, she hardly cook, Amma tunda wajsn aiki Zata she won’t wait har sai ta Gama abinci, faiz na shigowa yayi hugging dinta ta baya holding her breast da hannunshi shi biyu while hugging her very tight,
“Dazun what where you saying..” ya fada kissing her neck, zata bude Baki tayi magana taji Yana latsata yanda ranshi keso,
“Nifa…I can’t talk…like This…” Ta fada voice dinta na rawa as he holds her breast and keep massaging them sannan ya dora Mata Baki Kan wuya,
“Then… don’t talk..” ya fada kissing wuyanta
“Pls ka daina Mana…” Ta fada feeling totally uncomfortable,
“Tunda Zaki dawo office yau I was thinking in ware mana daki mu saka foam… incase of incasity…” Ya fada Yana Dariya,
“Lallai ma.. you’re not serious…” Ta fada tana Dora hannunta Kan nashi, maganar data so Yi mashi batayi ba ya hanata,duk ya hanata abinda take,ruwan dake Kan gas Sai Kara yake, Haka yake Mata, duk sanda zai zo tadata sallah sai tayi da gaske yake barinta, yau Kam hadata yayi da bango Yana daga rigarta,she begged him to stop Amma yaki,he told her to just forget a about Breakfast Wai zaj Saya Mata something to eat a office, sai da ya samu abinda yake so ya bar part dinta ya koma part din bintu, shi yasan har ya mutu he can never get enough of Amira, yasan a office ma said dai Allah ya sauwake, Amira wanka ta sake ta fara Shirin zuwa office, yau Bata koma bacci like she use to ba, around 8 ta fito zuwa bangaren bintu, falo ta zauna dressed for office, sai latsa wayarta kawai take, she waited for faiz har kusan hour guda Bai fito ba so itama Bintu Bata fito ba, Haka Nan she feels like telling him zasu makara, tana Kira faiz ya dauka yana cewa gani Nan zuwa, bintu dake kwance cewa tayi
“Couples and coworker…ganj Nan da masters…while waynda kilan Basu da masters din are working…” Ta fada cike da takaici, da gangan Taki tashj like she use to,
“Yau dai fada kikeji…” Faiz ya fada ha a shiri da Sauri, tsoki taja tana cewa
“Ai nasan Haka zakace…” Ta Fada tana hararanshi, banza yayi daita ya shirya yazo zaiyi kissing dinta sai ta kauda kanta gefe alaman Bata so, ficewa yayi Amira na ganinshi ta Mike Tana kallon bayanshi to see if tare suke da bintu sai ya gan babu shi, .
“Oh ina sister…” Ta tambayeshi
“Tana ciki…” Bai karasa ba tayi Saurin cewa
“Bari in gaidota before mu tafi.. ” ta fada tana kokarin wucewa hannunta ya Kama Yana cewa..
“She’s a sleeping…” Ya fada Mata
“Ya zaayi in fita ban fada Mata ba…” Ta fada tana kokarin kwacewa
“Aa let’s just go…” Still baj Karasa ba tace
“Nidai I have to tell her na tafi….”ta fada tana kwace hannunta daga nashi,
“Ki sameni cikin Mota…” Ya fada Mata Yana ficewa rike da brief case dinshi sai Kuma ya dauki hand bag dinta dake Kan kujera, ficewa yayi yayinda ita Kuma Amira ta Kama hanyar bedroom din bintu, it’s not the first time da take shjga, at times in lokacin sallah yayi Kuma tana part din bintu sai ta shiga har bathroom dinta ta fito tayi sallah, Tana bude kofar bintu ya maids kanta ta rufe because she knows Amira won’t go out without coming to her, so tana jin an bude kofsr ta rufe kanta da blanket, kawai she doesn’t want to see her , Haka Nan she’s feeling so jealous and it’s getting to her brain,
“Sister… sister…” Amira ta dinga fada bayan tayu sallama, she saw the blanket moved when she steps in, Amma Haka ta dinga Kiran sister har da taba blanket din Amma shuru, tasan in har ba baccin mutuwa mutum yakr ba ai ya isa a ce ya tashi da irin Kiran da tayi Mata Amma nothing, she’s not a child and she knows when something is wrong, she knows something is wrong and she feels it’s because of what she said, tsaye tayi kaman ta yaye blanket din Amma she feels it’s not proper, ahankali ta juya ta fice ta maida kofar ta rufe feeling very weak, she’s not a troublesome person so she’s afraid of problems,
“Bakina ya jamin…” Ta fada Tana tafiya, tana fita bintu ta yaye blanket din ta zauna tare da Jan tsoki.