DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

.now tunda Baku son in Gama wannan Novel din maybe I just end wannan at this page as part 1 sai muyi part 2 mu shjga deeper into their rayuwar aure and more, how’s that?. Lol

Nan muka kawo karshen part one na wannan novel din, well i intended to summarize the novel a wuce wajen Amma sai my sister, my kawa, my Anty and everything ta Hana tace a shiga deep so zamuyi na biyun shi, Nan zaku gan shin faiz zaiyi adalci tsakanin bintu da Amira?, Shin ya zaman su zata kasance, ya rayuwar auren zaman kishiyoyi yake, shin zamansu na Amana zasuyi kou matsaloli zasu shigo, Kuna ganin Amira ta samu wannan happiness din ksnan kou da akwai kura gaba, duk don ganin yanda zata Kaya ku biyomu a na biyu wannan zaku biyu 200 ga wannan account number 3057228279 Polaris zuwairat haladu nuhu, wannan 200 din for wayanda suka biya na farko, in har Baki biya na farko ba pls Kar ki biya na biyu don kudinki 700 kou Kuma ki cigaba da karanta na Allah yaisa I don’t have any problem with that, ga Wayanda suke son Shiga group can make their payment don zamu cigaba insha Allah.

Sannan I want to make something very clear Kar yarinyar dataje tayi watsuwarta tayi tunanin zata samu rayuwa irin na Amira you’re decieving yourself, labarin Amira is base on true life story Amma kawai anyi adding wasu abubuwan ne, Zina balai ne da ya kamata duk mu gujeshi, if raping dinki Akayi or wani abun daban is different Amma kije kina bada kanki anyhow ga maza and think you will end up well is your business, don’t say ummumaryam ta rubuta tayi ciki ta haihu Kuma ta auri mijin da yafi Sonta Kan wacce aka aura virgin. Kowa da irin destiny dinshi, bance karuwanci Amira tayi ba abinda ya sameta is bisa kaddara and she regret it, ba Wai nace tayi yawon iskanci kaman yanda yaran yanzun suke ba so be warned.

Maganar kayan Mata Kuma ga masu ganin status dinmu Kar ku karaya don Kuna ganin na saka 100k 50k da sauransu, kowa da yanda Karfin shi yake, kowa da yanda Allah yayi mashi arzikin shi, don wani ya sayi kayan 150k baace dole sai kin sayi hakan ba, kou 5k gareki insha Allah bamu rasa abinda zaa Baki, mu farin cikin mu kowacce ya mace ta wuce wulakanci a Gidan mijinta, in har Kika gyara mijinki ya daina biye biye wallahi kin taimakawa aurenki kin Kuma taimakawa mijinki daga shiga hallaka, Allah kasa mu dace amin

Alhamdullilahi

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177

Leave a Reply

Back to top button