DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Bintu najin ya kashe wayar ta Mike tana kuka, batayi wasting time ba ta Shiga kitchen ta Fara preparing na abinci Mai Rai da lafiya, mum dinta dake ciki taji wani irin kamshi na daban Yana tashi ta fito ta leka kitchen, Nan taga bintu is busy cooking with the help of their maid,
“Abincin meye kike girkawa Haka?..” da sauri bintu ta juyo gareta tana Cewa
“Mummyna wallahi yayana ke Bai da lafiya…Mai king is sick…sai yace in dafa mashi abinci in Kai mashi…shine nake hadawa…” Ta fada Mata, Baki mum dinta ta tabe tana cewa
“Shine yanzun kuka dage sai aiki kike…inda ni zance maki Ina son inci wani Abu ki hada min…sai kinyi negotiating Dani kafin ki hada…Amma dayake faiz ne gashi you’re busy sweating in the kitchen…” Dariya bintu tayi tana rufe face dinta alaman she’s shy,
“Ai mummyna ke bazaki taba abandoning Dina for another person ba Amma shi zai iya barina ya koma wajen wata…I don’t want to loose him at all… mummyna I love faiz…” Ta fada with so much smile,
“Jaira…ai Allah yasa ayi auren Nan kowa ya huta da haukanki….I love him… kou kunya bakyaji…” Ta fada in disgust
“Mummyna…ni ai zuciyata nake Fadi…in ba faiz ba sai rijiya Mai gaba dubu kawai…” Bintu tafada btaba rufe face dinta
“Lallai kina da aiki ai…sai kiyi aduar Allah yasa you’re meant for each other…” Bata Bari mum dinta karasa ba tayi Saurin cewa
“Insha Allah we’re meant for each other…” Ta fada tana juya kazar da take soyawa, daman duk Friday tana special shopping sabida shi, she will go to the market ta samu the best fruits da Kuma veggies sabida tayi mashi abinci don Yana zuwa mostly every Saturday da Sunday, gidansu yakeyin lunch at times har da abincin da zaici for dinner yake komawa gida dashi, and duk abinda takeyi she is doing it with her own money, bawai he gives dime for anything ba, asalima Bai taba Mika Mata kudi ba sai in dai if sun fita a motarta yayi fueling motarta that’s all, Amma she does everything for him, she knows that she loves him more than he loves her but she can’t control it,.

Faiz kuma Yana Nan kwance with different thought ya tashi shiga bathroom yayi wanka ya saka shorts da singlet ya hau gado, kou kadan Bai jin yunwa dukda baiyi breakfast ba, duk zagin da babanshi yayi mashi vau damunshi kaman maganar mamanshi, he feels so broken by her statements, Yana Nan Yana ta tunane tunane bacci yayi gaba dashi. Wajen karfe 12 da rabi yaji kaman Ana sallama, daga Kai yayi feeling very so sleepy, sake sallama akayi yayinda Yana dan mikewa zaune Yana gani double, ahankali ya saka hannu ya goge face dinshi Yana widening idanuwanshi, bintu ya gani tsaye sanye da very beautiful gown na lace tayi rolling sai Kuma hannunta daya rike da basket dayan kuma rike da makullin Mota, murmushi ta sakar mashi shi Kuma ya kalleta daga sama zuwa kasa before yace
“Har…kin…Gama…kuka..” ya fada Yana wulla kanshi back zuwa Kan pillow, murmushi ta saki tare da turo Baki tana Cewa
“Haka ma zakace kou…”ta fada tana ajiye abincin kasa,
“Eh mana…ya akayi Kika shigo min har bedroom…in naked nake fa…” Ya fada Yana shafa kanshi Yana magana da kyar alaman baccin Bai isheshi ba, shuru tayi Bata ce komai ba,
“Kije bangaren mummy…Zan fito…if I freshen up…” Ta fada Mata,
“Ai I came to see you ba mummy ba…”ya fada mashi, deep down she’s thinking Anya wannan dude din Yana da lafiya kuwa,
“Ok…ki zauna…a falo…Bari in Shiga bathroom…”ya fada calmly, ahankali ta zauna a bakin gadon praying he says something naughty to her,
“Nan Zan zauna…” Ta fada Tana kallon shi, Dan daga Kai yayi yayinda two elbow dinshi na Kan gadon supporting him yace
“Lallai ma….” Ya fada Yana Dan kallonta for a moment before ya mike zaune duka before adding
“Kar ki ja min sharri…I am facing enough now…” Ya fada Mata Yana kallon beautiful face dinta don bintu tana cikin Yan Mata masu kyau da class a family dinsu, she’s so elegant and classy,dress dinta alone says it all, sannan she’s a Young lady with her very own car,
“Wai why kake magana kaman it’s the first time da nake shiga bangaren ka…”
“This is my bedroom…”ya amsa Mata looking at her,
“Ai ba komai…” Ta amsa mashi,Bai ce komai ya sauka daga Kan gado tabi shi da kallo, dawowa yayi gabanta ya tsaya yace
“Kou ki koma falo kou Kuma ki koma da abincin ki banci…” Ya fada Mata sounding serious, Baki ta turo tana mikewa tana cewa
“You have a dirty mind…” Ta fada tana tsaywa gabanshi looking at his delicious lips, bakinta ya Kama Yana cewa
“If you don’t want to see the real demonstration of dirty go parlour..”, Haka Nan sai ta makale mashi kafada, matsawa yayi daf daita har Yana jin saukan numfashinta Yana cewa
“Hmmmm….kina son ki sake kuka kenan…” Yafada Mata Yana tsaye daf daita getting more closer to her, idanuwa ta daga looking so hungry for his touch, ita dai she’s not a child and she knows lot of ladies that are having fun da boyfriends Dinsu, she sees nothing is wrong with that, she doesn’t come prepared for this but she won’t say no to him, not while she’s so hungry for him, hannu yasa ya daga jaw dinta Yana cewa
“What did.. you want…say it…I will give it to you…what do you want me to do you for…” Ya fada Yana kallon yanda ta maida idanuwanta ta lumshe,
“Pls tell me…” Ya fada Yana kallon perfect face dinta, her skin glow is something else, ahankali yaga ta bude idanuwanta data lumshe sai ya gansu Kaman garwashi, sake maidawa tayi ta lumshe su kawai sai ya Dan Dora bakinshi Kan nata kaman she’s waiting sai ta bude mashi bakinta completely, Nan Fara ya Kama bakinta Yana kissing dinta so passionately at the first minute then fiercely, hannu biyu ya zagaya a waist dinta yayinda ita Kuma ta zagaya hannuwanta biyu wuyan shi holding him tight, he kissed her for about good 5 minutes sai Kuma ta zare bakinshi Yana cewa
“How many men have you ever kissed…”ya tambayeta Kai tsaye, ai Bata San lokacin data zaro idanuwa ba don Idanuwanta have been closed Amma dole ta budesu,
“Eh mana…wacce Bata taba kiss ba ta iya kiss Haka me?…har da wani rike min wuya?…Anya Bintu?…” Ya fada sounding so serious, yes Haka maza fa suke, in har ba aure kukayi ba kace zaka nuna masu bajinta sunanka karuwa, don zasu ce Daman ka Sava Yi, d sauri ta sauke hannuwanta daga shoulder dinshi ta juya da gudu Tana fashewa da kuka sosai, she can’t just believe what just happened, faiz tabe Baki yayi Yana cewa
“Ni Zaki tsorata da kuka… lallai…” Ya fada Yana juyawa ya Kama hanyar bathroom.
Bintu na fita yayi daidai da shigowan motar Maryam yayar faiz first daughter din hajiya Fatima,. Tana tuki tana kallon bintu data nufi motarta da sauri tana kuka,
” .”tou fa…” Maryam dake tuki ta fada yaranta na Bayan Mota sai ihu suke, Kara kallon wacce ta gani ta fito daga bangaren faiz dake kusa da bakin gate compared to sauran bangaren gidan,
“Ai wallahi bintu ce… lallai yaran Nan… zakuci ubanku wallahi…” Ta fada heading to the lot da motarta yayinda kou kadan bintu Bata juyo ta kalleta ba despite Maryam tana Mata horn, kawai motarta ta Shiga ta figeshi tana heading to the gate, da sauri Maryam ta fito daga cikin Mota tana budewa yaranta motar tana cewa
‘”ai wallahi sai kowa yaji wannan rashin hankali…ai ba kanku farau love ba…don tsabagin iskanci ku lalata Mana Yara tun suna kanananun su…” Ta fada sounding very Angry

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button