DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

A chan kofar gidansu Bintu Kuma faiz na Kira sau daya yaji baa daga ba ajiya wayar ya kunna motar, da sauri Ahmed ya zare keys din motar Yana cewa
“Meye Haka…” Ya tambayeshi cike da mamakin halin wannan bawan Allah,
“Meye what?..” faiz ya tambayeshi Kai tsaye alaman kou kadan Bai San what he is talking about ba,
“Naga munzo ganin babe dinka Kuma bamu ganta ba har zaka tada Mota mu tafi?..”
“Oh about that…ai I called her Bata daga ba…she didn’t want to see me…ni Kuma I won’t force her at all…” Ya fada atakaice
“Wai Kai baka San jan ajin Mata bane…at least ya kamata kaman sau biyar Haka in har Bata dauka ba shikenan sai ka tafi…Amma just one call shikenan…”
“Jan aji?… chabdin…sai Kuma in Kama kiranta har kusan sau biyar kaman wani mahauci…Allah forbid bad things…ya zaayi in dinga Kiran ta har sau biyar kaman am insane..biyan bukatar da Kira biyar zaiyi shima ai daya zaiyi…Bata son ganina I won’t force her…”
“Gaskiya you’re not caring… yarinya ta dafa maka abinci ta kawo maka…she tries to show you love by showing you how she wants you and you said something different…kasan wannan kalaman daka fada Mata is as kana suspecting tana runs ne fa… gaskiya faiz baka kyautatawa…ka bar ganin don tana sonka…”
“Hmmm you’re making me feel bad…” Faiz ya fada ahankali
“Ai maganar gaskiya nake fada maka… it’s not good to take someone’s love for granted…nasna I’d she’s someone you’re crazy about da tuni ka dinga Kira ka dinga texting dinta don Kar tayi fushi da Kai….da sanda ta kama bakinka da you will go insane and try to strip her naked…pls don’t treat her bad for loving you…pls…” Ahmed ya fada sounding so concerned, he knows how it is to love someone who doesn’t love you back, sai ya dinga tunanin why not ka Danyi kokari ka kyautata wa mutum kou da kuwa baka sonnshi don yasa mutum Bai dorawa kanshi son mutum sai dai Allah ya Dora maka. shuru faiz yayi thinking about what he said,yasan kilan da gaske ne inda Yana sonta ba zai taba ankara da yanda take Shan bakin shi ba instead zai ji dadi ne ya kamata and asked for more,
“Well let me call her again…let me call her like sau goma tunda you said I shouldn’t take her love for granted…” Ya fada Yana dailing number bintu, da kou good ringing daya baiyi ba ta daga
“Baby…am sorry…ka kirani dazun na Shiga wanka….” ta fada mashi jikinta na rawa yayinda Hindu ta dinga Mata kallon takaici
“Ok…ba komai my queen…Daman Ina kofar gida…nace kizo…” Faiz ya fada Mata,
“My king ka jirani…Ina gidansu Hindu…”Bata karasa ba yace
“Wato gantali Kika tafi kenan… shikenan ki zauna Nan…”ya fada kaman Yana fushi daita, bintu that already ta Mike ta shiryar tana waya tana daukan Vail dinta da keys dinta, .
“pls baby aa…nace inzo ganinta Bata da lafiya kafin in dawo gida…kayi hakuri gani Nan zuwa…”ta fada mashi Tana Sauri ta dawo cikin motarta yayinda Hindu ke biye daita da bag dinta,
“Aa Yi zamanki kawai… Bari ni in wuce…” Ya fada Mata sounding calm saboda Ahmed dake kallonshi,
“Aa babyna…am on my way far… it’s about 20 minutes drive…I will make it 15 pls…”ta fada mashi, idanuwa yayi rolling ya kalli Ahmed, shuru yayi sai Ahmed ya Kai bakinshi kusa da wayar yace
“Pls drive carefully kou hour guda zakiyi muna nan zamu jiraki..” ya fada Mata, shuru bintu tayi for a moment as she hears another voice,
“Baby waye wanann..”ta fada Tana Zama cikin motarta da legs dinta waje tana amsar bag dinta daga hannun Hindu,
“He is my friend…sai kinzo…” Ya amsa Mata atakaice Yana kashe wayarshi,
“Lahhh tare suke da abokinshi…” Ta fada da sauri, .
“ai ki jira sake Kaya muje tare…kilan Nima inyi kasuwa….” Hindu ta fada da sauri
“Aa..Kar yazo ke kina sonshi shi vai sonki…kawai Bari in tafi.. “Bata karasa ba Hindu ta fashe da Dariya tana juyawa gami dacewa
“Pls I beg you with ya rasulullah wait for me…minti biyar yayi yawa…”tq fada mata tana Shige ciki da gudu. Nan dai ta jira Hindu ta fito suka tafi tare. Suna zuwa faiz yayi apologizing Kan abinda ya Fada Mata dazun, Ahmed was like
“Yanzun irin wannan classy girl din kakewa wulakanci..ai da alaman babu macen da zata wuce wulakancinka,…” Ahmed ya fada Yana kallon bintu sanda ta fito daga mota,
“Kou dai in bar maka…” Faiz ya amsa mashi,shuru Ahmed yayi baj Kara Cewa komai ba. Nan dai Suka Shiga ciki inda tunda Ahmed ya kalli Hindu Bai Kara cewa komai ba Balle ya nuna single interest kanta, the meeting was awesome as saida bintu ta Kara hada masu another better suka baro wajen.

A gida Kam alhaji ya gama magana da kaninshi alhaji salisu inda ya Fada mashi yanason ayi bikin bintu da Kuma faiz as soon as possible,shidai abinda yace is ya bashi wuka ya bashi nama duk yanda yake so Haka zaayi da maganar auren, duk yanda yayi daidai ne, da laasar ya Kira su hajiya Fatima da Kuma hajiya kadijatu ya fada mashi what he have decided game da auren faiz, ita dai hajiya kadijatu Bata ce komai ba sai hajiya fatima datace
“Alhaji lafiya ka kiramu Kan Wannan maganar Haka da Rana tsaka kou daman you have been on it for a while baka fada Mana ba…”ta fada kaman Bata San why he said such ba, alhaji knows her too well, he knows her attitude, ya Santa da kilibibi na first class,
“Bai isa auren bane…” Ya tambayeta Kai tsaye,.
“Ban ce Haka ba…kawia dai naga it’s so sudden…”ta fada trying to hear him say something Amma sai yayi shuru baice komai ba. Bayan sallah magrub faiz ya dawo gida, compound ya tarda babanshi zaune da siblings dinshi maza an baza masu kayan dadi kala kala, bangaren shi yayi niyyar wucewa alhaji ya kirashi, Yana zuwa ya sallami yaran sannan ya kalli faiz yace
“Ka shriya… kwana Nan zaayi maka aure…” Yafada mashi atakaice not even minding his reaction da yanda ya ya zaro idanuwa kaman anyuwa small boy maganar aure, if you see yanda faiz ya kame waje guda sai ka rantse impotent ne ake so yiwa aure ba full grown healthy namiji ba,
“Aure…Kuma…” Yabfada sounding very confused kaman wani yaro
“Eh aure…kou da akwai matsala da Haka ne…”alhaji ya tambayeshi sounding very firm and husky
“Eh…” Faiz ya amsa kanshi kasa
“Tou… what’s the problem…” Ya tambayeshi
“Daddy…ni ban shirya aure ba…am not ready at all…” Bai Karasa ba alhaji yace
“You’re very stupid…baka da hankali…wato you’re not ready to get married but you’re ready to bring girl into my house… you’re ready for smooching…”alhaji ya fada, irin kallon mamakin da faiz ke mashi yasa yace
“Eh mana…karya akayi maka….I wanted you to stay as long as you want before kayi aure Amma tunda iskanci Bai barinka ai sai kayi aure…” alhaji yayi adding
“Daddy ni Kuma smooching…ni wa nake smooching…ni ban zuwa da mace gidan Nan…In Short daddy ni ban Harkan Mata… wallahi in my life in ba Bintu ba babu kowa…itama am not sure if she’s the one or not…kawia all I know is she’s the only one in my life right now…”faiz ya fada cikin damuwa sosai as he is feeling so fed up da abubuwan dake faruwa gjsan Nan, an Yi mashi sharrin kwasan kudin company and now Ana mashi zargin kawo Mata gidan Nan, inda an San abinda yakeyi kou inda zaa zargeshi Kan Shan giya he will be quite Amma zargin Nan Yana Kona mashi rai, inda babanshi zai gane shi mace Bata wani dameshi ba da baayi maganar aure ba don ba lallai ya iya barin habit of his drinking ba Kan mace, he will rather lock his door and drink to his satisfaction da ace yayi aure ya kasa samun Shan giya yanda ta Saba
“Wallahi daddy ban kawo kowa gidan ban…Fatima ce kawai Kuma itama…sai in ta kawo min abunci….she have never spent good 10 minutes a bangarena…pls njdau a barni da maganar company Nan Kar a hada min wata chakwakiya…” Ya fada kaman ba namiji ba, Wanan maganar Saida ya saka alhaji Dariya, Saida ya kura mashi Ido yaga sai turo baki yake,
.”Anya you’re healthy…” ya tambayeshi Kai tsaye,
“No…am not…nidai daddy a bar maganar auren Nan pls…”ta fada mashi cikin natsuwa, alhaji dai ta rasa irin wannan Yaron, he knows duk yaran maza Basu da abinda suke so kaman ace zaayi masu aure sai ga nashi Dan Yana mashi gardama kan maganar aure,
“Kou kana da lafiya koy baka da lafiya…kaje ka shirya..Nan da wata hudu zaayi maka aure… period..tashi na bani waje…” Ya fada mashi atakaice,
“Company din fa…” Faiz ya fada kaman company da aure a same thing
“Kai bani waje this instance…” Alhaji ya fada mashi, kaman zaiyi kuka ya Mike ya shige bangaren shi looking so disturbed.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button