DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Faiz ne tsaye dakinshi daure da towel hannunshi daya rike da waya sai dayan Kuma rike da waist dinshi,kallo daya zakayi mashi ka gane rashin mutunci yake zubawa,har face dinshi yayi red don sabagin rashin mutunci,
“Wai na Zama saar ki kenan…ni zaj vaki umarni ki tsaya kina Raina min hankali da stupid lousy excuse?…so daman Haka kike ban sani ba…Haka kike bintu?…sati guda Ina fada maki go and tell your father you’re not ready for marriage now sai next year shine kike ki kou…” Ya fada sounding very Angry,daga chan bangaren bintu da har rama tayi sabida yanda faiz ya tisa ta gaba Kan taje ta fadawa dad dinta Bata son aure yanzu ta rasa abinda zata ce mashi
“Wato Ina magana kina banza Dani kou…” Ya daka Mata tsawa
“Ba Haka bane….” Bintu tabfafa tana kokarin fashewa da kuka sabksa yanda ya addabeta sounding very serious everyday,
“Ba Haka bane din banza?…don kin raina min hankali Ina maki magana kin maidani banza…now tell me Zaki dafa mashi yau kou aa?…” Ya tambayeta Kai tsaye
“My king…” Bata karasa ba yace
“Go and find your king am not your king until you do what I asked you to do….ai kin San waye sarkin garinku…” Ya hantareta, ajiyan zuciya bintu data susuce tayi, deep down Kam inda zata iya hakura da wnanan bawan Allah da yanzun it’s the right time don it’s true Bai son ta, already ta yarda Bata da single daraja a idon wannan mutumin Amma Kuma kou kadan bata iya hakuri dashi
“Pls…in tambayeka…”ta fada calmly,
“Aa don’t ask me anything…kawiai Fada min Zaki fadawa ubanki you’re not ready for marriage until next year kou aa… simple…” Ya fada mata cikin iko da Total command
“Nidai kayi hakuri…bazan iya fadawa daddy hakan ba…kowa yasan muna soyayya da Kai…but na lura baka Sona…” Bata karasa ba yace
“Bintu you’re insane… you need to visit a psychiatrist….maganar so nake maki?…ai shikenan…bazan Kara fada makin komai ba do what ever you want to do…Amma ki sani ni am not ready for marriage in the next 4 months…so ki in har Kika yarda akayi auren Nan kece Zaki wahala…na dai fada maki…in kin gandama ki fada if you want kiyi shuru…” Ya fada Mata atakaice Yana kashe wayarshi. Wurgar da wayar yayi ya zauna Kan kujeran bedroom dinshi ya Dora kafa daya Kan daya Yana tunanin abunyi, he wants to settle down and if possible ya shiga rehabilitation center for a month yanda zai iya daina shaye shayen da yake,shidai yasan bazai taba iya aure da wnanan matsala ba, yasan tona mashi asiri bintu zatayi and that is going to ruin everything for him, in har babanshi ya San Yana shaye shaye Yana iya disowning dinshi, he wish zai iya fadawa wani ya bashi shawara Amma Sam Bai iya fadawa kowa he is an alcoholic, Bai iya fadawa kowa in Bai Sha giya ba Bai iya bacci, wane irin rayuwar aure zasuyi da bintu,he is going to make sure she tells her parents, zai dinga Bata attitude that she will wish ta fada masu as early as she can. Wannan maganar auren ya mugun saka shi a tsaka Mai wuya, ba don Bai son mace ba sai don he is afraid of his dirty secret Being exposed,
“I hate you maryam!!!.”ya fada cikin ihu Yana dafa kanshi, abubuwan sun mashi yawa right now as both mum dinshi da Kuma dad dinshi babu Wanda ke fewa komai Kam maganar and when he tried to talk to his mom she walked him out of her right room, ya yarda da gaske take Kam in har Bai data doing the right thing ba babu ita babu shi, tun last week in ya Shiga bangaren ta sai ta nuna mashi kofar waje kou amsa gaisuwar shi Bata Yi. Bai San Bata da aduar daya wuce Allah ya kawo Wanda zai taimakawa danta ya sauya rayuwar shi ba, he thinks she have forgotten him totally din kou abinci Bata bashi saidai yaje bangaren ta ya dauka unlike before da zaa jera mashi abinci, yanzun Kuma in har zai Kai karfe 12 Yana vacfu Bata zuwa ta tadashi Amma what he doesn’t know is she will be checking if ya tafi, Bata samu natsuwa sai taga ya bar gidan idanuwa kawai ta zuba mashi taga iya gudun ruwanshi, shidai Yana kokarin yaga Yana doing the right thing Amma it seem the right thing is not that easy at all,in zaizo office Sai ya dinga fargaban kilan dad dinshi yazk Amma sai ace Bai zo ba,it seem duk sun zuba mashi idanuwa ne, right now he feels Inda zai iya fada masu su kulle shi na tsawon wata guda Kar a bashi Daman ya fita sai dai a dinga bashi abinci daga Nan ciki like prisoner da hakan zaifi Amma who will understand, it’s such a very difficult time for him.

A bangaren Ahmed kishi kaman zai mutu, har adua yake Allah Yasa Kar son Amira ya wahalal dashi like before, shidai Bai son ya Sha wahala Kan so yanzun, he just wish he will see someone that will just take his heart away yanda ba zai dinga tunanin Amira so often ba, boye number shi yayi ya dinga dailing number ta don if zaiji it’s busy or not Amma nothing like number busy, sai lokacin ya samu kwanciyar Hankali.

Wace gari aka Fara Harkan giveaway din, Hakan ya dauke tunanin Amira from every other single thing don sai da ta wuni zaune tana saving number mutane, she was so surprised yanda akayi ake ta Mata magana ta WhatsApp,. Wajsn karfe shida ta Kira Ahmed ya fada mashi ta gaji, Nan ya umarceta da ta kashe datarta ta huta, tana kashe waya sai ga calls da Kuma all sorts of message,da akwai winners, those every person that contact her mentioned,daga karshe sai gata da lot of contacts .

The following day which is Monday aka gama giveaway din, she had about 630 contacts,it was so fun and hectic, Nan Ahmed ya umarceta da ta Fara daukan Kaya daga group din da aka sakata ta dinga dorawa, he tells her tayi adding dari biyar a kowanne Kaya and so so did, her number of view Kan status dinta made her so happy, data Kai Hundred view sai da ta Kira Ahmed tana fada mashi her view is 100, then 200 zuwa 300, very few asked her if her location Amma babu wanda ya sayi wani Abu, her view alone ya saka ta tsalle, already she have learned that Dole sai in kana da endurance zaka iya business don zaka dinga Dora Kaya babu Wanda ta tsaya but with patience you will get there, Ahmed have helped her alot and right now she feels kou me zaice tayi mashi indai ba sake saduwa da wani avane she’s going to do it, she prays some day she does something to make him happy, she prays someday she pays him back,makes him proud and makes him see the changes and happiness he brought to her life, tana fatan wata Rana ta sakashi murmushi, inda zaace ta bawa wani award of kindness yanzun shi zata bawa, inda zaa tambayeta waye ya fi making positive change a rayuwar ta instantly she will say Ahmed, tasan Ismail yayi kokari matuka but direction din taimakon da Ahmed yayi Mata ya bambamta Dana kowa, Ismail made sure Basu rasa komai ba shi Kuma Ahmed made sure she’s happy, he gave her hope, tana kwance feeling pain over her neck ta dinga cewa
“Yaya Ahmed Allah ya saka maka da alkharinsa, Allah ya biyaka… you have made me happy…”ta fada calmly,. Sai Kuma ta tuna da number Habib, sake dailing tayi sai same thing ya faru.

Ahmed na office ya Kira faiz, he hears him sounding so dull, tambayarshi yayi what happened,
“Ba komai…”faiz ya amsa mashi atakaice,
“Ban gane ba komai ba bayan your voice is saying something else…”Ahmed ya fada mashi, shidai faiz shuru yayi don ya lura Ahmed is like an old man that will see different reasons,
“Kana Ina Wai..”Ahmed ya tambayeshi
“Office…kaifa?..”shima faiz ya tambayeshi
“Nima Ina office… my lunch break is coming up in the next couple of minutes…Zan zo office dinka…”Ahmed ya fada mashi,
“Ok…damn baka taba zuwa ba…hope ka San Address din…”
“Aa text it to me…zanzo insha Allah…” Ahmed ya fada mashi before cutting the call..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button