DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Thanks
1/5/21, 8:19 PM – Ummi Tandama: 16🧡💙â¤ðŸ’œðŸ’?
Damata ta biyu
💙â¤ðŸ’œðŸ’šðŸ§¡ðŸ’?
Zuwairat ummumaryam
1ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
Not edited
In me Amarya ce Kuma bakiyi gyara da kyau ba tun a first week din aurenki Zaki Fara ganin matsala don mazan yanzun Kar suke Kallon ki, don’t buy anyhow kayan Mata, Most amare suna kamewa a first night as da akwai fargaba Wanda Zaki ga har ciwo ango keji saboda over dryness da Kuma tightness, so Kar ki yarda kiyi aure Baki sayi na Danko ba, Ina Kuma uwayen gida Wanda suma suna bushe, na Danko nakune, and da akwai wasu kayan kala kala like lalata gaban kishiya, mallaka kasa da sauransu, Kar ki Bari a Baki labari Yar uwa.
Ina amsu cewa novel yayi tsada a 500 haba sister Anya kina da adalci?, Wannan novel is more page dari, zanyi kusan wata uku Ina posting, yanzun tsakanin ki da Allah don kin bani 500 Ina Baki nishadi har na tsawon wata uku har yayi yawa? Pls mu dinga tunani.
Faiz shuru yayi Yana kallon yanda Ahmed ke Magana, with the way he is talking kasan the girl he is talking about is more than a sister to him, wani irin lighting kawai yake gani a idonshi,
“Kayi Shuru …kou ba zaka iya hakuri ba pls…” Ahmed ya fada Yana kallon yanda faiz ya kafa shi da idanuwa kou blinking baiyi,Â
“Tell me Mana..” Ahmed ya sake fadawa faiz
“Ai kawai am thinking ne…. what’s your relationship da yarinyar…tell me…” Faiz ya tambayeshi
“Banda relationship daita… she’s my sister…”
“I feel non of your sister will be a secretary
” Faiz ya fada knowing them too well, gidansu is not a small house, babanshi baban mutum ne, they schooled in same primary and secondary School Wanda it’s meant for the high class citizens,
“She’s my cousin sister…”Ahmed Bai karasa ba faiz yace
“Oh now I see… she’s your babe?..”faiz ya fada Yana mashi wani irin naughty look, goshi Ahmed ya dafa yace
“Aa… she’s not…kawiai I feel she will need this job Amma I want to make sure family dinta zasu yarda tayi aikin ne shi yasa nace ka bani sati guda zuwa biyu…”Ahmed ya fadawa faiz daya kura mashi Ido,
“Then dole ne sai tayi?…if Basu yarda ba you let it be ai…”inji faiz
“Ina son ta samun aikin ne…she needs it…”inji Ahmed
“Then in taimako suke so Zan iya sakasu a charity organization na dad….zaa dinga tallafa masu da kudi every end of the month…”Dariya Ahmed ya farayi before yace
“Aa…Basu so… she’s the daughter of alhamdullilah Muhammad…kanin baba…emmidiate younger brother na dad…her family is well doing ba kadan ba…. so don’t even go there…” Inji Ahmed
“Then dole ne sai tayi aikin?…tell me what’s behind that?..I know there must be something….”faiz ya fada sounding very interested in the story sai Ahmed yace
“Ba wani story.. kawai she’s someone that loves working saidai ban sani ba kou zaa yarda…”
“Ai shikenan…sati guda na baka..in an yarda send her in…in Kuma baa yarda ba shikenan…don kou jiya daddy yayi maganar rashin secretary a office din Nan..he said it makes it look less…”
“Na…”Ahmed ya Fara fada mashi Bai karasa ba sai wayarshi ta Fara Ringing, fiddo ta yayi daga cikin aljihunshi sai yaga Amira ce ke Kira, murmushi Ahmed ya saki Yana cewa
“talking of the devil…and here she is…”ya fada cikin wani irin kasaitaccrn murmushi da yasa faiz karkata Kai Yana kallonshi kaman madubi don shidai yasan she is his girlfriend, kou murmushin dayayi yanzun says it all, fuskar shi say annuri kawai yake yayinda yake picking call din, shi dai faiz yasan there’s something he is not telling him, Yana picking calls din yaji tana cewa
“Yaya…Yaya… wallahi kaman Wasa…wata tace…a Bata account number…Yaya can you believe that…am so happy… it’s going to work…” Amira da wata tace zata saka Mata kudin lace da wata atampa a account dinta ta fada cikin matsanacin farin cikin as it’s so unbelievable to her, in kaji yanda take magana kasan she’s so happy, voice dinta is so loud that even fajz dake zaune Yana jin abinda take cewa, Ahmed murmushi kawai yake yana lumshe idanuwa feeling more happy than she is don gani yake he should be happy and not her, making someone happy makes you happy more than anything else,
“Yaya…kaji yanda nake ji kuwa…. Wallahi na Dade ban ji farin ciki irin wanann ba…”ta fada cikin matsanacin farin ciki
“Me kike ji Amira…”Ahmed ya tambayeta Yana kwantar da murya, kallon tuhuma faiz yayi mashi Yana karkata Mai gefe guda Yana kallon yanda Ahmed ya sauya husky voice dinshi zuwa wani very calm one,
“Eh lallai…”faiz ya fada Yana gyara zamanshi tare da Dora cheek dinshi na hannun dama Kan fallanges dinshi don ya kalli Ahmed da kyau
*Wallahi Yaya ban iya musalta yanda nake ji…kawai dai na San am happy…very happy…na mance when last I smile like this…Yaya nagode sosai…”
“Ba godiya fa…”
“Ai ya zama dole inyi godiya sosai.. yanzun Yaya number account dinka din zab tura Mata kou…” Ta tambayeshi
“Eh…shi Zaki bada…Dana gan alert Zan fada maki…”
“Tam Yaya… nagode…”
“Kuma j have a very good news…sai na dawo gida zanzo in fada maki what it is…” Ya fada Mata with his two eyes closed da gani kasan he is enjoying having a conversation with her
“Yaya another one again…pls ya Isa Haka Nan… wallahi Kar farin ciki yayi sanadiyar mutuwata pls…” Ta fada sounding so happy yayinda babynta ke kwance Yana Shan hannu sai kallon yanda mamanshi ke Magana kawai yake kaman Yana jin abinda take cewa
“Lalai…bakij ciki Bai kasheki ha sai farin ciki?.. don’t worry…I just pray a yarda a guda… it’s something you are going to love…”ya fada Mata
“Yaya menene…” Ta tambayeshi sounding so inquisitive
“Sai na zo Zan fada maki…now go send the account number to our customer… you know it’s not good to keep costumers waiting….” Ya fada Mata, cikin farin ciki da tunanin what it might be Amira tace.
“Ok Yaya…bye…”ta fada,kashe wayar yayi ya kalli faiz dake kallon shi without blinking yace
“She’s a nice girl…” Ya fada wearing a smile
“Ka rainawa kanka hankali bani ba… since you don’t want me to know anything about you two ai shikenan…nima daga yau you won’t know anything about my relationship with that annoying creature…” Ya fada Yana mikewa,
“There’s nothing da Zan fada maka ai… she’s my cousin sister…she likes working… that’s all I have to tell you…”Ahmed ya fada mashi
“Banza yayi dashi ya Shiga cikin office dinshi Ahmed ya bishi, wayarshi sau kawo wuta kawai take tana daukewa alaman Ana kokarin kiranshi, he knows it’s bintu,
“Kinyi ki gaji ai…” Ya fada Yana relaxing. He looks disturb again, Zama Ahmed yayi Yana tambayar shi what’s wrong with him yace
“Babu komai…” Ya amsa mashi atakaice Kaman Bai son magana at all, Ahmed sake asking dinshi yayi tana kallon agogon hannunshi don ganin time because yasan lunch break dinsu is just 1 hour, ganin he have few minutes left yasa ya Mike da niyyar tafiya faiz ya dauki keys ya biya restaurant ya Saya masu takeaway Sannan ya ajiyeshi a office Dinshi shi ma ya dawo nashi.
Karfe hudu Ahmed ya tashi daga office deep down babu abunda yake tunanin sai yanda zaiyi a bar Amira ta dinga zuwa aiki, yasan Hakan will help her sosai, he prays babanta da mamanta su yarda da maganar da zai je masu dashi, he will have to lie to them or say anything that will make them accept his proposal, he have been praying in his heart sannan yaje gidan, already he have received the alert Kuma yasa ta tura mashi account number din Mai pretty collection ya tura Mata nata kason sai ya bar sauran gain din cikin nashi account din, in har Allah yasa an yarda ta Fara fita zai sa ta bude nata account din kawai, Saida ya biya super market ya samo masu kayan tande tande sannan ya iso gidan, he was lucky yau ya yarda babansu Amira ya dawo daga masallaci, tunda yake zuwa gidan Bai taga saduwa dashi ba kasancewan shi ba mazauni bane sosai, he travels alot sabida yanayin business dinshi, Yana ganin Wanda ke shigowa cikin gjdan ya wuce bangaren shi yayinda shi kuma Ismail ya tsaya Yana jiran Ahmed yayi parking ya fito, mahaifiyar Amira ta fadawa alhaji Muhammad Ahmed Yana zuwa wajenta sosai and she’s hoping kilan ya aureta, shima hakan ya faranta mashi Rai sosai Amma he clearly told her not to get her hopes on don shi Bai son abinda zai kawo petty talks a cikin dangisu, kou da kuwa Ahmed ya fada mashi Yana son Amira da aure he will make sure it is with the consent of his parents saboda Kar wata Rana a Fara cewa ya dauki spoiled daughter dinshi ta bashi saboda ta rasa mijin aure, yasan kou Amira Zata rasa mijin aure har ta tsufa abinda zata ci bazai taba gagararta ba.