DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Gaisawa Ahmed da Ismail sukayi Ahmed ya Fara tambayar Ismail yaushe babansu ya dawo, Nan Ismail yafada mashi he came back yesterday night, ledar dake hannunshi Ismail ya kalla Yana cewa
“Wanna meye ciki…” Ya tambayeshi Yana dariya
“Ina ruwanka…kou you’re searching for something…”Ahmed ya amsa mashi, Dariya Ismail yayi Yana cewa.
“Allah ya huci zuciyar ka,”
“Muje in gaida daddy…tunda na dawo ban ganshi ba…”ya fada,Nan su biyu Suka Shiga bangaren alhaji Muhammad, gaidashi Ahmed yayi cikin girmamawa shi Kuma ya amsa mashi cikin so da kauna Yana tambayar shi ya abinda suka je nema a abroad Ahmed ya amsa da lafiya Lau, Zama yayi kadan thinking if he should talk to him about what he have in mind sai kuma yaga ya kamata ya Fara magana da Amira tukun don Kar tace she’s not interested dukda yasan da wuya zata ce hakan, mikewa yayi ya fita zuwa cikin gidan inda suka hadu da maman Amira ya gaidata cikin respect ta amsa mashi ta wuce bangaren mijinta looking happy. Ahmed Bai tsaya koina ba sai kofar dakin Amira as usual it’s locked saida yayi knocking Amira dake sanye da Riga da skirt looking very beautiful than ever kasancewan ta Fara ganin amfani product din da take using Sosai a jikinta, her brightness is coming back and she’s glowing, tana bude kofsr Ahmed ya kura Mata Ido na seconds kaman biyar thinking she have begin to change unlike sanda ta dawo daga tafiya daya ganta Kaman wata tsohuwa, she’s looking ok to him now, gefe daya ta koma ta tsaya tana jiran ya shigo yayinda shi Kuma ta gama kallonta sannan ya shigo ciki da ledar hannunshi,
“Hajiya Mai business…”ya fada Yana Shiga cikin dakin,
“Yaya kenan… you’re welcome…”ta fada Tana maida kofar ta rufe, .
“Eh mana Naga dazun sai ihu kike…what will happen if you start selling kayan hundreds of thousands a Rana….ai sai hauka Kuma…” Ya fada Yana Zama Kan stool daya Saba Zama in ya Shiga dakin,
“Ai Yaya ba karamin hauka zanyi ba if I started seeing such huge amount of money…”ta fada Tana Zama, ledar hannunshi ya mikawa Nasir dake kallonshi, da sauri yarin ya Mike ya amshi ledar daya Yi mashi nauyi, da sauri itama ta amsa ta bude tace
“Wai Yaya baka gajiya dayi Mana hidima… kullum in zaka zo sai ka Saya Mana kayan dadi… yanzun har mun Saba da vamu cika cin abinciin gidan Nan ba…Allah ya saka maka da alkharinsa…” ta fada tana fiddo robar ice cream tare da bude bakinshi, murmushi kawai ya saki Bai ce komai ba, Saida yaga ta sallami Nasir fa bashi ya Fara Sha before yace
“Sister I found something…I hope it will be a success..”ya fada Mata calmly,
“Yaya..menene pls…” Ta tambayeshi
“Dazun da kuka kirani Ina tare da abokina…so he is looking for a secretary…and I told him I have someone…” Idanuwa Amira ta zaro tana kallon shi deep down she knows. It’s not going to work don bazaa yarda ta dinga fita daga gidan Nan ba,
“So if kina so zanyiwa su daddy magana mu gani…” Da sauri Amira tace
“Yaya…I will love to step out kou da sau daya ne kafin in mutu…amma yaya…sam bazaa Bari ba…nasan daddy bazai yarda ba…”ta fada I got voice dinta na rawa sosai
“Lets try our luck…Kar muyi giving up without trying…hope dai kina so?..”ya tambayeta Yana kallon yanda ta sukunkuce lokaci guda,
“Ina so Yaya…kou bazaa bani kou sisi ba zanyi…”Bata karasa ba yace
“Balle ma zaa dinga Baki 55k…” Idanuwa ta zaro ta rufe bakinta da hannuwanta tana cewa
“Dubu hamsin har da biyar Yaya ..wayyo Allah Yaya… inama zaa yarda..Amma nasan bazaa yarda ba…”ta fada kaman zatayi kuka as she thinks of what she would have do with such huge amount of money don kou million Bai Kai wannan kudin daya furuta daraja wajenta ba, she feels Kaman ance zaa dinga Bata kudi masu uban yawa
“Kar ki damu…zanyi masu magana…dazun da zan shigo Naga mummy zata bangaren daddy…I will meet two of them in fada masu… insha Allah Allah zai Dora mu kansu… they will accept insha Allah…” Ya fada Mata cikin tattausar murya, .
“Yaya…pls Kar kayi abinda zai sa a hana ka zuwa wajena… mummy da dddy suna iya hanaka zuwa gidan Nan kou Kuma in kazo a hanaka zuwa wajena…pls don’t tell them anything…”ta fada voice dinta na rawa kaman zatayi kuka, murmushin jin dadi Ahmed ya saki as now he knows she cares about him, it gives him joy knowing if he stops coming to her she will be sad,. That shows Allah yasa ya shiga zuciyar ta, .
“Karki damu…hakan ba zai faru ba…I know what I will tell them…and insha Allah zasu yarda…Zaki Fara zuwa aiki… you will dress nice….” Amira Bata San lokacin data saki murmushi na jin dadi sabida maganr daya fada Mata ba,she wish this dream will come true, she’s so sure Ahmed ya shjga ranta,. She knows she cares about him don kou kuturu ne zai kyautata maka Haka dole sai ya shjga ranka balle Ahmed, good looking, educated, handsome and above all nice and kind hearted person like Ahmed,
“Tou Yaya…Amma in sun yarda…ya zanyi…da shi ..” ta fada Yana kallon Nasir da ke facaka da ice cream
“Kar kice ya zakiyi… rather kice ya zamuyi… we’re already in this together…yanda zamuyi is…zaa saka shi school…zai dinga zuwa from morning Kuma karfe hudu…zaa kula dashi sosai am sure of that don da akwai such kindergarten da yawa cikin gari…so wanna is a minor problem…kawai our prayer is Allah yasa su daddy da mummy su yarda…” Ya fada cikin sanyimurya,
“Amin Yaya…I will be the happiest person on Earth…did you know tunda an shiga cikin damuwa ban Kara taka waje ba…I miss going out and seeing different faces…ban San walking kou meeting different people everyday is a blessing ba…kawai i see it as nothing but now I will give anything to step my foot out…” Ta fada mashi kanta kasa tana Wasa da yatsun ta
” Kar ki damu… you will step out again…”ya fada Mata feeling her deep inside his body, his heart, da gaske son gaskiya daban ne,. At times Yana ganin heading a opera news cewa guy still married a woman who cheated on him, sai ya dinga tunanin ai it’s possible, now gashi it’s not just sex,bit it’s sex with a child, and still he cares for her, Yana son amira kaman rayuwar shi, making her happy is the only thing he really wants, abun haushin is yanda yayi Saurin fadawa mum dinshi about her, inda yayi hakuri until she is standard and successful da kilan his mum won’t say no, he prays someday before someone else takes her away ta yarda…don yasan ba shi kadai zai San value dinta a Haka ba, yasna they will be someone somewhere who will still see her beauty and uniqueness a yanda take with son, he prays before someone sees her mum dinshi ta amince dukda baison ya Kara koma Mata da wnanan maganar since she made it clear Bata so.
” Yaya pls…Allah yasa su yarda…albashin farko naka ne…” Ta fada tana Dariya, Dariya shima yayi before yace
“Ai it’s not about money sister…Sam it’s not about money… it’s about Making you happy… Making special again.. making you successful… making those that looked down on you respect you…” Kura mashi Ido tayi as he talks tana kallon shi Yana kallonta, for the first time da suka hada ido, bakinshi ta dinga kallo Yana magana, ahankali ta sauke idanuwanta tana cewa
“You have given me all that Yaya… you have made me happy… you have given me my self…su asiya sun daina zagina in mun hadu kitchen… before har tsoron haduwa dasu nake don Kar su fadamin abinda zaisa in wuni Ina kuka…” Ta fada mashi kanta kasa,
“Am so happy to hear that..so so glad my threat works…” Idanuwa Amira ta zaro tana cewa
“What did you tell them…” Ta fada cike da surprise as Bata San ya fada
Masu komai ba,
“Yes…I told them duk ranar Dana sake jin sun fada maki wata magana maea Dadi har gidan Nan zanzo in masu dukan tsiya…” Ya fada Mata Yana Dariya, itama dariya ta saki tana cewa.
“Ashe tsoron dukan yasa aka shafamin lafiya… gaskiya am grateful to Allah that brought you to my aid…” Ta fada with a dry laughter da Bai Shiga cikinta ba don what she’s discussing here is nothing to laugh about, it’s nothing to make jokes about, she knows the hell she have seen in her father’s house, wato da gaske babanta is so right, babu abinda ya fada sai if yarka tayi irin
Wanna mistake din ka barta ta haihu don taji yanda abun yake, duk barikinta da kanta zata dinga tsoron maza, it’s so right. Kou kulleta da akayi cikin gida it’s so enough for her, kou a mafarki ba so ba gani take kou aure tayi yarda Dana Miji ba something that she will do easily bane, she have learnt her lesson the hard way and another annoying thing is she can’t talk to Habib, she can’t speak to him har yanzun, babu ranar da Bata kiranshi tunda ta samu number shi Amma har yau tun wannan maganr da tayi mashi na farko Bata Kara ba, Bata Ankara ba taji Ahmed daya kura Mata Ido Yana kallon yanda ta Shiga wata duniya daban
“Amira Bari inje bangaren su daddy in dawo…duk yanda mukayi Zan dawo in fada maki.. now that am going stop thinking and starts praying.. ” ta fada Mata.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button