DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Cikin wani falo wani yaro ne ka Wasa yayinda wata Mata take Nan falo tare da yaron sai samari guda biyu suna gaisawa da daya daga cikin samarin, yaron dake Wasa Nan Bai wuce shekara biyu zuwa uku ba, babu Pampers a jikinshi sai pant da Kuma singlet, falon na alfarma ne sosai don Yana da girma da Kuma kujeru sosai,
“Wai saukar yaushe Ahmed…”hajiya maimuna ta Tambayi data daga cikin samarin dake zaune falon,
“Mummy tun last week na dawo…”Wanda aka Kira da Ahmed ya amsa Mata,
“Ikon Allah…shine sai yanzun zaka kawo min gaisuwa… gaskiya ka kyauta…”matar ta fada mashi,
“Mum don’t mind him…kinsan halinshi sai shi…”inda dayan saurayin dake sanye da jallabiya ya amsa Mata, Dariya sukayi, yaron dake faman Wasa ne ya nufi inda TV stand yake sai matar yace
“Kai!!!!matsa daga Nan…”ta daka mashi wani irin tsawa Nan take yaron ya fashe da kuka gami da sakin fitsari a falon, wani irin kallon takaici tayi mashi tana cewa
“Asiya!…nazifa!…ku zo ku daukeshi daga Nan pls…” Ta fada cikin sauyin mood kaman something have happened, saurayin dake sanye da jallabiya ne ya Mike ya dauki kaman hannun yaron dake kuka Yana cewa
“Sorry…” Wata budurwa ce ta fito da sauri sai cewa matar tayi
“Ki fadawa nazifa ta zo ta dauki wannan yaron!!..” ta fada cikin matsanacin fada fair face dinta na Zama very red alaman she’s very upset and angry, budurwar amsar yaron tayi data hannun saurayin tana cewa
“Wannan yaron mugun kunnen Kashi gareshi…an hanashi Wasa a falon Nan Bai ci…” Ta fada tana mashi rokon tsakainar Kashi,
“Ke dalla easy with him he is a boy…” Wanda ke sanye da jallabiya ya fadawa yarinyar dake dauke da yaron ta shoulder dinshi kadai without caring if the boy that is shouting so loudin pain or not, maganar da saurayin yayi Mata Bai hanata dsukanshi kaman batason taba skin din jikinshi, yaro Kam sai ihu yake saboda yanda wacce ta dauke shi take soka mashi finger cikin ind take rike dashi
“I said easy with him ..” Wanda ke sanye d jallabiya dake kallon yanda yarinyar ke rike da yaron ta fada sounding very Angry,
“Wai Yaya me nayi mashi…wajsn uwarshi fa zan kaishi…” Yarinyar ta fada mashi taba turo baki yayinda take fita daga falon da yaron, komawa yayi ya zauna duk sai falon akayi Shuru, Wanda aka Fara Kira da Ahmed ne yace
“Ismail Kuna da Baki ne?…” Ya Tambayi Wanda ke sanye da jallabiya, ahankali ya girgiza mashi kai, matar da yanayin face dinta ya sauya mikewa tayi Bata ce komai ba ta bar falon,
“Baku da Baki then Dan waye…Naga small baby ai…” Ahmed ya fadawa Ismail that is calm all of a sudden, shuru Ismail yayi not answering har Saida Ahmed ya sake cewa
“Kayi Shuru…” Before Ismail yace
“Hmmm…ai Bayan tafiyar ka ba karamin disaster ya faru gidan Nan ba… although it’s a secret Amma you’re family…wannan Yaron da kake gani Dan Amira ne…” Ya fada mashi with a very sad face, idanuwa Ahmed ya zaro before yace
“Oh my goodness… yaushe Amira tayi aure van sani ba… shikenan don ban kasar bazab San what goes on in the family ba…” Ahmed ya fada Yana hade Rai, ajiyan zuciya Ismail ya saki before yace
“Wallahi Amira ba aure tayi ba….haha wanna kaddara ya hau wannan family din…” Bai karasa ba Ahmed ya zaro Idanuwa gami da saki salati,
“Inna lillahi waina ilaihi rajiun!…what are you saying….Amira?… you mean the innocent.. decent… beautiful Amira?… subhanallah…who did that to her .. how comes…ya akayi pls…was she raped….who…”Ahmed ya fada cikin serious damuwa don yanda maganar ke fita daga bakinshi you will think kanwar shi uwa daya uba daya akayiwa hakan ba cousin sister ba, it seem he cares about this same amira da ake magana a kai
“Wallahi har yau Babu Wanda yasan what really happened…mum ta sumar daita several times Amma Bata Fadi….baba Kuma cewa yayi ta zauna ta kula da cikinta…har ta haihu don lokacin cikin da aka San tana da ciki mum ta bukaci a zubda cikin baba ya Hana yace gwanda kunyar duniya Dana lahira…don Haka Kar a kashe Rai… wallahi day abun kaman almara…” Ismail ya fada Yana tagumi,
“Nidai Wallahi kaman Ina mafarki….Amma tell me Yan gidan mu Basu San abinda ya faru bane….nobody is talking about it…” Inji Ahmed
“Baba ya fadawa Abba…Amma ban San kou su ummah sun sani ba …tun lokacin tana ban gida ai Bata fita…”ya fada mashi, Ahmed Kam sai faman shafa goshi take, he is so much in deep shock Kan abinda yake ji, inda he is hearing this from and outsider da kou kadan Bai yarda, he can sue person from this allegations, inda wani daban yafada mashi babu abinda zai sa ya yarda dashi Amma Ismail can’t lie against his own sister, her knows Bai taba yuwa yayi mashi karya, shidai ya Dade baiji abinda ya tada Mashi hankali kou ya bashi mamaki iron Wanan ba, it’s as if it’s a joke, not amira, she’s a very decent and lovely girl, a girl that have nothing and about her, a girl that have respect and can’t look at you in the eyes,
“Allah Mai iko…” Was abinda Ahmed da shock ya kasa sakinshi ta fada cike da mamaki.
Ihun da baby Nasir keyi yasa aka bude wata kofa da ita wacde ta daukeshi ta nufa, wata faded yarinya ce ta leko with a very thin face, she’s a beautiful creature dok dukda she have a very lean face she’s still pretty, babu dankwali kanta tana sanye da doguwar Riga kunnenta babu dankwali gashinta kanta is not organized, tana kallon irin rikon da akayiwa yaron tayi Saurin zaro idanuwa,
“Meye…Haka…” Ta fada tana fitowa daga cikin dakin da take yayinda yaron ya fara Mika Mata hannu while he scream,
“Meye me…in yaro Bai da hankali bazaki hanashi fita ba…as if the shame you brought to this family is not enough Sai ki dinga Bari Yana batawa mutane gida da Kuma Yana gawo gaban Baki…pls hold him…” Ta fada tana wulla Mata yaron inda yarinyar da bazata wuce 23 ba tayi Saurin rikeshi Gam don Kar ya kufce mata, wacde ta Gama Mata Wannan maganar ba kowa bace illa kanwarta but she dares not say a word or reply what she said, Bata da Wannan yancin a gidan Nan, it was before Wanan kaddaran ya hauta she’s a total stranger, Bata da single yanci, a slave is more than her in every way, tunda her life change baa karayi Mata komai na amfani ba from her clothes, accessories, allowance, nothing, tasna in ba don Yaya Ismail ba da kilan yanzun she’s no more, tasan babu Wanda zai so yarshi ya samu ciki daga waje, cikin ma ka kasa fadin Wanda yayi mata tayi, she knows she have disappointed her family, dole su tsaneta Amma some things are over, tasan she caused them pain and shame, she brought huge disgrace to the family, she knows she stain the family name Amma what’s the fault of a baby, inda zasu San she was decieved and threatened, she thought she’s in love, she thought he loves her, she won’t call what he did to her a rape, Bata cewa he forced her, sun tashi gida daya, he is a favorite cousin who do all sort of things to her, thing she loves, things she enjoys, she thought it’s going to be like that for ever, he made it look sex before marriage is nothing, he tells her in har baiyi ba he might even go out since suna guda days Yana ganinta kullum kuma hakan Yana tada man in him, several times zaiyi touching din breast dinta a kitchen in ya Shigo, he takes her just as his wife saduwa kawai be baiyi daita ba, he will call her all through the night telling her in har Bata bashi ba he will go out, he made it clear kou sunyi it’s won’t change a thing, several times Yana lodging a hotel ya kirata Amma Taki zuwaz she’s not a child and she knows it’s bad, at 19 she knows what’s wrong and what’s good Amma love dinshi ya shige Mata jini sosai, she’s in 200 level, life is so good as she came from a family that uba nayi masu komai, duk abinda suke bukata zasu tambayeshi directly, then duk wata zai Basu allowance dinsu, tunda take Bata taba amfani da kudinta ta sayi komai a gidan ubanta ba, mahaifin su irin ubane dake fita hakkin yaranshi nor matter what, she have no right to do what she did, she have no right Amma she’s not thinking of family but love,, she’s thinking of happiness, he is her world, tunda Bata San duniya ba ya wayar daita, she dances to to his tune Amma she was so strong Bata yarda ta bashi irin hadin Kai da yake nema ba, then he got admission into Oxford University and he made it clear to her in har ya bar kasar Bata bashi hadin Kai ba then he will get another girl who will be his queen, a girl who will give him what he wants, a girl who will make him feel like a man and not give him boundaries, she willingly giver her self to him, he had not once, twice, at first it hurt but few weeks of continuous act she enjoys it, duk sanda zata fita school zaiyi masu booking din hotel room and she will meet him there and they will have the most fun of a life time, he enjoys every bit of her body, he shows her pure romance and pure love Amma, after wata daya ya bar kasar, when she called him to tell him of the pregnancy he seriously warned her Kan in har tafada babanta ya San shi yayi Mata ciki ya fasa sponsoring din shi he will run far away and never marry her and she will never set eyes on him ever again, hakan yasa taci bakar wahala Amma Bata taba ambaton sunanshi ba, her mother almost take her life Amma Still Bata fadi ba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button